← Book details Yancin Bayi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 11

Sashe 3

Yancin Bayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

RITT
*SURAYYERH B.ABDUL*
Dz book completely goes to *HASSAN 90k &HUSSAIN 80k*
___________________________________
KAINUWA WRITERS
ASSOCIATION*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
*PAGE 3*
Bismillahirrahmanirraheem.
Gyada kai me babban daki tashigayi still fuskarta shimfide da murmushi,maimakon tayi mgn saita janyo wayarta tadanna wata numb tareda karawa a kunnenta,,harta tsinke ba'ai picking ba,ajiye wayar tayi tareda kallon dayar matar tace "Fulani tabbas kinzomin da babban labari mai dadi,saboda yarima sameer yadawo a lkcn da nake bukata ,tabbas bazan taba bari ya....ringing din wayarta ne yakatseta daga abinda take fada,,Picking tayi ckn murmushi tace " Da na na kaina,maman taka ma sai kayi mata Jan aji???".
Yarima sameer dake zaune a wani hadadden parlour kan kujera three sitter ya mike kyawawan fararen kafafunsa jin abinda maman tafada yasa ckn shagwaba yace "wane ni nayi wa mama na jan aji,ban kusa da wayar ne fa".
Tabe baki me babban daki tayi ckn tsananin tsanar yarima sameer,dannewa tayi ckn kissa tace " Ai ni fushi nake ma da kai yarona,ynz ace xaka dawo amma baxaka sanarmin ba".
Murmushi yayi tareda fadin "Afwan mama na,aimin hakuri,mai martaba kawai ma nafadawa amma ko princess bata saniba.
Ckn jin haushi tace " Ohhhh kana nufin princess taka ta fini ko??".
Dasauri yace "No mamana ai matsayinki da nata daban,amma dukanku mutane ne masu matukar daraja da matsayi tareda kima a ido na,mama u are my mother nd jalila is my beloved wife,so kinga dukanku ai kunada matukar muhimmanci gareni ko??.
Hakane amma yakamata kasanarmin ai.
Rintse ido yayi tareda fadin " Sorry mama na zan kiyaye".
Yawwa ko kaifa da na,anjima zan kiraka ynz inada baki ne,ka kula da kanka kaji??.
Ckn jin dadin yanda me babban daki ke kula dashi yace "Tnx mama na takaina.
Katse wayar tayi tareda fadin " Sakaran banza,xakasan koni wace,sai na tarwatsa rayuwarka".
Ckn karin munafurci da zuga fulani tace "Wlh me babban daki gara kiyi gaggawar aiwatar da nufinki idan ba haka ba kinaji kina gani yaronnan zai hau mulki ya juya kasar nan sannan yasauka dansa yahau,naki yayan ko oho.
Dariya me babban daki tayi sannan tace " Amma dai kema fulani kamar sakarya haka kike,anfada miki da haka na zauna ne???surutunki ne yasa bana sanar da ke komai idan nayi amma tsawon shekarunnan ni nahana yarima sameer haihuwa,kuma wallahi bazan taba bari ba indai ina numfashi haka gantalallen yaron nan zai kare rayuwarsa babu da,,ke ko mufeedah da take sonshi inason ya aureta amma ko ita bazan taba bari ta haihu ba da yarima.
Zaro ido fulani tayi ckn mamaki tace "Mufeeda yar yayarki fa???".
Murmushi me babban daki tayi tareda fadin " Mufeeda ko yar wace kuwa,nifa kisani banida burin daya wuce naga yarima yusufu akan karagar mulki kuma tabbas indai ina nimfashi sai na cika burina.
Shine yadace me babban daki don tabbas indai yarima sameer yahau mulkinnan mu kammu munzama abin tausayi.
Bude baki tayi da niyyar mgn yarima yusufu yashigo a fusace,ckn bacin rai yace "Haba mama! Haba mama!!Wlh Sam Wannan ba adalci bane ko kadan,,,Mikewa me babban daki tayi tareda karasawa wajen yarima yusufu ta dafa kafadarshi ckn mamaki tace " me kuma yafaru shalele??",,janye hannunta yayi daga kafadarshi yace "Haba mama akanme za'a saka kuyanga muwadda a kurkuku saboda kawai tayimin murmushi,indai adalci za'ayi kamata yayi ace hadda ni za'a kulle saboda nima nayi murmushin,wlh Sam ba adalci ba n.....Tassssss me babban daki ta daukeshi da mari,ckn takaicin halin dannata tace " yarima mai martaba ne baiyi adalci ba kenan???Tabbas bantaba ganin shashashan yarima kamarka ba,kai ko kishin yarima sameer bakayi kayi koyi dashi??yarima sameer a tsawon rayuwata dashi zan iya lissafa maka dariyarsa,kana kallonshi kaga yaro me tsantsar ji da mulki ba kamarka ba sakarai ,shi ko kallon bayi yanayi ne balle yashiga harkarsu???Amma kai akan kaskantarciyar baiwa irin kuyanga muwadda kake tada jijiyoyin wuya saboda bakasan ciwon kanka ba,,to idan barci kake ka farka ka tuna wane ne kai ".
Murmushin takaici yayi tareda fadin " Ko zakisaka kaina gabas ki yanka mama baxan fasa fada ba me martaba bai yanke hukunci ckn adalci ba saboda bai hada da niba,kuma mgnr yarima sameer Wannan rayuwarsa daban tawa daban,saboda haka nima a yanzu zanje na rufe kaina a kuskuku har zuwa lkcn da mai martaba ya dibawa muwadda,,yakarasa yana kokarin fita,,A fusace me babban daki ta fuzgoshi idonta har yasauya saboda bacin rai,,ckn masifa da takaici tace "Yarima yusufu kana ckn hayyacinka kuwa???,,kasani Wannan shine mafi girman kaskanci da zakayiwa kanka a masarautar nan, wace ce kuyanga muwadda da zaka damu saboda an rufeta,to inaso kasani indai ka aikata abinda kafada wlh saina wulakanta kuyanga muwadda a garinnan,sai na maidata abin kyama a wajen kowa idan kayi musu jeka ka aikata.
Murmushin takaici yayi tareda matsowa daf da ita yace " Narantse da Allah mama abinnan da kika lissafo indai ya tabbata akan kuyanga muwadda to tabbas zai tabbata akan danki yusufu,don zan koma kaskantacce mara yanci ko kadan,,A fusace ta fuzgosa ckn matsanancin Bacin rai tace "Me kake nufi???.
Babu abinda nake nufi face abinda nafada ynz,yana gama fadin haka yafice daga dakin a fusace.
Sharaf ta zube akan kujera ckn matsanancin bacin rai,kallonta takai kan fulani wadda tasaki baki da hanci tana kallon ikon Allah,ckn bacin rai me babban daki tace " Tabbas fulani yazama dole nadauki tsatstsauran mataki mafi muni akan kuyanga muwadda".
Girgiza kai fulani tayi tareda fadin "Karkiyi haka me babban daki, wlh abinda yarima yusufi yafada har zuciyarshi ne,saboda haka ko wani Abu zaki aikata kibari daga baya amma ba ynz ba,,shawarar da zanbaki ynz kije gurin me martaba ki rokeshi a fito da kuyanga muwadda ko dan rayuwar danki.
Ajiyar zuciya me babban daki tayi tace " Anya kuwa fulani me martaba zai fito da kuyanga muwadda???kinsan halinsa idan ya yanke hukunci kaifi daya ne.
Hakane amma kije ynz ki jarraba.
Mikewa tayi ckn sanyin jiki tace "To bari naje,,Tana gab da fita sukayi karo da mufeedah zata shigo,,ckn iyayi mufeeda tace " Yawwa mama gurinki fa nazo,Wai yaushe yarima na zai dawo ne??Wlh na kagu yadawo kimasa mgn ta.
Ckn kosawa da mgnr mufeeda tace "Nan da kwana takwas",,,Wani mugun tsalle mufeeda tayi ckn matsanancin farin ciki tayi hugging me babban daki tareda fadin " Wayyo dadi yarima na zai dawo".
Ckn takaici me babban daki ta yakiceta daga jikinta tafita don abinda ke damunta ma ya isheta.
Mufeeda ko kulawa batayi ba ckn murna tadinga kissima gata a faffadan kirjin yarima anyi aurensu suna soyewa,A fili tace "Gimbiya jalila kinkusa wulakanta".
Yarima yusufu yana fita kurkuku ya nufa ,yana zuwa yacewa ma'aikatan wajen su bude yashiga su rufeshi,ckn mamaki da tsoron abinda zai biyo baya sukace " Ranka ya dade a rufeka fa kace??".
A fusace yace "Ehh ko bazaku bude bane??.
Russuna sukai tareda cewa " Allah ya huci ran yarima ai mana aikin gafara",,daya daga cknsu ne yadauko mukulli ya bude katuwar kofar kurkukun,,cire alkyabba yarima yusufu yayi yabasu sannan yashiga wajen".
Sudai gabadaya a tsorace suke,don tashin hankali ne aga yarima a kurkuku, amma ba yanda suka iya tunda umarnin yariman ne.
Saboda tsabar kuka idanun muwadda har sun kankance sosai,gawani yaji da suke mata,sun kunbura sunyi suntum tareda matsanancin ja,hakama fuskarta gabadaya tayi jajir musamman kan hancinta,tunanin mahaifiyarta kawai takeyi musamman da lokacin tafiyarta gida yayi,tasan ynz iyarta nasan tana jiran sallamarta,kuma ta tabbata bataci komai ba,,kukan zuciya takeyi sosai don na filin ma yadaina fitowa ynz.
Ubaida ce ta lallabo tazo wajen me gadin kurkukun da muwadda take,tsoho ne mutumin sosai,ckn girmamawa ta gaisheshi tareda fadin "Don Allah baba kaimin taimako naga kuyanga muwadda ko na dakika 5 ne.
Zaro ido tsohon yayi ckn mamaki yace " Ki turamin asiri yarinya,idan ba so kike nima a rufeni ba".
Ajiyar zuciya ubaida tayi don tasan Gaskiya tsohon yafada,ckn sanyin murya tace "To dan girman Allah baba kaimin wani taimako zanbaka takadda ka kaimata",,Shiru yayi nawani dan lkc kafin yace " to yisauro ki kawo",,ckn farin ciki ta ruga da gudu tabar wajen ,bata jimaba sai gata tadawo, takardar tabashi tareda yimasa gdy sosai sannan ta tafi ckn tausayin aminiyarta da mahaifiyarta.
Muwadda na zaune ta hada kai da gwuiwa tana kukan zuci,cinnakai sai buga mata cizo sukeyi amma bata kulaba don basu ne a gabanta ba,,har tsohon yabude kofar batasaniba,,tsayawa yayi akanta ckn tausayi yace "kuyanga muwadda",, dasauri tadago rinannun idanunta ta kalleshi,,takaddar yamika mata tareda fadin " inji kawarki tace abaki",,karba tayi shikuma yafita tareda datsawa kofar katon mukullinta,,bude takaddar tayi don ganin abinda ke ciki,,dan guntun rubutu ne kamar haka: *" Kiyi hakuri kawata Allah yana sane da ke kuma zai saka miki ,watarana sai labari,don Allah ki nutsu ki kwantar da hankalinki kibar kuka,nayi miki alkawarin daga yau har zuwa ranar da zaki fito zan dinga kwana a gdnku wajen iya, zan kula da iya fiye da tunaninki saboda haka ki kwantar da hankalinki don Allah!!*",,kuka ne ya kubce mata data gama karantawa,ckn kuka tace "Tabbas kinwuce kawa ubaida kinxama yar uwa,,Allah nagode maka daka kawomin dauki,sosai taki sanyi a ranta don dama mafi yawan damuwarta akan kula da iya ne.
Me babban daki tana zuwa kofar shiga dakin me martaba bayin da ke biye da ita suka tsaya a kofa,tana shiga ta taddashi da amarya,haushi taji sosai amma ba yanda ta iya haka ta karasa ciki,taso dai ace shi kadai tasam*Y
{Historical fiction}
Chapter 3 · 0% Book details