Sashe 1
Yancin Bayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
{Historical fiction}
RITT
*SURAYYERH B.ADUL*
KAINUWA WRITERS
ASSOCIATION*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*SANARWA*
*Dafarko littafinnan na siyarwa ne amma saboda murnar shiga sabuwar shekara yasa namaidashi free*
Dz book completely goes to *HASSAN 80k & HUSSAIN 90k*
*Special gift to my besty*
*UMAMATU UMAR ADAM*
*APPIE NEW YEAR 2020*
*PAGE 1*
Bismillahirrahmanirraheem.
Kallo daya zakayiwa gidan ka fahimci cewa talauci yayiwa ahalin gidan katutu sosai a gindinsu,duk da kasancewar gabadaya gine ginen garin na jar kasa ne kuma gajeran gini,amma Wannan gdn daban yake a cknsu don ko arzikin gini da laka ma bai samu ba,ginin langa langa ne itama ta lalace sosai don duk ta bubbule tayi tsatsa,,gajeran ginin bandakin gidan ne kawai na laka amma hatta dakunan ckn gidan na kara ne dama kuma guda 1 ne.
Wata matashiyar budurwa ce wadda batafi 18 year's ba tafito daga gidan ckn sauri kafarta na sanye da wani kodadden silifas wanda aka kulle da leda saboda tsinkewar da yayi,kana kallonshi zaka hango tarin dinkunan da akai masa, tana sanye da bluen yadi dinkin riga da zani single, kallo daya zakayiwa kayan kabashi sunan uniform, batada hijab sai dankwalin da ke daure a kanta wanda bai hana dogon kashin kanta da ke kitse da manyan kitso fitowa ba,dogowa ce siririya chocolate colour,tanada tsananin kyau na fada a ko'ina me ban mamaki,idanuwanta manya wanda idon ka kalleta zakayi tunanin tanajin bacci ne,,hancinta dogo ne me tsananin kyaun fasali,,bakinta girmansa dai
gwargwado abin sha'awa,gaban goshinta wani kwantaccen gashi ne baki sidik wanda yai bala'in kara mata kyau kana kallonta zaka fahimci tanada sanyin hali.
Ckn sauri take kokarin barin kofar gdn nasu tajiyo muryar mahaifiyarta sama
tana kiran *MUWADDAH! MUWADDAH!!*,murmushi tayi tareda girgiza kai tana buga kafa irin na shagwababbun yara,,da gudu takoma ckn gidan tashiga dakin karansu wanda akaiwa labule da wani yamushasshen buhu,mahaifiyarta na xaune da Kofi a gabanta ta zubawa kofa ido da alamun tana jiran shigowar muwaddan.
Tana shiga ta kyabe fuska kamar zatayi kuka, ckn shagwaba tace "Don Allah iyata ki banni nayi tahiyata kada ayi babu niya,,takarasa tana turo baki gaba.
Murmushi mahaifiyartata tayi ckn kulawa tace " muwaddatu na ki rage wanga zumudi kyajiya??,,kizo kisha kunun nan ko kadanne banson ganinki da yunwa koda nikuwa zan dawwama cknta,, takarashe ckn raunin murya.
Shiru muwadda tayi ckn matsanancin tausayin mahaifiyar tata,Abubuwa da dama ne suka shiga dawo mata tamkar ynz suke faruwa,lokaci guda idonta yakawo kwalla alamun zatayi kuka,kallonta takai kan kafafuwan mahaifiyarta da ke kunbure suntum rabinta a rarake an barbada magani amma hakan bai hana hango kashin kafar ba, wani gigitaccen kuka ne ya kwace mata,durkushewa tayi a gurin tanajin zuciyarta tana mata matsananciyar suya, ckn kuka take cewa "Allah yai miki sakayya iyata!!!Allah yaiwa Babana sakayya!!! Wlh natsenesu!!banida makiyan da suka hisu,,Tabbas bantabba ganin mugaye Azzalumai wadanda kansu kawai suka sani ba tamkar *MASARAUTAR ZINARI*,,,natsanesu iyata!!Wlh bana kaunar ganinsu!!!Takarashe dasakin wani gigitaccen kuka.
Cikin dauriyar gaske mahaifiyarta ta janyota jikinta tareda goge mata hawayen fuskarta tana bubbuga mata baya,,tasani tabbas ya cancanta muwadda tayi kuka,amma baxata nunamata hakaba dole ta tausashi zuciyar yar tata saboda shine abinda yafi komai cancanta da tayi ko da kuwa bataso,,cigaba da buga bayan muwaddan tayi har saida tayi shiru sai sheshshekar kuka da takeyi,daukar kofin da ke gefenta tayi tanufi bakin muwadda,,,kauda kai tayi alamun baxata sha ba,Ajiye kofin iya tayi a gefenta tareda kawar da kanta gefe,,dasauri muwadda ta taso tarike hannun mahaifiyarta tareda goge hawayen fuskarta tace " Kiyi hkr kyajiya iyata??To zansha.
Ba musu iya tadauko kofin kunun da baifi rabi ba ta mikawa mata,,karba tayi ta kurba sau uku ta ajiye tareda mikewa tace "iyata ni zantahi,ki tayani da addu'a Allah yasa ina daga ckn bayin da sarki zai y'anta yau,,badon kamai ba don nasamu damar kula da ke.
Ckn kulawa iya tace " Karki damu diyata nayi miki dama,,maxa ki tahi kar ki makara.
Ckn sanyin jiki ta fito daga gidan nasu,,tana tafiya tana sauri tare da sharar hawaye,tayi tafiya mai nisa kafin taxo kofar wani dankamemen gida me tsananin kyawun gaske,,duk iya kulewarka a kallo baxaka hango karshen gidan ba,,gine ne tamkar a kasar turai,bazaka taba tunanin a ckn garin yakeba,,kallo daya zakayiwa gidan ka tabbatar gidan sarauta ne,,A can saman katuwar kofar gidan aka rubuta *MASARAUTAR ZINARI*.
Ckn sauri ta wuce masu gadin gidan ta shige ciki,,bayi ne birjik kowa da abinda yakeyi,,dukansu mazansu da matansu suna sanye da yadi blue irin na jikinta amma maza wando ne,mafi yawansu fuskarsu dauke da annuri suke aiwatar da al-amuransu.
Kai tsaye wata doguwar hanya tabi,batayi tafiya mai nisa sosai ba sai gata a wani bangare me tsananin kyau,,bayi maza guda biyu suna kofar shiga wajen a tsaye sunyi kekam ko cikakken motsi basayi,,yayinda wasu mata bayi suke shawagi a wajen.
Batareda fargabar komaiba tashiga wajen,,hadadden parlour ne mai tsananin kyawun gaske wanda aka kayata da kayan Adon sarauta,,wasu bayi yammata guda 4 suna tsaye a dakin babu wadda takewa yar uwarta mgn,,haka tabi sahunsu ta tsaya a inda suke,,a kalla sunshafe awa 2 tsaye a wajen amma kaf cknsu babu wadda zaka kalla kace tagaji da tsayuwar,don da alama sungama sabawa.
Cikin tsananin takun kasaita da kololuwar ji da kai take tafiya tamkar bata kaunar taka kasa,,bayanta wasu bayi ne a kalla sunkai 8 suke take mata baya,, yayinda daga cknsu ke rike da hadaddiyar Alkyabbarta wadda tagaji da haduwa.
Suna hangota gabadayansu ckn rawar jiki suka zube suna jero mata kirari,,batare da ta kalli ko dayansu ba taxauna akan hadaddiyar kujerar sarauta,,cigaba da jero mata kirarin sukai ba kakkautawa,a kalla saida suka shafe 20mints suna Abu daya kafin daya daga ckn bayin da ke tsaye tace *GIMBIYA JALILA* ta amsa gaisuwarku yayan talakawa.
Sai a sannan suka mike daga tsugunnan da sukayi.
Ckn matukar kyama gami da tsananin wulakanci da kaskanci gimbiya jalila ke binsu da kallo,,saukar da kai kasa muwadda tayi don ko kadan bata kaunar kallon fuskar gimbiya jalila saboda tsananin tsanarta da tayi.
Wulakantaccen kallon da gimbiya jalila ke aikawa muwadda na musamman ne,,batasan me yasaba yarinyar ba abinda tai mata amma tana tsananin tsanarta fiye da kowa,kuma baxata ce ko saboda kyawun muwaddan bane don itama kyakykyawa ce amma tabbas tsanarta me tsanani ce a ranta.
Daga ckn masarautar suke jiyo muryar wani bafade yana sanar da cewa sarki yabada umarnin kowa ya hadu a fada ynz saboda gabatar da yantaccun bayi na Wannan shekarar,,dadi ne yarufe dayawa daga ckn bayin banda muwadda wadda ta tsinci kanta da tsananin bugawar kirji da tsoro dukda cewa tayar darwa zuciyarta tana daga ckn bayin da yakama ace suna sahun farko a wadanda za'a yanta,,ita abinda yasa take kaunar a yantata saboda tasami damar kula da mahaifiyarta yadda yakamata.
Gimbiya jalila batayi mgn ba sai baiwar da tayi mgn dazu ce tabasu umarnin yafiya,,said da suka yi gdy sannan suka fita.
Suna fita ubaida taja hannun muwadda fuskarta dauke da fara'a tace "muwadda nasan kina ckn bayin da zasu sami yanci yau,,na tayaki murna".
Girgiza kai muwadda tayi ckn sanyin jiki tace " Allah yasa ubaidah".
Ameen amma nikam nasan ma hadda ke,,saboda kaf gdnnan babu wanda baisanki wajen aiki ba.
Shiru muwadda tayi har suka karasa katuwar fadar masarautar inda suka tadda bayi dankam wasu suna farin ciki wasu suna fargaba.
Lkc guda wajen yayi tsit tamkar babu wani Abu me rai a wajen sakamakon shigowar *SARKI ALIYU* da ahalinsa.
Zubewa sukayi gabadayansu ckn girmamawa suka kwashi gaisu*Y