Sashe 8
Yancin Bayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
RITT
*SURAYYERH B.ABDUL*
Dz book completely goes to *HASSAN 90k &HUSSAIN 80k*
Special gift to my bestyna takaina,rabin raina
*UMAMATU UMAR ADAM*
*____________________________________*
KAINUWA WRITERS
ASSOCIATION*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*PAGE 8*
Cikin nutsuwa yakecin abincin tamkar bayaci saboda yanaci ne yana danne
a waya,,mufeeda ce tashigo dakin bako sallama tazauna kusa da ummi idonta akan yarima sameer wanda baiji shigowarta ba ma,ckn yauki da salon jan hankali tace "Barka da hutawa ya sameer,ina fatan dai baka tare da gajiyar hanya,kallonta ummi tayi saboda salon datayi amfani dashi wajen maganar,sai wani lankwashe murya takeyi kamar lagwani,,idon kujerun dakin sun amsa mata to yarima ma ya amsa mata don banza yai da ita tamkar baiji ba,,ckn jin haushi da halin ko in kula din da ya nuna mata tace " haba yarima wai meyasa kakeson wulakanta ni ne a rayuwarka???Saboda kaga na damu dakaine shiyasa kakemin haka amma...Baijira ta karasa abinda zata fad'a ba yamike tare da watsamata wani d'an iskan kallo wanda saida hanjin cknta suka kada,,kallonsa yakai kan ummi yace "Ummina sai anjima na wuce",, A'a zauna muyi magana" Cewar ummi batare da ta kalleshi ba,zama yayi a kusa da ita yana fadin "Allah yasa dai ummina abin dadi zaki bani",, girgixa kai tayi fuskarta dauke da murmushin da yake kawata kyakykyawar zagayayyiyar fuskarta me cike da haiba,kallonta takaida kan mufeeda daketa kallon yarima tace " Tabbas banajin dadin yanda kuke zama yarima da mufeeda,saboda haka gani ynz kuyi sulhu don bai dace ba ai anxama daya",,Matso kwalla mufeeda tayi tace "ummy wlh tsanata yayi ni bansan me nayi masa ba kina gani fa yanzu na gaishe shi yamin banza kamar baiji ba kuma ai yaji",,kallon yarima ummi tayi yanata danne
a waya tace " Meyasa hakane yarima??Itama fa tamkar su farida take a wajenka",,Cije pink lips dinsa na kasa yayi ckn hadaddiyar voice dinsa me rikata y'ammata yace"Ummina ba kamar su farida ba dai,,kalli fa yanda takemin magana,ai
ba haka sukemin ba,Sam yarinyar batada hankali",,Sosai mufeeda taji haushi don haka ckn fushi tamike fuuuuu tafice daga dakin ummi tabita da kallo,,ckn nuna rashin jin dadi tace "Meyasa zakace batada hankali yarima??,, Kamo hannunta yayi yana wasa da ring din hannunta wanda akayi da zallan tataccen gold, ckn shagwaba yace " Ummina batada hankali fa da gaske, ni miye had'ina da ita??,,ummi kwace hannunta tayi tana harararsa tace "Ai ko domin me babban daki ya cancanki kayi mata kara tunda y'ar yayarta ce ai kamar y'arta ce",, Ajiyar zuciya yayi yace " Kiyi hakuri ummi na zan kiyaye",Shiru ummi tayi batareda tasake cewa komai ba,ganin haka ne yasa yamatso daf da ita yace "Ummina kin hakura eye??,,Kawar da kanta tayi a ranta tana jin kaunar danta kwarai", Ganin takara yin shiru ne yasa yakara matsowa yana lekon fuskarta yace " Eye Ummina don Allah kin hakura???,Murmushi tayi tace "Na hakura",, Peck yaimata a goshi yamike tareda yimata sallama yafita,,yana fita yadawo asalin *YARIMA SAMEER* dinshi fuska a tamke ba annuri sam,kai tsaye bangarensa yanufa bayinsa na biye dashi,, duk inda suka gifta zakaga bayi sunzube suna gaisuwa amma ko kallo basa samu daga yarima.
Me babban daki ce zaune ita kadai a parlour duk ta sallami bayinta, zuciyarta cike take da mamaki don taji shiru ba labarin ansamu wata matsala daga yarima tunda yasanar mata yasha miyar,,mufeeda ce tashigo dakin tamkar zata tashi sama,ganin haka yasa me babban daki tamike dasauri don a tunaninta mufeeda zata sanar mata wani Abu yasami yarima,amma sabanin haka don ckn bacin rai mufeeda tace " Wai ni umma me kike nufi dani ne???Bafa nadawo gidannan don nasaku a gaba da kallo bane,, na dawo ne domin yarima amma Sam kin kasamin kokari kanki kawai kikasani,yanzu gashi har yarima yana kirana da banida hankali ,,to wlh kiyi wani abu don nayi rantsuwa saina mallaki yarima ko ta halin yaya,saboda haka kisan abinda zakiyi",,,Ajiyar zuciya me babban daki tayi tace "naji,Yaushe yariman yace miki bakida hankali???,, Ckn fushi tace " Yanzu mana muka hadu a d'akin waccen munafukar uwar tashi,wlh itama idan nasamu yarima sai ta shiga uku",,ckn damuwa me babban daki tace "Yana lpy dai ko???",, Shiru mufeeda tayi idonta akan me babban daki tana jefa mata kallon tuhuma,kankance idanu tayi tace " Umma kinyiwa yarima wani Abu ,me kikai masa???,,,Harara me babban daki ta watsamata tace "Uwarki nai masa kinji?",, Ckn rashin yadda mufeeda tace " Umma wlh za'a iya samun matsala idan wani abu yasamu yarimana don zan iya komai akansa",,,Ckn fada me babban daki tace "Keeee mufeeda wlh kifita daga idona na rufe,don wlh idan narufe dake baxakiji da dad'i ba,ni kikeyiwa irin wannan banxar maganar???Ko kinmanta dawa kike magana???Don uwarki fitarmin daga daki!!!!,,,Mikewa mufeeda tayi tana kunkuni tafice daga dakin,, tsaki me babban d'aki tayi tace " Sakaryar banxa ni yanzu takaina nake batake ba don banason ganinsa ma yanzu a duniyar ballantana ki aureshi,zama tayi tana tunanin yanda haka ta kasance bayan yarima ya tabbatar mata da yasha miyar,,a ranta tace "Wlh yarima ko kabuta daga wannan bazan barka ba sai naga karshen ka.
Wata kuyanga ce tashiga dakin da akakai muwadda hannunta dauke da wani katon bucket wanda yake cike da ruwan sanyi sosai,tana zuwa ta dagashi tareda juyewa muwadda gabadaya a jikinta bisa umarnin gimbiya don har lkcn muwadda bata farka ba,,wani irin dogon jan numfashi tayi kamar zata shid'e,a hankali tadinga sauke ajiyar zuciya bayan tabude idon ta,, wasu irin zafafan hawaye ne suka shiga tseren zuba ta gefen idonta,sosai takejin rayuwar tamata kunci,har tarasa inda zata saka ranta taji dadi a duniyar nan,,ckn karfin hali ta yunkura ta mike don jikinta ciwo yake mata saboda mugun bugun da tasha,wani mugun sanyi taji yana bugarta saboda kayan jikinta da suka jik'e sharkaf har suna diga,da iskar da akeyi a garin,,tana mikewa tadafa bango dasauri sakamakon jin datayi tana kokarin zubewa saboda jiri,ga kafarta ta hagu ga dukkan alamu tayi targade saboda yanda tarike sosai take mata zafi,,wata iriyar muguwar tsanar yarima sameer da gimbiya jalila ke sake hudata,har takejin dama ta kyaleshi kawai yaci yamutu batada asara ,kuyangar da ta watsawa muwadda ruwa ce tace " Ni narantse kina bani haushi ke kullum sai kinyi laifi saikace ke kadai ke aiki,,ai Allah ya karawa me kaud'i irinki,,Sai kizo kiwuce gida ai tunda lokacin tafiya yayi",,A hankali tafara takawa tana dingisawa har tafice daga dakin sannan itama kuyangar tafito,,kai tsaye muwadda gida ta nufa don ubaida ma bata ckn masarautar saboda tafadawa muwadda dawuri zata tafi tanada uzuri.
Koda muwadda takoma gida boyewa iyanta gaskiyar lamarin tayi tace Faduwa tayi a ckn wani ruwa da ke kan hanya shine jikinta ya jik'e k'afarta ma tayi targade,,sosai iya ta tausaya mata sai sannu take jero mata,bayan tayi wanka iya tai mata gyaran targaden sai kuka takeyi,ita kanta ita saida ta goge kwalla,ba'a jima da gamawa ba wani wahaltaccen bacci yayi gaba da ita,,shafa dogon gashin kanta iya tayi ckn tsantsar kaunar y'arta tace "Banyadda kinfadi bane muwadda na saboda kinada nutsuwar tafiya,tabbas akwai abinda yafaru kike boyemin ga shatin bulala nan a jikin ki,,share hawayen fuskarta tayi tace " Allah ya bamu ikon cinye wannan jarabawar,yabaki juriya",,Ameen.
Gimbiya jalila na zaune a parlour'nta wasu yammata bayi suna zaune suna mata hira jefi
,yayinda wata ke gefenta tana yankamata fruit's tana bata,wayarta ce tayi ringing tana dubawa taga autar su wadda batafi sa'ar muwadda ba,,dagawa tayi ckn yauki tace "Autar Amma yadai??,,,Daga can bangaren cikin farin ciki kanwar gimbiya jalila tace " Adda jalila ya hafsa ta haihu yanzu namiji ,, muna asibiti",,,dad'i taji sosai ckn farin ciki tace "ina hafsan?Bata waya,,Ohhh ni bana gida ki kirasu,,To " tafada tareda katse kiran,,A ranta jitake inama itace ta haihu, gimbiya Hafsa kanwarta ce me bi mata amma y'ay'anta biyu kuma kaf dinsu maxa,tana auren dan sarkin sokoto,saida akayi bikin gimbiya jalila da shekara biyu akayi nata don ita yanzu gimbiya hafsa shekararta 5 da aure,gimbiya jalila kuma 7.
Mikewa gimbiya jalila tayi tafice daga dakin kai tsaye tanufi banfarem yarima.
Yana zaune a gefen gado yana danne
a laptop tashigo tare da yin sallama,,batareda yadago ba ya amsa sallamar wadda zaka fahimci hakanne kadai idan kakalli motsawar Lip's dinsa,,Zama tayi gaf dashi sosai yanda numfashinsu yake bugar na juna,bai dago ya kalleta ba yacigaba da abinda yakeyi,ckn shagwaba tace "Prince kayi hakuri da abinda ya....wani kallo yawatsa mata wanda yasata jan bakinta ta tsuke don tasan sauran baya kaunar dawo da abinda ya wuce,,ture laptop din yayi yana kokarin mikewa tace " Prince hafsana ta haihu yau",,fuskarsa dauke da murmushi yace "Me muka samu???,,Namiji,tabashi amsa a takai ce, Addu'a yayiwa yaran tare da daukar waya yakira mijin hafsa don abokinsa ne,,bayan sungaisa yaba gimbiya jalila, suka gaisa sannan yabawa hafsa don har sundawo gida ma,,ance jariri yana kama da gimbiya jalila,bayan sun ajiye wayar ne takalli yarima sameer ckn yanayin damuwa tace " Prince Allah yabamu d'a ko y'a,,Wlh jinake inama nice na haihu,,zama yayi kusa da ita tare da zare mata alkyabbar jikinta yace "Ameen,karki damu komai lokaci ne,bata iya sake magana ba sakamakon jin hannunshi datayi akan breast dinta yana wasa dasu,a hankali tafara sauke numfashi tana bankarewa saboda sosai abin yake shigarta,zame rigar jikinta tayi tacire tare da b'alle breziar jikinta tayi cilli da ita,sosai suka fita hayyacinsu suna romancing juna,yayinda tuni yarima yarabu da kayan jikinsa,ckn sambatu gimbiya jalila take fadin " Wayyo Allah my prince don Allah karka rabu dani...Ohhh...washhh....Yarima dadinka zai kasheni...Ina kaunarka dayawa yarima..haka dai taita sambatu shikuma yana rad'amata dad'adan kalamai tareda birkita ta da manyan sakonninshi har sukai release,,gefe suka mirgina suna maida numfashi ckn farin ciki,janyo yarima gimbiya jalila tayi a kunne ta rad'a masa "My prince karfa dad'inka yakasheni watarana kasan salon haukata mace da dad'i,,wlh ka hadu da yawa",,Shima kara rungumeta yayi yace " Kema kin hadu sosai princess bakiga yanda kika gogemin hadda ba???murmushin jin dadi tayi ckn matsananciyar kaunar mijinta,,shafo cknta yarima sameer yayi yace "Ya Allah kasa nayi ajiyata anan yanzu",, yak'arashe da kashe mata ido,Ameen ta amsa tare da sake shigewa jikinshi bacci yayi gaba dasu.
Kiran sallar la'asar ne ya farkar dasu,yarima ne yafara tashi sannan ya tasheta,a gurguje sukayi wanka tare da shiryawa yarima yafito masallacin ckn masarautar ita kuma tayi a daki,,tun suna wanka usman abokinsa yake kiransa amma bai daukaba saboda saurin da yake yi,saida yaje yayi sallah yadawo sannan yakira usman din don yayi masa 14 misse called yasan akwai dalili,,yana dagawa yaji muryar usman ckn farin ciki yace " yarima madam tasauka dazu fa munsamu mace",,Murna sosai yatayashi sannan sukai sallama,,gimbiya jalila da ke kusa dashi kuma taji duk wayar da sukeyi,,matsowa tayi tariko hannunsa idonta dauke da kwalla tace "Don girman Allah prince muje indi'a a sake dubamu don Allah",, Kallonta yayi nawani d'an lokaci kafin yace " Princess babu fa wanda zai baki abinda Allah bai baki ba,karki manta ancemana lafiyarki kalau amma mahaifarki bazata iya daukar ciki ba,to me kikeso suyi miki?Abin da mamaki sosai,,,Hawaye ne suka shiga zubo mata ckn rawar murya tace "Don Allah Prince ka taimaka muje,ai da gwaji za'a dace,,tausayi tabashi sosai saboda haka yajanyota jikinsa tare da zaro handkerchief dinsa fari kall yanata buga kamshi yashiga share mata hawaye,ckn sanyin murya yace " Na amince zamuje amma banyanke lokaci ba sai na sanarwa me martaba,,rungumeshi tayi tana godiya ckn jin dadi tare da fatan Allah yasa a dace don tasan me martaba baxai k'i ba,mikewa sukayi suka fito suna manne da juna,suna zuwa kofa suka saki ita tayi bangarenta shikuma yanufi b'angaren me martaba.
*Karku manta littafinnan na kud'i ne na maidashi free saboda murnar sabuwar shekara 2020,,To matukar bana samun comment's yanda nakeso zan maidashi na kud'i maganar gaskiy,.*
*COMMENTS*
*&*
*SHARE**'Y
{Historical fiction}