← Book details Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 10

Sashe 8

Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ko Lokacinda sukayi finally Exam d'insu, Koda yazo Nemanta Nan yakejin waisun tafi tind'azu Hydar yatafi dasu,

Sosai ransa ya b'ace Shima Yakama Hanyar Abuja cikin b'acin Rai ko sallama da sani baiyiba,

Itakuwa dagangan tayi Hakan Domin talura tinsanda yamata dukan yake Neman magana da Ita saidai baisamu dama ba, sunrigashi Isa kuma lokacin yaya Jamal da Abba sunanan harabar gidan ma cikin Farinciki take kallo d'aya zakama ta kagano hakan, gurinsa tanufa da d'an gudunta rugemata yayi cikin tsananin k'aunarta Baki washe Yace"Eyee y'ata yanzu tagirma harda hankali,"

Dariya kawai tayi

Jamal yace"congratulations Ankammala secondary babu Ayi maganar shiga university," cikin tsokanarta yayi maganar

Dariya tayi tana rufe fuskarta,

"To wai wannan glass D'in fa," Abba yace

Kafin tayi magana tahango Hydar yanufo ya duk'a hark'asa yana gaida Abba shida Hafsat

Ansawa Abba yayi yace "Kai Kai mamana sarkin wauta waidama da Bak'i kike batareda Sadeeq ba Kuma kikabarsu mota,

"Abba d'aukin ganinku, Wannan K'awatace sai shikuma....." Saitayi Shuru tana rufe fuskarta

Yaya Jamal yace"Ah lalle su Khady rigima Angirma harda miji Akakawowa Abba eyyeee Andaina kukan Banza ko,"

Ruguwa cikin gidan tayi cikeda kunya sukuwa dariya kawai suke Musamman Abba Dake fad'in"idan baka saurarawa mamana ba sai ranka yab'ace fa, kaje dasu ciki mana kabasu ruwa tindadai ita tagudu,"

Ciki yashiga dasu suka zauna Tareda gaisawa cikin mutunci da karramawa dama Godiya kan k'ok'arinsa,

Kowa gidan Saida yasan matsayin Hydar gareta kafin suka wuce Tareda Alk'awarin shi zaidawo itako zata gurin Hafsat Ansar number Auntie Khady sukayi dukansu,

Duk Yarda sukaso takwana k'i tayi taje gurin mamanta sosai mama tayi Murna ganin sauyawarta saidai duk Yarda taso taji yaya wannan tabon yake nakanta da Silan Saka Glass d'inta na Ido b'oye mata gaskiya tayi...

Koda ya iso gidan Nan yasamu labarin zuwan nata harta tatafi ganin mamanta, duk lokacin yake cikin b'acin Rai yanason magana da ita da ganinta Amma babu Hali Domin koranda yaje gidan tanajin Labarin zuwansa tabi ta k'ofar baya tabar gidan, kunya yasa kasa tanbayarta Domin ganin yake kamar tafad'awa mamanta saidai haryanzu yana Mamakin ranshin fad'awa Abba gaskiyar Saka Glass d'inta bak'ara shiga wata damuwar ba Saida yaji mama tana cewa"Ashe harda ciwo taji Shine take Saka madubin," sosai yayi mamaki na b'oye gaskiya Hakan yasa shi shiga yanayi mara dad'i dajin Rashin kyautawarsa.............

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

Whatsapp number 07064904617 or 07031012948

*TANGARAS!!!.......(FAD'I KAFASHE.....)* _PAID BOOK 300 ONLY_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TANGARAS*.......(FAD'I KA FASHE) PAID BOOK 300 ONLY

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

_Monday 21/4/2025 April_

*FREE PAGE 41 TO 50*

_LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH ..... KINA KANA KUNA BUK'ATAR LITTAFIN 300 KAWAI ZAKI ZAKA BIYA DOMIN KARANTAWA CIKIN NATSUWA..... DOMIN NEMANA 07064904617 WHATSAPP KO KIRA,.._

*((IDAN KESAN KASAN SABODA KA KI FIDDAMUN LITTAFI ZAKI SIYA DAN ALLAH KIBAR K'UD'INKI NIKUMA NABAR LITTAFINA, LITTAFINA NA K'UD'I NE IYA 300 KAWAI BA TSADA KIYA KI KARB'A AMMA BANYARDA KISIYA KI FIDDASHI WAJEBA IDAN KIKAYI HAKAN KEDA ALLAH GSKY BAZAN YAFEBA DOMIN NA WAHALA GURIN RUBUTA KAYANADA DAN GIRMAN ALLAH IDAN KINADA NIYAR FIDDASHI WAJE KADA KISIYA KIBARNI DA KAYANA.......))*

...........duk Yarda Abba yaso Takoma gidan k'itayi kullum da Uzurin da take badawa, yanzu harta soma zuwa School of health, da Mama tayi magana daitace yanzu tanason zama da itane, Hakan yasa dole sukabarta saidai Hajiya kaka tadage kan saitadawo yanzu ma dakanta tazo gidan tana lallashintata dakanta tajanyo Akwatinta talak'e kan tare zasu koma bayarda ta iya domin mama tace saitaje dole tabita cikin sa'a kuwa Koda takoma Nan takejin yakoma duk da yaso takoma can Amma wannan karon Abba yak'i dole yakoma shik'adai,

"Wai kinanufin yanzu kinzubarda Makamankine dube yarda take Wani takon fad'i ka Y'aya tatara yanzu fa idan Alhaji yamutu bakida Wani babban rabo cikin tarin dukiyar Nan Domin bakida d'a namiji saidai mata matanma iya 3 kawai Koda yake ita Waccan ma sunan kece kawai kika haifeta Amma tagama k'wacemiki ita kamar Wadda Akayiwa Asiri," k'awar mom Suwaiba tafad'a Cikin nuna haushi

"Wllh nayi iyakar yina Amma wannan shegiyar Matar komai kika mata saikiga tashallake ai inace taredake mukaje gurin buzuzu nazuba maganin Tasha Amma babu Abunda yasameta dama nasake Magana cewa yayi tanada tsari jikinta Kuma gayawan ibada, ni wallahi babu Wanda nakejin haushinsa kamar Sadeeq narasa yarda zanyi dashi Wllhi inason ganin mutuwarsa,"

"Bazamu zuba ido ba dole mataki zamu d'auka"

"Mekike ganin yakamata,"

"Kawai ki Asirce shege kawai ya lahanta zuwa gaba Kuma muk'arasa kasheshi,"

Dariya Mom tayi"shiyasa nakesonki Subaiwa Akwaiki da idea"

Tare sukashek'e da dariyarsu,

"Haba beb Yanzu kashigo Abuja harka koma Amma bakazo kaganni ba, shikenan dai yanzu kadaina Sona damacan nice kawai nake sonka Kai baka k'aunata," tafashe da kukan Shagwab'ata cikin kissa da makirci
Chapter 8 · 0% Book details