Sashe 4
Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
*Free page 16 to 20*
..........Dayake badai k'warewa gurin driving da sauri ba, Ana dafda Azahar suka shiga, tafkekiyar Makarantar gate D'in Bud'e yake Kasancewar yau weekend ne kowa yana dawowa daga Hutunda sukaje, direct office D'in principal yanufa dasu parking yayi yafito dole suma suka fito saidai kallo d'aya zaka musu kagano gajiya Musamman khady dabata saba dayin doguwar tafita ba,
"Kubiyoni muje Kuma idan kuka nuna hauka kunsan sauran,"
Bin bayansa sukayi dole, shine yafara shiga kafin daga baya wasu student sukafito sukace su shiga,
Zaune sukaganshi kan d'aya daga kujerun office D'in yana fuskantar Wani vababb Mutum dagani dai kasan shine Principle D'in, da Zuwan nasu har Ankawo masa lemo da ruwa gabansa, shan lemon yake Abunsa kamar yamanta dasu tsaye suke sunata raba ido kawai khady kuwa jitake kamar ta kurma ihu saboda tsabar takaici tasan duk saboda ita yake Wannan iskancin
Gaida principal d'in sukayi cikin sakewa ya Ansa kafin yace"Uncle Sadeeq da Bak'i kazo kuma"
"Eh nakawo k'arin student ne gasunan su 3 biyun za'a kaisu Ss 1 ne Domin dama sunfara karatu can d'ayan K'aramar tasu jss za'a bata Kuma itakam Acika komai nata har university Nan zatayi duka,"
Kamar takurma ihu saboda Bak'inciki itace zata jima cikin makarantar Kenan itada yatsana itace zatayi till down cikin makarantar Kuma wai Dan Walak'anci daga jss zata fara ita, wasu hawaye taji suna Neman zubomata Amma tayi saurin maidasu Domin tayi Alk'awari daga Yanzu bazai sake ganin kaswarta ba Koda kasheta zaiyi bazata bari yaga Raunintaba ko tsoro kan fuskartaba,
"Masha Allah munji dad'i Hakan Kuwa Shiyasa Makarantar Nan take Alfahari dakai Uncle Sadeeq Muna Godiya k'warai da gaske, Kuma yanzu Zansaka A auna su Tareda Basu uniform zuwa d'akin Kwana,"
"Masha Allah ngd" Hakan kawai yafad'a yana k'ok'arin fita yabarsu
Juyawa sukayi sukabi bayansa ganin suna k'ok'arin fitowa yasaka yadaka Musu tsawa"waiku meyasa kuke gidadawa bakuji Abunda yace bane? Dakuke Bina Ina zanje dakune,? Kujira yasaka Akaiku mana, Kuma wllh idan naji Wani shirmen kunsan Abunda zaibiyo baya shashasu kawai," mtswwwww yaja dogon tsaki yafice
Dole sukayi tsaye kamar munafukai
Murmushi kawai PC yayi Domin yasan halin Uncle Sadeeq badai d'aukar rainai ba,
Saka wata Head girl yayi tamusu komai Tareda kaisu Hostel dama d'akinsu d'aki d'aya Akabasu dukansu,
Saidai layin gadon kwanciyarsu daban yake nuna Musu number gadajensu tayi tareda bayyanardasu ga Mutanen d'akin mamaki sukayi Jin wai k'annen Uncle Sadeeq ne daga ciki wasu haushinsu suka faraji Domin bayada sauk'i, wasu matan kuwa soma jansu Ajiki suka fara Domin suna Sonsa,
Gadon khady shine 5 sama take duka, zama khady tayi inda Ramla Domin nata gadon k'asa yake, Wani zafi Zuciyar ta take mata su 2 tagumi suka rafka inda fauxy kuwa ko Ajikinta kayanta kawai ta shirya A drower d'inta tayi waje Abunta Domin hartayi k'awa head girl D'in
Wasu Y'an mata biyu kyawawa d'ayan bazata wuce khady ba d'ayan kuwa zatakai Ramla suka matso indasuke Tareda sallama ,
Ramla ce kawai ta iya Ansawa Domin khady hawaye kawai take
Dafata d'ayan tayi tace"Sister dakin daika damuwa dama kukan Domin babu Abunda zaisauya miki da ace kuka zaisaka Amaida mutum gida da yanzu Ina gidanmu Amma hqnzu Kinga munsaba Muna Rayuwarmu Lafiya klau, kiyi hak'uri kinji," tak'arasa maganar tana bata hanky Alamar tagoge idanta
D'ago Kanta taui tareda kallota saitaji taburgeta Hakan yasa ta karb'a tareda cewa"Ngd"
"Yawwa ni sunana Hafsat Bashir, ita kuwa wannan sunanta Zee yoola, ku kuwa yasunan ku duka,"
Ramla ta Ansa mata cikin sakin fuska tace" ni sunana Ramla Usman baffa matawalle itakuwa khadjiya baffa matawalle, Amma Muna kiranta khady" tana sane Domin takira khady da Irin sunansu Domin bata buk'atar Asan ba Uba d'aya sukeba
"Wow Masha Allah Nice name munji dad'in had'uwa daku zamu iya zama k'awaye," cewar Zee yoola
Da murmushi Ramlat ta Ansa mata da "eh"
"So yanzu dai kuzo mufita musha iska Kuma ku k'ara ganin makarantar dama idan Ake D'ibar ruwa duk mu Muna muku,"
Tare suka fita suna nuna Musu Abubuwa Kuma Alhamdulillah Yanzu khady tasoma sakewa harda dariya cikin firansu
Wata bishiya suka zauna, Hafsat tace"Amma kunsan me? Wllh duk rashin ruwa kada ku Yarda kuje D'ibar ruwa gurin Nan idan yamma tayi zuwa dare Wllh da Iska Sosai gurin,"
"Nashiga Uku Kuma dole sai mutum yaje D'ibar ruwan can,"?
"Sosai Zaki Rayune babu ruwa? Ai ingaya Miki idanma bakije Domin kanki Wllhi Wad'annan mugayen free pet D'in turaki zasuyi, kuyi musu biyayya Musamman Y'an Team D'in Ayusha basarake wllh mugayene nak'warai Yanzu sune senior D'in School D'in team garesu sunada A SS 1 da 3, Kuma duk Abunda saki to dole kiyi idan Bakiyi ba susaki Aiki Kuma sudakeki Kuma wllh idan kika fad'a wata wahalan kika sake siyowa kanki kowa A makarantar tsoronsu yake Domin mugayene Kuma d'ayan babanta shine PC Kinga sukeda doka, Mutum d'aya ketaka Musu burgi suke tsoronsa shine yayanku wato Uncle Sadeeq" cewar zee yoola
"Lalle Muna cikin Wani Hali kenan ni Wllhi natsorata tinkan nagansu ma," cewar ramla
Tsaki kawai khady tayi,
Sunata firan itadai bata tankasuba har Kusan yamma suka koma ciki,
Washe gari Akabasu uniform kowa yanufi class d'insu ramla da zee Ajinsu d'aya da Fauxy saidai Fauxy kamar batasansu ba Domin harkar gabanta kawai take,
Inda khady da Hafsat suke class d'aya Kuma kujera d'aya
Lafiya klau sukayi karatu harsuka watse,
Ahakadai har sukayi wata d'aya bawani damuwa Kuma har yanzu Basu gamu da team D'in basarake ba saidai cikin kwanakin khady tasoma yin suna Domin tanada k'ok'ari ba k'adanba tana Maida hankali Kuma bata d'aukar raini saidai tarage hayaniya Amma tsiwa da kafiya sunanan,
Saidai Tsawon lokaci ko motsin uncle Sadeeq basaji kamar baya makarantar Kuma bata damu ba Domin bason ganinsa takeba,
K'arshe zangon farko Akayi saidai fir Uncle Sadeeq yahanasu zuwa gida Kuma ya hana kowa yazo Musu visiting cewarsa Basu natsuba haka sunaji suna Gani kowa yawatse yabarsu ranar sunsha kuka, d'aukesu kawai yayi daga hostel D'in yamaidasu Sashen malamai inda Nan gidansu yake dama nashi dama sunada ma Aikata hakan yasa yabarsu tare saidai duk Wani motsinsu kan idansa ne Amma ko kad'an baya zuwa inda suke,
Haka dai har Akacinye Hutun Akadawo
Kuma Alhamdulillah sunyi Nasaran cin jarabawarsu
Suna Zaune Bakin bishiyar da suka saba zama saiga Y'an Team D'in Ayusha basarake sunfito itace gaba cikin uniform d'inta light Blue tanada Kyau hakan ya k'ara mata girman Kai da d'agawa
Idanta yasauka kansu Nan take tanbayar su sababine ko?
"Eh tho ai d'ayan dakuka Had'u d'azu Fauxy har kikace taburgeki tare suke dukansu k'annen Uncle Sadeeq ne,"
"Dama tasamu kenan tarama cinkashinda yamana," cewar Zuly tana bankamusu harara
D'an lumshe Ido Ayusha basarake tayi tace"Amma Dai kunsan inason Uncle Sadeeq ko? Shiyasa har nasoma k'awance da fauxy D'in,"
"Tho ai Dan kina sonsa bashi zai hana A hukuntasu idan sukayi laifi ba Kuma ai naga Seniority ne," cewar fauxy data k'araso gurin tana murmushi
Kallonta sukayi da mamaki, "ke ba k'annenki bane kikeson Acuta musu Kuma," cewar Zuly k'awar fauxy ce class d'aya suke idan takuma k'awar shek'e Ayar Ayusha ce,
Dariya tasaki shikenan Kuma dan suna k'annena sai suwuce iyakarsu? Ni zanma iya Baku gudunmuwa cikin cin k'aniyarsu Baki sansi bane Amma Zaki Sansu tinda kinsoma ganinsu Kuma ni Ubanmune d'aya kawai Amma banda uwa ita Kuwa waccan Mai kamada Aljanu itace Agolar cikinmu bamu had'a uwaba balantana Uba gwandama ita Ramla itace k'anwar uncle Sadeeq D'in Uwa d'aya Amma waccan kada ku saurara mata Wllhi natsaneta saboda ita muke wannan makarantar dukanmu,"
Sauke ajiyar Zuciya zuly tayi tace "Aikuwa zata fad'a tarkonmu Besty," tafad'e maganar tana kashe mata Ido d'aya