Sashe 10
Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tinda suke maganar takejin tamkar A mafalki bata k'ara gasgata zahiri bane Saida taji muryarsa data Abba kan maganar wai Auranta ita khadeeja da Uncle Sadeeq, Zumbur tamik'e tsaye Cikin Wani Irin kuka daya k'wace mata Gamida hargagi tace"wllh babu Wanda ya Isa Wllhi babu Wanda zaisani Auran mak'iyina, nufarsa tayi tareda shak'ar wuyansa tacigaba da cewa" dama saboda cika mugun burinka zaka Hanani Auran Wanda nakeso wallahi K'arya kake Daddy bazai fara badani ga mak'iyina ba bazaiyu Ayanke Wanda zan aura batareda saniba wllh k'arya kake Sadeeq tin wuri ka k'aryata Kanka da Kanka Domin ni bazan tab'a Aurankaba Dana Aureka gwanda na Mutu banyi Auran ba wallahi Natsaneka ka, natsaneka fiyeda yarda Natsane Mutuwa ta ka....."
Tasss tasss tasss kakejin Mama tana wanketa da maruka masu zafin gaske dak'yar Umma tak'waceta itada Hajiya kaka gareta,
"Kubarni na kashe mutuwar Banza Ashe bakida mutunci bakida tarbiya bansani ba dama zuwanki karatun gaba da jami'a lalataki kawai yayi to Wllhi Baki isaba Domin mumuka haifekiba bake kika haifemuba Kuma wallahi narantse Koda Zaki mutu baza'a fasa Auran ba wallahi dole ki Aureshi"
Wani ihun tasake saki kamar wadda Aka daka tana fincikewa daga Hannun Umma tace"Saboda bakusan waye shiba shiyasa kuke yanke Wannan Hukunci, wallahi Allah baya k'aunata baya Sona Aduniya bashida wata Abokiyar gaba sama dani", k'arasawa tayi inda mamanta Tareda rik'e k'afuwanta tacigaba dacewa "tinda nake Aduniya duk shirmenda nayi mama Baki tab'a gajiya daniba Baki tab'a dukanaba Amma yau saboda shi kina dukana, mama idanhar su sunkasa fahimtana kece Macce tafko daya kamata ace kinfahimceni Kuma kinsan damuwana mama kece kika haifeni kinsan halina mama Bawai Ina bijire muku bane A'a wllh Bana k'aunar Uncle Sadeeq ne shima baisona saidai kawai ya Shirya Aurana ne saboda yashiga tsakanina da masoyina na gaskiya Hydar, Wllh mama Hydar yafishi sona, tinda nazo gidan Nan nakeshan bak'ar Wuya Hannunsa haka zuwana makarantar Banda wahala duka kyara tsana tsangwama babu Abunda ke shiga tsakaninmu, shi bakun tanbayene meye Dalilin wannan tabon nawaba,? tacire d'an k'walinta tana nuna tabon goshinta da Wani gafen Kanta, shin Bakun tanbayeni meyasami idanuwan nawa harnaso makantaba? "To duka shine sila Wllhi shine silan komai kawai na b'oye muku gaskiyane Saboda Ganin yawuce Abun kuma banason faruwan wata matsala, dukana yayi bako tausayi balantana imani yajafardani Gardiner bayan Anhana shiga gurin da yamma saboda hatsarinsa Amma cikin Rashin Imani da tsana saboda Wani banza dalili nasa da Zalunci kawai yamun dukan mutuwa yakaini babu ko d'igon Imani saboda ni ba k'awarsa bace Kamar Ramla ai baya zaluntarsu Ramla saini saboda nice ba jininsaba Kuma nice baya K'auna haka yawatsar Dani gurin su Hafsat ne suke taimakeni Hydar shiya salwantarda k'ud'insa Lokacinsa harna samu lafiya sanadinsa ne idanuwana suka tab'u Nakoma Saka wannan glass D'in Hydar shiyamin Komai Arayuwa shine Namiji na farko daya nuna soyayya da tausawa gareni Amma kuke Ganin baidace Dani ba Wannan Sam badaidai bane, shi kanshi yanada k'ok'arin rabani da Hydar ne saboda ganin nasamu masoyin gaske Wanda shikuma baya buk'atar Hakan Tareda ni yafi son kullum yaganni wahalce Kuma walak'ance , mama kiduba duka wannan Dan Allah kada kibari soyyayyar Y'an Uwanta tarufe Miki Ido kicutarta y'arki wallahi idan kuka Auraminshi kashe kawai zaiyi baya da Imani ko tausayi km bayasona,
Dan Allah ku Auramin ko waye komai k'ask'ancin namiji musakine mazinacine Kai ko b'arawone nayarda zan zauna Kuma zanyi biyayya Wllhi Amma kutaimaka kada ku had'ani da Uncle Sadeeq Wllhi mutuwa zanyi idan na Aureshi,"
Cikin k'arfin Hali da kunyar idanuwan Yayanta da Matarsa tace"duk Abunda Yamiki saboda gyara ne saboda inganta Rayuwarkine Amma wallahi Koda Zaki mutu khadeeja saikin Aure Sadeeq Wllhi, idan kuwa kika bijire to wallahi BANI BAKE, KUMA KINEMI WATA UWAR! domin kina k'ok'arin d'aukar kanki A matsayin *TANGARAS*
Ba iya Ramla kawai hatta Fauxy Zuciyarta ta karye kuka kawai suke,
Shikansa dask'arewa yayi gurin cikeda tsanar Kansa gamida danasanin Abunsa ya Aikata mata inama zata Yarda tabashi dama daya goge duka laifinsa, dayamaida tamakar *TANGARAS*, tabbas baikyauta mata Ayanzu datasan yarda yakeji idan tace tace batasonsa Wllh dabata fad'a ba, wato tayarda ta Aure mazinaci data Aure shi Wannan wace Irin tsana take masa Hakan,?
Mik'ewa tayi tsaye Cikin kuka dakuma dariya, Wai itace yau tazamo *TANGARAS* ga Mahaifiyarta, duk jitake kamar tamutu tahuta, dafe kanta tayi Dake mata barazanar tarwatsewa , Duhu take gani Maganganun mama saiyawo suke mata A k'wak'walwarta,
Wani Uban ihu tabuga Wanda dukansu Saida suka razana take idanuwanta suka juye Bak'in cikin idanuwanta yab'ace b'ata Jikinta yasoma Wani Irin rawa gashin Kanta yabaje nantake, idanuwanta suka fad'a kan wata wuk'a dake Aje kan table cikin k'iftar gira ta isa gareta bawani tunanin komai ta d'auke wak'ar tasokawa Kanta Aciki take jini yasoma Malala Wani Uban ihun takasake Rafkawa ganin sukayi tayi sama tabugu da rufin d'akin take kuma Aka sakota tadawo tafad'i k'asa gurin bako Alamar numfashi Tareda ita wuk'ar tana soke Acikinta jini yana Malala sosai.........,...................................
```WOOOOOOHOOOOOH AIKI GAMAIYINKA IN BAKAYI BANI GURI, DOMIN DAI NI MUJAHEEDAH MATAR MLM QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVELS 📚📖📚 AND DESIGN GRAPHICS NASHIRYA TSAF DOMIN KAWOMUKU WANNA LABARIN, SAIDAI KASH LOKACI YA KATSE TAFIYAR DOMIN KUWA ANAN FREE PAGE YAK'ARE IDAN KINA KANA BUK'ATAR CIGABA TO KABIYA 300 KACAL CIKIN SAUK'I DA FARASHI DOMIN JIN YAYA ZATA KAYA.... KADA KUMATA 07064904617 OR 07031012948 ITACE NUMBER TA SUNAN LITTAFIN JUWA TANGARAS......```
```SHIN YAYA ZATA KASANCE KUWA? QUEEN KHADY ZATA RAYU KUWA? ANYA BA ISKA BANE SUKA SHIGETA? IDAN ISKANE ANYA KUWA BAMASU HATSARI BANE? YAYA RAYUWAR KHADEEJA ZATA KASANCE TAREDA ALJANUN? SHIN ZATA WARKE KUWA? ANYAMA ZATA RAYU DAGA WANNAN FARMAKIN? IDAN TA RAYU SHIKENAN TA TSIRA KO WANI ABUN ZAISAKE FARUWA SILAR ISKAN? SHIN AURAN QUEEN KHADY DA UNCLE SADEEQ ZAIYU KUWA? WANE MATAKI MOM ZATA D'AUKA AKANSU UNCLE SADEEQ? INA LABARIN HYDAR? WANE HALI YAKE CIKI YANZU KO ZAISHIGA IDAN YASAMU LABARIN AURAN QUEEN KHADY? INA RUBAI'A? SHIN ZATA AMINCE DA KISHIYA RANAR AURANTA A AURE WATA DABAN? WANE MATAKI ZATA D'AUKA? SHIN ZAMANSU MATSAYIN MATANSA DA SHI KANSA ZAIYU KUWA? MEZAI FARU IDAN YAGANE ASALIN WACACE RUBAI'A WATO RUBY DANGER? SHIN SU FAUXY SUNAKAN BAKANSU KOTA HAK'URA DA TSANAR KHADY? SHIN WACE BADAK'ALA SUKA AIKATA A MAKARANTAR KWANA ITADASU ZULY BASARAKE? SHIN ZULY TA HAK'URA DA D'AUKAR FANSA RAMUWAR GAYYA KAN QUEEN KHADY? SHI AYUSHA BASARAKE TA SALLAMA SOYYAYYAR DA TAKEWA UNCLE SADEEQ?? SHIN WAI TSAKANINSU DUKANSU WAYE YAFI CANCANTA TADASUNAN TANGARAS????? HUNMMMM ABUN DAYAWA TABBAS K'URAN TANADA YAWA SHIYASA NACE KU SHIRYA KUMA KU KIMTSA TAREDA BIYAN 300 D'INKU KACAL DOMIN SAMUN DUKA ANSOSHIN TARIN WAD'ANNAN TANBAYOYIN, AMMA KUSANI YANZU WASAN ZAIFARA D'AUKAR ZAFI DOMIN AKWAI K'URA MAI GIRMA DOLE NIKAINA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR DANAKE RUBUTA LABARIN K'ARA SHIRYAWA DOMIN RUBUTA MUKU ABUNDA ZAI K'ARA K'AYYATAR DAKU, YABAKU NISHAD'I, YA ILIMANTAR DAKU, KUMA YA FAD'AKAR TAREDA WA'AZANTARWA..... KADA KUMANTA NICE NICE DAI TAKU WATO MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVELS 📚📖📚 AND DESIGN GRAPHICS.....```
*TANGARAS.......... FAD'I KAFASHE*
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
[email protected]
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948