Sashe 6
Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai tasan saboda ita yake hakan tariga tasawa ranta zata jure Domin tanason tasamu Ilimi kodan tarama cinkashinda yake mata saidai tasaka Aranta wllh babu Wanda zaisata resuming university a school D'in
Yagar paper tayi tayi sukayi CA D'in ya k'arb'a yawuce
Dafa kafad'arta Hafsat tayi tace"Wai Khady Mezai hana kibawa Uncle Sadeeq hak'uri yadaina Azabtar Dake Hakan,"?
"Hunmmmm ai wllh ko Raina zai d'auka bazance yayi hak'uri ba kinsan Allah Jira nake mugama secondary wllh gidanmu zankoma saidai duk Abunda zaifaru yafaru wllh natsaneshi fiyeda yarda kike tunani,"
"Hy guy's and ladies shin kunsan cewar ko wacce shekara Akanyi gasar rawa Tareda dressing tsakanin SS 1 zuwa 3? Wannan karonma lokaci yayi Domin Nanda kwana 2 za'ayi ga littafi duk Wanda keda ra'ayi yasaka Sunansa zankaiwa PC Kuma daga kashiga za'ayi dakai Dole kafara fita bita, Wai A class D'innan wakuke ganin zamu Bada Domin ko wanne class mutum 3 Akeso,"
Kallon Khady Hafsat tayi, harara tabanka mata tana k'ok'arin tashi
Dasauri tajanyo hannunta cikin d'aga murya tace munbada khadjiya Usman baffa matawalle"
"Yeeee Ai Kuwa dai munaso wllh" sauran class D'in Akad'au ihu
Ahaka Akafara bita kan rawar cikin kwana 2 Khady tagwane dama badai rawa ba, Sam Uncle Sadeeq baisan da ita za'ayi ba,
Filin yacika sosai, Antsara ko Ina Tareda k'awatashi malamai suna gefensu Zaune hakama student
Tinda Akafara Abun baid'agoba yana danna wayarsa, uncle sani yace "wai Kai bazaka kalla bane Kuma kasan kanada Y'anmata dayawa cikinsu Amma kawani basar,"
Harara kawai ya galla masa Tareda cigaba da Abunda yake,
Dariya yayi"Allah Bari kaji ko wannan tafiyar danayi Saida wata tatareni kan maganar ka Niko nace mata tazo tasameka,"
Ko kallonsa baiba balantana yatankasa
"Masha Allah Y'an mata da Samari sannu da k'ok'ari yanzu sai team nagaba kuma k'arshe Y'an SS 3 sufito"
Tafawa Akayi, ba'a d'auke lokaci ba saigasu su uku mata masu Kyau saidai ta tsakiyan tafi tafiya da hankalina bawai ni kad'ai ba duk Wanda ke wurin taron ita yake kalla Wanda kuma masu karatu nabaku damar haskota ata idanuwanku Domin ku kalla,
Ahankali take tafiya cikin wata Arnen less peach color Wanda ya zauna da fatar jikinta, tufke gashin Kanta tayi tayi kalaban guda 3 tasakosu Agaba Sauran gashin tasaka ribbon, K'aramin bakinta yasha lipstick Mai haske gashin idanuwana zara zara, d'ankwalin Kanta kawai tad'a d'aura tareda fidda gashi takalmin k'afafuwanta masu mugun tsini, sosai tayi Kyau kamar kasaceta kagudu,
Ihu student suka D'auka dukansu suka fad'in "Sai Queen khady Usman baffa matawalle Queen Ko ba'a buga wasaba Wllhi kece da maki wannan Uban Kyau haka wow Maikyau ce wallahi queen Khady kyakykyawa ce Ajin k'arshe," Wani ihun suka sake d'auka
Uncle sani yace"Tsalki yatabbata ga Ubangijin kyawawa tabbas Khady maikyau ce Ashe,"
Jin sunanda suke Ambata dashi kanshi zancen uncle sani yasaka yad'ago kansa da mamaki, idansa suka fad'a kanta tana juyawa Ahankali Ansaka wak'ar India yarda take rawar Kai ka d'auka da ita Akayi wak'ar,
Mamaki takaici haushi yakamasa Musamman ganin tarin Jama'ar gurin ga Maza dayawa Kuma kowa maganar kyawonta yake take yaji wani Haushi datakaici ya turnik'eshi, ko motsi Yakasa idansa suka soma k'ank'ank'ancewa tsabar b'acin Rai,
Mik'ewa yayi cikin zafi daniyar zuwa gurin, cikin sauri uncle sani yahanasa da mamaki yace"wai tashinda kayi haka kamar Wani Zaki Ina zaka,"
"Kaga sakeni babu ruwanka kana ganin shigarda tarbiyarnan tayi kuma harda rawa bainar jama'a kake maganar wai Ina zani, koranta A filin zanyi wallahi,"
"Koranta kuma to saboda me,"?
"Au tanbaya ma kake saboda me Kai baka ganin shigartane"?
"Anya kuwa Abokina bakana ciki bane Irin wannan mugun kishi Hakan," yak'arasa maganar yana kallon cikin idansa Domin yahango Wani Abu Aciki
K'ara tamke fuska yayi"bangane Ina kishi ba kishi kamar ya,"
"Sosai kishi kaka Sadeeq wlllh kishine cikin idanuwanka da Zuciyarka, batin yanzu ba nasoma nazarin kana Sonta!,"
"Kaga Sani kada ka b'atamun raina mana bangane soayya ba duk tulin Y'an matanda suke Bina narasa Wadda zanso sai waccan k'wailan yarinyar da bata wuce sa'ar y'ata ba,"
"Wllh Abokina ka.....,"
"Ya isa Dan Allah kada kab'amun lokaci idan Hakan Zuciyarka take haskamaka to k'arya tamaka ita kawai Amanace gurina hakkene gareni kula da ita indai tana Cikin school D'in dama gusamu, Amma Babu Wani zancen banza Irin wannan,"
"Hunmmmm zakayi bayani dabakinka Abokina, Yanzu dai naji Dan Allah kaga da manyan Mutane Anan komai yana tafiya daidai kada ka lalata Muna program Dan Allah"
Tsaki kawai yaja yabar gurin cikin takaici Zuciyarsa sai Wani Azalzala take Amma wllh saiya koya mata hankali Domin bazata Zubarwa da gidansu mutunci ba,
Murmushi kawai uncle sani yayi
Hakadai Akayi program D'in har Akagama kyautuka kuwa Khady konace Queen khady tashasu yanzu ko Ina zaka ratsa sai maganar Program D'in Ake tareda Zuzuta kyawonta,
Abunda ke k'aracin ran Uncle Sadeeq Kenan
Yau tinda yafito makarantar ko ina maganar Queen khady Ake ta hostel d'insu yabi can yahangeta Zaune itada Wani saurayi sai Raha suke bisaga Alamu firan tamusu dad'i Domin kuwa dai dariya suke, shi tinda yake da ita baitab'a ganinta cikin Farinciki da sakewa Irin yauba, Hakan yayi mugun k'onamasa Rai, komawa yayi office d'insa Amma yakasa Komai ransa saiwani suya yake yajima kusan yamma k'arfe 5:00 kenan sake komawa gurin yayi still sunanan tare Hakan yayi mugun tunzurashi, Saka wata student yayi takirata shikuma yakoma office d'insa sai faman safa da marwa yake cikin k'unar Zuciya,
Ita kuwa mamaki tasha Jin wai uncle Sadeeq yake kiranta
"To kije mana ai Babu Abunda zaifaru tinda yayanki ne Kuma Uncle D'inki"
"Mamaki nake Hydar Kanme zakirani office d'insa tinda mukazo school D'in Nan shekara 5 da Watanni yanzu baitab'aba nemana ba Amma Yanzu yakira kuma office d'insa"
"Haba my Love kijemana babu komai fa, Kinga ni yajzu bara naje saimun Had'u gobe tinda dare yayi Yanzu,"
"Ok my love zanyi kewarka"
"Nima hakan"
Suna dariya suka rabu Tareda Hura mata iska Mai d'auke da kiss
Saurin kamewa tayi tareda mannashi gafen Zuciyarta
Dariya sukayi suka rabu
Duk abunda suke kan idansa Domin ganin jimawarta yasa yalek'o kamar ya had'iye Zuciya saboda tsabar b'acin Rai, ganin tana kusanto inda yaje yayi saurin komawa office d'insa
Da siririyar muryarta tashiga da sallama tawani sha mur tab'ata fuska Amma ganin yanayinsa Saida gabanta yafad'i saidai tadake tab'oye tsoronta
Wani kallon yawatsa mata Wanda Saida cikinta yakoka Amma takauda Kanta gafe
Tsayawa kawai tayi tsaye batace masa k'alaba demin Yanzu itama takware kan miskilanci,
Sunjima haka kafin yace"yanzu ganin kike kingirma babu Wanda ya Isa dake ke Maifama datashin balaga ko? Dan iskanci kinje kinyi rawa gaban dubannin Mutane babu ko kunya harda Wani canjin suna wai Queen banyi Miki Magana Akaiba nasaka Miki Ido Kuma shine Yau Zaki koma kiraba wuni da kina fira da saurayi waye shi nace,"?
Tafad'a Cikin tsawa
Duk da ta tsorota Amma saita Dake"SAURAYINA" ta fad'a Atak'aice tana kallon Wani gefen daban cikin office D'in
Cikin mamaki yace"ke Nike gayawa magana kaitse haka? So kike kilalata Sunan Mahaifinmu ko,"
"Dad'in Abun nima inada nawa Uban Koda baya Raye nidai ba shegiya bace Kuma bani lak'abawa kaina Amfani da Sunan ba Kuma zancire indai sunane, k....."
Tasss tasss kakejin ya d'auketa Mari harsau 2
Cikin masifa Dake cinsa yace"kinrainani yanzu ko harkinada bakin maidamin magana Wllhi yau maganinki zanyi"
Kafin tayi Wani yunk'urin yasaka k'afa yakadata k'asa yamata duka ya d'auketa kamar wata baby yaje bayan Gardiner D'in babu Wanda yaganshi yawurgar da ita cikin hakin yayi tafiyarsa,
Fad'uwarda tayi Saida goshinta yafashe yasoma jini yana shiga idanta numfashi take saukewa dak'yar
Zuwa tsakar dare kuwa sanyin kasan yasoma damunta da sauro gashi takasa tashi Wani iska yazo kamar guguwa yayi Kanta yana zagayenta kafin Wani lokacin Iskan yab'ace y'ar k'ara tasaki take Kuma idanta Jikinta yasaki numfashinta ya d'auke.................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*TANGARAS!!!.......(FAD'I KAFASHE.....)* _PAID BOOK 300 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TANGARAS*.......(FAD'I KA FASHE) PAID BOOK 300 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._