← Book details Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 10

Sashe 2

Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TANGARAS*.......(FAD'I KA FASHE) PAID BOOK 300 ONLY

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

*Free page 6 to 10*

Acikin kwanakin Nan khady tayi rama Sosai kullum Saidai tayi kukanta A d'aki idankuwa baya gidan saita tada rigima idan tasan yananan to saidai kukanta A d'aki kawai,

Ramla cema take k'ok'arin lallashinta sai Hajiya kaka sau fauxy da Laura kuwa mugun haushinta sukeji Sosai Domin dazasu dama kasheta kawai zasuyi,.

Tayi bori da rigima ganin tafiyar babu fashi domin babu Inda tasamu goyon bayan rashin tafiyar, wata muguwar tsanarsa takeji taban mamaki,

Zaune suke parlour suka suna karyawa Banda ita domin yanzu saura kwana biyu kawai tafiyar tasu,

Hajiya kaka tace"Ke Ramla jeki kiramin takwarana kice tazo muci Abinci mana"

"Wllh Hajiya kaka babu Yarda banyi da itaba Amma tak'i, gaba d'aya yanzu tasakawa kanta damuwa, Dan Allah Uncle Sadeeq kayi Hak'uri ka...."

Uwar hararanda ya Aikamata yasakata dole yin Shuru tareda had'iye Sauran maganar

Murmushi yaya Jamal yayi tareda cewa"wai Mezai hana hardasu ramla d'in da fauxy duka kakaisu tare inaga zatafi samun sakewa idan tana ganin Wani d'an Uwa kusada ita,"

"Eh dama Hakan shine cikin Raina dukansu zanwuce dasu ai "

Ajiye cokalin hannunta tayi tareda fad'in Nashiga Uku, Umma kinaji fa Kuma bayan Ina karatuna Anan lafiya qlu Amma za'a kaini wata duniyar Dan Allah Yaya kada kumun haka," tak'arasa maganar tana matsan k'walla

"Dayake kece kawai Mai Rayuwa ba to bawani banbanci tsakaninku nima Abunda yake raina kenan dukanku Nashirya muku tafiyar"

"Nashiga Uku wayyo ni Allah ni wllh banson can Dan Allah ku....."

"Waike Anan Akwai Wanda yake Sa'arki, maza kibar Nan Kuma tafiyanku wllh babu fashi,"
Uncle Sadeeq yayi maganar cikin tsare gida

Mik'ewa tayi itama Cikin kuka tabar parlour

"Nifa babu Wanda zaimin mulkin Mallaka Wllhi domin gidan Mijina nake Kuma yarana gidan Ubansu Suke ba Agolanci sukazoba so babu Wanda zaikaimin y'ay'ana makarantar kwana Wllhi Nan ma Ananma yaya sukasha gareka kana zaluntarsu balantana sunbika Uwa duniya babu idona Aisaika kashemun su to Wllhi baka isaba garba"

"Samiraaa! Ya Isa haka mana banson shashanci Zaki rabasune ko bakisan dukansu k'annensa bane ko rabasu zakiyi? Bana nuna banbanci tsakanin y'ay'ana dan haka ke Baki isaba kisaka banbanci tsakaninsu, Kuma Ina k'ara gargad'inki A karo na k'arshe da kada kisake Kiran Khadija bare idan kuwa bahakaba wllh zanyi mugun Sab'a miki,"
Mtsww dogon tsaki Abba yaja Tareda d'aukar jakar Aikinsa yafice

Da sauri jamal Shima yamik'e yabi bayansa,

Kallonta Sadeeq yayi tareda sakar mata Wani killer smile yamik'e,

Banbamin masifa tafara ko sauraran hajiya tasake batayi ba tahaura sama, dama tuni fauxy tashige tana kuka kan batason zuwa itama,

"Kinga rabu dashi dukansu zamusaka k'afar wando d'aya dasune wllh natsane yaron Nan kamar mutuwata dole nayi maganinsa"

"Yanzu Mom kinagani zamutafi boarding school,"?

"To wai meye Aciki kijemana Badawowa zakiyi Ba," cewar Sis Zahra Dake shan juice Abunta Domin Sam babu ita Atafiyar itace babba Yanzu haka tana matakin level two A jami'a,

"Lalle ma Sis Zahra Saboda badake za'a yiwa mulkin Mallaka D'in ba ai k'ya fad'amin Hakan,"

"No bahaka bane kinsan ni dai babu ruwana daduk Wani shirgin gidan Nan shiyasa bancika shiga Irin matsalarkuba Kuma dazaku sawwak'ewa Kanku da kunsamu salama"

"Ke dallacan rufawa Mutane Baki shasha dama ke ai Hakan kike sakaryace ke, da Ace ba'a cikin hayyacina na haifekiba wallahi dacewa zanyi Ansauya munke, ko kad'an bakida kishi saiwata bak'ar Ak'ida dakikeda,"

"Allah yabaku hak'uri Mommy" tafad'a tanabarin d'akin

"Kinga Fauxy daina kuka kiyi hak'uri kawai kije ninasan matakinda zan d'auka kibarshi dagashi har munafukar uwar tashi bazan barsu ba Wllh, Koda kinje kada kisake Musu duk kika samu Dama Kuma kicuta musu amma bazamu kaiga nasara ba dole dukanmu sai Mun Aje makamanmu na k'iyayyar,"

"Banganeba mom kina nufin nazauna dasu Kuma nayarda dazuwa boarding D'in,"?

Hunmmmm"ke yarinya ce shiyasa Amma zan k'ara dauraki kan karatun, Ai baka nunawa mak'iyi k'iyayya ga Fili yanzu dole musauko muneni shiri dazan sungame sake jiki damu sai mucuta musu,"

Dariya Fauxy tayi"kinsan Allah Mom kissa da kisisina zanyi saina jefasu wahala A makarantar bama kamar ita shegiyar Agolan Wllhi banasonta,"

"Yawwa Hakan zamuyi ai" dariya sukayi dukansu Tareda cigaba da koyawa fauxy yarda zatayi

Shiga d'akin tayi tana kuka,

Ganin tana kuka yasa khady tad'ago cikin mamaki tace"Ke kuwa meya sakaki kuka Besty,"

"Abunda ke saki kuka mana"

"Banganeba mekenan,"

"Nimadai Dani dake dama Auntie fauxy dukanmu tare zamuje boarding D'in," tak'arasa maganar tana Sharan k'walla

"Wai hardaku, Lalle wannan Uncle D'in naku Wllhi mugune, dube yarda yamun duka saikace wata jaka ni Wllhi natsaneshi,"

Babu Yarda suka iya dole sukabi yaya Jamal yakaisu shopping suka siyo Kayan tafiyar,

ASALIN LABARIN..................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

Whatsapp number 07064904617 or 07031012948

*TANGARAS!!!.......(FAD'I KAFASHE.....)* _PAID BOOK 300 ONLY_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
Chapter 2 · 0% Book details