Sashe 5
Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya suka saki dukansu, Fauxy tawuce da Ayusha basarake Zuly kuwa itada sauran tawagar suka nufesu
"Kai Waya gaya muku Yanzu lokacin hutune eye,"? Zuly tayi maganar cikin daka tsawa
Cikin razani suka kalleta banda khady Dake karatunta kawai
Cikin rawar baki Hafsat dakeda mugun tsoro tace"Dan Allah Aunti Zuly kiyi hak'uri Yanzu muka fito class ne shiyasa Kuma...,"
"Dalla rufamin Baki banza, Kuma kutashi duka inada Kayan wanki ku wanke min,"
'to Aunti Zuly zamuyi" Hafsat da ramla sukace
"Eyee Sannu y'ar gidan senator ke saboda tsabar iskanci Ina magana ko d'agowa bazakiyi ba wato ke gaki mara kunya ko,"
Still khady bata d'agoba tamakar Bada ita take zancenba,
Hankalin wasu students yasoma dawowa kansu ganin tana neman kunyata cikin Mutane yasa zuly Saka Saka k'afa tataka mata yatsun k'afa da k'arfi Tareda cewa "ke Dan Ubanki bakiji Ana Miki Magana ko bakida tarbiya biyane, to bari kiji ko Ubanki bazai......,"
Cikin mugun fusata khady tamik'e tsaye duk da bata ida tsayin Zuly ba ta d'auketa da mari, idanuwanta har Wani k'ank'ank'ancewa suke tsabar harzuk'a Domin idan da Abunda ta tsana Azagi Ubanta tinda Koda yana raye bazata saurara kowa ba balantana baya duniyar
Dukansu sunshiga shock
Bama Kamar Zuly
Nunata khady tayi da yatsaya"wllh bazan saurara ko wane shege ba idan yace zaizagarmin Iyayena,"
"Ke haukane Saman kanki dazaki Mareta kinsan wacece ita A makarantar nan,"? Cewar d'aya daga cikin Abokan Zuly
"Baidameni ba Kuma bana buk'atar sani, Kuma,"
"Wllh zakici Ubanki yau," d'ayan tace Tareda wanka mata Mari kan kace me fad'a yakaure dukansu suka rufu kanta ai Kuwa ramla tashiga Hafsat tasoma kuka tana rok'on suyi hak'uri Ganin rigimar naneman zama babba yasa Hafsat rugawa Kiran Wani Uncle sani Dake Nan
Dak'yar yasamu yaraba fad'an, zuwa lokacin dukansu kowa yaji Ajikinsa Domin khady badai kafiya ba,
Labarin haryakai kunnen Uncle Sadeeq cikin b'acin Rai yazo Abunda idanuwansa suka ganemasa yak'ara harzuk'ashi Domin khady ko hijabin babu jikinta Kanta Bud'e gashinta yabaje har bayanta mugun haushin Hakan yaji............
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*TANGARAS!!!.......(FAD'I KAFASHE.....)* _PAID BOOK 300 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TANGARAS*.......(FAD'I KA FASHE) PAID BOOK 300 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
_FRIDAY 18/4/2025 APRIL_
*Free page 21 to 30*
....................."Wai bazaki daina bane," cewar Uncle sani yadakawa Khady tsawa
Cikin tsiwa tace"ita bakaji zagina tayi ba Uba yafi Ubane da zanbari wata banza tazagarmin Uba? Wllh ko gobe tazagan sainaci Uwarta saina....,"
Saukar marinda taji shine yahanata k'arasa maganar
Kafin tayi Wani yunk'urin yasake d'auketa dawani Wani marin Saida takife k'asa take bakinta yafashe jini yasoma zuba
Rik'esa uncle sani yayi yace"kadaina nuna fushinka dayawa Akan Macce mana,"
"Batada kirki ne Sam yarinyar batada kunya Akanme zata dinga gayamaka Magana kamar Wani sa'anta, wllh kaima laifinka ne dakabarta kamata yayi kamata shegen duka gobe bazata k'ara ba,"
K'ok'arin guduwa suke dukansu yadaka mhsu tsawa yace"duk Wanda ya matsa daga inda yake wallahi saiyagane shayi ruwa ne,"
Tsayawa sukayi dukansu suna muzurai har Zuly D'in Ramla Kuma k'aris take Jira tasake fitsari tsabar tsoro,
Har lokacin khady bata d'ago ba daga durk'ushewar datayi Domin sosai takejin rad'ad'in Marin zuwa bakinta Dake fidda jini,
"Kugaku masu k'arfi marasa kunya ba Ankawoku filin danbe dole kushiga kufara dambe, wllh yanzu duk saijikinku yagaya Muku,"
Ramla "Wllh uncle Sadeeq bamu muka tada fad'an ba itace ta....,"
"Yimin Shuru Kona fasamiki Baki Wllhi na tanbayeki yaya Akayi? Idanka tsokar rigama tayi babu nagaba daku dazaku fad'awa saikawai kufara dambe Kuma saboda rashin kunya da senior D'inku zakuyi dambe waimeke damunku ne? Kodayake nasan kece Ummul Haba'isun rigamar kegaki da taurin kaiba," yanuna khady cikin b'acin Rai
"Ke d'aukomun bulala, Kuma Zaki Saka hijabin kosai na b'allaki," yafad'a cikin tsawa
Sai Alokacin ta gyara hijibin fuskarta tayi jawur idanta harsun fara kumbura hawaye sai Ambaliya suke Mata A fuska,
"Dukanku kumin kamun kunne daganan zuwa can Kuma duk Wanda ya tsaya yasan sauran,"
Suna hawaye suka fara, duk wadda tatsaya kuwa yazabga mata bulalan sunwahala iya wahala dukansu hak'uri suke bashi Banda khady dakejin Wani mugun tsanarsa,
Shikanshi mamaki yake kafiya da taurinkai Irin nata wato bazata iya hada hak'uri ba ita Kenan,
Saida sukayi na Awa d'aya kafin yabarsu
Dak'yar suka iya mik'ewa sukabar gurin
"Wllh tinda Akatozartani saboda ita sainaga bayanta saina zamewa Rayuwarta matsala," cewar Zuly cikin tsananin fushi
Sosai khady tayi ciwon wahala ko class batashiga su Hafsat suke kulawa da Ita, saidai duk Wani magani datakesha da treating d'inta da Ake duka dasaka Hannun uncle Sadeeq kawai dai baibari tasani bane,
Ahaka har Akashafe Shekara 3 sukagama js3 Zuwansu Basu jima saboda cigaba da ss 3 d'inta su Ramla Kuma suka shiga university
BAYAN SHEKARA 3
Ayanzu su Ramlat suna level 3 inda
Kuwa take SS 3 Khady tayi mugun sauyawa A yanzu duk maganar da bata zaka doleba batayi kuma har yanzu tsanace Mai girma A ranta kan Uncle Sadeeq, tayi girma shape da kyawonta saidad'a bayyana yake yanzu Tanada shekara 18 Amma zaka d'auka tayi 20 saboda girma da kyawon jikinta samari kuwa a school D'in Yanzu sunmata caaa, inda uncle Sadeeq yabada Shekaru 33 A duniyar
Uncle Sadeeq shiya d'auke ss3 English yanzu saboda Uncle sani yayi y'ar tafiya nasane Amma saboda Abotarsu saiya Ansar masa, yake kafin yadawo,
Sauri take taje class D'in Domin tasan muddin yarigata shiga jisgi zatasha, uniform d'inta light Blue tasaka tanad'e gashinta tayi donut dashi sosai tayi Kyau fuskar fayau babu wani make up damacan kwalliya bata dametaba
Duk saurinda take Saida tataran yashiga talura dai dagangan yake daka saukon saboda yasamu damar jisgata,
Kamar tafasa shiga Kuma tadake tanemi izini,
Kamar baijitaba yacigaba da karatunsa gajiya tayi tajuya daniyar tafiyarta saita tsince muryarsa yace"jeki tsinto leda guda 30," daga Hakan yajuya yacigaba da Abunda yake,
Babu Musu taje tatsinto tadawo yasata k'irgasu yayi ganin suncika yace taje tazubar Hakan Kuma tazubar tadawo sannan yabari tashiga tana shiga Kuma taga ya zana CA
Kuma dan mugunta Akan Abunda yayi Yanzu