Sashe 3
Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TANGARAS*.......(FAD'I KA FASHE) PAID BOOK 300 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
_wednesday 16/4/2025 April_
*Free page 11 to 15*
.......Alhaji Usman Baffa Matawalle Shahararren d'ankasuwa Wanda duniya tasan dazamansa babu Inda baya fidda kaya dama shigarda kaya saboda Amana da Alk'awari dayake yasa Mutane dayawa suke rububin K'ulla Alak'ar kasuwanci dashi, yanada mata d'aya Hajiya fiddausy Macce Mai hak'uri da kawaici, tanada Yara 6 Macce 4 mazan 3, Jamal shine babba sai Abbakar Sadeeq da nasma Wanda tana gidan Auranta dayaranta 2, Sai Ramlat sai kuwa twice Macce da namiji sune Y'an Autanta,
Sai Mahaifiyarsa Hajiya khadjiya datake Zaune dasu Domin mijinta babansa Kenan yarasu,
Garin Aikin nasa Allah ya had'ashi da Alhaji Sambo, cikin iKon Allah suka saba har yanemi dakansa daya Aure y'arsa Samira saboda Ganin kyawon halinsa, Alokacin yashiga tashin hankali Domin bayason Abunda zai b'atawa Matarsa rai Domin tazauna dashi tin talauci zuwa yanzu dayayi Arziki Kuma Wani gafen yana ganij girman Alhaji Sambo Domin babban Mutum ne Mai halin kirki,
Ba yarda ya iya Bai b'oyewa matarsa komaiba duk da taji babu dad'i Amma Hakan takanne tabashi damar yin Auren Alokacin tanada Yara 3 kawai jamal Sadeeq sai nasma,
Samira taso bijirewa Auren Amma saboda shawaran K'awata ruky yasa ta Amincewa Auran,
Tanda tashiga gidan tasoma Azabtarda Umma cinin kissa batareda kowa yasani, saidai gidan ko kad'an jininta Bai had'amu da sadeeq ba Domin ko gaisuwar sai Umma tanuna b'acinta yake iya gaidata k'arin Zuwan tana yasa ya matsawa Abba Saida Akafita dashi waje karatu, bayan Wani lokacin itama tafara haihuwa taso haifar namiji saidai Allah yabata Macce Laura Haihuwa tagaba Kuma tasake samun Macce fauxy zuwa yanzu dai batasake haihuwar ba duka, Saidai tanada k'uduri maigirma itada k'awarta ruky kan kan Mahaifiyarsu Sadeeq dashi kansa,
Hajiya Zainab baffa matawalle itace K'anwa d'aya tilo ga Alhaji Usman baffa matawalle, Akwai soyayya sosai tsakaninsu da k'aunar juna Yaranta 5 Maza 3 Y'an 2 Hussan da Hasana sai Aliyu mata 2 Samha Wanda Samha itace Matar Jamal A yanzu harda y'arsu d'aya Yasmin, sai Autarta Khadija wato khady, sosai mahaifinsu yake nuna Musu soyayya bama khady Hakan yasa tawani shagwab'e dukda suna dukanta Amma Dai sai inbaya gidan, sunan mahaifiyarsa gareta Kuma sunan mahaifiyar matarsa hkn yasa yake jida ita sosai, itakuwa saita sangarce duk da sangartar tata A iya Rashin son makaranta kawai ta tsaya saiko Jan magana zuwa tsiwa saidai duk iskancinta batayi gaban Uncle Alee Domin Duka bana wasaba takesha, ganin halin nata kullum gaba yake Kuma Daddy babarin Ahukuntata za'ayi ba yasa Samha dakanta tarok'e jamal kandawowarta gidan Amma bata sauya Zane ba Domin lele kam tanasha gurin hajiya kaka,
A yanzu shekarun Khadija 5, Fauxy Kuma 7 sai Ramla dakeda 6 kusan sa'anni suke sune Uncle Sadeeq yake gasawa Aya Hannu Musamman khady Domin tafi kowa rashinji,
CIGABAN LABARIN....
Dukansu suka shiga motar sunata kumburi Bada fauxy datasake Abunta Domin tasan Abunda take shirin shiryawa, kayansu maigadin yasaka A boots, yana musu Allah yatsare shida kansa Uncle Sadeeq yaja motar zuwa school D'in, sheshshekar kuka suke tsaida motar yayi tareda tareda juyowa cikin fushi yace"will you keep quiet,"? Wllh idan Bakumun Shuru ba zansaukeku A dajinnan,"
Sanin halinsa yasa suka d'inke khady kuwa gunni kawai tasoma cikin ranta,
"Ke magana kike ne,"? Yafad'a cikin tsawa
Kamar bazata tankaba Domin khady Akwai miskilanci kafin tagirgiza Kanta kawai
"Bakida bakine ko magana ne Baki iyaba? Wllh idan kikace cigaba da taurin Kai da nuna kafiya zakiyi kewai Adole *TANGARAS* wllh jifa Dake zanyi ki *KIFASHE*, Kuma kafin Raina yab'aci Maza kidawo Nan gaba Domin Niba driver D'inku bane," cikin tsawa yak'arasa maganar
Dole tafito tadawo gaban, kafin yaja tsaki yatada motar suka d'auke hanyar zariya Domin dama suna Abuja da zama ne..............
[email protected]
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*TANGARAS!!!.......(FAD'I KAFASHE.....)* _PAID BOOK 300 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._