← Book details Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 10

Sashe 1

Tangaras Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*TANGARAS!!!.......(FAD'I KAFASHE.....)* _PAID BOOK 300 ONLY_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TANGARAS*.......(FAD'I KA FASHE) PAID BOOK 300 ONLY

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

_Monday 14/4/2025 April_

BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM

*Page 1 to 5*

.................Sosai take kuka gamida birgima Ak'asa duk tahargitsa parlour donin tintana kan kujera take kukan harta dawo k'asa duk tawatse pillows D'in kujerun hatta Kanta duk tahargitsashi tacire ribbon's d'inda Akamata kwalliya Kanta dashi duk gashin Kanta ya hargitse yazobo tadawo kamar wata mahaukaciya sosai take kukan har Wani shid'ewa take,

Da saurin Granny tashiga parlour hartana tuntub'e tana fad'in"Nashiga Uku waya tab'amun takwarana, ke Takwara waya dakeki, innalillahi waya saki wannan Halin fad'amun maza," tak'arasa zancen cikin rud'ewa tana zama k'asan tareda janyota jikinta tana tattab'a jikinta

D'aura Kanta kawai tayi kan cinyar granny tacigaba da kukanta,

"Wai Ina Mutanen gidan suke ke? Ke Fatima Jamal Samira wai Kuna inane yarinya tana wannan kukan bawanda yafito,"? Tak'arasa maganar cikin b'acin Rai

Sai Alokacin wata mata kyakykyawa tafito, tana fad'in"Hajiya kaka wannan yarinyar batada kirki ko kad'an Wllh waifa duka wannan iskancin dan Ance taje makaranta ne shine tazo tazauna take wannan iskancin,"

"Ah takwarana bakison kiyi Ilimi kizaba babba Abun koyi daso,"?

Tura Baki tayi tareda fad'in"ni wllh granny banaso makarantar fa duka suke ni Bazan koma makarantar ba,"

"Ai wllh baki isaba bazaki zama fitinanniya Agidan ba dole kije makaranta inko ba Hakan ba wallahi zankira yaya Aliyu nagaya masa"

"Ni wllh bazan jeba", Kuma Amaidani gidanmu kawai nakeso," wani sabon kukan tasake fashewa dashi tana Cigaba da birgima kamar Mai Aljanu duk k'ok'arin granny gurin tsaidata kasawa tayi Domin tariga ta botsare

Tindaga compound D'in gidan yakejin kukan yarinyar sosai take kansa yasoma saramasa yatsane shouting ko kad'an baison k'ara ko hayaniya shiyasa yafijin dad'in kange kansa shi K'ad'ai saboda baison damuwa, tinda yadawo daga torkey yataradda yarinyar gidan tashiga Addabar Rayuwarsa Akwaita da hayaniya duk da baison shiga huruminda banasaba Amma yanaganin dole yasaita yarinyar,

Ko gaisuwar ma'aikatan gidan Bai iya Ansawa saboda b'acin ran jiyo ihunta kamar wadda Akecirewa Rai Kuma tana Macce Amma duk tacika gida da Unguwa da ihu, cikin sassarfa yashiga Parlour Tareda zare belts d'insa yana zuwa tanata birgima Ak'asan har Bakin k'ofar parlour baitsaya jiran komai ba Domin takaisa bango yau shiganinsa sangartace Ai Kuwa yasoma lapta mata belt d'in kamar Allah ya Aikosa,

Tanajin saukar bulalan farko tasaki Sabon ihu na Musamman Domin dukan yashigeta sosai, kantadawo daidai yasake lapta matashi Abaya k'ok'arin mik'ewa take Amma ya hanata daman Hakan sosai yake dukanta Zuciyarsa takawo yamanta ko wacce dama Shekarunta tsayin kwanakin dayayi gidan tarata yake,

"Naca karabu da ita ko Saddeeku kadafa kakashe y'ar Mutane da wannan bak'ar Zuciyar taka, ke Fatima kimasa magana mana kozaiji,"

"Hajiya kaka kibarshi yagyara mata zama yarinyar batada kirki wallahi"

"Saboda baku kuka haifeta bako, Kai saboda bakasan zafin haihuwa ba nace karabu da ita, to wllh yanzu Saidai kadakemu tare tafad'a tana fashewa da kuka,"

Shigowar jamal yadakatar dashi yasoma yimasa fad'a,

Sai Alokacin hajiya kaka tasamu damar matsawa kusada ita takamata A lokacin ko kukan nata baifita sosai saboda tadaku,

Keeee!! "Yimin Shuru Anan Kona b'allaki duka!!! Yafad'a cikin dakamata tsawa

Cikin tsananin tsorata tayi tsit kamar ba itaba

Yace"badai kan school kike wannan iskancin ba? To wllh daga Yau kingama domin kishirya next week Sunday Dake zankoma Kano kinjawa Kanki wllh boarding Zaki Koma Muna tare saikin gama seconday, Auntie kisoma shiri wllh da ita zankoma boarding zatashiga" fuuuuu yabar gurin cikin k'unar Zuciya

Ita kuwa Baki yamutu Saboda duka tasha bana wasaba iyakarta hawaye kawai Jin maganar boarding kuwa Kuma taredashi Saida tayi suman wucen gadi,

"Shine daidai wllh Sadeeq ka kyauta kabiyani Allah yakaimu wllh sakinje Nima nasamu sauk'i Ai" tayi wucewarta d'aki

Hajiya kaka da Jamal sune masu lallashi Saida Jamal yakira doctor Aka dubata Domin tadaku, Tareda alluran bacci Yamata yawuce

"Kai ni hadizatou Wllhi Saddeeku baida Imani saikace Wani soja, da Yaron Nan soja yayi wallahi nasan dukanmu zai had'a yahalbemu,"

Murmushi Jamal yayi yace"Amma kuka Hajiya kaka kinsan yarinyar batajifa Akwai kahuwa gareta sosai wllh, shine daidai ita ai,"

"Eh Amma Dai Irin wannan dukan yayi yawa Kai gaskiya Fatima tanada hak'uri da kawaici kumafa saitabi bayan Saddeeku, wllh da waccan busasshiyar ce da Allah kad'ai yasan yak'in da za'ayi yau gidan nan"

Murmushi kawai br Jamal yayi, yabar d'akin

Duk Wani bidirin da Ake Samira tana d'aki zamanta ko fitowa batayi ba Domin ita batamak'i Akashe yarinyar kowa yahuta ba domin Allah yasani bata k'aunar yarinyar ko kad'an,

D'akin Fatima yashiga yaganta Zaune tazabga tagumi,

Zama yayi kusada ita yana cire hannunta daga tagumin yace"Haba my dear meye Abun tunanin haka,"

"Abban yusra ai dole nayi tunani kaduba yarinya kamar Mai Aljanu bata k'aunar karatu ko kad'an, yana daga cikin Dalilin da yasa nazo da ita Nan wai kota sauya Amma kuma ga banza,"

"Kinga zata daina yarintace kawai komai zaiwuce Kinga had'amu ruwa nayi wanka Kuma kiyi hak'uri da Hukunci Sadeeq Dan Allah"

"Habadai Dear ni wllh biyana yayi ma Domin kosu mama sukaji godemasa zasuyi Kuma Ina goyon bayan zuwanta boarding school Wllh"........
...

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

Whatsapp number 07064904617 or 07031012948

*TANGARAS!!!.......(FAD'I KAFASHE.....)* _PAID BOOK 300 ONLY_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
Chapter 1 · 0% Book details