Sashe 8
Surbajo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana dariya Haba Usman nidin yarone dazan tsaya ina shirme kawai nafadamaka for personal use zan ajiyeta dariya usman yakeyi sosai sannan yace Allah yabada saa amma Wlh zakace nafadamaka kaine zaka koma cartoon din at the end of the day Dariya alameen yayi yace zanko baka labari ni dannayi dariya kawai Zan auri yarinyarnan Wanda kaima intayi wani shirmen agabanka seka dara ********** Seda alameen yakwashe wata uku sannan yazo hutu wannan Karon besamu tarba daga gimbiyarsa ba shima bedamuba sabida badan ita yazo hutunba Dan madam surbajo yazo Iyayensa sunyi murna dazuwansa dama kuma sungaji da ganin shi a halin dayake sunason subashi shawara agameda rayuwar gidanshi Bayan yagaishesu mahaifinsa yace yanzu aminullahi haka kazabawa kanka rayuwa da macen dabatasan ciwon kantaba bazaka iya daukar matakiba duk Inda nafita labarinka Akeyi mace tamallakeka ko haka kaga Dan uwanka nayi anasa gidan haba aminullahi kasanifa mace itace mutum amma Kai ga irin wacce kazabowa kanka kayi tunani kagyara rayuwarka mahaifiyarsama fadan Tamasa dama kuma sunbarshine badan komaiba sedan kar ace suncika sa ido arayuwar yayansu godiya alameen yayi sosai sannan yashaida musu aure yakeson karawa sosai sukai farinciki dajin zancan dansuma abinda ke ransu kenan mahaifinshine yace aina kasamo matar aminullahi murmushi yayi yana sosa keya yace daddy kumma santafa faraace takaru afuskokinsu inda daddy yace Kai alhdllh wacece surbajo yabasu amsa gabadaya sukasamasa dariya mommy tace ikon Allah tagida ma kana fama ina zaka iya da shirmen surbajo ban hanakaba amma Allah yasanya alkhairi Kai kaji kagani daddy da tun dazu dariya yake seyanzu yace aminullahi na yar fillo to iyayenta sunsan dazancan aa yabasu amsa inade so daddy kaje kanemarmin aurannata badamuwa aminullahi daddy yafadi yana dariya sallama yamusu yatafi Dan dama yakosa sugama magana yatafi Dan surbajo yakeson gani yana fitowa yadauki hanyar makarfi shikadai dan bako inane yakeson excode Dinshi subishiba bare irin wannan tafiyar tazuwa yada manufa 😜 da azahar yaiso garin makarfi lokacin surbajo taje yo icce parking yayi akofar gidan dayake yau larabace mazan gidan suntafi cin kasuwa Dan kasuwar makarfi ranar laraba take ci surbajo ce tashawo kwana da iccen datayo akanta kamar amafarki taganshi atsaye ajikin motarshi habawa xubar da iccen tayi ta runtuma da gudu gurinshi Tana zuwa rigarshi takama Tana fadin yauwa wana Kama ay dama nafadi aradu nakamaka sekaji jiki gashiko yau kaida kanka ka kawo kanka har gida tabadi Tana kokarin gyara damararta da hannunta daya daya kuma Tana rike dashi Dan kar yagudu shiko alameen dariya abun yabashi Dan yasan zaa rina surbajo dataga yana dariya naushi ta dirka masa aciki sannan tacigaba da kaimishi duka takoina ba abinda keba alameen dariya seganin itace ke dukan Amman itace ke kuka Tana aradu Seka bani kudina bazan yardaba gashi dukan datakeyi ko zafi babu kamar badukannasa takeyiba be hanataba seda tagaji Dan kanta sannan takyaleshi Tana haki sannu alameen yamata yana dariya yace ammafa kinsha ayki dagowa tayi da jajayen idanuwanta datasha kuka tace jiki kamar karfe dukanka nakeyi amma ninakejin zafi aradu senamaka abinda koda wasa akace ka kuma yimin rashin kunya bazaka kumaba tafadi harda nunashi da hannu shide binta kawai yake da ido yayinda gefe daya kuma yana daukarta awayarshi shigewa gida tayi Takai iccen sannan tadawo ga mamakinsa tsugunnawa tayi agabanshi tanacewa Dan Allah kado kayi hakuri kabani kudina aradu nasha kuka sabida kudina daka gudu dashi danhaka seka karamin akan nera gomata kaji kado murmushi yayi sannan yace naji zanbaki kuma zan karamiki akan nakin tonikuma dukan dakikamin anawa dannima biyana zakiyi inba hakaba inje inkiramiki sojoji sukamaki akidime surbajo tamike Tana shirin guduwa jin yaambaci sojoji rukota yayi dasauri yace ina zaki muna magana kuma cikin barin jiki tace aradu nayafemaka kudin kuma Don Allah karka kiramin wainnan mugayen mutanan niko ganinsu banaso yin sabida nataba ganin yadda sukayiwa wani mutumi dukan tsiya akasuwa suka ciremishi kaya aradu mutumin yabani tausayi Danhaka kayafemin aradu bazan kumaba ganin ta tsoratane yasa alameen kwantar mata da hankali tahanyar cewa haba surbajo ayko nakirasu bazasu iya yimiki komaiba sabida kyanki ay surbajo najin haka tahau dariya sannan tace dagaske kakeyi basa Kama mekyau ehmana dagaske nakeyi kwace hannunta tayi daga rukon dayamata sannan tace to aradu nafasa yafemaka kudina seka bayani dariya alameen yayi yace ayko bazan bakiba sabida ke kikace kin yafemin kallonshi surbajo tayi sannan tace zaka biyanine tun biya nada dadi sunanan Ardo yadawo dafaraarsa ya tarbi alameen Yayinda yarufe surbajo da fadan meyasa bata kawomasa ruwa da shimfidaba alameen ne yace nine nace tabarshi base takawoba sannan Ardo yadena fadan mamakine yarufe surbajo tace a zuciyarta hoddijan aradu kado ko a makaryata shinadabanne kato dashi amma baya kunyar karya cikin gida ardo yaja alameen suka zauna suna hira sato jiki surbajo tayi tafito inda motarshi take tsinke tasa acikin tayoyin tasacemusu iska gabadaya Tana gamawa ta ruga gidansu arera Tana dariyar mugunta ita atunaninta hakan datayi baze Hana. motor tafiyaba sede yahanata yin sauri dalilin dayasa tasacemishi iskar kenan alameen hira tayi dadi Shina Shida Ardo besan magaruba takusaba seda yakalli agogon hannunshi mikewa yayi domin tafiya ardo nata samishi albarka kyauta yayiwa ardo metsoka sannan yafito daga gidan tsayawa yayi yana waigen ta ina ze hango cartoon dinsa tazo suyi sallama amma be hangotaba ardo yace aykawai kayi tafiyarka inde surbajoce takai takwas nadare bata dawoba tanacan suna wasa da saointa bahaka alameen yasoba Amman bashida zabin dayawuce yatafi sabida dare yafara Yi ga hadari yahadu sosai shiga motarsa yayi batare daya Lura da barnar da surbajo tamasaba seda yakunna motar security dake jikin motar yafara kara alamun akwai Matsala amotar fitowa yayi danganin meyasami motar innalillahi wainna ilaihi rajuun ita kawai yake maimaitawa ganin tayoyin motarshi a sace kobaa fada masaba yasan aykin surbajone dafe kanshi kawai yayi yana kallon motar yama rasa abinyi dama daya tasace dase yadauko spare din tayar dake boot yasa to duka hudunne gashi garin ko mashin babu me ita bare asamu Mesa iska wayarsa yadauko babu network sam kamin yagama yanke abinyi ruwan sama yafara sakkowa ardone yakaraso kusa dashi yace Aminu akwai matsalane kai yadagamasa sannan yamasa bayanin abinda yafaru da motar amma befada masa surbajo ce tamasa ba Dan yasan tsaf ze iya Zaneta suna nan tsaye ruwan yakarasa tsugewa kamar da bakin kwarya dasauri ardo yajashi zuwa wata bukka wacce dama anyitane sabida baki zama yayi akan gadon karan dake ajiye adakin ardone yajawo kofar bukkar yakare wacce take ajiye agefe itama takarace sunanan zaune ruwan betsayaba se misalin bakwai da Rabi nadare ruwan alwala ardo yaje yakawomasa yayi alwala yay sallah sannan ardo yakawomasa barguna guda biyu da fitilar aci balbal yace gashi yashimfida daya yarufa da daya yayi hkr yakwana anan inyaso gobe da safe ardon zeje cikin gari yakira mesa iskar yasamasa alameen bakinciki yagama rufeshi bakomai yake bashi haushiba se irin yadda ze kwana Abukka batare da wani tsaroba ko kofar arziki babu ga sanyi daaka fara kamar jaura tawuce shiyama zeyine gurin bacci akan gadon kara amma ya yaiya bashida zabin daya wuce hakan komawa motarshi yayi yadauko bindigarshi da touch light Wanda yaajiye amotar sabida tsaro surbajo se takwas tanufo gida itadasu arera dasuka rakota tabayan gida tashigo gidan Dan haka batasan alameen betafiba alwala tayi sallah sannan tafara tunanin oh kado koyaje gida yanzu oho sumayece takirata tace tazo takaiwa bako abinci yana dakin baki mamakine yakamata nayaushe sukayi bakon daukar abinci tayi tuwan dawane da miyar kuka danya yasha manshanu Wanda aka zuba a akushi na musamman tanufi bukkar bakin dayake motor alameen bakace kuma akasan bishiyar mangwaro yayi parking dinta surbajo bata Lura da itaba sallama tayi kofar bukkar daga ciki aka amsa shiga tayi taajiye kwanon abincin tajuya zata fito fisgota yayi da karfi tafada jikinshi zata samasa ihu yarufe bakin da hannunshi haska Mata fuskarshi yayi sannan yasakarmata baki arude tace kado meya hanaka tafiya gida kallonta yayi sannan yace haba surbajo meyasa Zaki sacemin iskar tayakinsan motar kuma bazata tafiba inba iska tausayinsane yakamata hawayene suka fara zubowa daga idonta cikin kuka tace Dan Allah kado kayi hkr aradu bansan motor bazata tafiba nadauka saurine bazatayiba Dan Allah kayafemin nasa Zaka kwana a inda baka saba tausayinta alameen yaji amma hakan baze hanashi hukuntata ba danyayi alkawarin yimata hukunci bindigarsa yazaro ya saitata kan surbajo Maman Yusuf [3/18, 14:09] Zahra muhd mahmud💃: 🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *ina barar adduarku gobe in Allah yakaimu zanyi tafiya so atayani da addua inje Lafiya in dawo Lfy Wanda nataba batawa rai pls agafarceni nima nayafema kowa ngd* *page 19-20* Surbajo idanuwantane suka fito kurukuru ganin bindigar datayi jikinta sebari yake Alameen yace umarni zanbaki inkika kuskura kika ki bi sena harbeki yafada in a serious talk Girgizamasa kai yakeyi alamar tayarda Cigaba yayi da magana yace surbajo yau kinbatamin raina sosai so dole ne nahukuntaki Dede da iri laifin dakikamin Don Allah kado kayi hakuri aradu bazansakeba Tsawa yadakamata wacce ta tilastata yin shuru jikinta nabari Kara matso da bindigar alameen yayi dede goshinta aytuni fitsarin datake rikewa ya kubce alameen seji yayi yajike da fitsari bedamuba yacigaba da cewa umarnina shine zan aureki ko kinaso kobakyaso kuma idan kika sake kika nuna cewa nina tilasta miki aurena harbeki zanyi surbajo wacce tunda yafara magana numfashinta ke barazanar daukewa dakyar tace Don Allah kado kayi hkr inada Wanda nakeso kumashi zan aura Bigemata baki yayi yace ay ba raayinki nakeson jiba umarni nabaki kuma dole kibi inkinki ko dagake har Jaen sena harbeku Jikintane yakama Bari kamar mejin sanyi tace kayi hkr Don Allah karka kashemini jae aradu naamince zan aureka Wani malalacin murmushi alameen yasaki alamun samun nasara cikin ruwan sanyi alameen bekyale surbajo tatafiba seda yagama tsoratata sannan yace tawuce da gudu tafito tayi cikin gida kamin takai cikin gidan tafadi yafi so uku sabida agigice take koda tashigo Kowa yashige dakinsa sabida sanyin daakeyi itama nata dakin tashige wutar jin dumi ta tarar sumaye takaimata dakin ga kuma abincinta a akushi Gaban wutar taje tazauna bayan ta karo kofar dakin kuka tashigayi Mara sauti duk da tabon daya bata mata kaya bata damu taciresuba ita kawai tunaninta alameen Dan fashine Dan inba Dan fashiba baabinda zekawo bindiga gurinsa itayau yazatayi da rayuwarta Ashe Dama basuda rabon aure da jae gaskiya kado mugune Allah