← Book details Surbajo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 26

Sashe 14

Surbajo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tausayintane yakamashi amma seyadake yace ayko inde bakyason kimutu to dolene kidunga Bari ina ganinki ko bakaya ajikinki kuma kidunga bari ina wasa da wannan yashafo kirjinta, kuma inna dawo daga office kizo da gudu ki rungumeni ki tsotsi bakina kamar yadda nake Miki, Kuma karki dunga yimin musu innace kiyi abu, kuma dole in ina gida bakida gurin zama se jikina
inde kika kiyaye wainnan tokeda mutuwa se in kwanankine yakare😀

wani sanyine yaratsa zuciyar surbajo harda ajiyar zuciya jin kado yabata sirrin dawwama aduniya😜
har cewa take aranta yoto ita kowanka kado yace tamasa inde zehanata mutuwa aradu kullum setamasa so dari😀

cike da murna ta Kalli alameen tace kado nagode maka aradu bansan dawanne baki zanyimaka godiyaba kayimin taimakon da har abada bazan mantaba Tunda har ka bani sirrin dawwama aduniya kado dame zansakama

dariyace taso kwacemasa amma seya daure yace basekin godeminba duk yiwa kaine kawai dazaran kinji tsaron mutuwa kizo ki tsotsi bakina shikenan kin tsira
tsalle surbajo tayo daga inda take tafada jikinshi bakinshi ta lalubo tafara kissing kamar yadda taga yanamata

alameen hankalinshine yasoma tashi ayshima biyemata yayi seda yatuno anajiranshi a office ne yasamu dakyar yakwace Kansa agurinta
dasauri yashiryata surbajo bawani jin kunya tatsaya yamata komai anatse
hannunta yaja suka sauka gurin dinning sukaci abinci yarakota daki yace takwanta tayi bacci Bari yaje office yadawo rikeshi tayi tace kado kana ganinde bazan mutubako

Kai yadagamata yace ay inde Zaki jure duk abinda nasaki bake ba mutuwa
murmushi tayi masa Wanda yakara bayyana kyanta tace toshikenan Seka dawo
kangado taje takwanta Tana masa bye bye
fita yayi shima yana dagamata hannu yanufi office

ayi hkr da wannan bani[truncated by WhatsApp]
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*SURBAJO*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Zahra Muhammad Mahmud

*page 39-40*

Tundaga wannan rana surbajo tamaida bakin Alameen sweet dinta ita ala dole batason mutuwa

Alameen lallabata yakeyi Dan bayason damuwarta kokadan kuma duk abinda yasata batamasa Musu

Yauma kamae kullum yagama shiryawa zetafi training dakinta yashiga Tana kwance
Yace baby zanfita Kije dakina kigyaramin duk abinda yayi kura kitabbatar kinwanke kingoge Kinji ko kuma kiyi hanzari yanxu zandawo ba jimawa zanyiba

To tace batare da damuwa ba tace Adawo lfy Allah yatsare

Murmushi yayi najin dadin adduar data masa sannan yajuya yafice

Mikewa surbajo tayi tanufi dakinnashi Tana shiga tafara gyarawa kamar gaske tagama gyaran dakin kan table din da su laftop da wayoyin shi suke tanufa Tana zuwa taga suma suna bukatar atsabtacesu danhaka batayi kasa agwuiwaba takwashesu takaisu toilet takunna fanfo ta tarasu akasan ruwan tafara wankesu soso da subulu seda tamusu sabi uku uku gudun kar yace basu fitaba

Tana gama wankesu Tazo kan table din takifesu su tsane

Cigaba tayi da gyaregyaren dakin wani tayi dede wani kuma tayi barna

Koda Tazo falonshi zata gyara rasa yazatayi tadauki plasma din falon tayi Dan so take Itama tawanketa soso da sabulu
Ganin tarasa abinyine yasa tafita garden din gidan tadauko tiyo din daake ba fulawa ruwa tashigo dashi dakin Tana zuwa kai tsaye toilet tashiga dashi tasa ajikin fanfo tajawo sauran zuwa falon kunna ruwan tayi habawa ruwako yafara zuwa da saurinsa soso tadauko bayan takada omo da hypo a roba Tazo gurin plasma din tafara dirjeta intayi kumfa tasa ruwa ta dauraye Itama sabi uku tamata sannan takoma kan su home tiaters suma tawankesu daya bayan daya Tana gamawa tanufi su leather sit dake falon suma tamusu barin ruwa da omo Tana kan wanke floor din falonne Alameen yashigo dakin cike da mamaki Dan tundaga falon kasa yaga ruwa na gangarowa ta step

Tsananin mamakine yakamashi ganin irin taasar da surbajo tamasa kasa magana yayi itako ko ajikinta tadago tace kado sannu dazuwa Aradu yau sekamin kyauta dubafa kaga yadda nake gyaramaka dakinka ay nayi kokari sosai ko kado

Alameen dakinshi yashiga nabacci ga mamakinsa shibata jikamasa da ruwaba komai tsaf yake tagyarashi yadda yadace juyowa yayi zefito idonshi yasauka kan table din dasu laftop dinshi suke da wayoyi dasauri yakarasa gurin
Hannu yadora akai yanata salati ganinsu dayayi suna digar ruwa kobaa fadamasaba yasan suma wankan tamusu

Afusace yafito daga dakin yanufota surbajo naganinshi bata guduba Dan ita batasan tayi laifiba
Yana zuwa gashin kanta yadamko yace uban wa yacemiki haka ake gyaran daki waike se yaushe zakiyi hankali kullum Kina girma amma iskancinki segaba yakeyi wayacemiki kijikamin daki

Cikin kuka tace haba kado wannan wanne irin zalincine har dakifa kabini kace nazo Nagyara maka daki abinda naga yayi datti nawankema shine yanzu zakacemin wayasani dubafa kaga yadda na wankema abin dakake kallon mutane fes se Kyalli yakeyi amma duk da haka banyi gwanintaba

Dasauri yakai dubansa kan TV din wani takaicine yasake kamashi ganin shima ruwa nadiga daga cikinsa surbajo Tacigaba dacewa kuma Aradu sabi uku uku namusu ina kwaramusu ruwa inda banida gaskiya ay daya Zanyi ince Ma ukun danhaka Nide kasakarmin gashina

Takaicine yacika Alameen yarasa mezemata yahuce aykawai sungumarta yayi yanufi kan gadonshi da ita
Romance dinta yashigayi kota koina kuma very hot one Wanda suka gigitata danbe taba yimata irinsuba

Hankalinta tuni yabar jikinta Dan Alameen basauki kayan jikinshi yacire sannan Itama yacire mata yanata yafara hawa internet
Surbajo kuka take Tana neman agajin ubangiji amma ina Alameen shima besan metakeyiba yadukufa gurin biyan bukatarshi
Surbajo bata hanashiba sabida gudun karta mutu amma azabar datasha dauka tayima mutuwarce Tazo mata

Alameen besaurarawa surbajo ba seda yakwashe tsawon awa uku yana abu daya

Koda yayi releasing beiya dagataba danjin kanshi yayi yana yawo asararin
Samaniya

Seda hankalinshi Yadawo jikinshine yalura bata numfashi agigice yadagata yakamota zuwa jikinshi idanuwanta sunyi sama se fari yake gani gashi gabanta yabaci da jini akidime yatashi yasa kayan jikinshi Itama yasamata nata yadauketa da gudu yanufi mota yakwantar da ita abaya yashiga mazaunin direba dasauri megadi yabudemasa get yafice

Gudu yake akan titi bana wasaba yana share hawaye adduar sa Allah yasa bakashemusu yarinya yayiba
Gidan Usman yanufa Dan matar Usman din doctor ce kuma akwai asibitin ta agidan datake duba marasa[truncated by WhatsApp]
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*SURBAJO*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Zahra Muhammad mahmud

*page 41-42*

Koda yaiso get din gidan Usman bejira abudemasa da motor yadaki get din yabude yashiga da gudu

Megadin gidanne yafito daga dakinshi aguje danganin make faruwa

Usman ma shida matarsa Hafsat da gudu suka fito daga cikin gidan Usman harda bindigarsa a hannu

Ganin motor alameen yasa Usman karasawa gurin hakan yay dede da fitowar alameen din fuskarshi sharkab da hawaye
Dasauri Usman yaisa gareshi yana tambayar Lafiya friend Kake kuwa meyafaru
Fadawa jikin Usman yayi yana kuka yace surbajo Sekuma yayi shuru
Usman yace cool your mind down and tell me what is happening

Nakasheta yaba Usman amsa
Cikin karaji Usman yace what!!!! are you crazy. Where is she now tell me yafadi yana me dakawa alameen tsawa jiki asanyaye alameen yabude bayan motar inda surbajo ke kwance

Dede lokacin Hafsat takaraso gurin danganin meke faruwa. Koda takaraso gurin dukansu bata guri sukayi takarasa gurin surbajon dagota tayi tadan dafa saitin zuciyarta dasauri tace alameen yadauko ta bata mutuba

Jikin alameen har bari yake yadauko surbajo kamar gawa yabi su Usman zuwa bangaren asibitin Hafsat din

Kai tsaye wani daki namusamman Hafsat tace akai surbajon

Dakyar Hafsat tasamu Usman yaja alameen suka bar dakin sannan ta dukufa akan ceto ran surbajon

seda takwashe tsawon awa guda sannan tafito daga dakin
dasauri suka nufeta murmushi tamusu tace alhmdllh tafarka sede namata allurar bacci yanzu bacci takeyi

godiya dukansu sukayi ga Allah
Hafsat tace sukarasa office dinta tanason mgn da alameen

Dukansu suka dunguma zuwa office din harda Usman
Bayan kowa yazauna Hafsat tace uhm am sorry alameen binciken danayi akan matarka nagano kamar ankusancetane ta karfi wanda hakan yahaifar da tsoro metsanani azuciyarta har yayi sanadiyar daukewar numfashinta. Menene gaskiyar labarin

Alameen cike dajin kunya yamata bayanin duk abinda yafaru dariyar Usman ce takatseshi dangama Usman dariya yake harda hawaye duk da itama Hafsat din dariyar take Amman batakai mijintaba

ran alameen ne yabaci da dariyar dasuke masa afusace yamike zebar dakin
Usman ne yarukoshi yace haba kado karaba ganin inda mutum yakalli cartoon din Tom and Jerry kuma sannan ahanashi dariya
Nifa badakai nakeba da cartoon nake yasake fashewa da dariya
duka alameen yakaimasa sannan yajuya zefice daga dakin
Hafsat ce takirashi tace Amman inaga bedace kafita baa gama mgn ba ko Tom ko Jerry ne
dariya alameen yayi Danya fahimci sosuke daga ita har mijinnata su haukatashi
komawa yayi yazauna Hafsat tacigaba damasa bayani inda daga karshe tabashi shawara akan yadan saurarawa surbajo zuwa nan da wata uku sabida zuwa lokacin taji sauki sosai Dan yanzun harda dinki tamata

Godiya alameen yamata sosai inda akarshe yace kuma insha allahu baze sake maimaita abinda yayi yauba na yauma tsautsayine

fitowa sukayi suka shiga dakin da surbajon take har yanzu bacci takeyi alameen karasawa inda take yayi anamata karin ruwa hawaye ne natausayinta suka shiga ambaliya a idonshi Dan kallo daya yamata yaga harta rame kadan cikin yan lokutannan
kanta yashafa yace am really sorry my princess I will never repeat it again this is my promise

janshi Usman yayi suka fito daga dakin cikin gidan yajashi Wanda dakyar alameen ya yarda yabar harabar asibitin

abangaren baki yamasa birki zama sukayi akan kujera Usman yace aboki kayi kuskurefa taya zaka mata wannan danyan aykin sekace babba ko babba kayima wannan kisan arnan aysetaji ajikinta bare surbajo yarinya karama pls Don Allah karka sake wannan gangancin

shuru alameen yayi Usman yaci gaba dacewa yana dariya yakamata kaje ka tsabtace jikinka dannaga alama daga filin ball din direct nan gidan kukayo
duka alameen yakaimasa yace Wlh baka da mutunci daga Kai har matar taka inbanda iskanci taya mutum zekawo mara Lafiya kusashi agaba kuna dariya wallahi ka kiyayeni yaisheku haka

shide Usman dariyarsa yake sha Dan abin na alameen da surbajon abin dariyane

gida alameen yakoma yagara jikinshi da gadon dasuka bata daganan yasauya kaya surbajo ma yadaukarmata Wanda zata sauya dan Usman yakirashi yace tafarka dayake wayar Usman daya yaamsa Dan yaringa jin halinda take ciki

daya fito masu aykin gidan yacewa sushiga cikin gidan su gyara inda ruwan yalalata
Chapter 14 · 0% Book details