← Book details Surbajo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 26

Sashe 7

Surbajo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ladabi da biyayya yace to daddy ina zanje rugar yalli inda muka taba zuwa muka Kai wata yarinya gidansu can Zan aykeka kasiyo shanu dazaa rabawa mutane carab munauwara taamshe daddy cewa zakayi gidansu me kiranshi kado budurwar jae zaka aykeshi gabadaya falon sukasa dariya duka alameen yakaimata ta gudu kudi daddyn Tamiko Yamiko masa a ledar viva yace gasu miliyan ukune kasiyo yadda yakama murmushi alameen yayi sannan yaajiyewa daddy kudinsa yace ze siyomasa danashi kudin inda sabo daddy sunsaba da kyautatawa daga alameen din albarka sukai tasamasa yamusu sallama yatafi bayan daddy yatambayeshi zegane gidan yace eh zegane har munauwara nacewa kode tazo tarakashine yamata banza yawuce da azahar ya iso garin yana faking surbajo nafitowa zata tafi kitso tsayawa tayi Tana kallonshi yayinda shima tsayawar yayi yana kallonta cike da TaiwanTsiwa tace aradu wannan kadon bayan bakin halin har maita gareka yoto inba mayeba taya zaka tsaya kana kallona kamar nacimaka bashi nagade kudin daaka bani kyauta aka bani kuma bakai kabaniba baffankane bare kace sukazo ansa sede idan bakin halin nakane zaka gwadamin aradu ko dakasha sanda Danni bani daukar raini tafadi harda murguda baki alameen dariyace takwacemasa tabbas ya yarda da zancan mutane dasuke cewa yanfulani Nada katobara surbajo ganin yanamata dariyane yasa takwance dankwalin kanta tasake Damara dashi dama akwai wata damarar daure akugunta karasowa tayi gabanshi tatsaya taruke kugu ita ala dole zatayi maganinsa tunda yake mata dariya wata dariyarce tasake kamashi yace ikon Allah yau nahadu da gamona inba hakaba taya daga zuwana bancimikiba ban shamikiba kitareni da balai surbajo tsayawa tayi Tana kallonshi tunda yafara dariya dimples dinshi suka lotsa hankalinta yakoma kanshi aranta tace Ashe akwai Wanda yafi jae kyau dama bansaniba hannunta takai dede setin dimples din ta taba dariyar dayakeyine tatsaya sakamakon jin antabashi afusace yajuyo zekaimata duka dagudu takwasa Tana cewa woo nacuceshi nataba ramin nacuceshi nataba ramin harta kule yadena ganota haba alameen mezeyi inba dariyaba shi tunda yake betaba nishadi irinnayauba yana dariyar ne ardo yafito yasameshi ganinshine yasa yadena dariyar da faraa yanufeshi suka gaisa ardo yamasa iso zuwa cikin gidan anan alameen yafadamasa abinda yakawosa zagayawa dashi ardo yayi gardengarken shanun yagama zaba yabiyashi kudinsa inda harda ihsani yamasa sannan yabaShi kudin daze dauko motor dazaa zuba shanun akawo musu kaduna Dan dama inaka siya ardonne yake kaimusu sallama yamasa yatafi bayadda ardo beyi dashiba yatsaya yatafi da nono amma yaki yafara rakiyatafiya kenan yahadu da surbajo tadawo daga kitson tsayawa yayi Dan yaga tanufoshi soyake tasake bashi dariya Dan duk wani bacin ran da Aishaaisha tasashi dariya da surbajo tabashi dazu yakawar masa dashi karasowa tayi tace kado zaka tafine kai yadagamata yana murmushi tace to Dan Allah kabarni nasake taba ramin fuskarka aradu bazan fadawa kowaba inma bazaka Bari nataba Dan Allah ba togashi kabarni nataba a naira goma tafadi tana kwance habar zaninta tadauko naira goman dariya alameen yakeyi danshi Wlh yanzu kallonta yake tamkar katoon Mika hannu yayi yaamshi kudin sannan yatada motarshi yatafi yabarta dagudu tabi bayan motor Tana cewa kado katsaya kabani kudina gudu take iya karfinta alameen na kallonta ta mirror yana dariya dataga bazata iya kamoshibane tace kaci wuta balbal ban bakaba tadauki dutse tawurga ma motar dayake surbajo ta iya jifa seda tasamu motor Alameen Allah ne kawai yakaishi gida Lfy Sabida daya tuno surbjo dariya yakeyi lalle ya yarda fillo akwai wowta baabinda kebashi dariya irin nacuceshi nataba ramin wannan Abu nabashi dariya ahaka har yaiso gida itako surbajo Allah yaisa tajata yafi kwando dubu sabida naira gomanta Dan kudin da daddy yabata gona ardo yasiyamata dasu goman data ba alameen ardone kullum yake bata goma takashe toshine tayau alameen yagudu da ita har kuka tayi akan naira goman koda sukaje makarantar dare kasa karatu tayi sabida gomanta yayinda tasha alwashin duk randa taga kado seya sani taku har kullum Maman Yusuf 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 11-12* Alameen yadawo hutu inda yasamu labarin anyi rasuwa akano zasu tafi gaisuwa duka family dinsu Ayko haka suka rankaya gaba dayansu harda matar kabeer da yaransa gabadaya ran alameen ne yabaci ganin batashi matar acikin ayarin Mota biyu sukayi kabeer ke Jan motar da iyalinshi suke ciki yayinda alameen kejan wacce iyayensa da kannansa suke ciki Dan be tafi da excode dinshiba sabida gaisuwa zasu Sun isa kano Lfy sunyi gaisuwa an karbesu cikin mutunci da karramawa Seda laasar suka kamo hanyar dawowa gida Dan ba kwana zasuyiba ************** Surbajo yau dawuri ta shirya ta tafi tallan nono Dan Tana gudun tayi dare kuma tasha alwashin yau intaje talla rokon mutane zata dungayi akan su siya Tayi kwalliyarta cikin kayansu na Fulani inda fuskarta tacikata da digedige duk asunan kwalliya bakinta tacikeshi da bakin kwalli gaba daya dan Tana tunanin rashin yin Kwalliyar ne yasa baa siyan kayanta sallama tayiwa sumayen tadauki kwaryar nonon ta wuce Koda tazo cikin gari jamaa bame bitakanta bare asiya kota rokesu basa siya Dan haka kuka tasa taci gaba da bin mutane akan su siya haka tadunga bi kwararokwararo akan asiyi nonon mutum Hudu ne kawai suka siya ga nonon da uban yawa haduwa tayi da Mari yar rugarsuce ita har ta siyar tambayarta tayi Don Allah Mari ina kike kai nono da furarki asiye Dan Allah kifadamini Murmushi tamata sannan tace aradu da nisa Dan sekin hau mota naira dari zaa kaiki a akori kura Dasauri surbajo tace fadamini Dan Allah aradun Allah zani Tashar yarine tabata amsa daganan tajata takaita inda zata hau motar Godiya sosai surbajo tayi mata tahaye motor akori kuran suka tafi ************** Alameen tafiya suke suna hira cikin nishadi sabida daddy bayason gudu amota shiyasa ahankali yake tafiya sabanin kabeer Wanda yakusa shiga kaduna Dan cewa yayi baze iya tafiyar wahainiya ba suna zuwa tashar yari tayansu Yay faci dole Al ameen yay parking agefen titi dede wani masallaci gurin akwai jamaa sosai kamarde kasuwa fitowa yayi Dan yanemi Mesa iska yasamusu suwuce agefe yaga Mesa iskar Danhaka yace yazo yasamusu dasauri Mesa iskar yasakamusu sabida ganin dankareriyar motor dasuke ciki 1k alameen yabashi mutumin se godiya yake karaf a kan idon surbajo hakan ta faru Dan haka dasauri takaraso inda alameen keshirin shiga yatada motor dasauri tace sannu bawan Allah Don Allah kataimakeni dasauri alameen yajuyo jin zazzakar murya namishi mgn arba yayi da surbajo dauke da kwaryar nono akanta durkusawa tayi tana kuka tace Don Allah kataimakamin kamar yadda Allah yataimakeka kasiyi nonon nan da fura wlh inna koma dashi bansiyarba yankani zaayi kuma inna Dade agurin tallan Baffa yace seya yankani takara rushewa da kuka alameen mamakine yakamashi to inbanda haukar fillo shi mezeyi da fura da nono dahar zata ce yasiya motarshi yashige yana shirin tadawa dagudu surbajo tasha gaban motor tana kuka tace cikin kuka haba bawan Allah Allah fa nahadaka dashi kaji tausayinamana Don Allah hankalin daddy ne yakai gurunta mamakine yakamashi Dan haka dakatar da alameen yayi sannan yabude kofar motor yakirata karasowa tayi jikinta har rawa yakeyi mommy ce tafara mgn dacewa yanmata Lfy cikin harshen fulatanci kasancewarta mommyn bafulatanace cikin Yaren fulatancin surbajo tabata amsa dacewa taimako nake nema akan asiyi nono da fura Dan inna koma gida yankani zatayi inbansiyarba inkuma najima agurin tallan Baffa dukana zeyi Don Allah kutaimakamin tausayintane yakama mommy bayani tayiwa daddy game da abinda surbajo tace tambayarta yayi da Hausa yace yarinya meyasa kika ga muyadace damu taimakeki share hawaye tayi sannan tace sabida naga kuna da kudi Dan wancam tanuna alameen da haushi duk yagama cikashi sabida batamusu lkcn datayi taci gaba naga yabiya kudin sa iska naira dubu guda amaimakon naira talatin shiyasa dariya sukayi harda sumunauwara daddy yace to tundaga ina kikazo nan tallan tundaga rugar yalli tabashi amsa jinjina Kai daddy yayi Dan yasan rugar duk sallah anan ake siyo shanun dayake rabawa mutane kuma agurin shi yallin wato ardon ke yar wanne gidace a rugar daddy yatambaya ni yar gidan ardoce mamakine yakamashi yace nasan shi yanzu ke yarsace washe baki tayi jin ance ansan baffanta tace eh Amman innata ta rasu no wonder inji mommy shiyasa ake doramata talla inbata siyarba adoketa shigo mota inji daddy yayinda yace munauwara dake gaban motor tadawo baya surbajo tashiga gaban arude alameen yawaigo yace haba daddy time is going fa inakuma zamu da ita gidansu zamu daddy yabashi amsa dakyar surbajo tayarda tashiga motar Dan gani take guduwa daita zasuyi seda sukasha fama da ita tayarda tashiga utone alameen yayi sannan yadauki haryar makarfin daddy kemasa kwatance dan surbajo tunda tashiga tarungume kwaryar nononta sanyin ac yafara dukanta tafara bacci yin baccinnata seda yabasu daddy dariya ita me gudun asaceta gata Tana bacci harsukazo makarfi surbajo baccinta take sha maman yusuf [3/18, 14:08] Zahra muhd mahmud💃: 🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 17-18* Alameen tunda yadawo gida ko Aisha tabata masa rai baya damuwa sabida yanashiga damuwar surbajo take fadomasa arai yayita dariya shikadai Naira gomanta ko duk inda zashi da ita sabida inya Kalli kudin suna sashi nishadi yanason komawa rugar Dan yaga irin bidirin da zaayi in suka hadu da ita Dan yasan tabbas akwai artabu Anyi sallah da sati guda alameen yakoma bakin ayki Sosai wannan Karon yakejin dadin aykinnasa sabida baya tare da damuwa ko kadan Dan daya tuno surbajo yake samun natsuwa yauma tafe suke a mota shida amininsa Usman tambayarshi yayi yace yadai mutumin naga tunda kadawo daga pass gaba daya kasauwa dariya bata maka wiya kode madamce tasamu twins ne Murmushi alameen yayi Sannan yace hmm Usman kenan wanne irin twins Aisha zata samu abinda ranar dazan dawo naje mata sallama naga wasu tablet a kan mirror dinta a time din tana toilet nadauka nakaranta naga nahana daukar cikine abun yadauremin kai banmata maganaba sabida nasan kanta ta cuta Danni Wlh aure zan kara kwanannan Kai haba mutumina Usman yatambaya cike da murna Wallahi kuwa aure zan kara inji alameen tokodai soyayyace take saka yawan nishadi dariya sukayi gabadaya sannan alameen yaba Usman labarin surbajo Usman harda hawaye Dan dariya Alameen yaci gaba Usman Wlh bawai sonta nakeba sabida yarinyace gaba dayanta kawai drama dinta nakeso shiyasa nake ganin auranta kawai zanyi tazo gidana amatsayin cartoon inkalla inyi dariya Kokuma takalleka tayi dariya ba darabon kaine zaka zama cartoon din agurinta inji Usman yafadi
Chapter 7 · 0% Book details