← Book details Surbajo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 26

Sashe 3

Surbajo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yabasu amsa Ajiyar zuciya sukayi dukansu daganan inna tabashi tarihinsu yatausayamusu sosai inda daga karshe yayi musu alkawarin kulawa dasu tundaga wannan lokaci alameen yamaida gidan inna kamar gidansu inyazo sallama kawai yake yashiga sosai yake musu hidima dantuni yasauyawa su Aisha makaranta ita da kannenta Yayinda ita kuma Aisha kullum sonshi Karuwa yake azuciyarta zuwa yanzu har waya yasemata iPhone6+ burin aisha yafara cika dantuni tasauya tayi kyau namusammam ga sutura Tana shiga ta alfarma bata da wata damuwa data wuce ta auri alameen insuna waya so tari tasha yunkurin sanardashi halin datake ciki seta kasa yau alameen ne yakawomusu ziyara bayan sungaisa da Inna ta tashi tafice dama zata barkane Aisha dawowa tayi kusa dashi tazauna tace Yaya alameen kamar yadda take kiranshi juyowa yayi Yana kallonta ganin yadda tanatsune yasa yagane mgnr dazatayi me muhimmaci ce sabida kwatakwata Aisha bata da natsuwa yaakayine kanwata yatambaya kunyace tarufeta amna bata dazabi dayawuce tasanar dashi yaya Don Allah zaka iya aurena? Jin tambayar yayi kamar saukar aradu danshi Sam bayason Aisha amatsayin wacce ze Aura danyafison mace me natsuwa AA yabata amsa kuka tasamishi tana Don Allah kataimaka kaaureni wlh tunda nafara ganinka naji inasonka katausayamin sonka zeiya kasheni wlh tafadi Tana ruko kafarshi dasauri yamike yace amma Aisha bakida hankaliko taya zan iya auranki Bari kiji infadamiki bakya cikin jerin macen danakeson in Aura Danhaka bazan boyemikiba wlh banasonki kiyi hkr kinemi wani yana gama fadin hakan yajuya yafice daga gidan ranshi abace innace tashigo taga Aisha kwance akasa dasauri takarasa kusa da ita ga mamakinta farin kumfa tagani yana fitowa daga bakinta agigice tadagota ina babu numfashi ajiyeta tayi tafita tsakar layin Tana neman taimako napep akasamo akasa Aishan aciki inna Tashiga suka nufi asibiti 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 zahra Muhammad mahmud *page 4* Koda isarsu asibitin likitocine suka rufu akanta seda suka share awanni biyu sanna suka fito Inna dasauri ta sha gaban daya fara cikinsu Likita ya jikinnata Dasauki yabata amsa Sannan yace kibiyoni office yajuya yanufi office dinshi inna nabinshi abaya Bayan sunzaunane likitan yace mama meyasami yarinyarki hartake yunkurin kashe kanta tahanyar shan fiyafiya Hankalin inna ne yatashi dajin abinda likita yace Dakyar tabashi amsa da wlh bansaniba nide nasan bata dawata damuwa danko yauma lfy nafita nabarta dawowa nayi naganta a yadda nakawomuku ita Murmushi doctor din yayi sannan yace kituntubeta tabbas akwai abinda yake damunta zaki iya zuwa kiganta dan tajima dafarkOwa godiya Inna tayiwa doctor din sannan tanufi dakin da Aishan take Tana shiga suka hada ido daita dasauri takarasa bakin gadon tarukota Kuka Aisha keyi tanacewa Inna nashiga uku alameen yace baya sona wlh inna įnasonshi zan iya rasa raina akansa kitaimakeni Inna Dankari itace kalmar data fito abakin Inna ajiyar zuciya tayi sannan tace Aisha inbanda rigima irin taki inake ina Aminu yafi karfinki nesa bakusaba shine Dan shirme harda yunkurin kashe kanki sabida shi to wlh inbacci kike kifarka Aminu baze sokiba sabida ke ba tsarar auransabace Kuka tasawa Inna kamar zata mutu hankalin Inna tash yayi rarrashinta tashigayi dakyar tayi shuru bacci yayi awon gaba da ita Yau Monday Alameen ne yataso daga ayki gidansu Aisha yanufa sabida tunda yajita shuru kwana biyu bata dameshi dawayaba yasan tahakura dason datake mishi Shiga gidan yayi kamar kullum kannen Aishan ne kawai agidan suma daalamun fita zasuyi ganinshi yasa suka nufeshi gaisheshi sukayi sannan yatambayesu inasu innanfa Suna asibiti suka bashi amsa meyafaru sukaje asibiti waye ba Lafiya Aunty Aishane tasha fiyafiya tun shekaranjiya shine aka kwantardasu innalillahi wainna ilahirrajiun itace kalmar da alameen yake nanatawa aranshi ko shakka babu yasan shine silar shan fiyafiyanta Arude yatambayesu wanne asibitine amsa suka bashi dacewa suma can zasu Kai abinci juyawa yayi yace to kutaho mutafi Sun isa asibitin lokacin Aishan na bacci Inna seda tayi mamakin ganinshi Gaisheta yayi gami da tambayar me jiki amsawa tayi cikin sakin fuska inda takara dabashi hkr abisa katobarar da Aishan tayimasa Kunyace takamashi matuka inda yagaza cewa komai Muryar Aishan ce takatsesu dacewa yaya kazo dubanine dasauri yanufi gurinta yayinda Inna taja kannen aishan suka fice daga dakin Gefen Gadon yazauna yakamo hannunta yarike yana kallonta tausayintane yakamashi ganin wai duk akanshi takeson barin duniya Why Aisha? Itace yafurta Kuka tasamishi tana Dan Allah Yaya ka aureni ko bakasona wlh ni inasonka inka gujeni bansan yadda zanyiba tafadi cikin kuka wanda yakarya zuciyarsa Dan alameen mutumne metausayi rarrashinta yashigayi da kalamai masu sanyi Yace kiyi shuru kinji naamice zan aureki amma sekin yimin alkawarin zaki cigaba dasona kobayan muñyi aure Kai tadaga sannan tace har inmutu inasonka yaya nagode Da alfarmar dakamin hira suka sha tasoyayya wacce azahirin gaskiya alameen tausayinta kawai yakeyi basoba kamar yadda tadauka se shabiyun dare yamusu sallama yawuce da kannanta yaajiyesu gida shima yawuce nasu Gidan da burin gobe zema mahaifinsa mgn akan zeyi aure danso yake cikin wata guda ayi auran dangani yake kamar Zatasake shan fiyafiyar. maman yusuf [3/18, 11:11] Zahra muhd mahmud💃: 🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 5* Koda alameen yama mahaifinsa mgn akan yanason ya auri Aisha be hanashiba sabida dama kullum adduarshi Allah yaba aminun matar daze Aura tagari Mahaifiyarshima fatan alkahairi tamishi jin cewa Aishan bayar kowabace bedamesuba sude burinsu Allah yabasu zaman lfy Tuni aka sallamo Aishan daga asibiti aka shiga hidimar biki sosai mahaifin alameen yasaki kudi ahidimar bikin Kowa yaga hotonsu da alameen acikin kawayenta mamakin inda tasamoshi sukeyi itako Aisha abunnema yasamu se jijji dakai take ita adole tawucema saa Inna tagyara Aisha sosai inda aka kawo lefenta akwati goma shabiyu cike da kaya na alfarma harda key din mota Wayyo jamaa kuzo kuga murna gurin Aisha Andaura aure akan sadakin naira dubu dari inda akabada dukiyar aure naira miliyan biyu Jamaa Sun sami damar Halattar daurin aure aciki harda megirma gwamnan jahar kaduna inda shine yazama wakilin ango yaamsama alameen auren Aisha ahannun waliyyinta malam Adamu kani ga mahaifinta bayan daurin aurene akayi walima da da misalin karfe biyar kuma sukaje dinner agaskiya shaanin bikin yakayatar anci ansha Masha Allah Se misalin karfe takwas motocin daukar Amarya sukazo Jamaa sukai tashiga da yan biki da yan gayyar sodi Dan aje aga mazaunin Amarya Aisha dakyar aka rabata da inna bayan tamata fada sosai Tana kuka aka shige da ita mota Ankai Aishan gidan iyayensa tukun Sosai suka tarbesu hannu biyu cikin mutunci dazaa tafi da ita dubu dari Momy taba Amarya Sannan akawuce da ita gidanta dake rabah road babu nisa sosai dagindan iyayennasa gidan yatsaru matuka sabida mahaifin alameen ne yayi komai yace Aishan base tazo dakomaiba Yan rakiyar Amarya sunwatse inda yaraage daga Amarya se aminanta Ruky da zuly Abokan angone suka rakoshi su biyar bayan raha dasukayi sukayimusu adduar zaman Lfy da, zuria dayyiba sannan suka sallami su ruky da 50k sukadaukesu suka maidasu gida umartar Aisha yayi dataje tayi alwala tazo suyi salla bamusu taje Tayo shidama tuni yayi jansu sallah yayi rakaa biyu tanuna godiyarsu ga Allah bayan sun idarne yake mata tambayoyi game da addininta Yayi matukar mamaki daya tambayeta farillan alwala guda nawane tace guda uku inda farillan sallah suka zama asirin da bakwai 😳 Hankalinshine yatashi yashiga tambayar kanshi wacce irin Uwa nazabawa yaranane Duk da yana cikin damuwa bebari taganeba inda yabarwa ranshi nanda wata biyu ze sata a islamiyya tamatan aure Dan baze zauna da jahilaba Kajin daya shigo dasu yajawo gabansu inda yatashi dakanshi yadauko musu plate da kofuna Aisha bazancan kunya zagewa tayi taci kajin sosai Wanda shi alameen abin kunya yabashi daga karshe yaso sashi dariya dangama Amarya Aisha hardasu tauna kashi hakade suka Gama ci sukaje sukayo brush Suna fitowa Aisha gado tanufa alameen ne yakwashe kwanukan yakai kitchen Dakinshi yaje yasauya kaya zuwa na bacci sannan yakoma dakinta tananan kamar yadda yabarta Cewa yayi bazaki sauna kayan jikin kibane kika kwanta dasu wata Mika tayi gami da wata gyatsa mekarfi sannan tasakko akan gadon tanufi Wadrop Tana fadin wash wlh nagaji Doguwar rigar bacci tadauko tasa duk yana kallonta sannan tazo tasake hayewa gado kayan data cire tabarsu akasa shi yakwashe mata yaadana shima hawa gadon Yayi bayan yakashe wuta yajamusu bargo. Kwanciyarshi keda wuya yaji Aisha tamirgino jikinshi inda tashiga bankaro kirjinta suna gogarshi hankalinshine yafara tashi sabida betaba jinn hakanba nande cikin dabara har tagama daga mishi hankali wayyo abunka da sabon shiga yasha wuya kamin yasan hanyar daakebi shima seda taimakon Aisha se alokacin tayi danasanin daukar shawarar su zuly dansune sukace tayimishi abinda tayi da farko kuka tasamishi Tana rokonshi Allah annabi akan yayi hkr yakyaleta ina alameen yayi nisa bayajin Kira duka dayakushi cizo babu wanda batamishiba amma abanza araina nace dama taya zeji bareshi dayake soja besauraramataba se gefin asuba kukako tayishi har muryarta ta dashe idanuwa sunkumbura baabinda yafi damunta irin breast dinta dasuke Mata zafi sabida sunji maza uwa uba kuma kasanta shiyafara yin wankan sannan yahadamata nata ruwan dawowa yayi yabude bargon dasauri Aisha tarufe idonta Dan ba kaya ajikinta murmushi yayi yadaukota Kamar jaririya yakaita toilet jinta aruwan zafine yasata kwalla masa kara dan wani radadine taji yanashigarta lallabata yashigayi har yasamu tabari yamata wankan yanadota atawul yadawo da ita dakin itako har yanzu idonta arufe yake azuciyarta ko se tsinema su Ruky takeyi agurin bacci yadauketa shikuma kayansa yasauya yadauro alwala yatada sallah yana godewa Allah dayasa rawar kai darashin natsuwar Aisha besa ta zubar da mutuncinta inda akarshe yaroki Allah dayasa sonta azuciyarshi dansuji dadin zama tare be tashi agunba sedaeyayi sallar asuba sannan itama yatsheta tayi kuka tasamishi akan ita bazata iya tafiyaba daukarta yayi yakaita toilet din tayi alwala yadaukota yadawo da ita doguwar riga yadaukomata da hijab tayi sallar azaune bayan ta idar daukarta yayi yanufi Gado da ita kuka tasamishi tana bashi hkr dan tazaci zesake nemantane lakashemata hanci yayi yana murmushi yace matsoraciya babu abinda zanmiki bacci zamuyi kwanciya sukayi yanata samata albarka abisa Kawobudurcinta datayi gidan mijinta ahaka har bacci yadaukesu yana rungume da ita maman Yusuf 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 7* Basu tambayeshi meyasa baze tafi da Aishan ba sabida zuwa yanzu sungama fahimtar dannasu beyi dacen mataba Tunda yatafi kullum seya kirata awaya intayi raayi tadauka inbatayiba kuwa inze kira so dari bazata dagaba Haka inyasamu Hutu yazo gida sotari hutun baya karewa yake komawa sabida
Chapter 3 · 0% Book details