Sashe 9
Son Ki Ne Kaddara Ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Specialis hospital suka kaita nan take aka shiga emergency room da ita, sunshaya kusan 1 hour kafin sufito da ita dasauri Marwan yasaha gaban likitan
"Yajikin nata,Tafarfado ? "
Aa amma nanda 30 minutes zatafarka
Wani sanyin dadi yaji kamar wanda aka bawa kujerar makah .
Firgigit yafarka daga guntun barcinda ya kwashe shi amota
😃
Har sun iso airport bai saniba
"Muje mana " daddy yayi maganar cikeda kulawa . "Daddy wai mafarki nayi kodai da gaskene ?
"Anga my soul ne ?
"Aushe , munafa tare dakai , kodai mafarki kayi ne " ?
"Wata kila ". "Bakama tabbatar ba kenan " ?
"To mafarki kayi My son ni na tabba tarmaka fito muje "
Maryam
Yau kimanin sati d'aya dafara aiki a restuarant na hajiya Zara'u, matar akwai Karam ci da mutunta jama'a, lafiya kalau suke zauneda Maryam idan sun tashi daga aiki gidan hajiyar take zuwa takwana bakyara ba tsan gwama hajiya Zara'u akwai zuciyar tausayin mutun ko kadan batada wula kanci
Duk lokacinda tatunada Papa saitayi masa addu'ar alkairi, itakuwa baba hadiza takan yimata addu'ar shiriya. Yama kamar ko yaushe idan sun dawo daga restuarant sukanyi zaman
Hira itada hajiya Zara'u , sunahira kawai taji kantana juyawa wasa wasa abu yazama babba don kan kaceme tarikice bashiri hajiya Zara'u ta nemi temako sukayi hospital da ita Koda doctor yadubata yake cewa hajiyar
Inaganin ciyon nan nata bana asibiti bane, kugwada kaita gidan malaminda ke rukiyya zaifi
Baki ahangame hajiya Zara'u ke kallonsa "doctor kodai tanada Aljanune ? To gaskiya bansani ba amma kugwada kaita inda nace ,
Marwan
yau kimanin sati d'aya daya raka daddy air port tuda yadawo yarasa sukuni, duk yanda mommy sa taso kwantar Masada hankali abin yafas kara, ta bala in shiga damuwa.
Yau tun safe yake son zuwa spicial restuarant yaci wa ni abin acan amma yakasa fita, dayayi yun kurin fita zaiji wata mummu nar faduwar gaba da tsin kewar zuciya.
damisalin 12:00am
"Mommy zanje gidan mama, na jima ban leka taba " okay kagai sarmi ita"
Motoci ukune ke sharara gudu kan babban titin garin Abuja kafin suyi slow down suka yanka ta cikin kudafi esstate, Marwa na ko Karin fitowa daga corridor din parlon gidan yahangi shigo warsu, cikeda mamaki yake binsu da kallo
"Daddy! lafiya kuwa kadawo?"
Lafiya kalau my boy
turfune fuska yayi
"haba daddy saunawa zance adaina cemin boy ina laifin my son ai yafi "
Sorry zan kiyaye
"Lafiya daddy" bakomai ina kewar kane "
Ina zuwa haka My son?
"gidan mama dagacan zan biya restaurant nayi kewar abincin matar nan". Uhumm My son kenen mufara zuwa restuarant din nisai nadawo gida kaiko kaje inda zaka
"Okay daddy amma kafarta shiga gida mom taganka saikafito "
Muje bazan jimaba ai
Suna bayan mota driver na tukasu suna hira har suka karaso restaurant din abin mamaki sun tararda restaurant din akulle dayake Marwan nada number Wani ma aikacin su nan takwe ykirashi cikin gir mamawa suka gaisa ,
"Mus'ab yanaga wajen naku arufe lafiya kuwa "
Sir madance kejinyar daya daga cikin ma aikatanda ke gidan ta .
"Okay"
"Daddy Mai restaurant din tana jinyar wata ma aikaciyane dake zaune agidanta , bara musaukeka gida , zamuje mudubata ".
A'a my son muje ainima zan samu ladan duba mara lafiya, kakirashi yabamu location inda suke sai muje
"To daddy"
Maryam !!
Bayan sunje wajen Wani malamin addini yayi mamaki ace karamar yarinya da irn wan nan sihiri kallo daya yayi mata yagano haka , addu'o yayi mata sosai sannan yabada magun guna, natura, dana Sha, dana shafawa uabasu kwana uku idan basuga canjiba sudawo alhamdu lilah sauki yasami sosai,Saida bata magana .
Yau tun safe take kuka lamarin yadgawa hajiya Zara'u hankali sosai , dakyar da sidin goshi tasamu tatsa gaita dakukane
Abuna farko data fara tambaya bayan taji bakinta ya bude shine inaa my soul hajiya dagskene abinda nahani ko mafarkine ?
Bansan me kika ganiba Maryam Amma inaso kibani labarinki Dan jikinna nabani bagaskiya kika gayamin ba kiji tsoron Allah .
Cikin kuka tafara da cewa
"Kamar yanda kika sani hajiya sunana Maryam ni yar asalin garin Nance nimarai niyace allhaji sani Mai Dala shine yadaukoni gidan marayu tare da matar shi hajiya mommy mace Mai karamci , "
"'Dan allhaji sani Mai dala daya tall aduniya, shine Marwan, kikisa ko alam. basafifitashi akanmu ko ko amafarki nida haroun bamusan basubane iya yenma shi haroun yanamin kallon yar riko agidan, batare dayasan Shima ba asalinn dan gidan bane, Niko dukkan su ina musu kallon Yan uwana uwa daya uba daya, sunrenemu ciki so dakaina , muntashi cikin gata da soyayya "
"Bayan na kammala secondry yaya Marwan ya bijiro da maganar aurena, matsalarda aka samu Shima yaya haroun Ashe Yana Sona"
"Kasan cewar yaya Marwan shiya fara furtawa daddy yasa aka bawa yaya haroun hakuri, yanuna yahakura amma azuciyar sa ba haka bane domin takanas yazo dakaina yashedamin halindake cikin, nasha mamaki hankali na yatashi Jin ba daddy da mommy bane iya yena , domin Ayanda Yaya haroun yagayamin cewa tsintoni sukayi Kuma daddy yaje waje Wani boka yace ahada aure tsakanina da Yaya Marwan shine daddy zai samu mukaminda yakeso , kasan cewar Yana neman amber Sardou Nigeria akasar UK anawa gekanajeren tunanin hakane saboda dalilanda yasanar Dani harna kawnkwa da tunanin meyasa daddy zaimin haka , nayanke shawararr zan auriYayaMarwan kodan halaccin iyayen shi , "
# Bayan sati daya
"Kamar kowan cen karon har dakaina Yaya haroun ya rutsani , nagaya masa zan aure Yaya Marwan, ranar naga asalin tashankali kali dankuwa yafitomin da asalin Manu farsa harda bara zanar inhar na amince da auren sainsga abinda zaiyi kuba wan nan auren inhar Yana raye to ba wan zajjen al'amari bane, ban fahicesaba amma nakasa fada kowa kamar dawasa ranar wata Monday daddy yakirani parlon sa yayimin cikakken nayanin asalina Wanda yasami yayi mamaki da ban nuna komaina ,
Daga karshe yace
"Maryam Dan uwan ki yanuna Yana muradin aurenki to azahirin gaskiya banaso nayi Miki dole kije kiyi tunani inhar kin ji Zaki iya aure sa to alhamdu lilah 🥰 idanko baki ra ayinsa zan gaya masa yayi hakuri ."
"Daddy insha Allah zan zamemaka yar halak kawai kazar tarda hukunci insha Allah zanyi maka biyayya daidai gwargwado".
"Yaji dadin wannan maganar tawa danhaka yace najee zai ne Meni sati biyu tsakani yasake kirana yasanarmin an aza ranar aure na da Yaya Marwan nanda sati uku masu zuwa.
Ranar juma'a kenan"
"Ana gobe daurin aurenmu, Yaya haroun yakirani, nadaisan nashaki Wani bakin hakyaki Mai azabar wari Loka cinda na Isa inda yace nasa meshi, nantake nakasa tan tance a Ina Nike sai farkawa nayi naganni a Niger gidan Wani bawan Allah yatambaini daga ina nakasa tuna komai ,har hospital yakaimi aka tabba tarmai lafiyar Kwaakwal wata , yazaunar Dani yagayamin shi agefen kasuwa ya tsin ceni , bana umm bana um um, hakan yasa ya kawonigi gidansa, yau kwana uku kenan "
Tadora mata da labarin irin rayuwar da tayi agidan harkawo yanzun
Sosai hajiya Zara'u ke kuka Allah yabimiki kadinki, Kuma insha Allah zan kaiki har gidan allahji sani Mai dala , "a'a hajiya bayanzuba .
Bata Wani mtakurataji da lilin ba tamike ta shige kuryar dakinta
Marwan da taimakon location dinda aka basu suka iso gidan haji Zara'u bawani Bata lokaci suka ran gada sallama.....
𝕞𝕠𝕣𝕖 𝕔𝕠𝕞𝕞𝕖𝕟𝕥 𝕞𝕠𝕣𝕖 𝕥𝕪𝕡𝕚𝕟𝕘
𝔸𝕝𝕜𝕒𝕝𝕒𝕞𝕚✍️ 𝕪𝕒𝕗𝕚 𝕥𝕒𝕜𝕠𝕓𝕚🗡️
💋*SON KI NE ƘADDARTA*💋
ʂƚσɾყ&ɯɾιƚιɳɠ
Ⴆყ
Fateemah Abdullahi
/Ⴆαƚσσʅ ƙαɱႦα/
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.}``` ✏️
____________(✪)______________
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·
No editing KUYI malejii
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
Hajiya Zara'u dake kuryar daki tafito tare da amsa sallamar dayake tana sanye da hijab yasa yanufi kofar gidan ganin motoci manya manya yasa takarasa fitowa ,
Daddy ganin babbar mace yasa shi fitowa, Shima Marwan ganin daddy yafito yasa shi fitowa Saida suka gaisa kafin Marwan yace
"Hajiya munje restuarant muntararr arufe shine nakira ma'aikacinki yace kina jinyar wata ma'aikaciyar kine .
Eh wallahi, Allah sarki nagode sosai amma kushigo daga cikin mana ai mararr lafiyar na kusa shidai Marwan tun tsayiwarsa kofar gidan yakejin jikinsa kamar banada ba ,gawata iriyar faduwar gaba data sameshi , sallamarda daddy yafara yice tamakale Saka makon Ido hudu dasu kayi da Maryam,
wata wawuyar ajiyar zuciya yasauke asirran ce,
Marwan daya daskare atsaye dakyar ya fizzo maganar
My sould!!!,yafada da karfin
dagaske kece, Kodai gizone, please don't forget me , don't touch me yafada ganin ta taso da biyar tabashin
Ganin yanda yake kokari faduwa yasa daddy taryosa Shima, daddy jikinsa rawa yake kamar mazari
Saida suka kare mata kallon tsaf San nan hajiya Zara'u tanemisu karaso ciki su zauna Saida suka natsu San nan daddy yace
Hajiya Zara'u ina kikasamu Maryam dan kaffa tanin faɗin garin Abuja da kewaye ba inda labarin batan Maryam bai jeba .
Allhaji dafari ban ganetaba Saida baya Kuma dasio tambaya ta Allah bai nufaba tafara wan nan rashin lafiyar
Nan ta kwashe komai da fada masa tun farko har yau da Maryam ta Bata labarin yanda tayi rayuwa a Niamey har kawo yau din nan
Daddy yayi bakin cikin sosai
Jin wai haroun ne Silar komai , shine silayashiga Wani hali da Marwan yashiga .
Ba yanjajan tawa juna daddy yadubi hajiya Zara'u yace "hakika kincika uwa wan nan abu dakikayi bako wace mace bace zata yi saboda lala cewar mutanen , kinyi babban jahadi ubangiji yasaka Miki da jannatul fiddaus"
Ameen yarabbi allhaji, aishi da nako wane danhaka kidaina yimin godiya.
Shidai Marwan kallon Maryam kawai yake, ji yake kamar ama farki,yakasa nutsuwa harsaida yamatso ya tabata, daddy ne yakatse su ta hanyar cewa Maryam kigo dewa Allah domin shine abin godiya ako wanne hali
Alhamdu lilah ya Allah
Alhamdu lilahi ala kulli halin
Hajiya ina neman alfarmar Maryam taci gaba da zama agurinki nan da wata daya zuwa biyu kafin auren su "a a dan Allah daddy kaman auren Yau " cewar Marwan cikin mmagiya
Nima nayi wan nan tunanin, cewar hajiya Zara'u
Saida daddy yayi Dan tunani San nan yace ba matsala insha Allah zan kira Ameen namata bayani
(kakar Marwan tawajen uwa kunsafa tanada ranta ) hakan ma kayi tunani Mai kyau Allah ya rufa asiri
Ameen yabbi