Sashe 10
Son Ki Ne Kaddara Ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"Daddy kakirata kamanta bayani awaya mana"
Mumushi daddy yayi maganar yabashi dariya haryau idan Marwa n yayi abutamkar Dan shekaru goma alhalin yanzu shekarunsa ashirin da bakwai cif aduniya ,Kuma
Banda abinka Marwan uwata cefa kayi hakuri mana zuwa gobe idan Allah ya kaimu sai mubi plait muje mudawo
Dakyar ya amince dasha radin anan zai zauna bayanda daddy ya iya haka ya hakura yakoma gida cike tunanin mezai cewa mommy
Baita rarda kowa a falon gidanba ,danhaka Kai tsaye bedroom yanufa harya watsa ruwa maiji motsinta ba kasan cewar Saida ya tsaya yayi sallar la a sar yasa shi zama a bedroom
Mommy na Jin shigo warsa ta share shi
After magrib mamee ta iso gidan daddy, cike da mamaki daddy ya tarbeta, komin tuna biyu bata yi da zuwa ba saiga Marwan
Yauwa Dan al barka shigo ina maryamu n take mommy cike da mamaki tace Maryam Kuma yaushi aka ganta, tayi tambayar tana Mai ysare daddy da ido
Mamee ya akai kika ji labarin nan? Wan nan Dan al barkar shiya kirani kuma yabiya min jirgi nazo gobe idan Allah ya kaimu sani ka daura musu aure s, shiko dan bazan ya ron nan ina yashiga ?
Ko rufe baki bata yiba gate man yazo dasauri ko sallama babu, Yana faɗin alhaji Haruna!
Haruna haka kawai yake Fadi yakasa magana
Hakan yasa daddy cewa bari yaje yagani
Lamarin ba dadin kallo Dan yanda haroun ke fizgar jikin sa Yana dariya da kuka lokaci daya Yana faɗin
Bawanda ya isa ya auri Maryam matukar inada Rai Marwan bazai taba auren taba Saidai ciyon zuciyar ya kashe shi
Daddy baice komai ba yajuya ya kalli securities
Kukira ma ai katan gidan mahau kata suzo su tafi dashi , Yana ganmafaɗin haka yabar wajen zuci yarsa na suya, koma warsa falo yayi dai dai da Loka cinda mamee ke cewa mommy ki Kara hakuri kinsan lamarin sani wani zubin kamar ba bab ban mutum ba,
Ba komai mamee ni ai ya nuna min bani na haifi Marwan ba, tun loka cin da yadawo yake Wani sharewa shiyasa nima na Sha re shi
Zo sani mamee ta fada ganin yayi tsaye Yana kallon su fatda tayi masa sosa, kiyi hakuri mamee insha Allah zan kiyaye Allah yasa Ameen yabbi mamee nagode da nasiha
Washe gari da misalinn karfe 1 na Rana aka daura auren Maryam da Marwa a Sentral masjid na garin Abuja, daurin aurwa da en da tasamu halartar manyan mutanen , kamadaga Yan shiyasa Kai hair goernor na Abuja, bayan daurin auren jamil da sauran abokan sa suka shiga yimasa tsiyar
Bai kulasuba yanufi gidan hajiya Zara'u, Yana shiga yanufi dakin , can ya hangota tana Shan Wani abu a cup, da aza mar sa ya nufeta ya run gume atare suka sauke ajiyar zuciya hajiya Zara'u ce tashigo
La lala la lala me zan gani,dasauri yasa keta Yana juyawa Yana Sosa Kai
Fita kabani waje mara kunyan yaro
Baice kalaba yafice
Da misalin 8:30 nadare moto cine man ya man ya sunkai ashirin akofar gidan hajiya Zara'u , Maryam ce wasu manyan mata suka bito da ita acen gefe na hango mommy ana fitowa da Maryam Kai tsaye farar motar dake tsakiya suka ksanyata
Loko esstate
Anguwar da aka Kai Maryam
Gidane na Gani nafada nakere sa a bayan kowa ya watse ango yashigo, gefen gado ya samu amar yarsa jiran sa , zama yayi kusa da ita yace
"my sould, nagode Allah daya nuna min wan nan rana Mai dumbin tarihi hakika Allah shine abin godiya yau San raya daran nan da na fil filu Dan nunawa uban jigiji irin farin cikinda nake ciki"
Kallon sa tayi cike daso da kauna tace "alhamdu lilah ya Allah"
# Bayan shekaru goma
Yarana guda uku ke wasa a tsakiyar wani kata faren gida, wata mata shiyar matace tafito tare da kwala musukira, hakjya Maryam kena nan
Khadija, Abdallah, Ameena kuzo mutafi, wacce aka kira da Khadija da alama itace babbar a cikin su tace mama gidan grammar zamuje ? "Eh koba zaki jeba?". Batakai ga Bata amsa ba Marwan yafito
Daddy suka fada atare suna yi kansa, kuzo muyi hoto, maman yara zokema nala baki zun bura baki tayi "bana so kuyi abinku"
"Sorry my sould". Mur mushi tayi San nan ta isa suka fara hotu na cikin farin ciki da kau nar juna., bayan sun kam mala suka nufi gidan mommy
Mommy na kan 1 siter mamee Kuma nakan Three siter suka shigo Khadija dagu ta nufi mommy ta hahe kan cin yarta ita kuwa Amina mamee ta nufa s, Saida yagaishe su ga Baki daya, san nan tace ina Mai ran kwano, ko gama maga nar Bata yiba sai ga daddy ya sauki Yana ganin su yace
A a amaren nawane agidan ba notice
Amina ce tafara magana " kafin kace haka kayi mana kyay kyawar tarbar Kuma kabamu chocolate , cake , chips da kan ta karasa Maryam tab kateta kewai ance Miki dadady na irin nakine so please ki shafa masa lafiya gabaki daya paeror alasa dariya kallon su daddy yayi cikin farin cciki yac alhamdu lilah ya Allah nagode maka DAKA nunamin wan nan Rana Allah shine abin godiya......
Tammat biham dallah
Alhamdu lilahi
Alhamdu lilahi
Nan nakawo kar shen wan nan Gajeren labari
Allah kaya femin kus kurenda nayi acikin sa abinda na rubuta dai dai Allah kabani ladar sa
Godiya Lodi lodi ga Khadija sabu'u yahaya nainarh Kd's,hakika ke kawace ta gari, Kuma yar uwa, bazan taba manta wa da ha laccin ki aga re niba, uban jigiji ya Kara tsawon rai da Nisan kwana Allah ya raya Muna Ahmad 🥰🥰🥰
Ina godiya Fatima Yusuf Alaramma Allah yabar zumun ci
Saimun hadu asabon littafi na
Mai suna
WATA KADDARAR pind book
Akan farashi Mai rahusaaa
labari Mai cike da da russa, rudani ban dariya.. sai mun hade ku kasan ce da
Fatima Abdullahi
F🌹A🌹K
Batoool kamba 🥰 🌹
𝔸𝕝𝕜𝕒𝕝𝕒𝕞𝕚✍️ 𝕪𝕒𝕗𝕚 𝕥𝕒𝕜𝕠𝕓𝕚🗡️
.