← Book details Son Ki Ne Kaddara Ta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 10

Sashe 7

Son Ki Ne Kaddara Ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nan hajiya nana tasanya driver yakaita kano , koda taisa har sunkoma gida sani natakuka kamar maxe duk yafice hayyacin sa tundaga bakin gare taga mutana sosai tacika da mamaki domin satinsu ɗaya ne a kano kodai hajara ce tahaihu tinda yaukusan kwana uku da wucewar edd ɗinta a compaund ɗin gidan motar tayi parking dasauri tafito tindaga shigarta parlour taga mutum an lulluɓe da fari ƙalle sosai tashiga firgici yayinda tahangi sani zaune gefen yana sharɓar kuka ga jinjiri riƙe ahannunsa shima sai callara ihu yake .....

Taku harkullum

F🌹 A🌹 K 🌹 BATOOL kamba

*SON KI NE ƘADDARA TA*

🌹Your love is my destiny 🌹

STORY & WRITING

BY
FATIMA ABDULLAHI

{Batool kamba}

_________________________________________________________________________________________________________✍️

25& 26

_________________________________________________________________________________________________________ Ƙarasawa tayi gaban gawar nanta durƙushe cikin matsa nancin tashin hankali take ƙoƙarin buɗe fuskar wasu siraran hawayene ke gangaro mata lokacinda tayi arbada Hajara matsayin gawa share hawayen tayi tanamai kwara rowa ƴar tata addu'o'i saida kamma yimata addu'a sanan wasu mutane suka shigo aka kamata akafita dan asallaceta.

Bayan ankaita makwancinta sundawo anan akashiga ƙarɓar gaisuwa gashi bawani jimawa sukayiba amma hajara tasami mutane sosai .

Ranar sadakar bakwai aranar akasawa yaro muna Marwan.

Bayan sadakar arba'in Sani yashirya don komawa London wajen aikinsa amma mamee tace saodai yaje shikaɗai bazata bashi jinjiriba yatafi uwa duniya dashi bayanda yaiya haka yakoma .

Bayan shekaru Uku

Haryau sani baisake yunƙurin wani aurenba yadai samu ya rarrashi mamee tabashi marwan suntafi London yasanyashi a school, shima Haroun yaji daɗin zuwan Marwan cos inhar sani yaje gun aiki sai magrib yake dawowa gida, shiko Haroun mutunne maison hayaniya, gashi dagashi sai nany dinda aka Samar masa

Marwan yarone marajin magana sosai kuma gashi da ɗanbabzan surutu hakan yasa suka ƙulle da Dan uwan nasaɗinnasa .

Mamee naƙoƙari wajen ganin sani yasake aure amma fur yace shi yagama aure .

Abin mamakin kosati ɗaya baiyi da maganarba marwan yafara takura masa ina momeensa .

Sometimes idan yadameshi saiyace tana Nigeria awane garinee dady a kano ko abuja hakazaita tambayarsa

Watarana sani bayanan shiko Haroun baidawo daga school ba marwan na dawowa nany ɗinsa tamai wanka yaci abinci, saida yabari takoma khiching yasuɗaɗa yafita securiti's sam basu lora dashiba harya fice daka gidan

Tashin hankali.

Lokacin da Haroun yadawo yake tambayar nany ɗin tasu ina marwan dan yaduba badroom ɗansa bayanan kuma yadoba toilet nanma baigan shiba

Wasa wasafa ba'aga Marwan ba nan akakira sani ana shaidamasa baimajira Haroun yaƙarasaba yakatse wayar yanufo gida yana kan hanyar ne doctor sadeeq yakirashi yana faɗamasa marwan na inane ," please doctor kodai yana hannunka? "

Kamarya daga tambayr yaro saikatuhu meni sani najin haka yajuya akaral matarsa zuwa gidan doctor sadeeq nan yatardda marwan zau ga kayan sweet nan agabansa saiwasa yake hankalinsa kwance

Doctor neyafito yana kallon yanda sani ke kallon Marwan .

"Dadyn boy yane" doctor sadeeq yatambayi sani cikin shaƙi yanci irin na abokai

Ƙaraso ciki mana kawani tsaya daga bakin ƙofa

Ƙarasa shiga cikin perloun yayi bakinsa ɗause da sallama

Follow this link to join my WhatApp group 👎

https://chat.whatsapp.com/CJPOk88Ckuw8zFUcXRbuoN

"Assalamu alaikum "

"Wa'alaikas salam "

Doctor sadeeq ya amsamasa

"Doctor please dan Allah a’ina kaga boy ? "

"Kabari kasha ruwamana doctor"

Saida yazauna shima doctor sadeeq yazauna kafin doctor yafara magana

"Doctor sani ksan meke damun boy harafito dakà gida? "

Girgiza kai sani yayi alamar A'a
Doctor sadeeq neyaɗaura dacew

Uhumm Sani wanna yaron nabuƙatar mahaifiya akusa dashi nany bakamar uwa bace musamman wadda baƴar Africa ba nahaɗuda boy anesa daginka kaɗa yazauna saikuka yake yana kiran momee, nayi rarrashinsa amma yaƙi shi adole akaishi Nigeria gun momeensa doctor kai kanka kana buƙatar mace akusa dakai , Hajara tarigada tatafi kuma bazata sake dawowaba , ldan da Allah bai kaini anguwar takuba harna boy mekake tunanin zaifaru?

Shiru yayi saican yace doctor banaƙi aure bane banason boy yatashi cikin tsan gwama kamar yanda muka tashi shiyasa kaga nahaƙura da Aure amma insha Allah zanyi tinda shi yanaso zaiyi masa momai danyasami farin ciki .

# Bayan wata shida

Doctor sani yashigo parlourn gidan hannunsa riƙeda na marwan, wata farar macece ke zaune a parlourn tinda tahangesu take zabga Murmushi .

Sam marwan bailura da idaba juyowarda zaiyi sukayi four eyes dagudun yaƙarasa yana faman zabga mur mushi, itama rungumeshi tayi tana cewa "oyoyo my boy" harkun dawo kyaɗamata kai yayi alamar eh shima sani ƙarasowa yayi nanacewa kinga boy ɗin ki koki kulani yayi maganar cike da zolaya ahaka rayuwa tacigaba da gun gurawa cikin farin ciki hajiya Ruƙayya matar sani wato mom ƴar asalin garin kano ce marainiyace ahannun kawunta tatashi dakawunta da baba doctor aminaine sosai sani yaje gaidashi lokacin dasuka je Nigeria shine yaganta anan dai suka daidaita harya aurota mamee tayi farin ciki sosai da sani yayi aure ,

Bayan shekara shida

itama mommy tashare shida zuwa bakwai haryau balabarin ciki bale haihuwar sutun suna damuwa har suka fwwa lawa Allah daga karshe suka yanke shawarar zuwa gidan marayu suyi addoting na ya mace tunda Allah ya bazu mazan har biyu Nigeria sukaxo gidan maratyu uka nemi Alfarma Kuma alhamdu lilah sun samu

Haka suka rika renon yayan su uku cikin so da kauna da kulawa da MUSAMMAN ..

# Dawowa labari💫💫

Cikin tashin hankali yake kaikawo , bayanda ba'a yida dady ba akan yzauna amma yakasa, kusan two hour sannan wani doctor yafito yana sharce gumin dake gishinsa .

Dasauri dady yanufesa yana
Tambayar ya jikin boy ɗin? Cikin kilawa doctor yace sir kabiyoni office yana.faɗin haka yayi gaba

Bayan sunshiga office ne doctor yace sir wai ita wannan yarinyar batarayene daharyau ankasa samun koda labarintane?
Yanzu duk bawannanba yajikin boy ɗin?

Coll down your mind Sir yasamu barci yanzuhaka amma maganar yarinyarfa?

"Bansaniba doctor nikaina abin yagirmi tuna nina boy bai iya sanya abu araiba tunda naɗauko yrinyae nan gidan marayu yaƙwallafa ransa akanta ada ina ɗaukar abin kamar wasa saida yatabbatarmin ita yakeson aura dafari, taƙiyarda bansan dalilin ta na amincewa dabayaba ashe danta haukatar min da yarone nakasa yarda guduwa tayi doctor duk irin nanda mukeyi mata sam bawandayazo mana dabayanin komai kama da ita abinda kebani mamaki doctor duk photunan tabakoɗaya abaya boy yace idan yazana photo ɗin fuskarta saiya goge to kwanaki yacemi wai kwaran kwalma photo yakoma , narasa samun solution nawannan ƙaddararren so

{sunan sabon book ɗina dazafito amma nakiɗine }

Nisawa dady yayi cikeda shakku yace sir koza'ayi malamarin nan duban tsanke , nisainake gani kamr da sihiri awannan lamarin ..

Nayi yunƙurin yin hakan amma nakasa narasa dalilin amma insha Allah zanyi iya ƙoƙarina ,,

# Maryam

Tunda suke tafiya amotar takasa sakin jikinta, sosai tsoro yakamata ganin sun ƙaraso wani ƙaya taccen hotel dama yariga dayayi boking ɗaki kaitsaye sukanufi ɗakin jikin ta ko'ina yayi sanyi gatsoronan yabayyana ƙarara atareda ita bayan sunshiga ɗakin yacemata tazauna shi zaishiga bathroom yawatsa ruwa yafito

Abin mamaki kusa 1 hour dashigarsa amma yaƙi fitowa gajiya tayida jira hakan yasa tanifi ledojinda yasa akayomusu odaring abinci harta kammala cin abincin baifitoba 1 hour tasake shuɗewa nufar bathroom ɗin tayi jikinta duk amace taɗan kwankwasa taji shiru kusan minyuna biyar tana bugun ƙofar bathroom ɗin amma shiru hakan ysan taɗan tura tare daleƙawa jikinta narawa tashiga rarraba ido taga ta inda zata hangoshi

Tashin hankali! Wani irin faaɗuwa gabanta yayi rasss rasss ganinsa kwance cikin jini babu alamar rai atare dashi , ƙarar buɗe ƙofa taji dasauri tajuya danganin kowaye police tagani kisan guda biyar , kaitsaye suka tunkareta da bindiga tsabar tsoro daruɗu batasan tasaki fitsari atsayeba

Koya Maryam zatayi dagawar alhajin manya oho? toma waya kasheshine? Kozata samu taƙuɓuta kokuwa alhakin kisan alhj surajo yahau kantane ?😢

Kukasanceda Da F🌹A🌹K 🌹 BATOOL KAMBA🌹

Kibiyoni dan samun waɗannan amsoshin naku a

https://chat.whatsapp.com/Gn6wOkxz4N6KBN3JbMkPi
Z?mode=ems_copy_c

🌹𝙎𝙊𝙉 𝙆𝙄𝙉𝙀 𝙆𝘼𝘿𝘿𝘼𝙍𝘼𝙏𝘼🌹

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙧𝙮 & 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙞𝙣𝙜
𝘽𝙮
𝙁𝙖𝙩𝙞𝙢𝙖 𝘼𝙗𝙙𝙪𝙡𝙡𝙖𝙝𝙞
𝘽𝙖𝙩𝙤𝙤𝙡 𝙆𝙖𝙢𝙗𝙖

Page 27&28

Ganin yanda ta tso race yasa plolice din daka tawa da yun kurin isa inda take macen cikin sauce tafara magana tasigar da zata fa hinta, all ready an kama kmaashin, amm a Zaki biyomu office Zaki amsa wasu tamba yoyi , tana gama faɗin haka ta tasa ke yarta suka tafi..

💐💐*BAYN KWANA BIYAR *💐💐

Qutty !! "Kitashi mana wanna wane irin barci nekike haka bayan kinsan kinada baki "
Mika tayi tare da hamma tamike zaune tana cewa "hajiya wai har takwas din tayine "?Eh mana harta gota dubi agogo kiga.

"Allah anty haryau idan nakwanta sainayi mafarkin kama ninda akayi" Kyaji dashi cewar hajiyar tanayin gaba
Shirye tafito cikin rigada wando, wandon tait ne sosai ,sairiga iya gwuiwa .

Taciwata uwar kwalliya tamkar wacce zataje gasar kyau, kaitsye gofar gidan tanufa .
Wata dalle liyar mota fake agofar gidan kaitsye taahige ciki batare da bata lokaci ba matukin motar yafizgeta dakarfi suka hau titi waini Baki bani labari yanda kika tsiraba ahan nun yansanda , kinsan yan sandan Niger bakamar Nigeria ba

Bakama saniba waifa sun san banida laifi Amma Saida nakwana acan
Kumafa Saida suka nemo hajiya wai tayi belina itako tace lalalala

"Ban bido mata kudiba bazata kashe minba
In ta Kai ce maka Saida Wani allajin yayi belina da sharadin zantayasa kwana daganan har ranarda zai koma dan bakone ".

Uhhhmmm kasan Yana gudu daga hanun sa ?
harmunje hotel room dinda Yana shiga toilet nadudu

Lallai Maryam Amma kinsan yauda gone tafi garfin wasa dole wata rana asamu akasi

"Uhumm shiyasa nabiyoka ai , sonake kasa mamin jirgi Dan bazan bi motaba

Dagas ke kike ko wasa ?

dagas ke mana
toyaza kiyi dani ?

"Kamar yaya kenan ?
haba mana Maryam kinsanfa ina matukar sonki yaki keson nayi ?
audama dagas ke kake ?

Hara rarta yayi kafin yace a a wasane Allah sarki ni duk soyayyar da zanyi tadan Loka cice Dan Allah Maryam kifahimta .

Uhumm narasa mezan cema nasandai yau Kwa nanmu biyu da haduwa ya kakeson nadau wan nan nakasa gane me Nene ainahin gas kiyarka , bayan haka taya zamuyi soyayya ?

Kaman tane bansan kowa nawaba, banida dangi, banida ahali, banida kowa taya zanyi wan nan gan gancin.
Chapter 7 · 0% Book details