Sashe 9
Sheikh Heesham Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Abbana ka kaini har cikin makarantar" ta faÉ—a tana wasada fingers É—inta, girgiza kai ya yi ya ce" ki bari sai an tashi yanzu zan makara" zatayi magana ya nuna mata hanyar waje batayi musu ba ta sauka sannan ta shige makarantar, saida ya daina ganota sannan ya saki ajiyar zuciya
"Ya Allahu"
Shine abunda yake furtawa har suka bar makarantar.
Kallonsa yake har ya ƙaraso ƙofar office ɗin yana murmushi ya ce
"Dr Khalil daman ana ganinka?"
Harararsa Khalil ya yi ya ce" dani dakai aga wanda ba'a ganinsa" shafa kansa Bilal ya yi sannan ya ce" toh ya kake ya gida ya bayan rabuwa, ina Nabeela?" murmushi Khalil ya yi ya ce" wlh komai lpy dole ka tambayeni Nabeela tunda bakazo aurenmu ba" da mamaki Bilal ya ce" daman kunyi aure?wlh ban saniba"
"Eh daman ya za'ayi ka sani tunda baka damu ka sani ba baka neman mutane, ina ɗan namu?" dariya Bilal ya yi ya ce " daman kasan inada ɗa?" tsaki Khalil ya yi ya ce" tunda baka damu kaji na mutane ba ka ɗauka mu bamu jin naka wlh ina sane na ƙi zuwa saboda bakada mutunci sai kace ba'a rayu tare ba" girgiza kai Bilal ya yi ya ce
"Sorry friend wlh ba haka bane amma in sha Allah yanzu zamu dinga zumunci"
"Allah yasa har zuciyarka"
Dariya ya yi ya ce" Ameen na Nabeela" harararsa ya yi ya ce " naji kuma gashi na auri Nabeela"
"Allah ya bada zaman lpy Friend"
Murmushi É—auke a fuskarsa ya ce "Ameen Bilal daman nan asibitinka ne?"
GyaÉ—a masa kai Bilal ya yi ya ce
"Ai ban saniba nima asibiti kusada nan yake tom wani friend É—ina nazo dubawa"
Kama hannunsa Bilal ya yi yana cewa
"Muje ciki sai mu ƙarasa hirar".
Shuru Dad ya yi ta ce" Alhaji kayi shuru?" ajiyar zuciya ya sauke sannan ya ce" kinsan banason azo ayi abunda za'aji kunya nan gaba amma zanga yanda za'ayi idan Heesham ya yarda dan bazan masa auren doleba yana namiji kuma kinsan Sameer ma bazai bari ba"
Numfasawa ta yi ta ce" ni dai dan Allah kasan abun yi dan wlh nagaji da kallon Heesham babu aure yaro kamar ba namiji ba sa'anninsa daga mai Æ´aÆ´a biyu sai mai uku haba"
"Na tabbata Heesham bai yi haka da ganganba dole there must be a reason da yasa bai yi aureba coz yanada ilimi shiba jahili bane kinga kuwa dole something fishy"
Ruwan hannunta ta ɓalle ta sha sannan ta ce
"Wlh Nihal batada matsala she is fine gurl batada flaws ko kaÉ—an"
"Allah yasa hakane"
"Ameen".
[3/6, 14:03] 🥰Nanameera🥰: https://chat.whatsapp.com/LSYEkQgVkLKDQyheA6YWH4
*I Dedicated this book to yhu Aunty Sarauta my nimcyluv, much luv*
*Paid Book*
*Free page 9-10*
*Last Free Page*
Da sauri ta kalli Mommy sai kuma ta ce "haba Mommy dan Allah ki mata magana wlh da gaske ina son Sheikh wlh" sakar baki ta yi ta na kallonta ta ce" toh ta ce min sunyi magana da babansa sai ki bari sai sun yanke hukunci tukun na " zumɓura baki ta yi sai kuma ta tashi ta shige ɗakinta, girgiza kai Mommy ta yi ta ce" Allah ubangiji ya shirya".
Rungumeta Shareefat ta yi ta ce" oyoyo Sister sannu da zuwa" zama Nihal ta yi sannan ta ce" thank you sis ina Mami?" "ba tanan taje unguwa" gyaɗa kai Nihal ta yi sai kuma ta ce" ina Sheikh" riƙe haɓa Shareefat ta yi ta ce" har anfara tambayarsa toh baya nan" murmushi kawai ta yi sannan suka cigaba da hira.
"Wai ke bazaki faÉ—amin ina ne gidanku ba?" dariya Jiddah ta yi ta ce" wlh nima bansani ba kuma na manta ban tambayi Abba ba" harararta Hajar ta yi ta ce" ay shikenan tunda bakiso nazo gidanku" murmushi Jiddah tayi ta ce" haba friend wlh zan tambayo" okay ta ce sannan suka cigaba da karatunsu.
A gajiye ta dawo gidan dan ba ƙaramin yawo ta sha ba, zama ta yi kan kujera
"Wash" ta furta daidai lokacin suka fito daga kitchen É—in, zama suka yi gefenta suna mata sannu da zuwa amsawa ta yi sannan ta ce
"Bari naje nayi wanka wlh na gaji sosai"
"Ayyyah Mami sannu, kin kuwa siyo?" gyaÉ—a mata kai tayi sannan ta haye sama.
Kallon Nihal ta yi ta ce" wai ke me kike nufi?" ƙasa ta yi da murya ta ce" ina nufin ta bar gidan nan yanda Sheikh bazai sake ganinta ba saboda nifa ina tsoron watarana yace zai aureta wlh" ajiyar zuciya Shareefat ta sauke sannan ta ce" haba wlh bai kamata ba nifa babu ruwana idan kika aikata abinda zai zo ya dameki kinsan babu yanda za'ayi Mami ta bari ya auri wannan yarinyar kuma ma tayi masa ƙanƙanta kwata-kwata bazata shige 15-16yrs ba kinga kuwa da'ace yaya yayi aure da wuri to da tabbas ya haifi kamarta saboda haka ki daina wani damun kanki ki saka aranki kin auri Sheikh an wuce wajen" shuru ta yi batace komai ba kuma badan ta yarda da duk abinda Shareefat ta faɗa ba.
Murmushi É—auke a fuskarta ta buÉ—e motar tana kallonsa ta ce" Abbana kazo É—aukana?" gyaÉ—a mata kai ya yi dan baya son surutu sannan suka cigaba da tafiya. Suna shiga gida bayan anyi parking ta fito bata tsaya shiba dan ita haushin bai kulata ba ne ya dameta, girgiza kansa kawai ya yi yana kallonta har ta shiga gidan sannan ya sauke ajiyar zuciya
Da sallama ta shiga ɗakin, zaune ta tarar dasu suna hira ta ce" sannunku" fuska a sake suka amsa mata Shareefa ta ce" sai yanzu kika dawo?" gyaɗa mata kai ta yi ta ce" na tsaya jiran Abba ne shiyasa" ji tayi gabanta ya wani yanke ya faɗi duk zuciyarta ta dagule amma ta yi ƙarfin halin cewa" ina Sheikh ɗin?" tura baki Jiddah ta yi ta ce" nima ban saniba ai bana kula shi" dariya shareefa ta yi dan yadda Jiddah ta yi dole abin ya baka dariya wai sunyi faɗa Sheikh. Bata kuma cewa komai ba ta shige toilet dan yin wanka dan zafi take ji.
"Amma yaya mai zaka zo yi a kano?"
Daga ɗaya ɓangaren ya ce" zanzo na tafi dakai ne saboda Mimi ta matsa" haɗe rai ya yi kamar yana gabansa ya ce" nifa bazan koma gidan nan ba daga nan ma US zan wuce baza su sake ganina ba" kwantar da murya ya yi ya ce" haba Ajmal wannan fa ba daidai bane abunda kake abunda ya faru ya riga ya faru kuma ya wuce dan Allah ka shirya gobe zanzo ɗaukarka" tsaki Ajmal ya yi sannan ya ce" Allah ya kawo ka" "Ameen " ya amsa sannan ya kashe wayar, daidai nan Khalil ya shigo yana kallonsa ya ce" kai da wa naga kana mafan masifa?" cilli ya yi da wayar hannunsa sannan ya ce" wlh Sultan ne zai dameni" murmushi Khalil ya yi dan yasan halin Ajmal da saurin fusata ya ce" dan Allah to kayi haƙuri kazo zamu ci abinci"
"I'm full"
Ya furta sannan ya yi kwanciyarsa kan royal bed É—in yana kallon sama, girgiza kai ya yi dan yasan tunda ya ce bazai ci ba to ko za'a kasheshi bazai cinba.
"Kaiii wlh Mami ya yi kyau sosai gold É—in, nima ki siyamin irinsa"
Shareefa ta yi maganar tana shagwaɓe fuska, dariya Nihal ta yi ta ce" baza'a siya ba ɗin?" harararta ta yi ta ce" dalla babu ruwanki dani tom!" murmushi Mami ta yi tana kallonsu duka ta ce "shikenan duka zansa akawo muku" rungumeta sukai atare suna faɗin
"Thank you Mami"
Goge hawayen idanunta ta yi tana sake kallonsu cikeda sha'awa, ji take inama ace ita ce mai mahaifiya, wataƙila bata rabon samun farinciki daga uwa mace yasa duk inda taje bata samun wacce zata riƙeta matsayin ƴa, kallonta Shareefa ta yi sai kuma ta sunkuyar da kanta dan sosai Jiddah take bata tausayi inama Mami ta ɗauketa matsayin ƴa, kama hannunta taji anyi batareda ya yi magana ba ya jata har cikin ɗakinsa. Zaunawa ya yi ya zaunar da'ita kan cinyarsa yana kallon fuskarta, fashewa ta yi da kuka tana rungumeshi ƙam-ƙam, sosai take kuka kamar ranta zai fita kuma bai yi ƙoƙarin hanata ba dan tabbas tana buƙatar tayi kukan ko tasamu sauƙi a zuciyarta. Sai da tayi mai isarta sannan a hankali ta fara sauke ajiyar zuciya kuma taji sanyi a ranta
"A daina kuka komai zai shige kinji Heeshama"
Kallonsa ta yi tana shashsheƙar kuka ta ce " Abbana meyasa ni bazan taɓa farin ciki ba?, meyasa bana samun wacce zata ɗaukeni matsayin ƴa?, meyasa Ammina ta mutu ta barni?, meyasa nima ban mutu ba sanda ta haifeni?, banida gata Abba, banida uwa Abba, bansan mene ne farincikin da ɗa yake ji ba idan yana tareda uwarsa wlh Abba ji nake kamar...... Saurin rufe mata baki ya yi yana girgiza mata kai ya ce
"Ba'a cewa haka Heeshama, a rayuwa duk abinda kaga ya sameka to damaan haka Allah ya rubuta maka, ƙaddararka ce a haka, kuma sannan kinada kowa Heeshama, ki ɗauka ni ne Abbanki, Amminki, kuma yayanki duk abinda kike so a rayuwa ki sanar dani Heeshama na miki alƙawarin tsaya miki akan komai saboda haka banson kina furta irin waɗannan kalaman isn't good Heeshama" ya faɗa ya sauke numfashi dan rabonda ya yi magana mai tsayin haka har ya manta.
Shuru ta yi ahankali kuma ta ɗora kanta akan ƙirjinsa not too long bacci ya yi awon gaba da'ita, kallon kyakkyawar fuskarta ya yi yana sake rungumeta dan yana matuƙar jin yarimyar har cikin ransa.