Sashe 8
Sheikh Heesham Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusan wata ɗaya kenan tana zuwa makaranta kuma sosai ta bawa kowa mamaki dan tanada saurin fahimtar duk abinda ka koya mata, har malaman makarantar sun fara saninta, yauma suna zaune da Hajar suna karatu dan indai ba lokacin wasaba to zaka samesu suna karatunsu abinsu. "Wai kee ina ne gidanku?" Hajar tatambayeta kwaɓe fuska ta yi ta ce" nima bansan sunan unguwar ba saidai na tambayi Abba idan na koma gida" dariya Hajar ta fara mata ta ce"yanzu bakisan unguwarkuba?" haɗe rai tayi ta ce" E, ɗin" shuru tayi saboda tasan next reaction ɗinta kukane ta ce"shikenan mu cigaba da karatunmu"..
Murmushi tayi ganin wanda yazo ɗaukanta bayan sun shiga mota ta ce" uncle ina Abbana?" yana kallon titi ya ce"bayanan yaje Abuja shine ya ce nazo na ɗauke ki" kwaɓe fuska ta yi ta ce"yaushe zai dawo?" dariya ya yi ganin yanda tayi da fuska ya ce"gobe" fashewa tayi da kuka ta ce"dan Allah kace masa ya dawo yau" dariya kawai yake saboda yanda take kukan ya ce"shikenan calm down dear anjima zai dawo yanzu gidana zamuje dake ki zauna ko bazaki ba?" ɗaga masa kai tayi ta ce"zani" ya ce" good gurl".
*SHEIKH HEESHAM*[3/5, 16:00] 🥰Nanameera🥰: https://chat.whatsapp.com/LSYEkQgVkLKDQyheA6YWH4
*I Dedicated this book to yhu Aunty Sarauta my nimcyluv, much luv*
*Paid book*
*Free page 7-8*
Murmushi Ameera ta yi ta ce"yau É—iyar Sheikh ce a gidan namu?" zama Jiddah ta yi ta ce" ina yini y gd?" "lpia lao" kalle-kalle ta yi sai kuma ta ce
"Ina junior?"
"Yana makaranta maybe suna hanya"
Okay Jiddah ta ce sannan ta yi shuru dan damaan ita ba gwanar magana bace.
Har kusan isha'i tana gidan Bilal, dan tare suka dafa abinci da Ameera tana koya mata wasu abubuwan
"Mom"
Juyowa tayi tana kallon ɗan ƙaramin kyakkyawan yaron ta ce
"Toh sarkin tambaya yanzu kuma mene ne?"
Turo baki yaron ya yi sannan ya ce
"Dad ne ya ce wai aunty Jiddah tazo zai maida ita gida"
Kallonsa Jiddah ta yi ta ce"ka ce masa gani nan"
Juyawa yaron ya yi Ameera ta ce" bazaki kwana ba?"
Girgiza kai tayi ta ce" Abba zai min faÉ—a"
Murmushi Ameera ta yi ta ce
"Kaga É—iyar Sheikh"
Rufe fuskarta ta yi da hannunta sannan ta ce"na tafi"
"Tom sai anjima "
Sannan ta fito parlon ta É—auki school bag É—inta sannan tayi waje.
Har suka isa gida ba tace dashi ƙala ba saboda kwata-kwata ta matsu taga Abbanta ji take kamar tayi shekara bata gansa ba
Tsaye ta tarar dasu a parlon kowa ya yi shuru, da mamaki take kallonsu dan ta É—auka wani abunne ya faru
"Daughter me yasa kika bi Bilal baki sanarwa kowa ba?"
Rarraba idanu ta yi sai kuma ta ce" ai na É—auka ya faÉ—a muku shiyasa Daddy kuma..
Wata kyakkyawar tsawa da Sheikh ya daka mata yasa ta yi shuru jikinta nata ɓari, lokaci ɗaya kuma ta fashe da kuka
"Idan baki yimin shuru ba i'll deal with you"
Tsit ta haÉ—iye kukan nata tana sauke ajiyar zuciya, ya juya yana tafiya dan dauriya kawai yake a haka har ya haura benen
Girgiza kai Daddy ya yi dan yasan halin Heesham kawai ya juya ta tafi, Shareefat ce ta ƙaraso gabanta ta dafata
"Kiyi haƙuri kinji Jiddah ki tashi ki tafi ɗaki gobe sai ki bashi haƙuri"
ÆŠagowa tayi tana kallon Shareefat da idanuwanta da suka kumbara ta ce
"Wlh bansan bai faÉ—awa Abba ba da bazan bisa ba"
Gogo mata hawayen ta yi ta kama hannunta suka shiga É—akinta
Saida ta tabbatar ta daina kukan sannan ta fito daga É—akin lokacin ta shiga banÉ—aki
Juyi kawai take akan gadon amma kwata-kwata ta kasa bacci ko meyasa?????
Da wuri ta tashi kamar kullum ta gama shirin makarantar ta sannan ta fito, kallon ƙofar ɗakin kawai take tanajin kamar ta shiga kamar kuma karta shiga. Jiki asanyaye ta buɗe ƙofar bakinta da sallama ta shiga, zaune ta hangeshi kan carpet ya tankwashe ƙafafunsa ya yi shuru dan bazakace ga abinda yake ba.
Zama ta yi gefensa kanta ƙasa ta ce
"Abbana ina kwana?"
Shuru ya yi mata hakan yasa taji ta ƙara tsinkewa da lamarinsa hawaye suka fara rige-rigen zuba daga idanunta, kuma har sannan bai ɗago ya kalleta ba kusan 5mins hakan yasa kawai ta miƙe jiki babu kwari tayi waje
"Heeshama"
Sunan da taji ya furta kenan sanda take shirin fita daga É—akin, batasan wace yake kira da wannan sunan ba amma kawai ta juya ta kalleshi sai kuma ta sunkuyar da nata idanun, da hannu ya yi mata alama da tazo aikuwa da saurinta ta tafi kamar zata waÉ—i. Tana zuwa ta tsuguna gabansa
"Heeshama!"
Ɗago idanunta tayi dan tana son tabbatar da wacce yake kira da wannan sunan, numfasawa ya yi sannan a nutse ya ɗora hannunta ɗaya saitin zuciyarsa. Sosai zuciyarsa take wane irin bugawa da ƙarfi ta runtse idanunta
"Naji zafi Sosai, akiyaye"
Fashewa ta yi da kuka ta ce"kayi haƙuri Abbana wallahi bansan Dad ɗin Junior bai sanar dakai ba dan Allah ka yafemin Sheikh"
"Na yafe miki duniya da lahira Heeshama"
Sai asannan ta saki fuskarta ta kama gemunsa tana murÉ—awa ta ce
"Abbana ni ce Heeshama?"
GyaÉ—a mata kawai ya yi ta yi murmushi har saida beauty point É—inta ya loma ta ce
"Abbana sunan da daÉ—i sosai ina sonshi, Heeshama"
Shuru sukayi duka na rashin abin faÉ—a kusan minti 5 sannan ya ce
"Tashi ki tafi dare nayi"
Kwaɓe fuska ta yi ta ce" Abbana ka barni anan "
Girgiza kai ya yi dan yasan rigima takeji da, gyara mata zamanta ya yi kan cinyarshi ta ɗora kanta kan ƙirjinsa idanunta a lumshe, ajiyar zuciya ya sauke wadda shima baisan ya yi hakan ba saukar numfashinta da yaji yasa ya tabbatar da tayi bacci. Anutse ya miƙe da'ita yafara tafiya. Babu kowa a parlon banda tv dake aiki har ya kaita ɗakin amma haka kawai ya ji bazai iya barinta ita kaɗai ba a ƙasa alhalin kowa ya sama. Kallonsa take har ya kwantar da'ita gefen gadon sannan ya ce
"Daga yau tare zaku dinga kwana understood?"
GyaÉ—a masa kai tayi ya juya ya fita. Kallon Jiddah ta yi wacce take barcinta hankali kwance, haka kawai taji tausayinta ya shigeta girgiza kai ta yi sannan ta kwanta itama.
Dariya kawai tayi ya ce" wlh ina baki labari wife kinganki kuwa ranar?" murmushi É—auke a fuskarta ta É—ago kanta dake kirjinsa ta ce"Allah Doctor banaso, bayanma ka fini yin kyau ranar"
Riƙe bakinsa ya yi ya ce" kin taɓa jin inda ango yafi amarya kyau?" gyaɗa masa kai tayi tana murmushi ya ce
"To ban yarda ba"
"Wlh da gaske nake maka Doctor wata friend É—ita da mukayi bikinta kwata-kwata batayi kyau ba angon kuwa handsome guy dashi"
Dariya kawai ya yi sannan ya ce" shikenan kiyi bacci kinsan gobe zan fita da wuri"
"Ayya doctorna zan raka ka"
Waro idanunsa ya yi ya ce" so kike wani ya ganki haka kawai yaji kin masa, kinsanfa inada kishi sosai"
Rungumeshi ta yi ta ce"I Love you so much doctor"
Shafa kanta ya yi ya ce" nima haka Nabeela, Allah ya nuna min randa zaki haifamin Twins, can't wait"
Da sauri ta kalleshi ta ce" nikam bazan iya ba Doctor" murmushi É—auke a fuskarsa ya ce" zamu gani".
Da mamaki take kallon inda ta ganta, murmushi Shareefat ta yi mata ta ce" Abba ne ya kawo ki jiya" ba tace komai ba ta tashi a hankali ta nufi kofa ta fita. Tana gama shiryawa ta fito lokacin Dad ne Mami zaune suna ɗan taɓa hira
"Ina kwana?"
ta faɗa a sanyaye, "lpy ƙlao Hauwa'u kin tashi lpy?" Dad ya tambayeta
Da murmushi a fuskarta ta ce"lpy klao Dad" "Masha Allah" kallon Mami tayi wacce ta ɗauke kai dan bama zaka ce tana wajen ba lokaci ɗaya jikin Jiddah ya yi sanyi, tsugunawa ya yi cikin girmamawa ya ce" Mami ina kwana?" murmushi ɗauke a fuskarta ta ce" lpy lao Sheikh ya ayyuka?" "Alhamdulillah" ya furta sannan ya koma gaban Dad, a hankali ya zame hular kansa ya ɗora kansa kan ƙafafun Dad ɗinsa yana sakin ajiyar zuciya
"Muntashi lpy?"
Shafa kansa Dad ya yi sannan ya ce" lpy lao Heesham ka tashi lpy?"
"Alhamdulillah" ya bashi amsa sannan ya miƙe yana kallon wrist watch ɗin hannunsa ya ce" sai na dawo"
"Allah ubangiji ya tsare" suka bashi amsa, gaba ya yi har sannan ta na tsaye bata motsa ba
"Hauwa'u tashi ki bisa"
Tom ta ce sannan tabi bayansa kamar yanda Dad ya ce mata.
Tsaye ta samesa suna magana da wani managern company É—insa bayan sun gama ya kalleta ganin yanda ta haÉ—e rai ya kama hannunta bai ce komai ba suka shiga mota
"Heeshama!"
Sunan da ya furta kenan yana matse hannunta dake cikin nasa, shuru ta masa kamar ba da ita yake ba ya tallafi haɓarta yana ƙarewa cute face ɗinta kallo ya ce "ke dawa?, rigimar me ce?" ya yi baya yana jingina da kujerar motar.
Kallonsa ta yi sai kuma ta fashe da kuka, shuru ya yi mata yana sauraren kukan nata wanda yake jinsa har ƙasan zuciyarsa saida tayi mai isarta sannan ta fara sauke ajiyar zuciya, sai da yaga ta yi shuru duka sannan ya ce
"Now tell me ke dawa?"
Kallonsa ta yi da kwaɓaɓiyar fuskarta ta ce" ko bakai bane ba"
Wara idanunsa ya yi yana nuna kansa da yatsa ya ce "ni kuma menayi Heeshama?" tana wasa da gemunsa ta ce
"Shine ka mai dani É—akin Shareefat bayan nace maka a É—akinka zan kwana" tana kaiwa nan ta sake fashewa da wani sabon kukan, É—auke kansa ya yi yana murmushi dan ya gama gano zallar rigima ce take É—awainiya da ita É—an bubbaga bayanta ya yi ya ce
"Sorry Abba bai ƙarawa"
"Promise?" ta tambaya cikeda shagwaɓa, shuru ya yi mata da farko ai kuwa ta sake buɗe bakinta akaro na uku zata zumduma ihu, tattausan hannunsa yasa ya rufe mata bakinta yana kallonta ya langwabar da kai ya ce
"Ki yiwa Allah karki fasamin kai Heeshama" haÉ—iye kukan ta yi tana kallonsa ita kaÉ—ai tana tura baki har suka isa makarantar tasu