Sashe 5
Sheikh Heesham Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai fito ba sai lokacin sallar magrib ya fito cikin wata shadda ash colour ya É—ora al-kyabba orange mara nauyi akai, zaune ya tadda ita kamar yanda ya barta É—azu babu alamar tayi wankan ko ta sake kayan jikinta. Kallonta ya yi sai kuma ya kalli agogon hannunsa kawai ya yi waje.......
Yana shigowa gidan shi kuma ya fito daga masjid É—in, murmushi ya yi yana zuwa ya shige jikinsa yana sauke wata nannauyar ajiyar zuciya a karo na babu adadi ya furta" Alhamdulillah" shafa bayansa Daddy ya yi yana murmushi ya ce" saukar yaushe Sheikh?"
Saida ya raba jikinsa da nasa sannan ya ce" É—azu na sauka Daddy" murmushi Daddyn ya yi ya ce" sannunka da zuwa ya hanya?" "Alhamdulillah" shine kalmar daya furta yana sakin fuskarsa. Sosai suke kamada Daddynsa dan babu abunda ya raba su suka jera gwanin sha'awa suka shiga gidan.............
Zaune suka sake tadda ita amma wannan karan tayi tagumi ita kanta batasan kuka take yiba, da mamaki Daddy ya ce
"Wannan yarinyar wace?" murmushi Sheikh ya yi ya ce" zanyi muku bayani later" ok Daddy ya ce sannan ya shige part É—insa dan dawowarsa kenan.
Kallonta ya yi ya ce" keeee" É—ago kanta tayi tana kallonsa da dara-daran idanuwanta ta ce" dan Allah malam ka maidani rugarmu kaji" kamar bazai ce komai ba sai kuma ya kama hannunta cikin nutsuwa ya yi waje da'ita........
A bakin wani makeken shopping mall ya tsaya sannan ya sauka daga motar, shuru tayi ganin bai ce mata tafito ba kuma bai buÉ—e motar ba ta zauna kawai tana kalle-kalle..............
Bayani kawai ya gama yi mata sannan ya ce" plx pink, white, coffee colour" cikin girmamawa ta ce
"Okay Sir" sannan ta juya dan haÉ—a masa kayan.........
Kayane aka haÉ—a mata kamar hauka amma duk yawanci abayas ne sai inner wears kala-kala sai mayuka masu kyau da tsada irinna Æ´aÆ´an manyan nan, ni kuma nace idan tana tareda Sheikh ai kuÉ—i ba'a magana.........
Suna tafiya a hanya yana tuƙinsa a hankali ya yinda ta shagalta da kallon kyakkyawar fuskarsa, ajikinsa yaji ana kallonsa ya juya suka haɗa idanu. Murmushi ta sakar masa ya ɗauke kai dan shikam bai shirya haka da'ita ba, ganin bai kalleta ba yasa ta ɗauke kanta tana kallon hanya har suka ƙarasa gidansu............
Banda ƙarar cokula babu abinda ke tashi a parlon kowa ya yi busy banda Sheikh Heesham wanda yake zaune ƙasan carpet yake cin nasa abincin, daga can gefe na hangota ta takure jikinta dan ko abinci takasa ci kuma daman babu wanda ya bata abincin sai Daddy. Kallonsa kawai take dan Allah ya gani wata irin yunwa takeji kamar ta mutu amma babu wanda zata iya tambaya abinci haka tana kallo suka cinye kuma bataci wanda Daddyn ya bata ba.........
Yana gamawa ya tashi a nutse ya shige apartment ɗinsa dan kwata-kwata bashida nutsuwa ji yake kamar ba shiba. Suna gamawa ta ce" nifa bangane wannan yarinya da Sheikh ya kawo ba, banson irin hakafa ka sani" murmushi irinna manya Daddy ya yi sannan ya ce" Amina kenan, kinsan ai tunda ya kawota dole akwai wani abu ko, kuma ai bacewa ya yi zata zauna a gidan nan ba bare kice" haɗe rai tayi dan ita arayuwarta ta tsani ganin wanda taba saniba a gidanta tunda wata ƴar aike ta taɓa cutarta, saboda haka bata yadda da duk wanda bata sani ba. Ganin kamar ta tafi tunani yasa ya ce" Aminaa!", a ɗan firgice ta kalleshi ta ce" na'am" "tunanin me kike?"
Ɗauke kai ta yi ta ce" nifa tunda ta shigo naji na tsani yarinyar kawai bata yimin ba wlh gwara yazo ya mayar da'ita inda ya ɗaukota" girgiza kai ya yi dan yasan halinta da kafiya ya miƙe ya ce" Allah ya kyauta" Ameen............
Yana gama shiryawa ya yi kwanciyarsa yana lumshe idanunsa dayake jin suna masa nauyi koda yaushe........
Ita kaɗai ce a parlon kuma har sannan batayi wankan ba shurun ne ya mata yawa ta miƙe a hankali tana tafiya a hankali har ta hau kan stairs ɗin benen, tafiya take a hankali dan a tsorace take da benen tunda ba taɓa hawa tayi ba har ta isa ɗakin Shareefat........
Tura ƙofar tayi a hankali, zaune suke suna hira da Nihal ta shigo da sallamarta cikin gurɓatacciyar hausarta ta ce" dan Allah in zauna anan tsoro inaji" ta yi maganar tana langwaɓar da kanta. Kallonta Shareefat ta yi sai kuma ta ce" A'a malama ɗan fita banda wari babu abinda ki keyi wlh bazaki zauna min ɗakiba kisa ya yita wari, sannan duk kayan da Sheikh ya kawo naki ki kwashe su muje na nuna miki ɗaki" tom ta ce sannan ta firfito mata da kayan ta ɗiba itama ta ɗibar mata wasu.............
Wani É—akine a downstairs É—in gidan wanda babu kowa aciki dan É—akin Æ´ar aikinsu ne kuma ta tafi, shiga sukayi tana kallon Jiddarh ta ce" ki zauna anan, amma ki shiga banÉ—aki kiyi wanka" gyaÉ—a mata kai kawai tayi, ganin batasan yanda zatayi komai ba yasa ta shiga da ita banÉ—akin ta nuna mata yanda zatayi wankan da yanda zatayi brush, sannan ta fito.............
Kasancewar tanada saurin riƙe abu yasa batashi wahala ba tayi wanka ta fito tana tafiyar ta anutse kamar koda yaushe.......
Zama tayi gefen bed ɗin tana ƙarewa ɗakin kallo dan yanda aka gyara ɗakin bazaka taɓa cewa ba ɗakin ɗan gida bane, a hankali ta buɗe ɗaya daga cikin ledojin tana kallo. Rasa wane kaya zata saka tayi ta zaro wata riga dogowa amma batada nauyi pink colour. Sanya rigar tayi wacce tayi masifar yi mata kyau dan tabi jikinta sosai, turare ta gani ta ɗauka tana kallo dukda batasan mene ne ba amma kawai ta fara ƙoƙarin buɗewa,sauran ƙiris ta fasa shi Allah ya taimaka ta buɗe tana kallonsa a ɗan tsorace ta danna wajen fesawar. Ganin yanda yake fitowa yasa abun ya bata dariya ta buɗe baki tana dariya ta ce" lahhh kamar ruwa" ta faɗa tana faɗaɗa fuskarta har saida beauty point ɗinta ya loma. Sosai ta shafa turaren dan har yaso ya mata yawa sannan ta ajiye ta haɗe komai a gefe...........
A É—an tsorace ta hau kan gadon daga gefe ta kwanta ta lumshe idonta nan da nan bacci ya É—auketa.........
Wata irin azababbiyar yunwa ce ta tasheta, ta miƙe tana riƙe cikinta lokaci ɗaya kuma ta fashe da wani irin kuka tana sake riƙe jikin, a hankali ta sauko daga kan gadon ta fito daga ɗakin......
Tafiya kawai take ba tareda tasan inda zata ba, haka har tahau benen, tsayawa ta yi tana ƙarema ɗakunan kallo a hankali kuma ta fara tafiya zuwaga wanda yake kallonta. Riƙe numfashinta tayi saboda wani ƙamshi daya daki hancinta lokacin data buɗe ɗakin, babban parlon ne wanda ya wadatu da kayan more rayuwa, kalle-kalle tayi ta hango wata ƙofar kamar kuwa ana turata taje ta buɗe ƙofar...........
Bataga kowa ba sai ƙamshi lokaci ɗaya kuma idanunta ya sauka kansa, kwance yake ya rufe duka jikinsa da blanket dukda an kunna a.c.......
Ƙarasawa tayi gabansa ta tsuguna tana kallon fuskarsa wacce bai rufeta ba, wata kyakkyawar ƙara ta saki da tasa ya buɗe idanunsa bakinsa ɗauke da addu'a yana kallonta. Tashi ya yi zaune ganin yanda take kuka kamar ranta zai fita, tattausan hannunsa yasa ys ɗagota ya zaunar gefensa yana magana cikin sanyin jiki ya ce" lafiya?" sake fashewa ta yi da kuka ya kwaɓe fuska yana kallonta ya ce" ki yiwa Allah karki fasamin kai" shuru tayi da kukan tana sauke ajiyar zuciya, sai da yaga tayi shuru sosai sannan ya ce "ke dawa?" kwaɓe fuska ta yi ciki shagwaɓa ta ce" koba yunwa nake jiba" sakar baki ya yi yana kallonta jin akan yunwa take masa wannan kukan ya ce" to kiyi haƙuri saida safe ko" sake fashewa tayi da kuka ta ce" ni wlh zan mutu yunwa nake ji" dafe kansa ya yi dan nema take tasaka shi ciwon kai ya miƙe a nutse ya buɗe frigde ɗin ɗakin......
Babu komai aciki sai kayan marmari sai kuma fresh milk , fresh milk ɗin ya ɗauko mata har lokacin tana riƙeda cikinta. Miƙa mata ya yi shi kuma ya shige banɗaki.....
Kafa kanta tayi ta fara sha tana lumshe ido saboda garÉ—in madarar da yake zuwa har cikin kwakwalwarta, fitowa ya yi bayan ya É—auro alwala ya kalli inda take, mamaki ya yi ganin ta kwanta tana bacci bayan ta yarda empty robar madarar girgiza kansa kawai ya yi sannan ya yi waje.......
Prayermat ya shimfida a parlon ya hau sallolinsa na nafila wanda ƙa'ida ce duk dare sai ya yi su.........
*SHEIKH HEESHAM*
*Paid Book 500#*
[3/4, 22:15] 🥰Nanameera🥰: https://chat.whatsapp.com/LSYEkQgVkLKDQyheA6YWH4
*🌹SHEIKH HEESHAM🌹*
*Nanameera*.
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
*I Dedicated this book to yhu Aunty Sarauta my nimcyluv, much luv*
Paid book
Free page 5.
Sai wajen ƙarfe 6am sannan ya shigo gidan bayan ya gama wa'azi a masjid ɗin kamar yanda ya saba, kai tsaye ɗakinsa ya wuce yana kiran Allah aransa kamar koda yaushe............
Kwance ya tarar da'ita da alama har sannan bata tashi daga baccin ba, girgiza kansa kawai ya yi dan da alama yarinyar zata wahalar dashi. A nutse ya ƙarasa yana kallon fuskarta wacce ta kwaɓeta kamar zata yi kuka yake yi yana sake riƙe kansa akaro na babu adadi, ahankali ya ɗan bubbaga gefen pillow aukuwa ta buɗe ido kasancewar batada nauyin bacci. Kallonsa take tana murza idanunta dan ta manta inda ma tayi baccin,
"Tashi ki tafi"
Abinda ya furta kenan sannan ya juya ya shige toilet, shagwaɓe fuska ta yi sai kuma ta miƙe kamar mai tsoron tafiya haka tafara yinta.............
Fitowarta kenan daga ɗakin Shareefat ta kalleta da mamaki, ƙarasowa Jiddah ta yi ta mata murmushi, bata amsa mataba haka kuma bata daina kallonta ita dai ta ratsa ta gefenta ta sauka daga benen ahankali dan har sannan tsoronsa takeji.....
"lafiya?"
Shareefat ta tambaya ganin yanda ta tsaya, murmushi Nihal tayi ta ce" nothing kawai jiranki nake" daga nan ta sauka, É—aga kafaÉ—a Shareefat tayi alamar bai dameta ba sai kuma tabi bayanta..............