Sashe 6
Sheikh Heesham Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonsa take har ya gama shiryawa sannan ta ce" wai dan Allah ina zakaje da safen nan dear?" yana saka hularsa ya ce
" wajen Sheikh zani zamuje unguwa"
Murmushi ta yi ta ce"daman ai tunda Sheikh ya dawo shikenan yanzu ganinka zai mana wahala, to kace masa ina miƙo saƙon gaisuwa" light kiss ya mata a goshi sannan ya ce" in sha Allah, bye" ɗaga masa hannunta itama tayi sannan ya juya ya fita, ajiyar zuciya ta sauke sannan ta koma bedroom ɗinta...........
Zama tayi daga gefen kujera ta rakuɓe bayan ta gaida Daddy dan shine kawai ya amsa, kallonsa Daddy ya yi yace" Sheikh muna sauraronka ina kasamo yarinya?"
Ajiyar zuciya Sheikh Heesham ya sauke sannan ya ɗago yana kallon iyayen nasa wanda suma shi suke kallo. Ahankali kuma cikin nutsuwar da tagama ratsashi ya fara basu labari tun daga farko har ƙarshe, abu ɗayane bai faɗa musu ba shine an ɗaura masa aure da'ita......
Ajiyar zuciya Daddy ya sauke amma bai ce komai ba dan haƙiƙa yaji tausayin Jiddah,
"Allah ubangiji ya jiƙan iyayenta yasa sun huta, amma bari kaji bazai taɓa yiwuwa ba ta zauna agidan nan ka ɗauki ƴar mutane ka mayar da'ita cikin ƴan uwanta dan banjin zan iya zama da'ita cikin gidan nan"
Tunda ta fara magana yake kallonta bashi kaɗaiba harda Daddy, Shareefat, Nihal, Bilal sai kuma Jiddah. Hankalinsa a matuƙar tashe yake amma bazaka taɓa cewa shine ake yiwa maganar ba saboda iya riƙe kansa............
Girgiza kai Daddy ya yi cikin dattako ya ce
"Wannan wace irin magana ce Amina?, madadin ace kinji tausayinta kin jata ajiki kamar ƴar da kika haifa shine zakice bazata zauna tare dake ba, toh bari kiji gida dai gidana ne kuma ni nakeda iko da duk wanda yake cikin gidan nan saboda haka matuƙar ina raye to tabbas zan kulada rayuwarta kamar ƴar dana haifa kuma nasan ko bayan mutuwa ta Heesham zai ɗora daga inda na tsaya, kuma wannan umarni ne bawai shawara ba saboda haka take note" yana gama faɗin haka ya kalli Jiddah wacce tayi shuru kanta a ƙasa ya ce" ki saki jikin ki daughter ki ɗauka nima babanki ne da ya rasu, duk abinda kike buƙata ki sanar dani ko Heesham kinji" gyaɗa masa kai tayi sannan ya shige apartment ɗinsa........
Kowa na parlon ya yi shuru sai kallo da ido, ahankali ta miƙe tana kallonsa ta ce
"Bazan koreta daga gidan nan ba tunda ba gidana bane kamar yanda mahaifinka ya faɗa amma ka sani babu abinda ya haɗani da ita koda wasa karna kuskura naganta a inda nake idan ba haka ba ran kowa zai ɓaci" fuuuuu tayi benen gidan.......
Tashi sukai atare suka tafi É—akinsu wajen ya rage daga Sheikh, Bilal sai Jiddah. Kuka kawai take a hankali, kallonta Bilal ya yi dan tabashi tausayi sosai yarinyar, kamo hannunta ya yi ya ce" ki daina kuka kinji Jiddah, zaki bini gidana?" gyaÉ—a masa kai ta yi ya ce" ok É—auko hijab a É—aki mu tafi" cikin sanyin jiki ta tashi ta shige É—akin nata..........
Sai a sannan ya kalli Sheikh wanda zaka É—auka baya wajen ya ce" zan tafi da'ita, can i?" tashi Sheikh ya yi daidai lokacin ta fito sanye da hijab É—in yana batareda ya yi magana ba ya kama hannunta a hankali ya fara taka stairs É—in benen tana biye dashi.............
Girgiza kai Bilal ya yi dan daman yasan da kyar ya barshi ya tafi da'ita, ya miƙe kawai ya ɗauki car keys ɗinsa ya yi waje....
Fitowa ya yi daga bedroom É—in har sannan tana zaune kan kujerar da yabarta tana kuka, dafa kansa ya yi bai ce komai ba ya zauna kan kujerar dake facing É—inta ya yi mata alama da tazo da hannunsa......
Cikin tafiyarta ta nutsuwa ta ƙaraso gabansa zata tsuguna ya kamo hannunta ya zaunar da'ita kan cinyarsa yana yin baya kaɗan ya ce
"kukan na mene?"
Turo baki ta yi sai kuma ta sake fashewa da wani sabon kukan, shuru ya yi yana sauraronta har wani runtse idanu yake sabida tsananin azabar ciwon kai. Saida tayi mai isarta da kanta tayi shuru tana sauke ajiyar zuciya, kallonta ya yi cikin kasala ya ce" kin gama?, kin kusa fasamin kai fulani" kwaɓe fuska tayi ta ce" toh ni kamayar dani rugarmu kaji" cikin son shawo kan rigimar da take masa ya ce" shikenan ki kwanta zuwa anjima zansa a maida ke" shuru ta yi ba tace masa komai ba wajen 2mins ya kalleta ta ɗauke kai, bai san sanda ya yi wani kyakkyawan murmushi ba amma bata gansa ba ya juyo da fuskarta yana ƙare mata kallo ya ce
"ki daina rigima zan saka ki makaranta"
Riƙe hannayensa ta yi da murna ta ce" irin wanda su Adda suke zuwa?" bai gane wace makaranta take nufi ba hakan yasa ya yi mata shuru, haɗe rai ta yi sai kuma ta ce" to wai kai bakayin magana ne?" buɗe gajiyyayun idanunsa ya yi ya sauke akanta tayi saurin ɗauke nata saboda wani kwarjini da ya yi mata. Sauketa ya yi daga jikinsa yana faɗin
"Astgfirullah"
leƙa fuskarsa ta yi ta ce" mene wannan ka faɗa?" kallonta ya yi da mamaki da alama dai batasan komai ba gameda addini, a ransa ya yi alƙawarin mayar da'ita cikakkiyar malama kuma mai tarin ilimi.............
Ganin lokaci na tafiya yasa ya ce" tashi kije"
Miƙewa tayi tana kallonsa ya nuna mata hanyar waje ta juya ta fita, a hankali ya furta
"Ya Allahu, Ya Rahmanu".
Da mamaki ta ce" to yanzu yarinyar tana gidan?"
GyaÉ—a mata kai Nihal ta yi ta ce" wlh Daddy ne ya ce babu inda zata amma Mami sai faÉ—a take" ajiyar zuciya ta sauke ta ce" ina Heesham É—in?" "yana gidan shima" ta bata amsa, shuru sukayi duka sai kuma Nihal ta ce" Mommy bari naje nayi wanka nikam" ok Mommyn ta ce sannan ta shige ciki.........
Zaune suke a company ɗin Bilal ya ce" yanzu ya zakayi da ita?" shuru ya yi masa ya ce" wai dan Allah bazaka daina wannan abunba kanaji ana maka magana kayi shuru" numfasawa Sheikh ya yi sai kuma ya ce" zan kaita makaranta ne saboda na fuskanci batasan mene ne karatu ba ma both boko da islamiyya tanada flaws sosai". Ajiyar zuciya Bilal ya sauke sannan ya ce" toh meyasa ka karɓo musu yarinya?" murmushi Sheikh ya yi amma bai bashi amsa ba, tashi sukayi dan daman magrib ya kusa kuma zasu tafi gida............
Sai wajen ƙarfe 10pm sannan yashigo gidan kai tsaye kuma apartment ɗinsa ya nufa dan ba ƙaramin gajiya ya yiba. Yana gama shiryawa ya yi kwanciyarsa dan sam ya manta da wata Jiddah..........
Washegari wajejen 9am kowa yana parlon suna breakfast Daddy ya ce" ina Hauwa'u naga bata fito ba?" kallonsa kawai Mami ta yi amma bata bashi amsa ba ya ce" Shareefat jeki kirawota" tashi tayi kawai ta shige É—akinta dan kiranta kamar yanda ya umarceta.........
Zaune ta tadda ita tana kallon mudubi wanda azahiri bashi take kallo ba tunani kawai take ki, tsaki Shareefat ta yi sai kuma ta ce" keee" juyowa ta yi tana kallonta dan batasan tashigo bama, tana tattare fuska ta ce" ki zo ina kiranki" ta juya ta fita...........
Da sallama ta shigo parlon ta tsuguna ta gaishesu suka amsa banda Mami as usual, kallonta Daddy ya yi ganin yanda ta tsuguna ya ce" tashi ki zauna anan" ya nuna mata kusadashi, batayi musu ba ta zauna kamar yanda ya ce ya miƙa mata abincin yana kallonta. Ahankali take cin abincin saboda rashin sabo da cinsa, har tagama sannan ta tashi ta koma ɗakinta.........
Da daddare ya dawo gidan lokacin kusan ƙarfe 9pm shida Bilal, zaune suka tadda ita a parlon tana kallo a tv, murmushi Bilal ya yi ya ce" kallo ki keyi?" gyaɗa masa kai ta yi ta ce" ina kwana" cikin harshen fulatanci langwaɓar da kai ya yi ya ce" Ayya Hauwa'u ai ni ban'iya ba saidai ko Abbanki" juya fararen idanunta ta yi sai kuma ta ce
"Abba"
Murmushi ya yi ya ce" Eh mana ai Sheikh Abbanki ne, saboda haka daga yau Abba zaki dunga ce masa" murmushi tayi har saida fararen haƙoranta suka fito ta ce
"Abbana"
Ya gyaɗa mata kai yana murmushi shima ya ce" yees Abbanki". Kallonsu kawai Sheikh yake amma bai ce komai ba, Bilal ya miƙo mata wata takarda ya ce"admission later nki" kallonsa tayi da rashin fahimta ta ce" ni bangane ba" dafa kansa ya yi ya ce"ohh sorry, gobe zaki fara zuwa makaranta".dariya tayi ta ce" da gaske nima zan fara zuwa makaranta?" gyaɗa mata kai ya yi yana dariya ta ce" nagode" ya ce" Abbanki zaki yima godiya"................
Tashi ta yi ta ƙarasa gabansa ta tsuguna cikin harshen fulde ta ce" nagode Allah ya ƙara arziƙi" murmushi ya yi ya shafa kanta ya ce" Ameen Fulani"..........
*SHEIKH HEESHAM*
[3/4, 22:15] 🥰Nanameera🥰: https://chat.whatsapp.com/LSYEkQgVkLKDQyheA6YWH4
*🌹SHEIKH HEESHAM🌹*
*Nanameera*.
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
*I Dedicated this book to yhu Aunty Sarauta my nimcyluv, much luv*
*Paid book*
*Free page 6*
Da sassafe ta farka saboda zumuɗin zata fara zuwa makaranta, ahankali take tafiya cikin sanyin jiki kamar batason taka ƙasar har ta ƙaraso ƙofar part ɗinsa. Tura ƙofar tayi bakinta ɗauke da sallama, zaune ta sameshi yana karatun al-qur'ani mai girma cikin daddaɗar muryasa mai tsinka zuciya, zama tayi gefen gadon tana sauraren karatun nasa har ya kammala sannan ya kalleta. Tsugunawa tayi cikin ladabi ta ce
"Abbana ina kwana"
"lafiya lao, kintashi lpia?"
Sheikh ya tambaya lokacin da yake miƙewa tsaye dan shiryawa, murmushi ɗauke a fuskarta ta ce" yau zan fara zuwa makarantar Abba?" gyaɗa mata kai kawai ya yi dan ya lura nema take ta sa kashi magana.
Shiryawa ya yi cikin wata dakakkiyar shadda ash colour É—inkin jampa da babbar riga ya É—ora hirami akansa sannan ya fito, kallonsa kawai take dan sosai ya yi mata kyau
"Mefa?"
Ya faɗa ganin irin kallon da take masa, girgiza kai tayi ya miƙa mata hannunsa ta kama sannan sukai waje.