← Book details Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 11

Sashe 9

Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

BY MEERAT UMAR
"Talatu dama zuwa nayi naga kamr Akwai yarinya da kike da ita ko"
Eh hakane dilaliya wallahi Yanzu haka sonake na samo mata gidan aiki to gidan da nasamu Ni ka
ai suke so sunce suna da yarinya
aramar,
To kwantar da hankalin ki
awata fa
iwa tazo daidai da zama gidan Alh sani ne suke neman yarinya
arama shine na ce Kamar kina da jika
Wai dan Allah da gaske kike dilaliya kaii Alhmdllh Allah na gode.maka kullum addu'a ta Allah yasa neehal
ita tasamu gidan aiki na
warai
Allah na godema, Shine abin godiya
awata sai ki fa
a mata ta shirya dan nace mata gobe insha Allah zan kawota,
To .to shikenan badamuwa bari na tasota tagama aikine ta gaji ta
an kwanta,
Mun gode sosai dilaliya haka baaba talatu ta dinga wa dilaliya godiya kamar wadda ta samo mata kujerar maka,
Washe gari tun
arfe shida neehal ta tashi ta gyara musu gidan suka shirya tsaf,
Suna cikin karya wa dilaliya ta iso neehal tsugunawa tayi har
asa ta gaida ta amsa wa tayi cikin fara.a dan har ga Allah ta yaba da tarbiyar yarinyar tasan duk inda ta kaita ba zataji kunya ba
Tare suka fita daga gidan baaba talatu tace sai taraka yarta sannan itama zata wuce gidan aikin ta
Tafiya sukayi sosai kafin sika isa estate
in baban gida ne sosai suka shiga ko ta ina security ne
Wata mai aiki ce tamusu iso zuwa falo Masha Allah gaskiya falon ya ha
u dan har yafi nasu suhailat ha
iwa.
Basu da
e da zamaba momy ta fito hannun ta ru
e dana muishat zama tayi tana musu sannu da zuwa ,
"Hajiya ga yarinya nan, Shikenan dilaliya Fatana dai ta kasance yarinya ta gari kuma Allah ya bani ikon cigaba da kula da tarbiyar ta ameen, sannan kuma nawa za ana biyan ku?"
A haba dai Hajiya ai ko nawa ma kika fa
a yayi,
To shikenan insha Allah zana biyan ta 15k Ai yayi ko sosai ma kuwa Allah dai yasa Afi haka,
Momy ta amsa da Ameen, muishat tashi ki kaita
akin ta kinji to momyna,.
Tashi tayi ta kama hannun neehal suka shiga ciki,
Salama su dilaliya suka mata ku
i mota ta basu suka mata godiya suka fice baba talatu tana tafiya tana tinanin yarta yau haka zata kwanta ba tare da yarta ba,
Allah sarki baba talatu mutuniyar kirki,,
5/1/24, 22:09 - Zinariyar
Jajirtattu: https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
*DIAMOND
STAR
LADIES
(*we stand together*)

RAYUWAR NEEHAL
BOOK 2 PAY
300,
IDAN KINYI SHIRIN BIYA KIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER
09165855674
MALLAKI
MEERAT UMAR
AUTAR JAJIRTATTU
CE
BALAIFI NEEHAL TASABA DA SU MOMY SOSAI
Sosai ta ke jin da
in zamanta agidan bata da wata matsala Muishat ta mai da ita tamkar yar uwarta.
"Salim ne ya shigo gidan yana tanga
i gadan-gadan yayi kan Neehal ya nunata da gudu Momy tayi kansa ta turesa ya fa
i. "Salim me yasa baka da hankali ne agaban yarinya ma sai ka nuna halinka way? Salim me yasa kuke min haka ku kasheni ku huta, tunda haka kuke so kullum ni bani da wanni farin ciki rayuwata burinu kuga kun tozartani "
Kuka momy ta ke sosai Allah ya sani ha
urinta ya fara
arewa .
"Mushat ce ta tawo gurin momy ta rungumeta Please Momy ki daina kuka dan Allah bazan iya ganin hawayenki na zuba ba Momy Please "
Neehal gaba
aya jikinta yayi sanyi tana tausayin wa
an nan family
in sosai ta fahimci cewa suna cikin damuwa.
Salim ta
e baki yayi fu ya tashi ya wuce cikin
akinsa. "Abi duk a takurawa mutane haba nifa wallahi Momcy kin takura min kibar Mutum yayi rayuwarsa mana, amma ke kullum sai kita wanni kuka kamar wadda mukai miki wanni abu haba "
Inna lilahi waina ilayi raji
un Allah ka rabamu da kalar wa
an nan yayan ace mutum yana abu kamar bashi da ilimi Allah kasa mudace Amin
"Ishaan wai yaushe ne zaa maka maganr aure kayi na'am da maganr"
"Daddy dan Allah ku daina min maganar aure nifa wallahi har yanzu banga mace da taimin ba gaskiya"
Gidanku na ce ishaan wato wuyanka har yayi kaurin da zan fa
i magana kana fa
a ko?"
"Am sorry dad idan maganata ta
ata maka rai."
Tashi yayi ya wuce part
in shi dan shi harga Allah baya son maganar aure kwata kwata a rayuwarsa.
"Tofa anya kuwa ishaan bai da wata matsala Alhaji?" "Lafiyarsa
alau Fatima kwai dai muci gaba da masa addu'a kinsan shi aure lokacine idan Allah ya kawo lokacin zaiyi ko bayaso.". "To Allah yasa amma ni wallahi ina cikin damuwa sosai"
"Bana so kisa kanki adamuwa kinji my love."
matsowa tayi gurin mijinta ta kwanta a kafa
arsa shafa sumar kanta ya dungayi yana mai kwantar mata da hankali dan bayaso Wani abu ya faru da sahibarsa.
Tofa kaji tsofaffi da iya soyayya hhhhhh
Tsugunne ta ke a gaban boka mai gobe da nisa kamar wadda ta ke neman gafara
Abu
aya ne ya rage mana yanzu muddun a kayi shi ba asamu nasaraba to gaskiya sai dai kiyi ha
uri dan babu abin da zamu iya."
"Ina jinka mai gobe da nisa ni nasan baza kayi aiki a
icin nasara ba
Wata mahaukaciyar dariya yayi gaba
aya bukar ta hau girgiza tsorone ya kama salima sosai "
"Idan kina son mu samu nasara a aikin mu to fa dolane ki cire tsoro sannan zaki kawo mana sawun tafiyarsa da farcen
aramin
an yatsansa idan kika yi wannan tabbas zaki mallaki ishaan sai abin da kikeso zaiyi."
"Godiya nake boka bamu zakiyiwa godiya sakif zaki wa godiya dan shine yake miki aiki ba muba "
Haka ya dinga magana yana dariya kamar wanni zautace
Ran boka ya da
e zan iya bada ku
in asa su
undale ya nemo. baki da damuwa zaki iya hhhhhhhh"
Tofa kowa yaci kaii ya huta
GASKIYA DOLENE KURINGA FITOWA KUNA COMMENTS DAN SHINE ZAI TABATAR MANA DA YANDA KUKA KAR
I NOVELS
IN MU
AUTAR JAJIRTATTU
5/1/24, 22:09 - Zinariyar
Jajirtattu: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F1uZsFAFSUI6dIRXSQ1niH
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
*DIAMOND
STAR
LADIES
(*we stand together*)
Chapter 9 · 0% Book details