← Book details Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 11

Sashe 2

Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da ita!!! ? Ya Allah ga yata nan nasan bata da wanni gata sai naka ya Allah ka kula da rayuwar ta haka taita add.oi tana kuka?? Tayi tafiya sosai kafin ta iso tasha hajiya Abuja zaki zoki hau nan saura mutu daya haka kawai ta tsin ciki kanta da son ta tafi Abuja duk da bata san kowa ba idan taje chan din??? Shin idan taje Abuja gurin wa zata kuma wa ta sani kamr dai yanda ta fada Allah na tare da ita domin Ako da yaushe Allah na tare da mai gaskiya Yaune ranar da daddy ishan zai dawo gaba daya gidan ya ciki da yan uwa da aboka arziki yan da kasan gidan biki?? Kaiii mlm ka tashi mu fita mana mom fa sai neman ka take??saboda daddy ya kira yace karfe biyu za su sauka kuma kaga ynz sha biyu tayi??!! Kaii nifa Allah in kaga na fita daga nan to tafiya nayi d ko dad a Airport kasan ni fa bana son harka taran matanan?? Sannu sarki rashi san jama.a wai kaii ma yasa baka son shiga cikin jama.a naga dai idan ka fita duk yan uwa ka ne babu bare ko?? Kaii ni, bace wa nayi kamin nasiha ba naji yan uwa nane kuma nace ba zani ba sai a kaiii yaya naga kaiii ai yan uwa kane so babu laifi idan kaiii kafita!! Tsaki yayi ya ja blanket ya rufe har fuskarsa dan bama ya son jin wata mgn in ba haka ba ya san Ahmad zai Ishe shi da wa.azin banza sa kamr yafi kowa sanin dai dai Murmushi Ahmad yayi kawai ya tashi ya fita , Ahmad niko ina ka gano min wannan yaro tin d zu nake neman sa sanin halin ishan ya san sarai ida ya fadawa momy inda yake zai mai tijara!! Am, mom nima fa neman sa nake tun d zu ban gansa ba amma kije ki zauna sai na kara duba miki shidin?? Yauwa dan Albarka duba min shi kaga Alh, ya kusa sauka kuma yace baya son kowa ya zo ya dauke shi in ba my son ba. !!!! Tom bari na duba!!! Wuce wa yayi yana tinani wannan soyayya dake tsaka nin ishan da iyayan sa suna san sa sosai sai dai shi ishan wanni kalar mutum ne baka iya gane kansa ba wanda zai iya zama da shi sai mai hakuri ko shi da yake amini sa kullum cikin fada suke dan ma Allah yasa shi yana da hakuri kuma ya saba da halinsa [3/6, 10:41 PM] Meerat Umar: NEEHAL STORY WRITTEN BY MEERAT UMAR Episode 4 Ya hayyu ya qayyum ya zuljalalu wal ikiram Ya Allah yanda na fara wannan littafi lpy Allah kasa nagama lpy ya Allah ka dafa mana ya ubangiji ka bawa dukan wanni bawa naka sa.a a cikin rayuwar sa da nema sa Ameen Ishan sai da ya tabbatar dad din sa sun kusa sauka sannan ya fita dan d'a kosa"! ta kofar baya ya fita saboda baya son ma agan sa dillaliya kina ganin haka ba matsala??babu wata matsala kinga kuma zaki na samu ku d'ad'e sosai da yarinya nan saboda hajiyar da take son a kawo mata yar aikin mai kudi ce !!!! kin ga larai idan bazaki ba da ita ba shikenan raziki na kiranki kina kauce wa!!! ke nifa dilaliy ba ki nayi ba kin sa fa na tsani yarinya nan ina gudun taje ta samu inda zata jidad'i???? ki kwantar da hakalinki saboda ni nasan halin hajiyar bata da kirki duk sanda na kaii mata masu aiki guduwa suke saboda azabar ta???? murmushi larai tayi na jindad'i dan ko ka d'an bata son taga neehal taji dad'i a rayuwar ta!!!!!" tashi tayi ta dako kayan neehal a cikin wata jaka" ita kanta jakar tasha wahala"bari tazo taje d'ebo min ruwa a rafi"" . $/ neehal ta shigo da sallam tana ganin dilaliya a gidan su hakalin ta ya tashi dan tasan dilaliya itace rananan taje gidan su kawarta suwaiba ta kaiiita aikatau to Komi"" taxo yi gidan su oh?? yawa gama tanan jaira yarinya aike tin daxu amma sai ynz ta dawo yaude zan huta da Alakakai gatanan dilaliya sai kuyi ku tafi kafin mlm ya dawo!!! in yaso in ya dawo sai nace ban san inda taiba"""kinga sai ya gama dube duben sa ya hakura ni kuma ina jin alert duk wata""" dariya sukayi gaba dayan su"" gsky larai ke muguwa ce ban taba tinani rashi imanin ki ya kaii haka ba ki bada yar a.kai ta aikatau kuma ki tada hakalin mahaifinta"ke ke tsaya ban gane ba makike nifi da haka au so kike na raga musu nayi Alkawarin sai na wulakan ta jini xainab yan da na tsani xainab haka na tsani jinin ta" ""duk wannan mganganun da suke neehal naji su shin ma suka yiwa baba larai ita da mamata ta tsane su haka?? !!""" wuce mu tafi muna fikar yarinya kin tsaya a kanmu kina jin abinda muke fada wllh larai gwara ki kaiita inda xata wahala dan wannan yarinya daga ganinta masifa ce a gareki"" !!!"" kema dai kya fada !!" kuyi sauri ku tafi dan mlm na daf da dawowa?"" haka taja hanun neehal suka tafi sunyi tafiya sosai kafin su iso tasha!!. suka xauma sina jiran motar da xa tayi lodin Abuja?????" basu suka isa Abuja ba sai kusan 11:00 gidan kawarta sarai ta sauka saboda ynx dare ne ba damar ta kaii ta sai gobe da safe !!!neehal sai rara ba idanu take tana kallo dan ita bata taba xuwa ko ina ba iya kacin ta rigar su suna isa kidan sarai abinci sukaci su kayi sallah suka kwanta ba laifi sarai na da mutunci ba kamar dilaliya ba!! kawata ina kika samo kyakyawar yarinya haka ??hmm kinga ta dai matar uba marar imani ita tabani ita na kaii ka aikatau?!!"ke kawata wannan bada aikatau ta dace ba da harkar mu ta dace wace harka fa?? kema kin sani ai ko so kike sai na miki gwari gwari?? baza ai wannan daniba dan duk rashin imani na ba zan bada yar mutane ba a lalata mata tarbiya gwara taje aikatau din !!! kefa ba a abin arxiki dake kin fisan ki kaiita inda duk wata xa.ana baki dan kud'i ka d n eh ya fimin da dai na lalata rayuwar yarinya washe gari da safe ta tashi neehal suka tafi!! masha Allah gidane nagani na fada fada tsaruwa gidan ma baki ba zai fada ba irin gidan da ake cewa Aljannah duniya..Security ne ta ko ina a gidan dilaliya ta nifi wajan wanni security ta mai ba yani kanta !!!daya ke ba yau ne ranar zuwan ta na farko ba sun saba ganin ta a gidan sawa yayi a ka bude mata get din suka shiga yana gaba suna bin shi a baya neehal gaba daya tsoro ya hana ta sake wa dan a rayuwar ta babu abin da ta tsana kamar dan sanda da Soja!!!! Ke niku niku ma kike zaki wuce mu tafi ko kuwa??? Sina isa bakin kofar Falon hanun sa ya saka kofar ta rabe biyu!!!! WOW dukan wanni jindadi an tana je shi a wannan falon!! abban falo ne sosai kuje ru set biyu ne daga farkon shiga set daya sai kuma idan ka shiga cikin sosai an ka yata falon sosai in baka San gidan ba sai kaii tinani falo biyu ne a hade Sai da su kayi kusan 30 minute kafin Hajiya Zaliha ta fito baka ce doguwa don tsayin na ta har ya kusa yayi yawa bata da diri ko kadan sai ji da kaii !! ko ka d n bata son talaka a rayuwar ta ta tsani talaka idan talaka ya rabe ta tana wahala da shi don a ganin ta talaka bashi da ban baci da jaki to menene a fanin su tun da basu da kudi ai iya kacin su siyi wahala su kuma su biya su!!! Amma fa in Hajiya zaliha ba in jini ba?????? Dilaliya wannan ita ce yarinya!! h ita ce raki shi dade m gsky dilaliya wannan yarinya tayi min kankan ta baza ta iya aikin gidan nan ba kuma dai kin riga da kin san bana ra gawa dukan wadda na dauka aiki kudi zan biya ta ba kyau ta zata min ba???? Ai baki da matsala Hajiya wannan yarinya da kike gani ta saba da wahala babu abin da ba zata iya ba, !!! Okay shikenan tinda kince haka ynz nawa kike gani za.ana biyan ku?? Ko nawa aka biya ma yayi hajaju okay saboda aikin na da yawa za.ana baku 20k kaiii masha Allah hajiya ta muna gdy da kata dilaliya bana son wannan kirarin naki na ma barata!!! dilaliya ta saba jin irin wannan kalaman daga baki Hajiya zaliha shiyasa ko ka d n bata damu ba!!! Talatu zo ki nuna mata d kin ta ki nuna mata yanda zata yi a fani da Abu buwa sannan tayi wanka bana bukatar na sake ganin ta haka saboda ita zata na kula da ba garan Suhailat jiki na bari talatu ta iso gurin tashi muje ko yarinya tashi tayi ta bita dan ita ynz gaba daya abin mamaki yake bata dama haka rayuwa take dama a kwai irin wannan gida jen a duniya???? Am dilaliya zaki iya tafiya na salama ki ga wannan kya hau mota to to godiya nake Allah ya saka da Allah khairi Allah ya saka kifi haka hajaju?? Ameen zaki iya tafiya tashi tayi tafita tana murna ita rabon da ta rike dubu goma ma harta manta amma yau wannan Hajiya ta bata har 30k kaii shiyasa take son kawowa Hajiya nan masu aiki duk da bata da mutumci amma tana da kyauta !!!! Ke ko yarinya maya sa kika yar da a ka kawo ki gidan nan aikatau kin ganinan nima kullum cikin kuka nake saboda matanan bata da imani !! ima baba larai ce tasa aka kawoni!! Wacece kuma baba larai Mamana ce mamaki kuma tasa aka kawo ki aikatau eh To Allah ya kyauta karki damu kinji duk abin da ya shige miki duhu ki tambaye ni kinji ki d uke ni tamkar ma haifiyar ki kinji!!! gyada
Chapter 2 · 0% Book details