← Book details Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 11

Sashe 3

Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

mata kaii tayi Alama to [3/7, 12:55 PM] Meerat Umar: NEEHAL STORY WRITTEN BY MEERAT UMAR Episode 5 wannan page din na sadaukar da shi ga yar uwata wadda ke karamin kwarin gwiwa a ko da yaushe .Jinjina gareka khadija sabi.u yahaya NAINARH KD marubuciyar littafin sarauniyar kyau Nuna mata yanda za tayi amfani da komai tayi wanka ta sata tayi!!!!!" talatu da kanta ta wanke wa neehal gashin ta ta taje shi tas?!! masha Allah gsky yarinya nan ba ki dace da aikatau ba gaki kyakyawa ga gashi"""dama haka Allah yake ikonsa wasu ya basu kyau wasu kuma ya basu dukiya har suna jin sunfi kowa suna d'aukar wanda ba shi da shi kamr wanni daba sun manta Allah da ya basu shine yayi saura a haka ba kuma dan sin fisu ba!!!' aa babu wanda yafi wanni a wajan Allah sai wanda ya fi tsoransa kuma yafi imani da shi ya yadda da kadara mai kyau ko a kasin ta Alhamdulillah Allah muna gdy da ni.imarka a gare mu haka talatu taita surutan ta neehal taxuba mata ido tana kallonta dan ita ba mai yawa mgn bace amma taga wannan baba tana ta surutai ita kaii??? da gudu ya nufi mahaifinsa yana murna oyoyo dad ur welcome my son fatan na sa maku lpy lpy qlau dad masha Allah!!"dad muje dan mom nacen ta tara jama.a yan tarbaka murmushi dad yayi fatima kenan bata gajiya da hidima !!" dad sai ma kaga yanda gidan ya cika kamr gidan wanni biki ko suna magana yake amma kamar xaiyi kuka dan shi har ga Allah baya son taran mata ko kadan babu abinda suka iya sai gulma hmm?!! dad yasan halin dan sa ba mai san haya niya bane ba shiya sama yake ganin duk wata hidima in dai mutane xasu hadu da yawa to shirma ce gashi kuma Allah ya bashi uwa mai son jama.a!!!!" oh my son kuka xakayi ya kamata fa kasan yanxu ka girma ni da nake shirin ma aurara da kaiii???? hade raii ishan yayi kamar bai taba dariya ba anxo gurin da baya san azo wai aure ya aure wa shifa baijin kaf matan nan a kwai wadda xai iya aura?!!!" dad., yana sane yayi mganr don a duniya idan kana son ka b'atawa ishan rai to kai masa maganar aure dad xai kuma mgna isha ya ce am dad nifa baxan bika ciki ba a kwai inda xani idan mom ta gama wannan taran jamar tata na dawo ke mahaukaci yar ina ce xaki xuba min ruwa aiko yau zaki ci uban ki ""?dama ku talakawa nan haka kuke?? dan Allah kiyi hakuri wllh ban sani ba mari da taji ne ya sata kasa ka rasa mgnr janta take tana kuka tana bata hakuri amma bata saurara mata ba!!" duk abin da ake hajiya zaliha tana kallo amma ba tai mgn ba jefa ta tayi a setor ta kulle tayi Alkawarin yau sai ta wahala da yarnan [3/8, 9:30 PM] Meerat Umar: Neehal
Chapter 3 · 0% Book details