← Book details Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 11

Sashe 10

Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

RAYUWAR NEEHAL
BOOK 2 PAY
MALLAKI
MEERAT UMAR
AUTAR JAJIRTATTU
"Mom ta samo wa Neehal wanda zai dunga yi mata lesson a gida kafin a sata school Dan Allah ya sani tana son yarinyar tanajin yar tamkar Muishat
in ta "
Babu laifi tana ganewa sosai dan dama Neehal yarinya ce mai haza
uwa yayi yana mai dafe zuciyar sa wanni irin abune ya ke taso masa tun daga
asan zuciyarsa har kansa bacci ne yayi
auke shi agun"
"Momy ce ta shigo
akin da niyar aikensa ganinsa tayi kwance a
ofar badroom salati take tana kiran sunan Daddy ishaan shigowa yayi
akin Fatima lafiya kike kwa
a min kira haka ma yake faruwa ne nuna masa ishaan tayi gaba
aya takasa magana jikinta sai rawa yake "
Nufar inda ta ke yayi ya
aga ishaan
ora shi yayi kan bed
in shi janyo matarsa yayi jiknsa yana kwantar mata da hankali kiyi shiru Fatima ki bari musan menene yake damunsa baki dinga kuka ba." Ni dama na fa
a maka Akwai abun dake faruwa da yarona kuka take tayi sosai"
"Wai menene haka Fatima ki ta abu kamar
aramar yarinya kibari na kirawo Malam Haris sai muji menene yake faruwa da shiko?"
Kiran Malam Haris yayi yazo "Tofi yayi masa da addu'a mi
awa Alh Muhammad wata jarka yayi Gashi Alh idan ya tashi kubasa yasha in Sha Allah asiri ko tsafi ba zaiyi galaba a kansaba"
Godiya suka masa dad ya raka shi har bakin get
a idon sa yayi iyayansa ya gani
Akansa suna masa addu'a ba laifi yaji sau
in ra
in da yake ji "Momy ce ta mi
o masa wanni Tofi a gora kar
a yayi yai Bismillah yasha kar
a tayi ta shafe masa jikinsa "sannu my son Allah ya baka lafiya. dad ya fa
a yana shafa sumarkansa"
London haseenat hotel.
"Futowa su kayi daga toilet yana ru
e da hannun Aminasha
aure da towel iya gwiwa.
Jan yota yayi ya shiga kiss
in ta tako ina. Gaba
aya ji yayi
afafunsa bazasu
aukesa ba kan bed yayi wulli da ita haka ya dinga lasar ko ina na jikinta kamar tsowan maye"
"Aman please ka bu
e mini
ofa haka Abir ya dunga kiran
anin nasa tashi yayi daga kan bed
in jikin sa duk a mace janyosa Aminasha tayi ta
ara dawo da shi kan bed
in Please my one bari na dawo
Badan ta so ba ta
yale shi dan ita koda yaushe bata gajiya da Aman ya zame mata tamkar ranta kullum tana tinani randa zai koma Nigeria ya barta
ofar yayi yana kallon yayan nasa menene haka Abir da safiyar nan kake ta faman bigamin
ofa.
Hmm kaii dai kwai ka ce kana buga aiki ba wai ka tsaya kana min kame-kame ba Yanzu dad ya kirani ya ce duk abinda muke mu bari yau
in nan mu kama hanyar Nigeria.
"What makeke nifi to nayi ya da Aminasha tawa to ni dai binda ya fa
a min kenan kasan kuma halin Abba dai ko?"
Ni yanzu ma nagama shirina kai nake jira.
To ka jirani bari na fito ya fa
a yana rufe
ofar
"Baby lafiya na ganka haka maya faru.
"tafiya ce ta kamani zuwa Nigeria Abba ya ce lallai lallai yau mu koma Nigeria"
Fashewa tayi da kuka kamr ranta zai fita to Yanzu idan ka tafi ni kuma nayi yaya kasani kaine rayuwata Please karka tafi ka barni.
er ya la lashe ta tayi shiru in Sha Allah zan dawo nan bada da
ewa ba kinji ki kwantar da hankalin ki
Kayi Al
awari zaka dawo nayi mana babyna na ta
amiki wasa?"
aga masa kaii tayi alamar a'a
Please comment and share fisabililahi
AUTAR JAJIRTATTU
5/1/24, 22:09 - Zinariyar
Jajirtattu: RAYUWAR NEEHAL
BOOK 2 PAY

MALLAKI
MEERAT UMAR
AUTAR JAJIRTATTU
IDAN KINYI SHIRIN BIYA
9165855674 HAUWAU UMAR ABDULLAHI OPAY
KITUROMIN SHEDAR BIYA TA WANNAN NUMBER 09165855674
BOOK 2
IN MU ZAIZO DA SABON SALO KIBIYA KI MORI
ARATU KARKI BARI A BAKI LABARIN BOOK 2
RAYUWAR NEEHAL 2 LABARI MAI
AYATARWA
Momy sun shirya tsaf zasu fita motocine kusan guda uku suka jero cikin gidan da wanni irin gudu
Driver dake motar tsakiya da gudu ya bu
ewa ma mallakan motar a tare suka fito su biyu hannun su ru
e dana juna
!!"Da gudu Muishat tayi kansu tana fa
in oyoyo yaya Abir oyoyo yaya Aman.
"Abir tsigunnawa yayi har
asa bu
e hannayansa yayi ya rungumi
anwarsa dan idan akace mayafi so a duniyarnan to Muishat ce
anwarsa yana son yarinyarnan sosai fiya da ma kansa "
"Oyoyo my little sister na yaya Abir shine ka tafi kabarni ko ina ta kewarka"
e kunnuwansa yayi am sorry dear na San nayi laifi dana barki amma yanzu na dawo kinji Autar momy rungumashi tayi tana murna
Oh yaya Abir ka
ai aka sani ni banda ni ko gaskiya nayi fushi da little.
Am sorry yaya Amna kaiima nayi miss naka tafa
a tana rungumashi
"Momy ce ta fito tana murna da gudu Aman yayi kanta rungumata yayi i miss you Mom Wallahi nayi miss
inki sosai nima haka my son fatan kun dawo lafiya lafiya qlau Momyna""
Haka dai suka shiga cikin falon duk suka zauna Neehal ce ta fito daga
aki tin tana bacci ta dinga jin haya niya
Turs taja ta tsaya ganin ba
in fuskar da bata ta
a ganiba
"Zonan yata
araso yayanki ne suka dawo murmushi tayi tsugunnawa tayi har
asa tana gaidasu Abir da tin futowarta gaba
aya hankalin sa yana kanta kasa amsa gaisuwar tata yayi yaya bakaji sister tana gaidaka ba oh sorry lafiya qlau fatan mun samaku lafiya
aga masa kaii kawai tayi dan ita ba maabociyar magana bace bare kuma da wa
anan ba
in fuskar"
Tashi tayi ta shiga ciki abunta.
"Momy ina kuka samu kyakkyawar yarinya haka Aman ya fa
a cikin za
uwa da sonjin wacece "
Momy basu labari yanda akayi tazo gidan tayi amma ni yanzu ba a matsayin yar aiki ta ke a wajena ba yatace Kuma kuma ina so ku
auketa yar uwa.
"Uktee ce ta shigo cikin falon ko sallama babu da gudu tayi kan Aman ta runguma shi oyoyo big brother oyoyo my lovely sister fatan kina lafiya lafiya qlau bro shine kuka dawo bako kira ko "
"Hararata Momy ta watsa mata ina kikaje tunjiya sai yau kika ga damar dawowa haba Momy kya tsaya nagama murnan ganin yan uwana kafin kimin wata tambaya to ko ina ma naje ai ni ba yarinya ya bace dan haka kawai kibarni nayi rayuwata haba duk kibi ki takurawa mutane mtsss taja tsaki Uktee ni kike wa tsaki Aman bige mata baki yayi haba Uktee mayasa baki da hankali Mom
in ki kewa haka "
To yaya ita Momy duk tabi ta takurawa
an Adam haba .
Tashi tayi tanufi
akinsu
Tana shiga ta tarar da Neehal tana kwance cikin
akin murmushi tayi ta rungumata ta baya Neehal bata saba duk irin wannan abun ba gani ta ke kamr ko dan suna sontane
Ne ko na ce hmmm Allah dai ya kyauta anya Uktee ba wanni abun ta ke so ba agurin Neehal kudai kawai ku biyo Al
alamin Meerat Umar ita ta ke da wannan amsar
Anty Uktee sannu da zuwa yauwa sister makike ne babu komai akwai ina zaunane tom sannun ki jawota tayi kan cinyarta ta rungumata tsam ajikinta tana sauke ajiyar zuciya sister kinsan ma
aga mata kaii tayi Alamar a'a ina sonki sosai
nwata Neehal jin haka ba
aramin da
i tajiba dan ita azaton ta tana sontane kamar yanda Momy da Muishat su ke sonta
Ko ma kuke tinani zai faru.
Share and Comment fisabililahi
AUTAR JAJIRTATTU
5/1/24, 22:09 - Zinariyar
Jajirtattu: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F1uZsFAFSUI6dIRXSQ1niH
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
*DIAMOND
STAR
LADIES
(*we stand together*)
Chapter 10 · 0% Book details