← Book details Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 11

Sashe 7

Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

BY MEERAT UMAR "Suhailat na hango a filin rawa ita da abokananta maza da mata rawa suke sosai kamar yayan India kowace da saurayi dasuke rawa" "Bayan 6mint mc yayi umarni asamu waje a zauna zama duk sukayi suna jiran masu serving dinner suzo " "Neehal gaba a hakalin ta atashe yake tsoranta kartayiwa suhailat wani laifi" "Tashi kije ki kaiimusu lemika kinji yata" "Tom baba Amma inajin tsoro wllh?" "Kita addu.a insha Allah Babu abinda zai faru kinji??" "Allah yasa baba" Ameen yata" "Tafiya take A hankali dan ita dama ba ma abociyar sauri bace bata iyasaba ko da yaushe haka take ko da tafiya take da wanni sai dai yayi gaba tana bin shi abaya" "Gaba a hankalin kowa dawowa kanta yayi dan yadda take tafiyar abin birgewane zaka iya rantsewa tanayi haka dan yanga amma ita ko ka an bahaka bane a wajanta" "Saleem da bai da e da zuwa gurin ba tsayawa yayi yana kallo wannan kyakyawar yarinya Mai kama da larabawa_ "Wow tsarki ya tabbata ga Allah subhanahu wata'ala wanda yayi wannan kyakyawar halitta" "Abokina kaga wata yarinya kuwa?" Kodai ni ka ai nake ganin wannan kyakyawar halitta, "Saleem hakalinsa gaba aya yabar jikinsa bai masan abin da abokinsa yake fa i ba" "Gaba aya hankalin jamar guri dawowa yayi kanta" "Suhailat ganin haka tashi tayi tanufi wajan da neehal ke tawowa" "Hakalin neehal ba aramin tashi yayi ba ganin suhailat tana tunkaro ta" Sakin plet in dake hannun ta tayi gaba aya komai ya tarwatse "Mari suhailat ta kwa amata ke baki da hankali mahaukaciyar inace ke zaki atamin taro to wllh yau saina lahira yafi ki jinda "Kiyi ha uri dan Allah wllh banson ya fa iba" aga hannu tayi da niyar ara dukanta saleem dake tsaye yayi sauri rike mata hannu danshi a yanzu yanajin babu abinda zai bari yata a wannan kyakyawar yarinya" To kajifa su saleem ankamu" "Menene haka saleem mayasa zaka hanani dukan wannan banzar yarinya yar talakawa kabari na nuna banbanci arzki da talauci?" "Kiyi hakuri my friend a ynz banjin akwai abinda zan bari ya ta ata" "Mekake nifi saleem mekake nifi da hakan?" "Zakisan koma nake nifi idan lokacin haka yay" 5/1/24, 22:06 - Zinariyar Jajirtattu: NEEHAL TAKUN FARKO STORY WRITING BY MEERAT UMAR Fizge hannunta tayi daga ri on da salim yayi mata, ara janyo neehal tayi tafara dukanta, Dagudu baaba talatu ta araso gun duk abinda yafaru akan idonta yafaru. "Fizge neehal tayi daga hannunta Ya kamata kisan cewa talauci ba hauka baneba dazaki dinga wula anta mu aduk lokacin da kika so" "Ke talatu banaso iskanci harni zaki bu abaki kina fa awa irin wannan maganar na fa amiki suhailat tinda ke baki da kunya bakisan girman manya ba " Keni kike fa awa haka aga hannu tayi daniyar marin talatu" da sauri uktee ta ri eta haba suhailat ko da zakiyiwa kowa rashin kunya ai bazaki yiwa wannan babbar matar ba saboda ko ba komai ta haifeki" Haka jama'ar dake gurin suka dunga magana gsky bai kamata ba duk da abun da muke hakan baisa mun raina manya ba kin bamu mamaki suhailat!!! Talatu kama hannu neehal tayi suka fice daga gidan gaba aya dan taci alwashi bazata ara zama agidanna ba anaci musu mutunci zatayi ha uri da rayuwa aduk yanda tazo mata kuma zata rungumi yarta da Allah ya bata Kajifa masuyi dan Allah masu taimakon al'umma wannan shine hali na warai zata rungumi yar da bata sani ba dan kawai ta temaki Rayuwar ta__** Suna fita daga estate in mai napepe ta tare musu ya kaii su tasha a lokacin 8:00pm suna zuwa suka hau motar sulaja acen ne gidan baba talatu yake Basu suka isaba sai kusan 10:00Pm babu laifi gidan yayi kyau tsakar gidane sai aki fale fale guda biyu sai toilet agefe aramin kitchen Gidan ya anyi ura abinka da an da e ba a shigaba!! Tabarma baba ta ako musu su!!!! Zauna yata gobe in Allah ya kaimu ma gyara gidan"""" Baba kawai mu gyara ynz zan iya kinga yayi ura""" Kaii haba dai nasan kingaji ko fa abinci dare baki ciba kibari sai da safe ura tayi da gyaran yau saboda bata son musu da baba Dan tayi mata halaci sosai wanda koda mama da ta haife ta ce abinda zatayi mata kenan 5/1/24, 22:07 - Zinariyar Jajirtattu: NEEHAL TAKUN FARKO STORY WRITING BY MEERAT UMAR Washe gari Tin safe suka fara gyaran gidan basu suka gama ba sai 2:00. "Talatu fita tayi dan siyo musu abin da zasu dafa, Neehal tabari agidan tana arasa musu gyara gyaran" "Tafiya take tana rausaya kamr ugunan kmar zai ale, security in dake gurine ya dakatar da ita dan yasan i.dai yabari ta shiga yabanu awajan MD" "Madam kiyi hakuri yau oga yace baya bi atar ganawa da kowa," "Kaii ni zaka kalla kagayawa ishaan baya son ganawa da kowa?" "Kana haukane?" "Shiru yayi bai bata amsaba dan yasan halinta bata da mutunci koka "Nocking tayi ishaan dake jinta bai motsa daga inda yake ba kuma baibata izinin shigowaba ganin dai bashi da almar bata izini kuma tasan yana kallon ta ta Camera yasa ta bu ofar ta shiga Babu ko sallama haka tashiga " Ai nasan dama kana jina kamin banza, wai ishaan ma kake nifi dan kaga ina sonka zakana wula antani karfa kamanta maza dayawa wa anda suka fika komai ma suna bina amma ni kaii ka ai nakeso, Dan Allah ishaan kadaina wahala da zuciyata wallahi ina sonka sosai Please ishaan, Kuka take sosai, Duk maganar da take ishaan bai ko kalleta ba ballanta tasaran zai mata magana, Allah yasani ba yason jin kukan mace ko ka Mayasa take masa haka ko dai tasan bayason kuka shiyasa, Take hakan dan yaji tausayinta?" No bazai yi huba bazai ta a jin tausayin taba shifa ko ka an mata basa burge shi ballan tana kuma mace da tagama watsewa akan titi, Ka taimakamin ishaan wallahi bani da wanni buri da yawuce na aure ka, Aiko burinki bazai ta a cikaba salima dan ni koda zanyi Aure bazan auri sauran mazan kan titi ba.... 5/1/24, 22:07 - Zinariyar Jajirtattu: NEEHAL TAKUN FARKO STORY WRITING BY MEERAT UMAR Ki fice min a office kafin nasa security su fitar min dake wawiya kawai, I"shaan ni kake fa awa haka dan kawai ina sonka,. Tinda harka kasa ganewa kasani da kanka zakazo kabani ha uri ka ro i na soka wallahi ishaan kajawa kanka ni Salima ko zanyi yawo tsirara sai na mallake ka," Saleem just keep quiet, Ki fice min daga nan, Hmm lokacin kane ynz Amma kajira nawa lokacin, "Tana fa in haka tafice, gidan su awarta walida ta wuce dan ba zama zatayi ba gobe gobenan zata tafi gurin boka mai gobe da nisa yayi mata aiki akan ishaan, tana tausayinsa ne dama amma tinda shibaya tausayin kansa zai san ko ita wacece" "Mu.ishat ce take ta faman gyaran akin su dan kullum idan ta dawo daga school ita take gyara akin, Uktee ce tashigo " Sai tan ga i take da alama dai wanni abun tasha zube wa tayi akan bed in ko takalmin bata cireba.muisha da tin shigowar ta take kallon ta hawaye taji ya zibo mata kullum fatan ta da burin ta bai wuce taga ranar da yan uwanta zasu shiryu ba,, ara sawa tayi inda uktee take konce tayi ciremata takalmin dake afarta tayi ta lulu eta da bedsheet ,, Neehal gashi na an samo mana taliya maza tashi ki dafamana kinji yata, Tom baba sannu, yawwa yar Albarka, Mucigaba da ha uri insha Allah watarna sai labari kuma ina tamana okarin samun wanni gidan aiki, Allah yasa musamu ameen, Waleeda gaba aya na rasa ma zanyi wai ni ishaan ya kira da wawiya ni Amma bakomai bai kamata na damu ba waleeda wallahi bazan ta a ha ura da ishaan ba, Please saleem kiyi shiru kimin bayani mai ishaan in yayi miki?? Dan fa naje office insa ya wula antani , Lai finkine koma ma yayi miki na fa amiki kicire soyayyar wannan mutumin a ranki kisani ishaan bazai ta a aure yarinya da ta gama bawa mazan kan titi kanta ba amma kin kasa ganewa, maza nawane wa an da sukafi ishaan kyau da ku i suke sonki,, Kinga walida shawara nazo ki bani ba, da za kice bazai aure yar kan titi ba to ke macece?? Eh amma ni banje nace ina sonsa ba aiko, kuma wannan itace shawara da zan baki idan kinga dama ki auka idan kinga dama ki barta,, Kewai kina ta ama da boka mai gobe da nisa ko kisani babu abin da zai iya akan ishaan idan kuma baki yar daba gaki gashi nan,,, Hmm Zaki gani ni Salima na yarda da shi kuma nason komai na kaii masa ba zai iyimin ba,,to Allah ya bada sa.a salima gaki ga shi nan,, 5/1/24, 22:07 - Zinariyar Jajirtattu: NEEHAL TAKUN FARKO STORY WRITING, BY MEERAT UMAR Washe gari, "Tin hu u na asiba take tafi har Kusan goma dajine mai cike da abun tsoro, Amma haka salima ta dinga kutsa kaii babu ko tsoro burin ta kawai tayi tozali da mai gobe da nisa dan gani take kamar idan ta ganshi duk matsala ta ta are" Kaji fa aikin jahilce, Bukace arama gaba aya an zagaye ta da layoyi da wasu kawuna masu abin tsoro wasuma har jini yana fita a jikinsu Kana tin Karo gurin za kaji sautin dariya mai ban tsoro, "Shiga tayi da baya da baya tana kirari Kaga ta e wanda babu Allah a ransa kowa yazo wajaneka sai ya dace amma fa sai mutum yazama ta e baka ragawa kowa baka yale kowa" Kaga mai Aljanni dan duru kamai sakif Babu kamr ka boka mai gobe da nisa gobe ma tayi yawa agareka ka aika mutum lahira,, Hhhhhhhhhhhh kaga ta iya wadda babu Allah a ranta wa kikazo a kashe, "Gyara zama tayi tana murmushi, zatayi magana ya aga mata hannu nariga nasan mai ke tafe da ke" "Kisa aranki tamkar kin mallaki ishaan kin gama,amma aikin mu yana da wuya saboda yaron baya wasa da Sallah, bamu fiya yin galaba akan mai addini ba" Zaki samo zuciyar kiyashi da
Chapter 7 · 0% Book details