← Book details Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 11

Sashe 8

Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ta barewa sannan zaki kawo mana jini tururuwa da kuma ga shin Alade idan kika samo wa annan abubuwan angama, "Gaba dai gaba dai marar tsoron Allah shin zan iya bada ku in Asiya?" Babu damuwa zaki iya badawa, 100k ta aje a gabansa,tashi kije na salamaki la.antaciya wadda Allah ya la.anta To kajifa harka bokaye wai la.antaciya Allah kaii mana da kyau Allah kashirya mana zuri.a Allah kashiga tsakanin nagari da mugu Ameen 5/1/24, 22:07 - Zinariyar Jajirtattu: NEEHAL TAKUN FARKO STORY WRITING BY MEERAT UMAR Ishaan ne yafito daga bedroom aure da towel a.jikinsa jiyayi kansa yasara, dafe kansa yayi yana abaton sunan Allah, Ishaan lafiya menene yake faruwa da kaii?? Momy kaiii na zai cire Please mom help me please Ina lilahi, arasowa inda yake tayi ta kamashi sannu kwanta bari na kirawo Ahmad sai ya dubaka??? No mom kwai kimin addu'a zan samu sau i basai kin kira brother ba hakalinsa zai tashi, Tom shikenan, Ayatir kursiyu ta dunga karanta masa tana tofawa , Cikin ikon Allah kuwa bacci ya auke shi, lilebe shi mom tayi, fita tai tana tinani menene yake damun ishaan haka Allah kasa ba abin da nake tinani bane ba??? Saleema, Yanzu kina ganin wannan abinda kikayi shine daidai kisani fa Allah baya barin zalinci kuma ni ina da ya inin insha Allah babu abinda zai faru da ishaan,,, Hmm waleeda kenan kin zamamin awar dole wllh banda bani da awar da ta wuce ki da babu abinda zaisa nazo inda kike,,, Nifa yanzu nafar fahimtar anya bason ishaan kike ba?? Ke kinsa da inason ishaan da kin da e da sani amma kisani Babu wannan batun raina kwai dai ina mai fa amiki Gaskiya ne kiji tsoron Allah kisani zaki koma gare shi__*.. To To sayyada naji kiri e wa.azinki nasan zaimiki amfani nan gaba amma ni bana bu atar sa tinda ina da mai gobe da nisa,,, Saleema, ya kamata kisan boka babu abinda zai iya miki fa ce yaci ku inki kimi a lamuranki ga Allah,,idan ishaan ya kasance Alkhairi agareki sai kiga Allah ya mallaka miki shi Bazan ba nace banzan ba dan Allah waleeda kifita harka ta haba yau naji Bala.i tinda dai ke kina mi a lamuran naki ni aiba dole ne sai nayi abun da kike ba shirman banza kwai ke kullum a kazo gidan ki sai kin atawa mutum rai, Natawo Da farin cikina amma kin sa raina ya acci,,,,, Idan kin ara ganina agidan ki kice niba Saleem ma bace kuma kisani kinan zaune zakiji Albarin Aure na da ishaan?? Tom shikenan saleema,Allah taimaka kinji,,,, 5/1/24, 22:08 - Zinariyar Jajirtattu: NEEHAL STORY WRITING BY MEERAT UMAR "Baba talatu ce tashigo gidan tana murna, neehal tsayawa tayi tana kallon ta komai yasa take murna??" Yau nasamu aiki shikenan zamu rabu da wahala wannan rayuwar tafa a tana murmushi, Lokacin guda kuma gaba aya fara.ar fuskar ta ta auke, Baba lafiya mayasa maki?! Neehal gidan dana samu aikin ne wai iya ni ka ai zasu auka saboda suna da yarinya yanzu babba suke so,""" Hakalin neehal ba aramin tashi yayi ba jin wannan maganar to ita yanzu ya zatayi idan baba ta tafi ina zata, Amma karki damu baba insha Allah Nima zan samu kifara tinda ke kin samu,, Aa yata bazan iya tafiya na barki ba gwara mu bari mu samu wani kwai, To amma baba, kar kice komai kinji ki ci-gaba Da mana addu'a kawai, Shikenan Allah yasa hakan shiyafi Alkhairi, Ameen Ishaan yau yana da meeting da zaiyi da turaawa, p.a in sa ce tashigo da ta kardu a hannun ta sir lokacin meeting in yayi kowa ya hallara kaii ka ai ake jira, Tashi yayi ya fita tana biya abayan sa yau baya son da ewa a waje dan har yanzu jikinsa bai gama wariba, Dilaliya ina so kisamomin yar aiki amma arama wadda bazata fi shekarun muishat ba,, Shikenan ranki ya da e insha Allah Zuwa gobe zan kawo miki ita, Ok ina gdy sosai, Dilaliya na gama waya ta tashi Domin neman aiki, Ko dai naje gidan talatu tinda naga tana da wata yarinya wadda tace min jikarta ce, Tafiya tayi gidan baba talatu tana ma addu'ar Allah yasa tasamu a wajanta Boka nayi duk abinda kace amma har yanzu shiru kake ji malm yaci shiruwa, Ai dama mun fa amiki yaran yana da addini dan haka jinnu baza suyi tasiri ajiki saba lokaci aya, Amma sannu A hankali zaki ga yazo gareki kedai kawai dole kibi umarnin duk abinda jinnu zasu fa amiki, Shikenan zanyi duk yanda kace nidai fatana a dace, dariya yayi kmar zai raba bukar kitashi kije kawai baki da damuwa yau in nan zamu ara aiki akansa, 5/1/24, 22:09 - Zinariyar Jajirtattu: RAYUWAR NEEHAL TAKUN FARKO STORY AND WRITING
Chapter 8 · 0% Book details