← Book details Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 11

Sashe 4

Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Story written
By Meerat Umar
Episod6
Neehal kuka take sosai wace kala rayuwa
kuma ta tsincikanta ko ina taje ba a.sonta mayasa mutane basu da tausayi??sai da ta kwana biyu acikin setor duk ta galabaita rabonta da abinci turanar da suhailat ta kulleta acikin setor dinan_**
Suhaita ce ta bugo kofar setor din janta tayi har harabar gidan ruwa ta dinga watsamata tana dukanta!! Sai da tatabar tamata duka yanda ko hanunta bazata iya dagawa ba san nan tabarta
alatu dake labe tana kallon su tausayi yarinya duk ya kamata gashi babu damar ta tamaketa!! Suhailat ba imani gareta ba tana iya hadawa da ita dan duk girman mutum idan yamata laifi zata hukunta shi indai a kasanta yake bare su da suke ganinsu kamar bayi_**
Neehal, ya Allah ka kawomin d
uki ya Allah ya idan wanni laifi na aikata a gareka ka yafemin kuka take tana add.a shine, yaushe ne zatafita daga cikin kallar wannan rayuwar??yaushe ne zataje wani guri muttanan gunsu sota Allah shine mafi sanin komai Allah kabani ikon cinye wannan jarabar__*
Talatu sai da tabatar Suhailat ta tafi sannan ta nifi wajan nehal daukanta tayi tanufi dakinta da ita, ruwan zafi ta hada mata tayi wanka ta gasamata jikinta fita tayi dan sama mata abin da zataci tasan ko ba a fad
ba neehal tanajin yunwa!!! Ruwan zafi ta hadamata da lepton ta hado mata da sauran abinci da sukaci kawomata tayi tunka ta ajiye neehal da sauri ta karba, yanda take cin abinci ba karamin tausayi ya bawa,talatu ba kamar tinda take bata tabacin abinci ba ya Allah ka kawowa wannan yarinya mafita dannan ba gidan zama bane ba,tayi Alkawari komai zai faru bazata karabari Suhailat ta daki neehal ba sai dai subar musu gidan su ai talauci ba hauka bane ba da za.a dinga wulakanta tasu saboda abinda ba kyauta ake basu ba!!! Ita zata tafi da neehal zata kula da rayuwarta dama bata taba haihuwa ba yau Allah ya bata yarinya
ishan bai dawo gida ba sai da ya tabatar mutanen sun watse!! falon yashiga da sallam duk da yasan momy bazata barsa ba sai tayi masa fadan tafiya da yay_* yauwa gashinan ma ya dawo jairi ace ayi yaro yace ba yason jama.a jama a ai dai rahamane momy ta fada a hasale,
mom nefa bacewa nayi banason jama.a ba kawai dai matane idan suka hadu babu abida suke sai gulma, gidanku nace ynz har rashin kunyar taka ta kaii haka kadubi tsabar idona kace mata na gulma okay tinga kaiya cewa kanena suna gulma nima watarana zaka iya jifana da irin wannan kalmar?? am sorry mom dan Allah kiyi hakuri wllh ba haka nake nufiba please_* duk wannan magaganun da suke dad najinsu yasan inyasaka baki za a dawo kansane kokuma fatima tace dama shine yake goyamasa baya_*
SHIN WANENE ISHAN
Alh kabeer yusif sananene wanda kowa yafi saninsa da mai dala " mazaunin kano ne a gunguwar nasrawa g.r.a Allah ya Albarka ce sa da yaya.uku mohd shine babba dansa,sai Habib da Aisha yarane yangata iyayan su na kula dasu sosai duk dawannan gatan da suka samu haka baisa sun xama marasa tarbiyaba saboda iyayansu naiya bakin kokarinsu wajan basu tarbiya wadda ko wanne da,idan ya girma zaiyi Alfahari da hakan!!
sunyi karatu sosai"Mohd tin yana secondary school yake kaunar kasuwanci??Hakan ba karamin dadi yayiwa mahaifinsu ba akullum yana addu.ar Allah yasa acikin yayansa wanni ya gajesa sai gashi babban dansa yana da burin haka .wannan abin farin cikine agaresa_*
Haka rayuwata cigaba da tafiya bayan Mohd yayi digire dinsa a fanin accounting!!Mahaifinsa ya bashi Jari dan bunkasa kasuwancinsa??? Alhmdllh
Cikin shekara biyu Mohd yana da company,s har biyu a Abuja!!!
bayan wasu shekaru Allah yayiwa mahaifinsu rasuwa
[3/10, 10:19 PM] Meerat Umar:
NEEHAL
TAKUN FARKO
STORY WRITTEN
BY MEERAT UMAR
episode, 8 &9
Abuja, Gudu take sosai a kan titin Fynestone Estate dai dai wanni Babban gida ta tsaya,Bugu take iya karfinta kafin azo abude mata tasan balalai su bude da wuri ba don Alokacin 10:00pm mai gadin ne ya budemata hararasa tayi kaiii wanne irin bagidajan mutum ne kanaji ina Nokeyn bazaka bude ba,kiyi hakuri hajiya wllh na dan kwanta ne tsaki taja ta wuce ciki abunta!!
Wash mom wllh na gaji sosai,daga ina keke haka yana ganki kamr wadda aka koro??kedai bari mom wllh Allah ne ya taimakeni muntawo tare dasu suhaima a mota wasu banzayen yan sanda suka taremu dan kawai munajin kid
shine fa lamir ya take wanni dan sanda daga cikin su??? Wllh mom da kermuka sha ni sauka ma nayi natawo da kafa nabarsu dan ina tsoron yan sandanan su kamamau kinsan halin daddy idan yaji abinda mukayi wllh nasan na lahira sai ya finijin dadi
Au wato duk iskancin naku keda yayanaki kuna tsoran mahaifinku hmmm Allah ya shiryaku, Ameen kefa momy wllh matsala ta dake kitawani wa mutane nasiha to wanni abun muka aikata ne??kinga momy kibarmu kawai zamani ya sauya yanzu idan mutum bai waye ba to ba.a damawa dashi!!ku zamanin ku ya wuce yanzu namune
Nibari nashiga ciki dan nagaji inason huta saboda yau munsha chasu
idan ni mahaifiyarku na fadamuku gsky bakujiba to duniya zata fad
muku?!!! Oh Allah wannan wace kalar rayuwa ce ace yaya biyar amma dayace ta gari Allah kashiryamin sauranma
Baba talatu sannu da aiki yawwa yata kinta shi , Eh to kimaza kije kigyarawa part din suhailat kafin ta dawo ta samaki kiji,gyada mata kaii tayi alamar to
Falon tafara gyarawa sannan ta shiga ciki don gyarawa tasha wahala sosai don suhailat
azama ce kullum sai ta gyara amma da zarar suhailat ta dawo zai koma yanda yake don komai ta daukonan take barinsa
Tanashan wahala gyaran part din suhailat sosai gashi kullum cikin hatarar ta take tana zaginta shiyasa bata yarda su had
da ita tana pita take shigowa ta gyaramata part din nata
Ukti yakamata kidawo hayyacin ki kisan ma kike wannan rayuwar bazata kaiiki ko ina ba idan kinga su yaya saleem suna irin wannan rayuwar ke bai kamata kiyiba saboda ke macece su komai sukayi adone tinda bazai nuna ajikin suba shikenan ku kowane clup ansan da zaman ku kisani zaki mutu kuma zaki koma ga Allah kowane dan adam yana fatan ya shuka Alkhairi yanda ko bayan Ransa.za ayi alfahari dashi amma ke ki mutu kice kinbarma ???
Ke muisha dakatamin yaushe kika fara rainani harni zaki tasa kina fad
wa wasu maganganun banza wllh in baki fita daga harka ta ba saina wulakanta ki banza wawiya wadda bata sanma take ba!! Kedai da kikaga zaki iya zaman gida ko da yaushe ki cigaba amma babu ruwanki da harkar mu in kika kara tarata kuma da irin wannan mgnr saina fadawa Yaya Saleem ya b
laki wllh??
Ya Allah ka shirya wad
nan yayae nawa,, in suna da rabon shiriya idan kuma basu dashi Allah kaii kasan yadda zaki dasu
Ruwa ake sosai gari duk yayi duhu iska na kadawa gwanin ban sha.awa Ishan ne tsaya baki Window yana kallon yadda iska ke kad
wa yana son yanayi nan yana sasa cikin farin ciki,waya sa ce take faman rure ko ba afadaba yasan Ahmad ne dan ringing din daya samasa dabane
Hello brother fatan kana lpy lpy ya aikin wllh aiki babu dadi dan ynz hakama ina office oh Allah sannu bro,yawwa Ahmad ne yayi ta mgn baice masa komai ba, yariga yasaba da miskilanci d,an uwansa shiyasa baya damuwa in suna waya sai dai shiyayi ta masa hira amma shi daga eh sai a.a
5/1/24, 22:05 - Zinariyar
Jajirtattu:
NEEHAL
TAKUN FARKO
STORY WRITING
Chapter 4 · 0% Book details