← Book details Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 11

Sashe 5

Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

BY MEERAT UMAR
Page 10,
Zamu shiga aiki kataya mu da addu.a brother
Okay Allah ya bada sa.a Allah yasa kushiga lpy ku fito lpy
Ameen ya Allah brother Ina gdy da addu.oin ka
In ban maka addu.a ba wazanwa,kakula sosai dan uwana bye
Murmushin jinda
i Ahmad yayi akoda yaushe dan uwansa na
ara masa
arin gwiwa ya Allah kacigaba da ha
a kanmu,Ameen_*
Momy dama inaso nafa
amiki yau
awaye na zasuzo,zamuyi party
Ina son idan kin yarda nakira mai dacuretion yazo yayi mana""
Okay party na menene,
Kawai momy munda
e bamu ha
ubane ba shiyasa
Kinga harda
awayan mu yan wanni garin, Tom Allah ya taimaka sai kikira su talatu sumiki abinda zaku bu
No momy mun bada order kinsan banson simin shirma??Amma idan muna zazzaune zansa wannan yarinyar tana kaiiwa kowa!!
Wllh momy kyan yarinyar nan har yayi yawa?? Kema dai kya fa
a yarinya kamar yar mayu shiyasa banaso ki
yaleta komai tamiki ki hukuntata kamata yayi ace mumuke da wannan kyan ba itaba_** tindamu muna da ku
Talatu da ta wuce tanajinsu dariya tayi kajifa shi Allah ina ruwansa Allah daya baku ku
i shiya bata kyau, wannan ka
ai idan kuka kalla ya isheku tsoran Allah yaisa kugane Allah shine mai bayarwa kuma shine mai hanawa shiyayi talaka yayi mai ku
i yayi sarki yayi governor Allah kenan malikul mulki ziljalalu walikiram,
Yaya saleem,yaya saleem idan badamuwa inason magana da kaii
Auta lafiya kike
walamin kira kamar na cimiki bashi
Kayi ha
uri yaya dama inaso muyi maganane??
To ina jinki mai zaki fa
amin inace dai ba shirman naki da kika saba zakiminba ko
Kaii kaji yaya wai gaskiyar danake fa
amusu itace shirma, Allah ya kyauta mu.isha ta fa
a a zuciyarsa!!!
Ke banason shashanci kintsaya kina kallona wanni abun kika gani ajiki nane
Idan bazaki fa
i abinda ya kawokiba ni kinga tafiyata
Yaya dan Allah katsaya ka saurareni""
Tom ina jinki??
dama yaya game da rayuwar da kukene wllh banajin da
i kullum momy cikin kuka take yakamata ku gyara dan tun a duniya mutum yake gyara lahirarsa kuma,, marin da tajine ya hanata
arasa maganar ke dan ubanki rashin kunyar taki harta kaii kitareni kina fa
amin irin wannan maganganun"""
Kayi ha
uri yaya idan ban fa
amuku gaskiya ba wazan fa
Au bazaki min shiruba naga alamar jikinkine baiyi tsamiba ??
Ballet din jikinsa ya ciro yafara dukanta""
Kaii kaii banson iskanci wato rashin mutunci naka harykaii kaje kayo shaye shayen ka kazo kana dukan yar uwarka
To ahir
inka wllh baka isaba bazan lamintaba duk ranar da ka
arasa hannu ka duketa saina sa
amaka
5/1/24, 22:05 - Zinariyar
Jajirtattu: https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
DIAMOND
STAR

LADIES
(We Stand Together)

Maza-maza, ku garzayo, ku antayo, mu hadu mu karanta wadanan zafafan litattan fan mu wanda zasu zo muku bayan sallah.
PAID
BOOKS#
Wanda DIAMOND
STAR
LADIES
suka wallafa shi, kuma cikin farashi Mai sauk'i.
Litattafan mu zaizo muku da sabon salo na daban, nishad'an tarwa , ilimantar wa, da Kuma kayatarwa.
Kada ku sake a Baku labari,
1, SAKEENA ISMA'IL Cameroon
(mom muwadda)
Wacce Tazo da daddadar litattafi Mai dauke da taken
NIDA
KANIN MIJINA
PAID 300#
Kacal, ki siya ki mori karatu ki, cikin kwanciyar hankali.
Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+2347049322735
2, ZAINAB ABDULLAHI
(PINKY DARLING
Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato
YARIMA
AZAD
300# KACAL
Account details
Domin neman Karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+234 903 358 0667
3, MEERAT UMAR
wacce Tazo da Litafin
NEEHAL
TAKUN KARSHE
PAID BOOK 300#
Account details
9165855674 hauwa'u umar Abdullahi.
Domin neman karin bayani ku tuntub
i wannan lambar
09024619980.
4, AISHA M.B
(Baby isha)
Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato
WAYA FI CANCAN TA??
COMPLETE BOOK
500# kacal
Account details
9043687746
Domin neman karin bayani
09130398321
PAY
BEFORE SERVICE
AJI DADIN KARATUN LAFIYA
NEEHAL

TAKUN FARKO
STORY WRITING
BY MEERAT UMAR (Autar Jajairtattu)
"Haba Momcy baki tsaya kikaji mai wannan marar kunyar yar taki ta min ba kin rufeni da fa
"To mai zata maka kawai shaye shaye-shaye kane ya fa
amaka karya kazo zaka nakasamin yarinya,zaka wuce kabani guri kokuwa?"
"Auta sannu kinji tashi muje ciki"
"Momy kawai fa danna fa
awa yaya saleem gaskiya shine ya mareni"
"Yaushe ne su Yaya saleem da uktee zasu gane hanyar da suke ba mai
illewa bace."
"Ki cigaba da musu addu'a kinji auta in sha Allah watara sai labarin."
"To momy Allah yasa kullum ina musu."
"Ki
ara akan wadda kikeyi komai yayi farko zaiyi
arshe, Allah yai miki albarka maza tashi kije kiyi
Wanka ki huta kafin Lokacin islamiyya yayi kinji Autana?"
"Tom momyna."
"""""""""""
Allah sarki rayuwa idan Allah ya jarabceka da wayansu 'ya'yan
masu tada hankalinka ko da yaushe.
Sai kuma ya baka masu san farin cikin ka,
masu san ganin murmushin ka.
Ya Allah kashirya min sauran suma, momy ta fa
a tana hawaye
_________________________________________
Saleem yana fita gurin abokansa ya wuce dan yau akwai chasu zasu ra
ashe.
"Kaii abokina yau fa akwai harka kasan ba
aramin chasu za ayiba."
"Amma ina uktee zataje dai ko?"
"Kaiima kasan ai bazata
izuwa ba"
"Allah abokina
iris nake jira nayi ram da wannan
awar uktee"
"Kai dai ka sani ni kaga ba wannane a gabana ba"
"Nifa kawai najini asama malam a gama batu"
"Nasani mutumina kadai indai zakajika asama baka da da damuwa"
Salman
"A gaskiya mu dai kowanne
angare munanan?"
Saleem,
"Aiku dama abinda kuka iya kenan kuyi tabin yara suna rai naku."
"Kaga karka fa
amin magana fa ai wannan shine alamu mu
en masu lafiya ne ba irinka ba?"
"Bangane ma kake nifiba nibani da lafiya koma, wllh kashiga hankalin ka in bahaka ba yanzu zan maka
anyan aiki."
Wai dan Allah duk sanda kuka ha
u sai kunyi fa
a haba yakamata kugane kufa ba yarabane ba yanzu, fahad ya fa
a cikin ta kaicin. abin da abokanan sa sukeyi kullum su cikin fa
a haba."
"To ainaga zai kawomin raiini shiyasa!"
Yanzu dai abar wannan maganar muje mufara shirin chasu mu kawai"
""""""""""
Suhailat ce zau
5/1/24, 22:05 - Zinariyar
Jajirtattu: https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
DIAMOND
STAR

LADIES
(We Stand Together)

Maza-maza, ku garzayo, ku antayo, mu hadu mu karanta wadanan zafafan litattan fan mu wanda zasu zo muku bayan sallah.
PAID
BOOKS#
Wanda DIAMOND
STAR
LADIES
suka wallafa shi, kuma cikin farashi Mai sauk'i.
Litattafan mu zaizo muku da sabon salo na daban, nishad'an tarwa , ilimantar wa, da Kuma kayatarwa.
Kada ku sake a Baku labari,
1, SAKEENA ISMA'IL Cameroon
(mom muwadda)
Wacce Tazo da daddadar litattafi Mai dauke da taken
NIDA
KANIN MIJINA
PAID 300#
Kacal, ki siya ki mori karatu ki, cikin kwanciyar hankali.
Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+2347049322735
2, ZAINAB ABDULLAHI
(PINKY DARLING
Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato
YARIMA
AZAD
300# KACAL
Account details
Domin neman Karin bayani ku tuntubi wannan lambar
+234 903 358 0667
3, MEERAT UMAR
wacce Tazo da Litafin
NEEHAL
TAKUN KARSHE
PAID BOOK 300#
Account details
9165855674 hauwa'u umar Abdullahi.
Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan lambar
09024619980.
4, AISHA M.B
(Baby isha)
Wacce itama Tazo da litafinta Mai kayatarwa wato
WAYA FI CANCAN TA??
COMPLETE BOOK
500# kacal
Account details
9043687746
Domin neman karin bayani
09130398321
PAY
BEFORE SERVICE
AJI DADIN KARATUN LAFIYA

NEEHAL
TAKUN FARKO
STORY WRITING
BY MEERAT UMAR
(AUTAR JAJIRTATTU)
Kwaliya sosai akayiwa suhailat tafito psss da ita Englishwes tasaka blue
in jeans
da White riga tayi kyau sosai"""""""
Momy ina yarinyarnan take??
Kidubata a
angaransu.
Nifa momy bason shiga
angaran yan aikinan nake ba wllh.Amma dai bari naje da kaina najamata kunne saboda kartamin ba dai daiba dan wllh ta
atamin tarona na lahira sai ya fita jinda
Kwas kwas tatafi kmar bata son taka
asa ita aba kmar suluka babu shape ko ka
an"""""
Keke haka suhailat ta dinga kwa
amata kira dan bata ta
a kiran sunanta sai dai. Ke!!!!!
Neehal tashi tayi da sauri tafita gudun karta jawa kanta matsala
Tsugunawa tayi agaban ta gani ranki ya da
e???
Ungonan kije kisaka wannan kayan kitabatar kin gyara kanki, saboda banaso kishigo cikin
awayena kina tsami!!! Idan bazaki iyaba kibawa talatu tamiki___*
So nidai abinda nakeso kiyi pas ,tashi kije!!
Tashi tayi ta tafi dan bin umarnin suhailat!!!!!!
Masha Allah wata kyakyawar yarinya na gango cikin doguwar riga gown. Pink color
aure kanta da White reborn
White takalmi ta saka shin wacece wannan yarinyar mai kama da larabawa???
Sai da tazo dap nagane ashe neehal ce Masha Allah saikace itace uwar taron anya in suhailat taganta bazata rikice ba????
Masha Allah yata kinyi kyau sosai ,
Wannan irin kyau haka har minti uwar taro???
Rike baki tayi cikin siririyar muryar ta wadda idan bakana kusaba bazama kasan ma tace ba
Kaii baba kiyi shiru kar aunty suhailat ta jiki so kike yauma tasani a setor nasake kwana tafa
a kamr zatayi kuka!!
Kefa da
ina dake kinfiya tsoro,ki kwantar da hankalin ki insha Allah bazata
ara sakaki acikin setor
inan ba kinji???
Tom baba Allah yasa!!!
Ameen yata bari sai anjima kifara fitar musu da abubuwan tinda kinga yanzu suka fara!!!
guri ya
yatu sosai babu abinda ke tashi agurin sai sautin ki
5/1/24, 22:05 - Zinariyar
Jajirtattu: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CCTWrxIPvM95pcHmtJdaxM
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
DIAMOND
STAR

LADIES
(We Stand Together)
Chapter 5 · 0% Book details