← Book details Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 11

Sashe 1

Rayuwar Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry WordDocument 0Table Data 10:41 PM] Meerat Umar: NEEHAL STORY WRITTEN BY MEERAT UMAR Episode 1 Duk kan yabo da godiya sun taba ta ga Allah su ba hana hu wata Ala Allah kaii dadin tsira abi sa shugaban mu Annabi muhammad (s a w) Kamar yadda na fara littafi nan lpy ina rokan Allah yasa nagama lpy Dare ya tsala babu abin da kake ji sai karar tsin tsaye da a gwagi a dan karamin kauyen ga haske nepa da ya haske ko ina iska sai kadawa take gwanin ban sha awa Washe gari Ke nihal kita shi ki debo min ruwa jairar yarinya wato saboda uban ki ya daure miki gindi shine kike wula kanci da kika ga dama ko?? Wadda a ka kira da nihal tai zumbur ta tashi tana mutsi tsika ido harara larai ta wurga mata shegiya mai kama da mayu uwarki ta haifa mana masifa ta gudu Tashi tayi tafita don debo ruwan tana tafe tana tinani rayuwar ta jiya ma fa bata kwanta ba sai kusan karfe 1:00 shin wace kalar rayuwa ce wannan??? A haka har taje bakin rafi bayan ta debo ruwa ta dawo wanke wanke tayi da shara lokacin baba larai ta gama zuba mata fura da nono a kwarya wadda zata fita tallah!!babu ko tausayi haka ta dora mata kwaryar a ka wadda sun fi karfin kanta!! Tafiya take tana kuka har ta isa bakin kasuwa in da sabo ya kamata a ce ta saba haka kullum take tafiya bata karya ba wata rana ma idan ta dawo sai baba larai ta ki bata abin cin rana tace ya kare sai idan taje gidan su jummai take samu ko kuma idan sun shanya kanzo ta karbo taci babu ko mai bare magi to abin da ba a dafa ba ma ina za.ayi tinani mai ko magi? Ya Allah ka ha damu da matan uba na gari Ameen Ishan ka tashi??mom please ki bari zan ta shi bana jin dadi ne shiyasa na shiga uku ma yasa maka my son ma yasa baka fadamin ba bari na kira dector yazo ya duba ka!!! ganin hakalin mahaifiyar sa ya ta shi yasa ya ce came down my mom ba fa wanni abu bane ba kawai kaiina ne yake min ciwo kar ki damu I na sha magani kinji my first love Eh duk da haka dai gwara a duba ka nasan ka ba son shan magani kake ba Allah na sha mom da gske nake miki ki yarda dani please okay naji tashi muje kayi breakfast Tom mom bari na watsa ruwa sai na fito Zan fi jin dadi kinji MOMYN okay my son a fito lpy!! Fita tayi ya bita da kallo duk sanda ba shi da lpy ko da dan karamin ciwo ne hakalin mahaifiyar sa tashi yake!! Ko dan shi ka dai Allah ya ba su?? Bayan ya watsa ruwa ya fito dan yin breakfast da MOMYN sa [3/6, 10:41 PM] Meerat Umar: NEEHAL Story written By Meerat Umar Episode 2 My son kasan dady ka ya kusa dawo wa tom ya kamata mufara shirin dawo wa sa ko murmushi yayi kawai duk san da dad zai dawo haka MOMYN sa take sasu fara shirin dawowa sa yau fa idan ba zai bata a lissafi ba sauran 2week dad ya dawo amma mom take cewa ya kamata su fara shiri hmm??kayi shiru son baka ce komai ba tom mom ma zance yau fa saura 2week dad din ya dawo ki bari mana ko ana saura kwana uku ya dawo ai sai mu fara shirin ko!!! kaji ja irin yaro daddy kafa nace zai dawo ba wanni ba Au so kake sai ya kusa dawowa sannan mu fara shirin tarbasa to baka isa ba wllh ka gama ga list nan kaje ka suyo abu buwan da zamu bukata!!!! Allah ya huci zuciyar momcy bari na gama sai na je ko idan kuma ynz kike so sai na tafi A rufamin asiri ya za ayi na bari ka tafi ba tare da ka gama breakfast ba To ai naga mom ni ynz ma tun kan daddy ya dawo ki dai na sona!! Yayi mgnr yana turo baki kamar wanni baby Jumai mayasa kullum sai kin bata mana lokaci ne kin san fa halin baba larai idan taga ban dawo da wuri ba duka na za tayi suna tafiya jumai na mata masifa dan ma zata hana su su tsaya suga zuwan yan birni bata ce da ita komai ba dan tasan ita ko karfe nawa zata kaii mama ta ba zata da keta ba ita kam tasan baba larai zatai mana mugun duka ne gashi babata ba yanan bare ya kwace ta Tana shiga gida baba larai ta rufe ta da masifa shagiya ma kama da mayu gidan uban wa kika tsaya yar iska ko da yake gado kika yi na diban Albarka ai dole ansha a nono inji masu karin magana suka ce gado ba karya ba uwa tayi rai rafe danta yayi tafiya ita dai neehal bata ce komai ba dan ta saba da zagi kala kala zoki bani kudina ki wuce shagiya!!! Mika mata kudin tayi ta wuce dakinta wanda ba komai a cikin sa sai tabarma kara da yar jakar kayan ta a gefe Dakin duk yayi kura ga yana ta ko ina amma a haka take kwanciya saboda bata samu lokacin da zata gyara kullum daga aikin gida sai tallah Babu arabi bare boko duk da tana son zuwa amma tasan baza abarta WACECE NEEHAL Neehal yarinya ce wadda ba za tafi shekara goma sha biyu a duniya ba farace sol ga gashi sai dai tsabar a zaba da ta boye mata kyawun ta?tun tana shekara 2 ta taso a hannu baba larai baba larai matace wadda ko kadan babu imani a tare da ita Itace mace ta farko da mahaifin neehal ya aura sun dauki tsayi shekaru Allah bai basu haihuwa ba mahaifin neehal mutum ne mai son yaya baba larai tayi iya ko karin ta dan gani ta haihu Amma Allah bai bata ba tabi boka ye tabi mlm amma bata samu ba Mahaifin neehal ma tafiyi ne yana zuwa garin kano mutum ne mai rufin asiri Allah yasa masa Albarka a nema sa Wata rana ziya ra ta kaii shi garin katsina anan Allah ya hada shi da mahaifiyar neehal mai suna Zainab sunyi soyayya sosai Mlm Ismail bai fadawa mata sa larai zai yi aure ba sai gani tayi rana daya anshigo da wata gidan mijin ta amatsayi kishiyar ta larai tayi iya baki koka rinta dan ganin ta fitar da Zainab daga gidan ta amma haka ta gagara!!! wata Zainab uku tasami ciki hakalin larai ya tashi sosai dan bokan ta yace Zainab baza ta taba haihuwa ba???? Bayan wasu watani Allah ya sauki Zainab lpy ta haifi yarta mace a ranar Mlm Ismail har kuka yayi don murna wannan abu ba karamin haushi yaba wa larai ba ta kudiri a niyar sai ta wula kanta Zainab a gaban jama.a kuma sai ta wa halar da yar da ta Haifa Tofa wanni mugun abu sai kishiyoyi da matan uba Bayan shekara biyu Yana yi gari na sanyi ne hakan yasa kowa yana cikin gida jansa wasu ma har sun kwanta Zainab ce kwance runguma da yarta yar shekara biyu a duniya suna baccin su cikin kwan ciyar hakali Ihuuu taji kamar a cikin bacci tashi tayi tana add.a abakin ta dan wannan ihu ta na jinsa ne a kusa??? Kasa karasa addu.r tayi don ganin abin da ke faru shin ma farki take ko idan ta biyu katon na miji a dakinta kuma a kan gadan ta innalilahi wa inna ilayi rajikun take ta nana tawa?? Mlm kagani da ma na fada maka idan baka nan wannan shegiyar maza take kawo mana cikin gida!!! Mlm Ismail dake tsaye kamar mutum mutumi yama rasa ma zaiyi Allah yaisa Zainab kin cuceni ashe dama haka kike ban yafe miki ba nayi dana sanin hada Zuri.a dake Zainab!! Kuma kije na sakeki jijiga kaiii take tana kuka gaba daya ma ta kasa mgn shin maya ke shirin faruwa da itane yaushe wannan mutumin yashigo da kinta ya Allah ka kawo min mafita ka fiddani daga cikin matsala Sai a tasi a tatara gayar tsiya abarmin gida dan wllh mlm ni kadai ce matar sa a duniya ke har a Aljannah ma!! Oh ni su baba larai a hakan kike son shiga Aljannah Muhadu a next episode ina gdy da comment din ku ma soya na comment din ku shi zai kara mini kwarin gwiwa ngd Taku har kullum mai kaunar ku Meerat umar [3/6, 10:41 PM] Meerat Umar: NEEHAL STORY WRITTEN By Meerat umar Episode 3 Tashi tayi runguma da yarta dake bacci !! .a zonan ina zaki je da ita au so kike ki tafi da ita itama ki koya mata halin naki to wllh a hir din ki ba ki isa ba dole ne ki bar yarinya a gidan uban ta dan ta samu tarbiya baba larai ta fada cikin masifa!!! Tana ji tana gani a ka raba ta da yarta ??!! tana tafiya mutane suna nuna ta eh ka ganta ita ce jiya da dadare ta kawo kato gidan mijinta saboda taga mijin nasu ma tafiyi ne Allah yasa ya dawo da suba nan ya kamata tir da halinki wllh kinyi a sara muna ganin ki kmar mutuni yar kirki ashe ba haka kike ba To Allah dai yasa yar da ta haifa masa ma ba shegiya bace tin da kaga fa kusan shekara na wa da auren sa da larai ba su haihu ba amma ita tana zuwa ta haihu Allah sarki larai da ana ganin ta mallake mijin ta ta hana sa yin aure ya samu yaya ashe ita ce mutuni yar kirki Amma dai kin yi Asara Zainabuu kin bamu ma maki?? Haka dai suka ciga ba da mgn bata ce musu komai ba ta wuce Yanzu ita ina zata kuma da wanne ido zata kalli iyayata idan taje gurin su tace musu ga abin da ake zargin ta kaii ba zai yu ba gwara ta tafi wanni gun tasan duk inda zata Allah yana tare
Chapter 1 · 0% Book details