Sashe 9
Rainon Soja Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
**
Tun da aka tashe daga ajijiwan su Khaleel ke neman Ali Haidar don yau ya shirya yi masa Wankin babban bargo amma ina sam bai ga Aliyu ba . Domin A dai dai wannan lokaci Aliyu da Areef sun isa Office ɗin principal din section nasu Ma'eesha , sunje magana akan karatun yarinyar don fa laifi yayi ya kai ta aji ba tare da yayi mata registration ba .
“What...? Are you in your common sense? , kana hankalin ka kuwa Ali kasan mene kake cewa?” . Ƙamewa Aliyu yayi cike da bada girma ya furta “ Yes sir ” . Shiru Pc yayi kamin yace “ Idan muka yi lissafi yanda kace ana cire duk wasu kudin hidimar yarinyar a kudin ka wanda ake aje maku as a salary idan kun gama karatun za'a baku millions ne , to kai fa ba lallai ka tashi da wannan kudin ba , don gaba ɗaya zai ƙare ne a karatun ma'eesha . Eh sir haka nake da buƙata indai zai isa a kula da Ma'eesha ayi mata komai wannan Ni ya ishe Ni . Zai isa don zai kaita har ta gama secondary school ɗin ta ma indai anan zata yi . Rufe idanun sa yayi yana tunanin shekarun da shi zai yi ,tabbas sai ya rigata tafiya , a hankali ya fara tunanin ai ba wata nisa bane tsakanin Kaduna zuwa jeji koda babu shi zai sa kullum a dinga kawo ta ana dawo da ita .
Yallaɓai hakan ma yayi , Duka kudin a kula da ita dasu , ɓangaren koman ta .
A'a Kasan hakan ba zai yiwu ba , idan muka gama dole su Daddy zasu nemi sanin inda muka yi da kudin , don haka a raba kudin biyu a cire rabi anawa, kaima a cire rabi sai mu tashi da half-half . Muryar Areef ya katse su yana wannan maganan . A'a Aboki , ka bari zamu yi magana , Ali ya katse shi yana rike hannun sa tare da dakatar dashi . Kallon pc yayi yana murmushi tare da cewa “ Godiya nake sir ”.
A yau na yarda baka da hankali Ali tabbas na yarda You Are still under 16 . Ƙwaƙwalwar ka ba fresh yake ba. Da Haukan yarinta a cikin sa. To a yau zaka dauki wannan yarinyar mu kai ta gidan marayu ko stations na yan sanda su san yanda zasu yi da ita. Kai dai baka isa ka raine ta ba. Khaleel ke maganan cike da Tsawa yana tsaye a kan Aliyu dake bakin gadon sa. Gyefen sa kuma ma'eesha ce zaune tana bin su da kallo ,don ita sam bata san mene Tata rayuwar ke ciki ba .
“Ali Haidar Yelwa”!
Muryar Wani soja ya katse shi daga Wajen ɗakunan nasu . Miƙewa Aliyu yayi ba tare da yaba Khaleel amsa ba yana ficewa , Khaleel kuwa zuciyar sa tunzura take yi tabbas yau ya fahimci illar kafiya da bakin cikin ta akan kafiyar Aliyu babu mai saka shi bare hana shi . A yau zan nuna maka kai yaro ne. Su dai su Ibrahim duka shiru suka yi babu mai cewa "uhm da uhm'um saboda kowa shakkar Ali yake yi , sannan a kuma ɓangare na zuciyar su basu ji ko kaɗan basa son zama da ma'eesha ba , hasali ma nishaɗi yarinyar rayuwar ta da Aliyu ke basu. Yanda ɗazu da suka dawo da zai sauya mata kaya sai da duka suka fice daga Dakin , don dole suka fita kowa a ransa dariya yake yi . Yayin da Ibrahim yake cewa " Tom me zamu gani a jaririya ,bayan idan wani Abin ne ga mata can cikakku nuna gani .
Shigowa Aliyu yayi hannun sa ɗauke da manyan Akwati na na yara guda biyu , Daga ɓangaren Pc ne ya aiko dashi kayan Ma'eesha ne hade da uniform ɗin ta duka na kwana biyar ɗin , dama ko wacce rana da kalar uniform ɗin da suke sanya wa . Sakin baki Khaleel yayi kana ya bi Aliyu da kallo .
Kallon ma'eesha Ali yayi yana murmushi tare da cewa " Kin ga kayan ki da kuma school uniform ɗin ki . Kamin ya rufe baki ne Khaleel ya damƙo wuyar sa yana ɗago sa tare da fara sauke masa duka ta ko ina a matuƙar hasale. Da gudu su Ibrahim suka shiga tsakani yayin da Aliyu ko dan yatsa bai yi yunƙurin ɗagawa da sunan ya mayar masa da dukan ba . Sosai yasha Mari Wanda bazasu ƙirgu ba . Da ƙarfi Ibrahim da Adam suka ɓanbare Aliyu a hannun sa , yayin da Areef ya ja shi yana fitar dashi daga Dakin , Haka Khaleel ke Tsiya da Jaraba yana cewa “ Kwana ɗaya na baka daga yau zuwa gobe ka mayar da yarinyar nan inda ka gan ta ,Bama buƙatar ta a cikin a halin mu ” .

Bayan sun fitar da Khaleel ne Ali ya koma ya zauna kusa da ma'eesha da tun da aka fara dukan take ihu har ya zauna kukan take yi . Kallon yarinyar yayi yana sakin mata murmushi kana yace “ Ki zama jaruma ma'eesha ki daina kuka , Rayuwar ɗan adam kowanne da kallon nasa ƙalubalen , Ki yarda Dani ko ba a yau ba ,Ban ki kaiki gidan marayu ko stations don wani dalili nawa ba , ko don rashin ƙauna gare ki ba , don a tunanin su a nan ne za'a ga ahalin ki , Ni kuma bana wannan tunanin , Gani nake tamkar hakan gurgurcewan rayuwar ki ne. Na kula dake shine gaba zaki san Wacece ke , ko ina nan ko bana nan .! Duk maganan da yake Areef na sauraren sa haka itama ma'eesha dake kai hannun ta a yanzu tana shafa Gyefen Kuncin sa inda yayi jaaaa alamun shaidar duka abun ka ga farin fata har jini ya kwanta ...yanda take shafa masa yasa shi fahimtar wurin Khaleel yaji masa rauni ne...Haɗa ido suka yi da Ma'eesha kawai sai yaga tasa gigitaccen kuka tana nuna masa wurin tare da ƙanƙane sa. Cak ya miƙe tsaye yana ɗagota da hannu ɗaya tare da Saɓata a bayan sa yana fara girgiza ta alamun tayi shiru .
Lumshe ido Areef yayi yana jin wani irin Masifar tausayin Ali , tun da yake bai taba ganin ko faɗa Khaleel yayi masa bare kuma yau wai duka , duka akan ma'eesha , kuma har a yanzu bai karaya da kan ya amince ya yi masu yanda suke so ba . Tabbas Ali wasu na ganin maka kangararriyar zuciya ce dakai ,amma zuciyar sa mai tsafta ce . Areef yayi maganan yana a zuciyar sa tare da juyawa yana ɗauko flask din ruwan ɗumi ya zuba a wani bawo yana dauko farin kyalle tare da isowa gaban Haidar da har a lokacin yake kai kawo da Ma'eesha .....Ali zauna na ...Kamin ya ƙare maganan ne Aliyu ya juyo yana kallon sa tare da kare ma bawon kallo ok aje mun bari na kwantar da ma'eesha.
Kwantar da ma'eesha yayi don a yanda ya lura yarinyar bata da wuyar barci , nan ya zauna Areef da kan sa ke goge masa ciwon yana gasa masa wurin a hankali. Duk da yana jin zafin raunin amma kuma jarumtar sa ya hanasa ya nuna hakan , idanun sa a lumshe har Areef ya gama sannan ya fita don samo masa magani....!