Sashe 14
Rainon Soja Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💥 Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin
💥 Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .
Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki
Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.
Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .
Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :08126535394
Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu 👹 suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai🙏🥰08126535394.
[12/15, 1:59 PM] Abu~ammar: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story .*
Free page 10
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
YouTube link ku shiga kuyi mana Subscribe don samun audio novel na Mamanteddy ....
________________________
MAMAN TEDDY
Marubuciyar
My Lady boss
Walijaam
Siyasata
Yar maula
Kwaryar sama
The virgin maid
Gidan Ƙwarata
The Sexy Boss
Yar aiki
Bafullatanan Ruga
X world duniyar shahara
Mr romantic
Dijama
Kwarton manya
Yar tsakar gida
Zuma da maɗaci
Sadaka yalla
Yar waye
Gidan zaurawa
Taɓarah
Fƴaɗe
A PAGE 12 FREE PAGE ZAI ƘARE 💃🏻💃🏻✍🏻KU FARA PAYMENT https://chat.whatsapp.com/JLMzlJU65ZJ61TOzh7JHWY .
________________________
🙏🏻. Gare ku masu buƙatar fara payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake ; Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Vtu transfer number 09061466409 Yan Niger zaku turo da katin Airtel 500f free page ya fara nisa ya ku hanzarta wurin biyan naki ana ta payment💃🏻.
•••••
Ganar Aliyu fa baya motsawa Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un.....Cak General Saleh yayi yana dakatawa tare da jan wani irin numfashi mai nauyin fita , ji yayi kan sa na sara masa yana ganin duhuwa. Da gudu Mami da Khaleel suka isa ga inda Ali Haidar yake babu alamun numfashi kan sa na ambaliyyar fitar jini kaman a ƙwata. Fashewa da kuka Mami tayi yayin da Khalil yakao hannun sa yana Girgiza Aliyu tare da kiran sunan sa cikin sauri da Muryar tashin hankali “Aliyu Ali ....Aliyu....”! Saurin sauke Ma'eesha Khalil yayi yana kwantar da ita bisa Gadon Mami,don a yanzu duka bata kan ta suke ba ,ta kan ɗan su suke yi . Ita kuwa Jidderh saboda tsaban ruɗewa da kuka ta fita daga Bedroom ɗin tana isa Falon Mami tare da Ɗaukar Wayar da suke kiran Family dashi. Cike da Rawar Muryar tana makerkyata da shashashƙa numfashin ta tamkar zai ɗauke ta fara kiran sunan “Hajiya”....Hajiyar mu kizo Daddy ya kashe Ya Haidar, Hajiya don Allah kizo........Sakin wayar tayi sakamakon Ihun Uwani da taji tana furta “ Hasbunallahu wani'imal wakeel Innalillahi wa'inna ilaihir raji'una....Wani irin duba Jidder tayi mata kana ta fara zabga mata harara tare da cewa “ Meye haɗin ki da mu ,ki tsaya a matsayin ki na ƴar Aiki , kina wani salati na munafurci bayan nasan yau Ya Haidar ya mutu sai kinyi farin ciki, don ki fi wahala dashi har matsa masa jikin da kike yi ai nasan yau ya mutu murna zakiyi Kice kin huta , to ba zai mutu ba zai rayu banza talaka kawai mtswwwww...” .
Kasa magana Uwani tayi ita dai sai hawaye dake tsiyaya mata , Tabbas Ali baya da kirki amma kuma yana da shuga ran mutane masumman masu hidimta masa irin su Uwani da Babba. Sunan babba shi yake bashi horo duk idan yayi laifi amma bashi da Wanda yake So a kaf yaran General Saleh Yelwa kaman Haidar, Matsalar sa ɗaya kafiya da faɗa saurin zuciya da fushi ga baƙar Miskilanci wannan sune halayyar Ali haidar. Shi kuma Khalil baya da Wannan sai dai shi Aƙwai shi da wulaƙanta mutum , ita kuma jidderh akan ta gadaran arziƙi ya ƙare da nuna asali da banbancin samu da Rashi ,wato mai kuɗi da Talaka ”.
**
Ku fara basa Ruwa .” Muryar Genar ya katse Mami da Khalil dake shirin ɗaukar Ali don su wuce dashi Asibiti . Ɗauke kai Mami tayi cike da nuna fushi bata tanka na Daddy ba , Sai Khalil ne yasa hannu yana Amsan ruwan Tare da kaiwa bakin Aliyu yana shafa ma fuskar sa na hannun sa . Ƙuuffull² tarin ma'eesha ya katse su , inda sai a Sannan mami ta tuna da Yarinyar . Kallon inda Ma'eesha ke motsawa tayi kana ta kalli Daddy da Khalil sai jidderh dake shigowa itama tana saurin ƙarikowa inda Suke.
Da sauri Mami ta miƙe tana Nufar Bed ɗin tare da kai hannu tana ɗago Ma'eesha, tana mai takowa zuwa inda Ali yake a ƙwance . Rigimar ma'eesha ne ya fara dawo dashi hayyacin sa. A hankali yake jan numfashi tare da saukewa kana ya ware Lulun idanun sa yana zuba su a bisa fuskar Mami dake riƙe da Ma'eesha . Hawaye duk ya ɓata fuskar ta , dukan su cikin tashin hankali suke. Kallon mal yayi yana sakin murmushin nan nasa da ba kowa yake samun damar yayi masa shi ba. Taho ma'eesha..”! Ya furta yana kai hannun sa a gajiye , Saurin kallon sa Mami tayi kana tace “ Baka da lafiyar ɗaukar ta , Khalil taimaka masa mu tafi Asibiti yanzu”.
Hannu Khalil yakai yana ƙoƙarin riƙon sa ,amma sai Ali ya zame jikin sa yana Mai cewa “ Mami bana Wani ciwo , idan ma ina wani ciwo to na warke tunda ga buɗe idanuna da nayi naga Ma'eesha a hannun ki ” . Daddy Don Allah kuyi hakuri ku bar Ma'eesha ta rayu damu ,Bata da kowa muyi wannan jahadin ladar mu bar shi gurin ALLAH .
A'a Ya Haidar ba zata zauna damu ba , kalli kaga fa sanadin ta Daddy yayi maka dukan da bai taɓa yi maka irin shi ba. Ko wannan zaka fahimci ita ba komai bace a rayuwar ka fache baƙar ƙaddara.
Keee yi mun shiru !!!
Mami ta katse ta cike da nuna ɓacin ranta tana Rungume ma'eesha tare da Girgiza ta bisa kafaɗan ta . Cike da isssa irin na Mami ta fara da cewa “ Banji tausayin wannan yarinyar ba sai a yau ɗin nan , tabbas ita ba baƙar ƙaddara Bace a rayuwar haidar, tun da a yau ya kalle mu yana bamu haƙuri bayan Haidar bai taɓa sauyawa daga ra'ayin sa ba ko ya durƙusa don Bama wani haƙuri baya wannan bai taɓa a rayuwa ,amma saboda ma'eesha kalli kuga jini ke zuba jikin sa , hawaye ke ɗiga daga idanun sa . Tabbas ita alheri ce ba'a rayuwar sa kaɗai ba Rayuwar mu duka . Na shirya Ni zan raini ma'eesha tamkar uwa , daga yau bana son ƙara jin Furucin ɗaya daga cikin ku kan cewa “ Ma'eesha ba'a gidan nan take ba , Bani na haife ta ba ko Daddy , yanda muka haife ku ina so ku sa a ranku itama mu muka haife ta . It's impossible Mami...Dad kana jin mene Mami ke cewa ? . Ina wannan ba yar gidan nan bace....shiiiiiii ya isa Jidder.!
Muryar Daddy ya katse su inda yake rage Tsawon sa tare da dafa Aliyu , ƙurrrr yayi ma yaron nasa kammin ya Girgiza kai yana Cewa “ Haidar bana maka hukunci don ka raini ma'eesha bane ba ,a'a taurin kan da ka nuna mana ne , Amma daga yau ka sani ma'eesha zata rayu dani a matsayin mahaifi haka mami Khalil ina so ko bayan raina ku kula da yarinyar sosai tamkar yanda zaku kula Jidder. Ali ina ka mance da ma'eesha ka maida hankalin ka akan karatu , yanzu mune nauyin ma'eesha yake a kan mu . Fatan ka fahimce mu ....?
Gyaɗa kan sa Haidar yayi yana juyawa tare da kallon inda Ma'eesha take , Dad na gode Mami.... Girgiza kai Mami tayi kana tace “ Taso muje ka gasa jikin ka . A'a yanzu xanyi waya da Doctor Isma'il zai taho sai ya duba shi. Daddy yayi Maganan yana kallon mami....Ina Salihu yake??? Salihu ....yanzu Sojan naka ne ta banza zai saka kashe mun Miji? Zaka kashe Ali saboda zafin rai na wofi...? Muryar Hajiya Mahaifiyar General Saleh Yelwa ya katse su da take sababi tun daga falo . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un waya kira Hajiya? . Mami ta furta tana kallon su duka . Kana ta mike cikin sauri tana cewa “ Muje muyi mata bayani nasan itama zata fahimce mu . Mami kuje zan shiga Privacy idan na fito ma gaisa da ita saboda bana sonta.....Shiru yayi don halayyar Ali ne fara magana sai kuma yayi shiru , kuma idan yayi hakan baya taɓa Cigaba da Maganan sai dai kai ke saurara kayi Haƙuri.
Okay mami ta furta Daddy ne yakai hannun sa yana Amsan ma'eesha dai dai Ali nace wa “ Bani muyi wanka tare ”. A'a ai yanzu ma'eesha a hannu na take duk wasu responsibilities dake tsakanin uwa da ƴa nice maiyi mata su . Kai dai shiga ka fito .
Ficewa duka suka yi daga Bedroom din banda Ali da ya motsa daƙyar yana nufar Toilet din Mami ”.