← Book details Rainon Soja Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 18

Sashe 8

Rainon Soja Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallon Khaleel Aliyu yayi kana yace “ Ina zuwa Ya Khaleel Bara naje na duba ta na dawo sai kaji yanda abubuwan suke”. Babu abun da zanji....! Khaleel ya katse shi cike da ɓacin rai . Cigaba yayi da cewa “ koma meye ka tabbatar ka maida ta inda ka ɗauko ta ,ba zaka jefa kan ka a matsala ba , ba kuma na buƙatar jin komai daga gare ki kaji me nace maka”. Shiru Ali yayi kana ya ɗago idanun sa yana kallon Khaleel, Murmushi ya sakin masa kana ya Girgiza kai yana cewa “ Ok ai Shikenn Ya Khaleel ” . Yana furta haka ya juya da Sauri don sun samu free period ,wannan yasa shi ɗaukar Hanyar section ɗin da ya kai Ma'eesha. Baya tunanin Masifar da zai dauko ma kan sa. Bai biya koman ta ba ya kai ta aji ana kulawa da ita kuma baya jin tsoro ko tunanin wani abu .

Ta window ya leƙa anan ya hango Madam docas riƙe da stick na pointing bord tana gaban allon tare da yi ma yaran karatu . Hango ma'eesha yayi a front seat tana zaune tana kifa kanta alamu barci ta fara ko zai ɗauke ta . Cike da zimma ya shiga cikin class ɗin yana kallon Madam docas tare da ɗaga mata hannu yana yin alaman ta dakata tayi shiru .

Kallon sa Madam docas tayi cike da rashin Fahimtar meyake nufi ,anan ne taga kuwa abun da yake nufi 🤣 don gani tayi Aliyu na bi layi layi yana kwantar da yaran suma wai suyi barci tun da Ma'eesha na barci to kar Madam docas tayi karatu ta tayar da ita , haka sauran ɗalibai suma kar suyi surutu🤐 .

*To jama'a kar ku manta littafin rainon soja na kudi ne regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 080812029232 yan Niger zaku turo katin Airtel na 500f.*
[12/15, 1:59 PM] Abu~ammar: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story .*

Free page 6

________________________
MAMAN TEDDY
Marubuciyar
My Lady boss
Walijaam
Siyasata
Yar maula
Kwaryar sama
The virgin maid
Gidan Ƙwarata
The Sexy Boss
Yar aiki
Bafullatanan Ruga
X world duniyar shahara
Mr romantic
Dijama
Kwarton manya
Yar tsakar gida
Zuma da maɗaci
Sadaka yalla
Yar waye
Gidan zaurawa
Taɓarah
Fƴaɗe
Bintoto
________________________
"Da sauran su💃🏻 a yanzu kuma gata ɗauke muku da sabo mai ɗauke da sabon Salo na musamman wato Rainon soja , niko da kaina nace za'a sha duka😹soja da raino ai abun ba'a magana 🤣labarin sai wanda y karanta shi kar ki bari ayi babu ke Hajjaju...labari ne mai tafe da rikirkirteccen Al'amura wanda da fari sai kunce ya abun yake , Gaban yafi farkon🕊️dadi tun a yanzu ina sauraren comments din ku da masu fatan alheri na gode sosai . Sannan masu buƙatar daga farko don Allah kuna rinƙa tambaya ne a wasu groups da kuke ciki , idan kuka biyo Ni ayyukan da hidimomin nawa suna da yawa , bana samun damar turawa ta private 🙏🏻. Gare ku masu buƙatar fara payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake ; Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Vtu transfer number 09061466409 Yan Niger zaku turo da katin Airtel 500f free page ya fara nisa a page 10 Free zai ƙare maza ku hanzarta wurin biyan naki ana ta payment💃🏻Ni kuma ina ta adding😹🤗 to kar a barki a baya, ko kiyi tunanin samun na bulus mutane na yan amana ne..........!
~Tallah~

*Buxuwa Empire🐪08126535394*
Tanayin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah...

💥 Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe bawan Allah .

💥 Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure ko miji mara kyauta...

💥 Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda ake yi

💥Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma ..

💥 Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki da zuciya za'a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai dai aikin mu babu kauce hanya .

💥 Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.

💥 Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba ...aikin mu babu kauce hanya.

💥 Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi

💥 Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin

💥 Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .

Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki

Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.

Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .

Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :08126535394

Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu 👹 suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai🙏🥰08126535394.

•••••

Kallon sa Madam docas tayi cike da rashin Fahimtar meyake nufi ,anan ne taga kuwa abun da yake nufi 🤣 don gani tayi Aliyu na bi layi layi yana kwantar da yaran suma wai suyi barci tun da Ma'eesha na barci to kar Madam docas tayi karatu ta tayar da ita , haka sauran ɗalibai suma kar suyi surutu🤐 .

Bin su yake layi layi yana saka jariran yaran barci ta Hanyar ƙwantar dasu bisa teburan da suke zaune akai . Ita ko Madam docas tsayawa tayi tana sakin baki sarara, hannun ta ɗauke da sandar da take koya masu karatun motsin kirki ta kasa yi , Ta rasa da mene zata kira wannan abun da Ali keyi mata a wannan lokaci .

Su kuwa yara dama kaman a gajiye suke yana kwantar dasu suka fara barci nan kaji ajin shiru babu ƙaran abun da kake ji sai na A.C da saukar munsharin su . Kallon sa Madam docas tayi kana ta Girgiza kai a zuciyar ta tana cewa “ Yana matuƙar ji da yarinyar a zuciyar sa , Wannan so haka? Ina ruwan ƙanwata ce , da duk kan alama an daɗe ba'a yi masa ƙanwa ba , itace ke bi masa . Tana maganan a zuciya tare da takawa tana komawa wurin zaman ta itama don ta huta . Duk da Tasan karatun soja Aliyu ke yi a halin yanzu ,sannan suna amsan training exercise iri-iri Amma ba ƙaramin mamaki tayi ba da yanda taga tsawon kusan fiye da awa guda yana tsaye akan Ma'eesha tamkar soja mai bata kariya . Tun da ta fara barcin yake a kan ta a tsaye bai ko jingina ba bare ya zauna tsawon lokaci . Motsi ta fara yi da idanun ta tana miƙa tare da ware fararen idanun ta da suka sauka bisa fuskar Aliyu. Murmushi ma'eesha ta sakar masa cike da jin daɗin ganin nasa , kana ta miƙa masa hannun ta tana Wangale masa baki . “Taho mu tafi ” . Yayi maganan yana ɗaukar ta cak da hannayen sa .

Gimtse fuska Madam docas tayi don ta fahimci lamarin Aliyu da Ma'eesha sai tayi masa zafi-zafi sannan zai barta tayi karatu. Aliyu...”! Ta kira sunan sa cikin dakakkkiyar Muryar ta .

“Na'am madam” .
You have to Maintain your dignity , ka tsaya a matsayar ka ,maza sauke mun yarinyar nan , idan ta shigo class baka da hurumin sake fitar da ita sai lokacin fitar su yayi , sauke ta ka tafi . Madam docas tayi maganan tana hura hanci irin na matan sojoji, don ita kan ta soja ce ,irin su wanda suka fara karantar hanyar koyarwa ne sai daga baya kuma suka samu soja , sune ake basu koyar da ɗalibai irin su ma'eesha da sauran su.

Kallon ma'eesha Aliyu yayi kana ya juya ya kalli Docas da har a lokacin su take kallo . Kai wannan matan Jaraba ce. Ma'eesha ki zauna ina dawowa nan kusa. Yayi maganan yana sauke Ma'eesha daga jikin sa tare da zaunar da ita a inda take. Narai-narai tayi da ido , tana kai hannun ta tare da fara murzasu alamun tana gab da sa masa kuka . Ohh Sorry Ma'eesha ta yanzu zan dawo , na kawo Miki chocolate ko sweet wanne kike da buƙata? .

Madam docas ce dake bayan sa ta ɗan yi ƙasa da giran ta tana tunanin Meye Aliyu keyi haka ? Wai shin yarinyar ma da ko magana bata iya ba ne yake wannan dogon zancen da ita ? . Miƙewa tsaye tayi tana isa inda yake shi da Ma'eesha, gani yayi ta miƙa mawa ma'eesha alawa tana cewa “ Kai kuma fice mun daga Aji daga yau kar ka sake dawowa Sai idan an tashe su ” . Sum-sum-sum Aliyu ya saka kan sa yana ficewa zuciyar sa tayi masa sanyi koba komai yaga Ma'eesha cikin ƙoshin lafiya” .
Chapter 8 · 0% Book details