Sashe 12
Rainon Soja Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsayawa Mami tayi tana kallon Haidar, yayin da Jidderh ta tsaya itama tana bin su da Wani irin kallo ,Hannu Haidar yakai ba tare da ya tanka su ba , a Miskilance ya buɗe Murfin moton yana shigewa mazaunin gaba , Ita kuwa ma'eesha tsayawa tayi tana kallon sa ta kalli Mami sai kuma Jidderh dake aunata mata harara. Ma'eesha shigo Mu tafi . Yayi magana yana miƙo mata hannu . Murmushi Ma'eesha tayi cikin sauri da farin ciki don ita bata fahimci wani Abu ba abinka ga yaro ba wayo . Wayewa bisa cinyar sa tayi tana Dariya ...hannun ta takai tana kama kuncinsa tare da kallon sa tana sa dariya da cewa “ Uncle Aliyu wannan ce mami n ka? ”..Tom nima mami na ce? . Kallon ta yayi yana murmushi kana yasa taffan sa yana kama suɓu-suɓun kumatun tare da cewa “ Me kumatu me kumatu....🤣 . Eh itama Mamin ki ce kinji Ma'eesha ” .
A'a ita ba mamin ta bane , Wacece ita kuma wannan Mami? Muryar jidderh ya katse su tana Cigaba da cewa “ Mamin muce kaɗai dagani sai Ya Aliyu sai Ya Khaleel sai Ni jidderh,ke bamu san iyayen ki ba...Keeeee....;!!! Jidderh ya ishe Ni haka ,yi mun shiru....!!!
Muryar Mami suka ji ya katse su cike da Tsawa da nuna fushin ta sarari . Shiru jidderh tayi don Tasan halin Mami musamman idan ta daka masu irin wannan tsawan , Tasan halin ta da fushin ta . Kallon jidderh Khaleel yayi yana mata alama da hannu da ta shigo . Oya inside ” . Mami tayi maganan tana tura Jidderh cikin moton ,tare da rufowa . A hankali cike da jin sanyi da mutuwar jiki ta isa ɓangaren ta tana fara jan moton ba tare da tace komai ba ” .
*Kuyi hakuri dana yau babu yawa🙏🏻*
*Kar ku manta littafin na kudi ne regular group₦500 Vip group₦1000 special payment₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932*
~Tallah~
*Buxuwa Empire🐪08126535394*
Tana yin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah...
💥 Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe bawan Allah .
💥 Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure ko miji mara kyauta...
💥 Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda ake yi
💥Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma ..
💥 Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki da zuciya za'a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai dai aikin mu babu kauce hanya .
💥 Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.
💥 Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba ...aikin mu babu kauce hanya.
💥 Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi
💥 Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin
💥 Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .
Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki
Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.
Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .
Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :08126535394
Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu 👹 suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai🙏🥰08126535394.
[12/15, 1:59 PM] Abu~ammar: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story .*
Free page 9
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
YouTube link ku shiga kuyi mana Subscribe don samun audio novel na Mamanteddy ....
________________________
MAMAN TEDDY
Marubuciyar
My Lady boss
Walijaam
Siyasata
Yar maula
Kwaryar sama
The virgin maid
Gidan Ƙwarata
The Sexy Boss
Yar aiki
Bafullatanan Ruga
X world duniyar shahara
Mr romantic
Dijama
Kwarton manya
Yar tsakar gida
Zuma da maɗaci
Sadaka yalla
Yar waye
Gidan zaurawa
Taɓarah
Fƴaɗe
Masu tambayar na basu littafi duka littafaina na kuɗi ne , idan kin shirya siyan naki sai ki mun magana. Sannan masu buƙatar rainon soja daga farko zaku iya joining wannan link din https://chat.whatsapp.com/JLMzlJU65ZJ61TOzh7JHWY .
________________________
kar ki bari ayi wannan tafiyar babu ke Hajjaju...labari ne mai tafe da rikirkirteccen Al'amura wanda da fari sai kunce ya abun yake , Gaban yafi farkon🕊️daɗi tun a yanzu ina sauraren comments din ku da masu fatan alheri ina godiya sosai . Sannan masu buƙatar daga farko don Allah kuna rinƙa tambaya ne a wasu groups da kuke ciki , idan kuka biyo Ni ayyukan da hidimomin nawa suna daa yawa , bana samun damar turawa ta private 🙏🏻. Gare ku masu buƙatar fara payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake ; Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Vtu transfer number 09061466409 Yan Niger zaku turo da katin Airtel 500f free page ya fara nisa ya ku hanzarta wurin biyan naki ana ta payment💃🏻.
•••••
Jiki a mace suka ɗauko hanyar jeji zuwa cikin garin Kaduna. Duka su ukun babu wanda yaƙara tankawa ,sai Ma'eesha dake ta wasannin ta , a haka kamin su isa Barci yayi awaon gaba da ita. Rungume ta tsamm Aliyu yayi yana shafa kanta . Sunan mami tuƙi take yi amma gaba ɗaya hankalin ta baya akan Driving ɗin da take yi ,yana kan Haidar da gaba ɗaya bata ga tsoro ko tashin hankali a tare dashi ba . Wannan ɗabi'ar sa ce . Mtswww ”.! Yar tsaki tajah mara sauti sosai kana takai hannun ta tana bugun Sitiyarin da yar ƙarfi kan ta na mata Wani irin sarawa...Ali why?”..Aliyu me yasa bakajin magana ne? Wato ko kashe ka za'a yi sai dai a kashe ka bisa a binda kayi niyya? Meke damunka Haidar? Yau zaka fahimci matsayin mu na iyayen a gareka ....zaka san iyaye ba abun wasa bane ba ,yaro ne kai ƙarami ba zai yiwu mu zuba maka ido ba , ice tun yana ƙarami ake tanƙwarasa idan kuma ya girma sai dai a karya shi ....”
Dafe kai Khaleel yayi kana ya cije laɓɓansa da ɗan ƙarfi yana katse Mami da cewa “ No is too late Mami” , ai lokaci ya wuce , yanzu Ali ya kangara kin manta ne Mami tun yana ɗan shekara uku kaman dai yarinyar hannun sa idan an masa laifi ko fushin zuciya ya ɗebesa ɗauke wuta yake yi sai dai mu ganshi a sume ya sanƙare mana kin manta Mami? Idan da wanda yafi kamata yaji tsoron ki da Daddy shine ya fi kamata a farko , amma kalli fa kiga tsawan fiye da shekara kuka yi masa magana akan wannan yarinyar baiji ba ya ma maida ku wasu..... Enough Khaleel...” Ya ishe ka haka”!
Muryar Aliyu Haidar mai cike da amo ya katse su da ƙarfi , lokaci ɗaya kamannin sa sun sauya manyan Lulun idanun sa sun kaɗa sunyi jah.
Ya isa Don Allah Ya Khaleel, na daɗe ina ɗaga maka ƙafa Coz kai ne gaba da Ni , ya kamata kayi maintaining dignity ɗinka tun kamin na mance da waye kai da matsayin ka a wuri na. Na fara fito maka a Aliyu na ,yanda kowa ya Sanni da halina a Duniya....Yi mun shiru Haidar”! Kayi mun shiru ko yanzu na gwaɓɗe bakin ka ,mara kunya Shashashan yaro!
“Mami tayi Maganan a matuƙar fusace, tana kallon Haidar tare da Cigaba da cewa“ Ai yanzu ko a yanzu ka nuna masa bashi ne gaba da kai ba kai ne gaba dashi mara kunya kawai” .
Khaleel ba yayan ka bane ? Kayi mana laifi kuma sannan har kana da bakin magana saboda ka tabbata. Ko don kan ku yazo Ɗaya ? To xanyi maganin rashin kunyar ka . Stupid boy . Mtswwwww ......ta ƙare maganan tana jan dogon tsaki tare da maida hankalin ta ga kan hanya .
Tun da ta fara Maganan Aliyu bai ce komai ba har ta gama ,haka zuciyar sa ke tafasa masa ji yake kaman ya kamo Khaleel ya shaƙe yayi ta duka. Dama wannan halin sa ce , tun yana yaro ƙarfin sa da Khaleel da banbanci , a waje Khaleel zai kamasa ya duka son ransa idan yayi masa laifi, amma suna dawowa gida zai gudu ba za'a ƙara ganin sa ba , saboda idan Ali ya kamasa baya masa da Sauƙi,tun yana yaro shi bai iya hukunci ba , idan yace zai duka ko faɗa ya haɗaku to kumbura maka jiki zaiyi idan aka ci Sa'a na bai zubar maka da jini ba . Shi yasa Duk iskancin da Khaleel zai yi masa a gaban su Mami ne ko kuma a waje. Saboda yasan ba zai taɓa ramawa ba . Sai dai ya tsaya a kafiyar da tirjiya.
Hango yanda Ali ke huci yasa Jikin Khaleel sanyi a hankali ya furta “ Mami ki rabu dashi, duk abun da ya zaɓa a Rayuwar sa yayi , sai ya kula da yarinyar ya raine ta ya zama mata uwa uba yan uwa... idan ta girma sai yayi mata Aure .
No”......h!