Sashe 15
Rainon Soja Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*After some years..... 💃🏻*
Taro ne ya taru hall babba na iya ɗaliban secondary school da primary a haɗe duba ga karshen zangon da ake ciki . A hankali Muryar ɗaya daga cikin malaman wannan makaranta ya fara magana da jawabi kamar haka “ ɗaliban da tafi kowa hazaƙa a ɓangaren Primary makin ta yafi na kowa wannan ƙyautar nata ce , itace Aisha Saleh Yelwa....Ihun yara da manya kaji ya cika hall ɗin suna kiran sunan ma'eesha...wacce a yanzu take ajin ƙarshe na primary wato Primary 5. Cikin wani irin sauri ta miƙe da gani kasan ta samu training da Raino cike da confidence wanda wannan ɗabi'ar nata ta same shi ne a hannun Uncle Aliyu. Fara'ar n ta shi yake ƙara mata masoya cike da Ladabi ta isa ga Uncle Anabeth. Tafi aƙa ƙara sakawa kamin ya miƙa mata ƙyautar ta tare da sakamakon ta . A hankali ta amsa Mick ɗin tana washe baki fara'ar ta na ninnkuwa dimples din ta na loɓawa , kyaƙyƙyawar yarinya tun a yanzu ina ga ƴammatanci kuma. Hular kan ta ta gyara zaman sa na sanyi irin na rigar jikin ta duka na makarantar ne. Cikin Sanyayyar zaƙakƙiyar Muryar ta tana dariya ta furta “ Hello good morning everyone, nice ma'eesha Saleh Yelwa, ina godiya sosai da Wannan babban ƙyauta kuma nasan Uncle ɗina shima da ya nann zai gode maku , amma makwafin sa na gode maku duka........🤣🤣 Dariya aka ƙara sakawa har da masu kyakyatawa yayin da Su Na'ima wato class mate din Jidderh don yanzu a SS3 take ita ,nan su Na'ima suka sa ihu tare da cewa “ We really love you ma'eesha ❤️” . Daga masu hannu tayi tana murmushi tare da tafawa ita Bama ta jira a tafa mata ba duka da ita da ɗaliban da malaman suke tafawa a tare , itama ta tafa ma kanta kenan .
Sauka tayi tana komawa wurin zaman ta , yayin da ƙawayen ta kowa ke amsar ƙyautar nata .
Gyefe can Jidder ce take hura hanci da kumbura tayi da huƙeƙiya ta zama cikakkiyar budurwa yar shekara 17 . Fuskar ta sam ba Annuri don har iya yau tsana ce ke ruruwa mata na Ma'eesha a zuciyar ta . Jidderh me yasa bakya farin ciki ne ? Autar ku tafi kowa hazaƙa aa..... Enough please bana son Jin komai malama ki ɗan rabu dani” . Jidderh ta furta tana kallon Ƙawarta sadiya kana ta ja tsaki tana miƙewa tare da fita hall ɗin tana nufar inda moton drivan su yake . Kusan kaman mintuna Arba'in sannan daliban aka fara fitowa alamun Hutu ya kammala na karshen zango.
Ma'eesha... ma'eesha sunan kawai ma'eesha ake kira yayin da seniors din ta da yawa kyauta suke ƙara mata a haka har gaban moto suka kawo ta tana shiga tare da ɗaga masu hannu drivaer na jan moton tare da fara barin harabar Makarantar.
Tafiya ce suka fara babu mai cewa komai , sai dai ita ma'eesha akwai surutu cike da farin ciki take kallon Jidderh kana tace “ Anty jidderh kin ga Ƙyautar dana samu ? . Zanci uban ki kika ƙara kiran sunana? Ni tsaran ki ce Im i your mate? Ki kula kuma ki kiyaye.....!
Shiru Ma'eesha tayi tana kallon ta fuskar ta na narkewa idanun ta nan da nan suka ciko da ƙwallah . Anty jidderh Ni fa ƙanwar ki ce ,me yasa kike mun......Shiiiiiii huuuuuu jidderh ta saki huci tana caɓe baki tare da girgiza kai kana tace “ Ke bari na sanar Miki da Wani Abu da baki taɓa sani ba a Rayuwar ki , shin kin san me ake ɓoye miki a cikin gidan nan? A tunanin ki mu din ahali ne ɗaya? Humm yaro kenan! Tom Bara kiji idan su yayyun ki ne mami mamin Kice haka Daddy Ni ban haɗa komai dake ba .
Hawaye ne ya fara bin Kuncin ma'eesha don ita bata san wai mami Bama mahaifiyar ta bace gani take ita yar suce , kuma ko a yanzu bata fahimci inda jidderh tasa gaba bane , don har yau jidderh tsoro ya hanta bayyana mata gaskiyar.
Ke kin san bana son Hayaniya ko? Kai driver sauke mun yarinyar nan ta tako da ƙafa ta iso gida ,ba zan zauna tana mun kuka a moto tana cika mun kunne ba .
Kiyi Haƙuri jidderh. Drivern ya katse ta , inda ta hasala tana cewa “ A yau zaka rasa wallahi hanyar samun abincinka....ƙanwar kace ko kun haɗa jiɓi da ita ne matsiyaci ....kaga farin fata kowa wannan hasken naki da shegen dariyar ki na banza yake ribartar mutane don ban ga wani kyau da kike dashi ba . Sauke ta.....sauka ki fita .....!!! Tayi Maganan tana doka mata Tsawa wanda cikin sauri Ma'eesha ta fita , tana kallo moton ya ɓace mata, da sauri ta fara takawa tana gudu don lokaci daya garin ya fara kullluluɓewa da hadari ɓakin ƙirin. Sauri take yi tana tafiya tare da maida gift din ta cikin ƙaramin jakarta . Fuskar ta duka ya kacame da hawaye , a hankali ta furta “ Anty jidderh kiyi Haƙuri.....” tamkar wacce Jidder ke a gaban ta ....wani irin ruwa ne ya fara sauka mai bujaji da iska mai tafiya da mutane haka yake gaba da baya da Ma'eesha ruwan na sauka a jikin ta baki daya ..!
Sanye Mami take cikin wata irin tsadaddan material Golden , a yanzu ta zama cikakkiyar uwa mai kula da yaran ta . Tun da taga hadarin hankalin ta ya tashi ta fito barander tana jiran Dawowan ƴammatan nata . A haka ruwa ya fara sauka . Sunan Khalil da Aliyu yau suka dawo amma a yanzu bata ta kansu a ciki ta bar su ita dai burin ta taga Ma'eesha da jidderh sun dawo gida Lafiya. Hummmm wani sauke ajiyar zuciya tayi da sauri tana isa ga moton drivan da yake dauko su. Bude moton Jidderh tayi yayin da mami a ruwan ta isa da gudu tana furta “oyoyo my babies, Ina Baby ma'eesha.............?
Wani irin kallo jidderh tayi mata kana ta wuce ta fuuuu ba tare da ta tanka ta ba. Sam mami bata damu ba , hannu tasa tana murmushi tare da yar dariya tana ware jikin ta da cewa “ Oya come out my baby , taho na Rungume ki ruwan ba zai sauka miki ba ,ba zan bari ko kaɗan ya taɓa ki ba.....Ai Hajiya Ma'eesha bata a cikin moton nan.............😱
Ya kuke ganin tafiyar zata kasance a gaba💃🏻na bar maku tunanin🤪.
*To masu karatu free page zai ƙare a shafi na goma sha biyu 12 maza ku fara payment saboda nan kusa zai ƙare . Regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Ayshatou Maman-teddy*
*Buxuwa Empire🐪08126535394*
Tanayin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah...
💥 Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe bawan Allah .
💥 Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure ko miji mara kyauta...
💥 Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda ake yi
💥Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma ..
💥 Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki da zuciya za'a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai dai aikin mu babu kauce hanya .
💥 Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.
💥 Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba ...aikin mu babu kauce hanya.
💥 Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi
💥 Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin
💥 Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .
Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki
Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.
Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .
Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :08126535394
Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu 👹 suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai🙏🥰08126535394.
[12/15, 2:00 PM] Abu~ammar: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*
Free page 11
*💃🏻💃🏻💃🏻To masoya na mun kusa muce free page ya ƙare A page 12 Inshallah zamu ƙare na ƙyauta wato book 1 masu buƙatar Cigaban littafin Rainon soja ga yanda process ɗin namu yake.....Regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN...a next page book 1 zaiyi ending😄💃🏻💃🏻*