← Book details Ni Da Misbah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 10

Sashe 8

Ni Da Misbah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*

" *We Rule the World of Writing* "

https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK (24), NI DA MISBAH •LOVE STORY• FREE BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *NI DA MISBAH*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*AUGUST %8%*

*MONDAY 18/8/2023 AUGUST*

_PAGE 81 TO 90_

```Second to The last page in Sha Allah........```

"Au bariki Za'a muna tsakar palourn kuma? Yanzu fa kagama Fad'in baka Sonta ka tsaneta shine kuma kuke min bariki, Mtssswww mara Zuciya kawai mayya," tana gama maganar tabar su cikin haushi

Maganganun Jasra Sosai suka dake Amna Kuma tayi Alk'awarin k'watowa kanta Y'anci A gidan,

Mik'ewa tayi cikin sauri tabar wurin,

Shikuwa jiki A Macce Ya mik'e ya koma d'akinsa Jin Sabon lamari na feeling ya kamasa Yasa Yafito direct d'akin Jasra Yawuce,

Tana zaune bakin madubi tana shafa motions d'inta daga ita sai d'an k'aramin towel

Jasra badai Rashin kunya da bariki ba takai maku'ura wayewar ta harta Haifar Mata fitsara da Rashin kunya, Yafad'i A ranshi Yana matsowa daf da ita, da Y'ar sallama bakinsa,

"Bani natayaki shafa man"

D'an b'ele Baki Tayi Kafin tace"Nasaba shafa Abuna ai"

Bayajin rigima Kuma da buk'ata Yazo Shiyasa Bai tankata Kan maganar ba,
Bakinsa kawai yakai Kan nata Yasoma kissing d'inta,

*(NIDAI KUNSAN MATAR MLM CE BANYI NISA KAN LAMARIN BA HASALIMA MUNA FATAN SHIRIYA GA MARASA KUNYAR MARUBUTAN MASU BATSA A LITTAFI, NI DAI INA ROK'ON ALLAH KARIYA DAGA RUBUTA MUGUN LITTAFI IRIN WAND'ANNAN,....... KUMA WRITE'S KUDAINA KARANTASU DOMIN SUNA DUSASHE KAIFIN KWAKWALWA CEMUKU DASUKE GYARAN AURE SUKE DUK KARYA NE MAJORITY'S DINSU MA BASUDA AURE, SO IRIN WAND'ANNAN LITTAFAN BASUDA WANI AMFANI CIKIN RAYUWARMU, ALLAH YAKAREMU DAGA FAD'AWA HALAKA AMEEN..)*

Ihun Jasra Yasani koma d'akin, wani wawan Mari ya d'auke ta dashi, cikin d'aga murya Yace"kenan wannan Shine dalilin k'inbarin na kusanceki lokuta da dama saboda kinsan ta'asar da kike Aikatawa, dama ke Y'ar Iskace bansani ba,"?

Cikin kuka da wayewar bariki tace"wllh a'a bako d'aya MISBAH ka fahimce Ni wllh fyad'e Akamin shiyasa nake gudun ka, bantab'a fasik'anci ba, ka yarda Dani,"

Dogon tsaki Kawai yaja Ransa sai suya yake shi fatansa ma d'aya in Bai kwashe wata cuta ba, Indai hakan ne wayewa Allah waddaran wayewar duka,

D'akinsa Yawuce, kayan sa kawai ya d'iba Yafito baiwuce ko Ina ba sai Airport sanin sa Aduniyar Wasa yasa baida wahalar zuwa duk inda yaso Kuma yanada bizar k'asashe da dama, Kai tsaye Holland ya nufa, Yana Isa hotal ta musamman ya Kama Aje kayansa kawai Yayi Yawuce Asibitinsu Saida Aka masa gwaji Aka sanar dashi baida komai sannan Hankalin sa Ya kwanta, Yadawo hotel d'in,

Jasra kuwa Jin fitarshi gidan gaba d'aya yasa tafashe da dariya tace"Allah yasama ka mutu can ba shigenda zai hanani watayawa wllh, Mtssswww Aikin banza,"

Wanka tayi ta d'auke jakarta sai sai gidan SAURAYIN TA, Suka cigaba da shek'e Ayarsu,

Amna Kam tana d'akinta Suna waya da k'awarta haula take fad'a Mata itama Ankusa bikinta,

"Ina k'ara fad'amiki Amna kada ki zauna kamar wata sauna yayita Azabtar dake, Kuma kada kizauna kibar wannan shegiyar Matar da Ya MISBAH wllh Arniya Zaki dawo musu, Ke dakanki Zaki samasa soyayyarki ta K'arfin tsiya cikin ranshi bama iya Zuciya kawai ba"

"Amma Taya Zan iya hakan haula? Ni wllh tsoronsa ma nakeji, Kuma ya tsaneni kullum Yana fad'awa matarsa hakan Yanzu ma ta fad'amun gabansa Kuma gabana Amma komai baice ba, bansan taya zanyi ya soni ba,"

"Haba Amna saikace ba macce ba, kefa Macce ce kina iya saka shi yasoki Koda Ace Bai Aure kiba balantana ya Aure ki, kusanci dashi Sosai Zaki samu,"

"Yibayani yarda Zan fahimta,"

"Amna wllh kinfaye sakarci Kuma Wai kina karatun novels Amma kinkasa wayewa, shine matsalar ki, Rashin kusanci da Bakuda ne yasa yakejin baya sonki da Ace Zaki nemi Hanyar shiga jikinsa Sosai Wllh da gudu Zaki shawo kansa, Yanzu ki tura Masa Text Mai dad'i,"

"Wllh haula tsoro nakeji,"

"Mtssswww to shikenan zauna kada kinema kanki Y'anci," kittt ta k'atse kiran

Ajiyar Zuciya Amna ta sauke, fitowa palourn tayi Amma ko motsin Jasra bataji ba balantana nashi, karon farko data shiga d'akinsa, komai har gitse, gyarawa tayi sannan takoma nata d'akin tana zullumin d'aukar Shawarar haula,

Tinda Jasra ta fahimce MISBAH baya gari Tak'ara zage datsen cin karenta ba babbaka wani sa'in ma can take Kwana hotel d'in, har cloves d'inta take zuwa,

Kullum Amna ce kawai gida tintanajin tsoro harta daina

Tana zaune palourn ita k'adai ta rafka tagumi tana tinane tinanenta data saba, ko Ina ya MISBAH yaje Haka? Lalle tsanar da ya mata ba kad'an bace Tinda har Yake iya tafiya Bai fad'a Mata ba Kodai da matarsa yaje ne? Dan yau kwana 2 Bata sake Jin motsin taba,.

Kamar daga sama taji sallamar Aira Aikuwa suka rungume juna cike da murna suka soma fira Nan takejin Wai Ashe Yana Holman Kuma gobe zai dawo,

Ko Alama Bata Nuna mata basa jutuwaba har Yanzu,

"Aunty Amna Ina Waccen munafukar,? Banji motsin taba,"?

"Ke Aira Matar yayan naki? Kidaina ba kyau,"

"Hunmm Ni wllh Aunt bana Sonta ko su Umma basa Sonta ke ko Ya MISBAH haushi yake ban Wllh Banga Abun so tare da wannan fitsararriyar ba,"

"Aira ya Isa hakan koma Yaya ne Matar Yayanki ce kibata girmanta, Kinga murufe wannan chapter d'in ba hurumin mu bane kada muyi gulma, Ina Hajiyar sama Ina kewarta Sosai Inason ma idan Yadawo muzo gida ai,"

"Ai kece dad'i miji Tinda Aka Aure wanda Akeso shikenan mu mantawa zakiyi damu,"

"A'a fa my Aira kada muyi hakan dake, Wai ma waya kawo Naga ba'a shigo da motar ciki ba,"

"Kinma tinamin Inason fad'a Miki Wllh Ya Samir ne,"

"Ya Samir wane Samir,"

"Ya Samir dai Wanda Kika sani doctor Samir Abokin Ya MISBAH"

"Kai haba Aira? Anya ba wata k'asa Yaya Akayi yasan zakizo,"?

"Hahahaha Kai Auntyna Amna da son gulma saikace bayarba, Wai yaushe Kika Fara yawan surutu haka, Kodai ya MISBAH ne ya,..,"

Jefamata pillow tayi cikin dariya tace"bansani ba kedai fad'amuna sirrin kawai,"

Dariya itama tayi kafin tace"Ah sirrin d'aya ne kawai ya kamu zanyi ciki dashi ne,"

Dariya Suka saka dukansu harda tafawa

"Kai sister Wai da gaske kike, su Daddy sun sani kuwa,"?

"Ah tin yaushe ke in shourt har Anyi magana Yanzu Kaya kawai zasu aiko"

"Amma Aira Bakida kirki shine ko naji labari,"?

"Ai Yanzu gayanan kinji, kuma Abun Kamar Wasa Wllh,"

Fira Suke Sosai suna dariya,

Tinda suke daniyar yake bakin k'ofar tsaye Yana kallonsu musamman Amna baitab'a ganinta cikin farinciki hakaba Haka kawai yaji b'acin Randa yazo dashi ya gushe,

Sanye take cikin Riga da wando sun zauna sosai jikinta,

Juyawar da Aira zatayi taganshi tsaye Yajingina da bango Yana kallon Amna..

"Laaaaa Ya MISBAH kaine kadawo ba Saigobe zaka dawo ba,"?

Jinta Ambace sunan Ya MISBAH yasa Amna juyowa Suka had'a kusan na wasu dak'ik'u kowa da Abunda ke Ransa,

Saurin janye idanuwansa Yayi Yana d'aure fuska Yace"tinda gidanki Nadawo saiki maidani inda nafito ai," Yana Gama Fad'ar hakan yanufe d'akin sa,

"To Sarkin masifa nidai sai Anjima jeki keda ke iyawa Ni nayi Nan,"

Dariya kawai Amna tayi tarakata har gate tawuce itakuwa tadawo ciki,

Cire kayan jikinsa yayi daga shi sai three-quarter ya fito d'akin Jasra ya nufa ga mamakinsa d'akin rufe Yajima Yana nocking Amma shuru hakan ya tabbatar Masa Batanan

Zuciyar tafara fad'amasa "takoma yawon banzarta dama Ina kasanta bafa gidansu kafara ganinta ba, gashi kasameta A wani iri kenan da gaske tana bin mazan, ai kuwa ido zai saka Mata yagani, idan hakan ya tabbata zatayi mamakin sa,

Fitowa yayi tawuce d'akin ta harta kwanta ta rungume pillow Abunta ta runtse idanuwanta Ga Alama dai bacci Yafara d'aukar ta,

Yajima Yana k'are Mata kallo, baisan dalili ba hakawai yakanji dad'i idan Yana kallonta Kuma bayajin takaicin kallonta wannan karon, Jin yayi Yana son Mata mugunta Fridge ya bud'e ya d'auko juice Mai sanyi Sosai ya Lallab'a Ahankali ya watsa Mata A fuska,

A firgice ta mik'e har da Y'ar k'arar ta saboda Sanyin ya shigeta Sosai ganin sa Tsaye da lemun Yana murmushin mugunta Yana sake d'aga kwalin da niyar sake juye Mata shi,

Aikuwa itama Wannan karon jintayi bazata iya barinsa ba, koma Yaya ne zatayi Amfani da Shawarar Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 cikin Azama tafad'a jikinsa tana sakin kukan shagwab'a duk yarda yaso yacireta jikinsa tak'i bashi damar tawani cukuikuye shi tana k'ara shigewa jikinsa,

Sanyin jikinta na lemun daya watsa Mata Yasoma Shiga jikinsa shima, take Yasoma Jin wani irin Duka kuzarinsa Yab'ace baiyi Aune ba kawai saiyaji ya Fad'a Kan gadon itakuwa da gayya tamasa hakan saita k'ara nanikeshi tana wani kusurniya jikinsa,

Duk Ilahirin jikin MISBAH ya mutu komai nasa ya tsaya take wata irin muguwar Sha'awar da baitab'a jiba ta fisgosa

Idanuwansa Suka rufe ya manta wacece tare dashi Yakai bakinsa nata,

Jin Yasoma wuce wuri yasa gabanta ya Fad'i tasoma tureshi Amma Ina k'arfin su ba d'aya ba, MISBAH ya gama makancewa Sam ya manta tsana da Rashin so da yake fad'a Burinsa Kawai yake neman cikawa.....................,
Chapter 8 · 0% Book details