Sashe 2
Ni Da Misbah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK (24), NI DA MISBAH •LOVE STORY• FREE BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *NI DA MISBAH*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*AUGUST %8%*
*Page 7 to 15*
............. Aira tana k'aunar Amna sosai kuma tin tana k'arama ta fahimce Akwai shak'uwa tsakanin Amna da MISBAH,
Bayansa wasu Shekara Amaryar Small daddy Wadda suke Kira Mommy k'arama tahaife Yara 2 sunyi shagali
Duka Ahlin suna k'aunar Amna Sosai Domin tausayi take basu ganin batasan dad'in Uwa ba,
Sanda ta kammala Ss3 Aira kuwa Ss 1 take lokacin, Kuma lokacin MISBAH yashiga duniyar Wasa yabuga kuma yayi nasara A Yanzu har suna yayi Aduniya, lokacin Yana gida tayi graduate d'in ta, Tana dawowa da kyautukanta Bata zame ko Ina ba sai part d'in su MISBAH d'akin sa ta samesa zaune yana Tab'a laptop d'insa,
Da sallama tashigo cikin karad'i irin nata Domin Amna Akwai k'iriniya da hayaniya hakan kesa duk inda t azauna tayi Masoya,
Fad'awa Kan gadon Tayi tana Fad'in"Ya MISBAH I'm graduate Yanzu na girma nagama secondary sai maganar Aure ko,"?
Juyowa yayi ya kalleta Had'id'a girgiza kansa Yace"Amna kin girma fa yanzu eh naji Amma Abunda Zaki Fara gyara Shine kizama silent mana ni banson Wannan karad'in naki banson hayaniya wllh, waima kina Hakan wazai ce Yana sonki,"?
D'an tura baki tayi"Haba Ya MISBAH bayan kasan kaine Zan Aura Kaine mijina mana," tak'are maganar tana ruge fuska Wai taji kunya
Dariya Sosai MISBAH yashiga Wanda yasa ta shagala da kallonsa saida ya gaji Dan kansa sannan ya daina Yace"Kai Amna Har yanzu ke yarinya ce, Ni ba irinki nake soba Ina son macce Y'ar boko Mai shekaru innocent girl ba Mai rawar Kai da karad'i irin nakiba Kuma ni Nafison Wadda zance Inaso bawai tace tana sona ba,"
Shuru tayi Had'ida zuba masa ido tanajin zafin kalamansa Cikin dauriya tace,"Amma ai ko Addini Yace idan za kuyi Aure macce ku Aure Mai Addini hakama Annabi Muhammad S.A.W Yace cikin hadisansa, Kuma ni ya MISBAH inada Ilimin Addini to Kuma ni sister d'in ka ce fa meyasa baka Sona,"
"Kinga niba shiyasa nace Miki ke yarinya ce, koma Yaya ne nidai Y'ar boko nakeso Mai ilimi ke K'anwa tace still ma bakisan meye soba Shiyasa kike min wannan shirmen"
"Wllh ya MISBAH nasan Meye so kuma zanciga ba da karatuna Kuma zankoma innocent girl Tinda ita kake so, Kuma,......"
Katseta yayi dacewa "Is okay Amna banason surutu tashi kije kaina Yafara ciwo, kuma kada kisake wannan shirmen banaso"
"Ya MISBAH wllh da gaske nake Ina sonka Ina...."
Cikin tsawa da d'aure fuska Yace"You Will you keep quiet and go,"
Idanuwansa har rufewa suke tsabar b'acin rai,
Cikin tsoro da rud'ewa tamik'e tabar d'akin Aguje har Tana bige k'afarta tabar Dajin,
Taci sa'a ba Wanda ya ganta Sanda take fitowa face Aira Gardiner d'in gidan tashige ta had'a Kai da guiwa sai A lokacin kuka yazo Mata, bawai kukan zafin k'afar ta take ba a'a kalaman Ya MISBAH sune Abu mafi zafi da suka sata kuka,
Biyo bayanta Aira tayi cikin damuwa, Zama kusa da ita tayi tana kama hannunta tace"Aunty me ya MISBAH ya fad'a miki,"?
Cikin k'arfin Hali tace"bakomai kawai yanzu yadaina kulawa Dani ne,"
"Aunty Amna Baki Saba min K'arya ba Domin K'arya Bata kamaceki ba, Aunty Amna nima jininki ce please ki fad'amun Gaskiya Dan Allah meye ya Miki," Tak'arasa maganar tana zubda hawaye itama,
Kallon Aira tayi tamata murmushin dole, Hak'ik'a Aira Takasance kamar uwa d'aya suke Domin batajin Akwai Abunda zata iya b'oyemata Amma Wannan baikai Abunda zata fad'a Mata domin duk Yarda zata sota bazata sota Kamar MISBAH ba Domin MISBAH Uwa d'aya suke,
"Akwa Abunda narasa Wanda Namiji zaice baisona Aira"
"Ko d'aya aunty Domin kinada Ilimin Addini duk Namijin da yasan kansa to lalle irinki macce Mai Addini zaiso da kamewa, Aunty Amna nasan komai kima daina b'oyemin kinason Ya MISBAH bane Shikuwa baya sonki,".............
(SAIFA KUNSANI CIKIN ADDU'A DAN WLLH IDANA MATSALAR IDANUWA, KUMIN ADDU'A ALLAH YABAN LAFIYAR IDANUWANA... AMEEN NGD..)
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617 or 07031012949
*NI DA MISBAH*
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173

_Monday 7/8/2023 August_
*Page 16 to 20*
....Cikin sauri tad'ago ta kalleta da mamakin Jin furucin nata Domin Bata tab'a fad'awa kowa ba,
"Kina mamakin Yarda nasani ne,? Ai duk wanda yakeda kusanci dake dole yasan wannan musamman Wanda Yake yawan Zama dake, kin manta ko bacci baya rabamu? Sanadin Ya MISBAH kinyi Abubuwa da yawa domin silarsa Kika Zama Artist kin manta tangamemen photon sa dakika zana wannan duk dare sai kin kalla kiyi bacci," Aunty nasan komai kawai Zan Baki Shawara ki koyi hak'uri da mantawa da Wasu Abubuwan cikin rayuwar ki,"
"Aira Zan gwada Amma nasan bazanyi nasara ba Wllh Inason ya MISBAH Wanda bawani ma haluk'i da zai iya fuskantar hakan tinda baishiga Zuciyata ba,"
"Aunty shifa Namiji idan ya gano kina sonsa Sosai to Wllh walak'anci ba kalan Wanda bazaki Samu ba daga gareshi ki koyi mantawa dashi ko da nad'an lokaci ne,"
"Nagode Aira Inason ki Sosai Y'ar Uwarta Dan Allah yazama sirri kada ki fad'ama kowa"
"Kada kidamu tashi muje ciki,"
Tindaga Ranar Amna tasoma yin nisa da MISBAH small Abba wato mahaifinta Yafita da ita waje Dan K'asa karatunta can, bayan taje tayi sabuwar k'awa Laura itama Y'ar Nigeria ce sosai suke kulawa da junansu hakan yasa suka shak'u, laura fannen Zuciya take karanta Amna kuwa Zane , idan ta zauna tadinga zanen fuskar Ya MISBAH kenan hakan har yasa Laura tasan kowaye MISBAH gareta,
MISBAH kuwa ba k'aramin Dad'i yajiba Jin tawuce ijib takaratu cewar sa koba komai Kan tadawo tayi Hankali Kuma zata cireshi A ranta, shima shirye shiryen tafiya ya Fara ya koma inda yake karatu,
Cikin shekara 5 komai ya faru girman Amna sosai k'arin had'uwar ta da wayewa Saidai Bata Manta cewa ita musulma bace Domin komai na Addini shitake bazaka tab'a ganin ta da shigar banza ba ko miyagun Abokai k'awarta d'aya Laura, kasancewar har lokacin tana dakon Soyayyar ya MISBAH A ranta yasa Bata kula kowa, Kuma A lokacin ta k'ware sosai Kan zane A words Ansha Bata Kan zane A makaranta, Sanda Suka kammala Suka dawo gida Sosai tasha tarba burinta kawai taga Ya MISBAH,
MISBAH kuwa yajima da shafe babinta domin A Yanzu ya gama karatun sa ya maida Hankalinsa gun wasansa dayake gari gari,
Wataranar da bazata tab'a mantawa ba Randa tunani damuwa Suka sata gaba na Ya MISBAH ta d'auke waya takira shi
Saida tayi kusan 3 Miss call Bai d'aga ba sai Ana hud'u ya d'aga cikin Muryarsa maijan Hankali Yace"Wai wane dabba ne haka kakira d'aya ban d'aga ba saika dameni nifa banson takura,"
Sosai taji zafin maganar Amma hakan ta daure tace cikin sanyi domin A Yanzu tayi sanyi Sosai innocent girl batada hayaniya ko kad'an "Ya MISBAH kayi hak'uri Amna cefa,"
"Wacce Amnar,"? Yayi tanbayar yana kwab'e fuska,
Cikin dauriya tace"Amna dai sister d'inka tanan Nigeria"
"To sai Akayi yaya mezan Miki da Kika kirani,"?
"Bakomai Ya MISBAH kawai inason Jin muryarka ne dama son sanin ko kana lafiya," tak'are maganar cikin rawar murya
Mtssswww dogon tsaki yaja cikin masifa Yace"Wllh Amna idan Baki fita idona ba wllh zanyi matik'ar sab'a miki Wai ke kin rainani sosai ko? Wai ke Zuciyar ki Batada Zuciya ne? Shashancin da kike Sanda kina k'arama still Baki bari ba har Yanzu? To Ina gargad'inki da murya babba kifita idona idan bahaka ba wllh idan nadawo zanyi matik'ar sab'a miki Mtssswww no Sense and bad girls,".......
K'itttt
Yakashe wayarshi tare da cire layin ya jefar yasaka wani,
Sosai ta rushe da kuka A wurin zuciyar ta take tafara zafi Had'id'a halbawa da k'arfi kukan nata ya tsaya cak Sanda taji bugawar zuciyar ta tareda wani numfashi Mai wahalar fita, cak komai nata Yatsaya yadaina Aiki ta Fad'i kwance wurin,.