Sashe 4
Ni Da Misbah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A'a Umma shifa Sam Bata gabansa Hasalima Banda walak'anci da kyara zuwa tsamgwama ba Abunda ke Shiga tsakinsu wllh ya fad'a mata shi baya Sonta shine Duka Wannan matsalar datake ciki,"
"Shashancin banza lalle Yaron Nan ba k'aramin mahaukaci bane Y'ar uwar tasa zai guda? Kubarni dashi ai zaidawo gidan ya sameni, ke kuwa kidaina sawa kanki damuwa daughter koyana so ko baiso dole ya Aureki bazaiyu yajefaki cikin matsala ba," cewar Daddy cikin fushi,
"A'a bahaka za'ayi ba Ahankali Za'a bi Lamarin ba dole cikin maganar yaya Kuma kayi A sannu," Cewar Abba
Hajiyar sama Tace"kowa yatafi Yanzu mujira dawowar sa,"
Duka watsewa sukayi
Gunguni Amna tafara tana mitar Yaya Aira zakimin haka?
"Dole nayi Hakan Domin Shine best solution Aunty"
WANNAN SHINE ASALIN LABARIN
YANZU MUNDAWO ZAMU CIGABA....
...dafa Wannan sauke Wannan d'aura Wannan naga su Amna Andage Anatayi, Saida suka Bata sama da Awa 2 kitchen suna girki Sannan suka fito suka d'aura kan danin , gidan nata k'amshi,
Wanka tashiga tayi Had'ida yin Ado,
Abba da kansa Yaje d'auko MISBAH,
Saida mutane da yawa suka fito Kafin na hango wani kyakykyawan saurayi Yana saukowa daga jirgin tafiya yake cike da izza kallo d'aya zaka masa naira tasamu Wurin Zama, jikinsa kuwa kamar na jariri saboda tsabar hutu da kwanciyar Hankali,
Koda mutane suka lura da wake saukowa take suka Yayyame wurin da Y'an jarida Suka soma k'ok'arin had'uwa dashi, Hannu kawai Yake d'aga musu Yana sake musu k'awataccen murmushinsa sai Alokacin nagane bakowa bane guy face *MISBAH*
Wata kyakykyawar budurwa nagani tafito daga jirgin cikin sauri tabiyoshi tana Fad'in,
"Hello some guy, kayi mantuwa fa,"
Jin ta Anbace mantuwa yasa ya juyo, kallonta yayi tanada kyau ba laifi Saidai ga dikan Alamar hasken ta na shago ne, tasha kitson Attached wanda ya sauka har gadon bayanta fuskarnan Tasha kwalliya sanye take da riga da wando wad'an da sukayi matik'ar kamata Amma ta d'aura jacket jikinta sanadin sanyin da ke hurowa, Y'ar hula ce kawai kanta ba gyale balantana hijab,
Cikin iyayi da d'auke Hankalin duk Namijin da taso ta mik'a masa wani wallet Had'id'a da masa far da Ido tace,"A sauka lafiya"
"Jimana"
Juyowa tayi tazuba masa mayatattun idanuwanta
D'auke kansa yayi daga gareta Yace nagode"
Har zai wuce tashiga gabansa tace"iya godiya kawai please Hero kaban Number ka," tana wani langab'e Kai,
Baiyi musu yaciro yabata sannan Yawuce Bai bi takan Y'an jaridar ba Yawuce Inda Abba yayi mamaki Ganin Abba ne da kansa yazo d'aukar sa, saida Suka gaisa Sannan Suka wuce,.
Tinda Suka shiga parlorn na hayaniya ta kaure da murnar dawowarsa shikansa Yasake jiki sai fira da Raha suke, duk wannan hayaniyar ba Amna A wurin tana d'akin ta, tana juyosu saidai gabanta fad'uwa yake dan batasan me zai faru idan ya ganta ba,
"Kaje kayi wanka kazo parlorn Hajiyar sama muci Abinci,"
Okay Umma
D'akin sa Yawuce Mai matik'ar kyau, gyaran da Yaga Anmasa ne ya burgesa gashi sai k'amshi d'akin yake, wanka ya fad'a yashirya tsaf cikin Riga da wando na farin yadi Mara nauyi yayi Kyau Sosai Sannan ya nufe palourn Hajiyar sama Nan ma wata hirar tasake b'arkewa, kowa ya zauna Anfara cin Abincin,
Hajiyar sama tace"Wai Ina Amna ne ita kullum saita makara indai gun cin Abinci ne Yarinyar Nan Sam batason cin Abinci, maza jeki kirata Aira,"
Mik'ewa Tayi tanufe saman d'akin
Shikuwa Jin Anbatar sunanta Saida gabansa ya Fad'i, Shidai ya tsane yarinyar Nan Amma baice komai ba kawai yaci gaba da cin Abincinsa Yana Mai Jin dad'in girkin,
Kwance tasameta ta rungume filo,
"Haba Aunty meye kuma na b'oye Kai kodai duk kunya ce,"?
Jifanta tayi da d'ayan filon sukayi dariya
Tace"Hajiya Tace kizo muci Abinci"
"Wllh Aira tsoro nakeji inajin ban iya had'a ido dashi, Kuma gasu Daddy wurin,"
"Habadai duk waye najin kunya ai Duka Ahlinki ne, kinga tashi muje Dan Allah wllh yunwa nakeji"
Fitowa sukayi Aira ce gaba
Tinda yaji sunk'araso wurin yakejin b'acin Rai Amma Yakasa d'agowa Abincinsa kawai yake ciki,
Zama sukayi cikin k'arfin Hali da murna kan fuskarta tace"well come back Ya MISBAH,"
Saida yaji wani irin Jin sanyin muryarta Amma baiko d'ago ba Yace"thanks" Atak'aice
Bataji dad'in Abunda ya mata ba Amma hakan ta daure tafara cin Abincin
Aira tace"oh su Ya MISBAH Ansami girki Mai dad'i kamar zai tsinka cokali,"
Duka Suka saka dariya
Shima murmushi yayi yana kai Loma bakinsa Yace"kinsan girkin Umma daban Yake ai bakamar shirmen naku ba yara"
Tura Baki tayi tace"idan ko shirmene ai kuwa kagama cinyewa Domin mune mukayi shi,"
"Rufamin Baki Ina Kika iya girki Wama zaici k'azantarki,"
"Ai kuwa kagama duk da dai bani nadafa ai Dani Akayi Aikin kuma kamar Ni nayi tinda Aunty Amna ce Duka tayi,"
Wani Irin Abu yaji take Abincin Ya sark'esa ya Soma tari harda tofar da Wanda yake bakin sa bakomai yaja masa hakan ba Jin Wai Amna ce tadafa kuma gashi yaci,
Sannu Suka hau yimasa harda Amna d'in da tasan da gangan Yayi hakan tinda itace tayi girkin,
Mik'ewa yayi Yana Fad'in "I'm okay" yabar wurin
Sune kawai basu Fahimce dalilin tarin ba Amma Amna tagane,
Yana shiga d'akin sa toiley yashiga saida ya janyo Amai yayi Hankalinsa ya kwanta sannan ya dawo Kan gadon ya kwanta Yana maida numfashi da kyar,
Saida ya kwana sannan yaciro tsaraba Yaba kowa Amma Banda Amna shi wllh ya manta da ita ma gaba d'aya
Hajiyar sama tasashi gaba tana fad'a Sannan Ya Ciro wani Agogonsa Mai tsada da kyau yabata, Sannan Aka zauna lafiya,
Sosai Hajiyar sama take lura dasu ko kad'an MISBAH baya son ganin Amna,
Yana zaune palourn Yana Danna wayarsa chart yake da yarinyar Nan sun d'an fara sabawa Dan ya lura tanada wayewa ga boko sunanta Jasra,
Shigowa Amna tayi da sallama palourn Can cikin ya Ansa,
K'aton photo ta d'aura masa A cinya cikin daure Abunda yake Mata tace"Ya MISBAH kaga Wanda na sake zanawa Dana kalle Wasan ka,
Ki kaimun d'akina idan nagama Abunda nake naje nagani
Bataji dad'in hakan ba amma tamik'e tace" to"
Saida yagama Abunda yake Shiga idansa suka fad'a Kan zanen photon yayi Kyau Sosai Kamar shine Zaune bama photo ba, Yana Kai idanuwansa k'asan zanen Yaga ta Rubuta *NI DA MISBAH*
Ransa yayi mugun b'aci tare da d'aukar photon ya fito Yana kwad'a mata kira, Karo sukaci tafito cikin mugun haushi ya wurga mata Hoton Saida tafadi k'asa baidamu da kukanda take ba ya nunata da Ya tsaya
Cikin tsana Yace.............
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*NI DA MISBAH*
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK (24), NI DA MISBAH •LOVE STORY• FREE BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *NI DA MISBAH*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*AUGUST %8%*
*Thursday 10/8/2023 August*
_Page 31 to 40_
.........Idan Baki fita cikin rayuwa taba saina walak'antaki walak'anci mafi mune, Wai ke bakida Zuciya cikin K'irjinki ne, ko a'a Zuciyar taki Jima da mutuwa ne Meyasa bazakiji haushina ki tsaneni ba,? Nine kawai namiji dazaki nace sai Ni? Ina gargad'inki da babbar murya idan har Baki fita cikin Rayuwata ba to saina Na kasaki, Banza wawuya Mara Aji kawai,"Mtssswwww Yaja dogon tsaki tare da barin wurin,
Jingina tayi da bango kawai tasa Sabon kuka, tana Fad'in"Wannan wane irin masifa ne wane irin Hukunci ne zuciyata ta yanke min? Menawa soyayya datawa zata kasance Haka, Meyasa Zuciyata bazata daina k'aunar wanda baya Sonta ba, Meyasa," tak'are maganar tana Dukan K'irjinta tana sakin sabon kuka, Gwanin ban Tausayi nikaina Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱
taban Tausayi Saida na share kwalla
*(Lalle Akwai ciwo kaso wanda baya sonka, Akwai Bak'in cikin kadamu da Wanda Yakasa damuwa dakai, gashi Zuciya sakarya ce ida. Taso Abu Sosai Koda yana wahalar da ita saita kasa barinsa, Ya Allah kada ka d'aura muna son Wanda baya sonmu, ya Allah kada samuna damuwar wad'an da Sam bamune GABANSU ba, idan ma da kwai irin Wannan wahalar cikin zukatanku Ya Ubangiji Ina Rok'on ka da kacire muna shi, duk wanda baya damuwa Damu Allah kasamuna mantuwa dashi har k'arshen rayukanmu kowaye shi Ya Allah Ameen🤲🤲🤲))*
Jin Numfashinta na bara zanar barin gangar jikinta Yasa ta tsaida kukan Had'id'a mik'ewa da kyar Domin bayanta ya bugu da ginin sanda ya jefa mata photon, direct d'akinta tawuce tayi wanka ta d'aura Alwala tazo tana fad'awa Allah matsalar ta,
MISBAH kuwa cikin b'acin Rai yakoma d'akin sai faman safa da marwa yake, Yasaka Wannan ya kunce wannan,. " kawai Abu d'aya yakamata kayi kajewa Abba da zancen kasami Matar Aure," zuciyar sa tabashi wannan Shawarar
Zama yayi yana dafe kanshi Afili ya furta "To wa zannuna Idan Ance wazan Aura,"?
"Jasra Mana ka bada Jasra Aita fad'ama tana sonka bama Karo d'aya ba, dama Auran Dan ka huta da maitar wannan yarinyar yasa zaka jajibowa kanka shi yanzu," Good idea
Yafad'i cikin Jin dad'in samun mafita da yayi yashiga wanka Yafito ya shirya tsaf sannan ya Kira Abokinsa Samir dama Samir D'an Nigeria ne kuma Babansa Abokin dad d'insa ne,
Saida yabiya tagidansu ya gaida mahaifiyar Samir sannan suka fito