Sashe 3
Ni Da Misbah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
K'a idar gidan ce duk weekend A had'u Babban parlourn Hajiyar sama Dan cikin Abun cin dare yanzu ma hakan Takasance Duka kowa ya hallara Amma Banda Amna,
Big Daddy Yace"Wai Ina daughter ne banganta Nan ba,"?
Small mommy tace,"Amma Kamar tacemun zata part d'in Nan na Hajiyar sama,"
Maida kallonsu Kan Hajiyar sama Sukayi
Tace"Eh lalle tazo Tama had'amun tea Amma tinda Rana bansake ganinta ba na d'auka ma tananan gun Aira,"
"Eh muna tare sainaje yin text makaranta saita koma part d'in small mommy tana can dai,"
"Kinga Aira jeki kidubata ko lafiya, tazo muci Abinci" cewar Umma Mahaifiyarsu kenan ta MISBAH
"To Umma"
Mik'ewa tayi tafice parlourn su kuwa suka Soma cin Abincinsu,
D'akunan tasoma dubawa Amma Bata gantaba can taduba d'ayan room d'in tana k'wala Mata kira but shuru tura k'ofar Tayi tashiga tana Fad'in"My Aunty Amna why are you? I'm so felling hungry but Daddy she said I Will search for you," surutu kawai take zubawa tana dubawa maganar ta ta mak'ale ne Sanda taganta kwance bakinta Yana fidda jini, tab'ata tayi Amma Bata motsi
"Aunty Amna kitashi me yasa meki,"? Nashiga Ukku Amna," Amma ko motsawa batayi ba,
Cikin tashin hanakali ta rugo parlourn A guje tana kiran "Daddy Abba Gajiya Mommy Umma Aunty Amna Bata numfashi Wllh tana kwance bakinta Yana fidda Jini"
Ai kuwa Arikice Suka mik'e har suna tuntub'e Suka nufe d'akin yarda Aira ta fad'a musu hakan suka sameta
Cikin tashin hanakali suka d'auke ta zuwa Asibiti,
Duk sunyi cirko ciko bakin k'ofa suna jiran likita can doctor Hasiya likitansu ce dama tafito
Duk sukayo kanta suna tanbayar ta Yaya jikin Amna,
"Kunga ku natsu muje office please"
Saida suka zauna sannan ta gyara zaman glass d'in idanuwanta tace....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
Or 07031012948
*NI DA MISBAH*
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK (24), NI DA MISBAH •LOVE STORY• FREE BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *NI DA MISBAH*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*AUGUST %8%*
*Page 21 to 25*
....Amma nayi matik'ar mamaki Ace shekaru k'anana Irin na Amna Ace tasami hawan jini har yakai ga Hawa Sosai Haka,"
Atare Suka had'a Baki Cikin mamaki sukace"Hawan Jini kuma docter,"?
"Sosai Amna tasami hawan jini Kuma d'ayan gefen ga zuciyar ta Tana barazar kamuwa da Hearth Attached"
"Innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun munshiga Uku Ni Salma Yanzu Duka wad'annan ciwukan Wai suna tare da Amna ne,"?
"Sosai Hajiya Saidai ciwon zuciyar bairiga daya kamata bane Amma Yana daf Domin Alamu sun Nuna da kawai Abunda take yawan tinani to koma meye Bette Ace Kunmata shi kodan ceto rayuwar ta,"
Small daddy ya kalle Small Mommy Yace"Kodai kinama yarinyar wani Abu ne,"?
"Wllh a'a Alhaji Nima bansan komai Akai ba,"
Hajiyar sama tace"ba Yanzu Yakamata Ayi wannan maganar ba kuma ba'a Nan ba,"
Maida kallonta gun likitan tayi tace"Yanzu meye mafita Kan Lamarin likita,"?
"Hajiya mafita d'aya ce kunemo Abunda takeso kubata shine kawai in ba haka ba to zaku rasata,"
"To mungode likita Yanzu zamu iya Shiga muganta,"? Cewar Umma
"Eh zaku iya Amma Banda shouting kanta ko dogon Magana Kar ta farka Koda ta falka kubarta ta huta dole zata buk'ace hutu, Kuma in Sha Allah Normal zata falka, ga wannan ku siyamata Wad'annan magungunnan,"
"To mungode" mik'ewa Sukayi Suka nufe d'akin da Aka kwantar da ita,
Matsawa kusa da ita Aira tayi tana rik'e d'ayan hannunta wanda ba'a d'aura drip ba,
Dukansu kallonta suke cike da tausayi Domin sai Yanzu ma suka lura da irin Ramar da tayi Sosai,
"Nakasa Aisha kiyi hak'uri kin bani Amana amma Ina neman kasa rik'ewa" Abbanta Yayi maganar Yana goge kwallar da ke Shirin zubo masa,
"Bawai Kai kad'ai ka kasaba Abban Amna nikaina naji kunya Domin Aisha takula MISBAH Sosai, Gaskiya kiyi hak'uri binta bawai Inason Nuna kinkasa bane Amma Dan Allah kiyi hak'uri Amma Amna zata koma sashena da zama,"
"Bakomai na fahimce yarda kukeji Amma Allah Yasani bantab'a cutar da itaba wllh" cewar mommy
"
Hajiyar sama tace"Duka kuyi hak'uri Tinda dai Ni Ina Raye guna zata zauna inyaso zata rik'a shiga ko wanne sashe Koda yaushe,"
Daddy" Yace Hakama yayi Hajiya Allah ya bata lafiyar kawai,"
Da Ameen Suka Ansa
Zaune sukayi shuru bayan wasu A wanni tafarka
Ahankali take ware Idanuwanta Suka sauka Kan Abbanta dake gefen da manta Ya zuba mata Ido,
Murmushi tasakewa mahaifinnata Domin tasan Yana tsananin Sonta fiye da komai daya mallaka Nan duniya,
Already Ruwan sun k'are Ancire mata, Kama Hannun nata Abba yayi Yace"kin farka my dear"? Wani murmushi tasakewa masa cikin Sanyinta Tace"Abba banajin komai fa, kadaina damuwa,"
"Haba dai daughter Taya Hankalin mu zai kwanta bayan kina Nan,"?
Maida kallonta tayi gunsu, sai A Yanzu ta lura Ashema Duka suna Wurin,
Lumm shi idanuwanta Tayi tana Aiyana inama Yarda kowa ke k'aunar ta Cikin Wannan family Ace shima ya MISBAH yana Mata Koda Rabin hakan ne, Hawaye taji suna Neman zubo Mata data Tina Abunda ya mata Dan kawai ta kirashi dama so yakan zama laifi har Haka? Meyasa Zuciyar ta bazata so Wanda ke sontaba Hak'ik'a tanada Masoya tindaga can tsallake har zuwa Nan Amma Meyasa Bata Ganin kowa sai MISBAH? Bayan bawata Halitta da MISBAH ya tsana sama da ita, mezai Hana itama tayi watsi dashi, Inaaaa bazan iyaba idan nayi Hakan mutuwa Kawai zanyi,.
"Daughter wani tunani Kika sake fad'awa Kuma? Bayan shine silar zaman ki nan, daughter meke damunki,"?
Daddy ne yaje Mata tanbayar A bazata,
Saurin maida Hawayenta tayi Had'ida mik'ewa zaune da taimakon Aira tana murmushin k'arfin hali tace"Daddy bakomai ku Yarda kawai Nima bansan na Fad'i kawai ciwon Kaine ke damuna, Ni Yanzu ma da Ansallameni Dan nagaji danan"
Barin maganar Kawai sukayi Amma sunada k'udurin tanbayar ta ko Lafiya,
Sallama Akabata da shawarwari Sannan Suka dawo gida, direct part d'in Hajiyar sama suka wuce tasa Aka kawo komai na Amna Nan,
Saida Aka Kwana 2 Sannan suka taru duka A parlourn
Cikin seriously voice Hajiyar sama tafara magana"Amna ki fad'amuna Abunda kike tunani dama Abunda kike so Bakida kowa sai mu,"
Saida gabanta Yafad'i Amma tadake Tace"bakomai fa Ni ba Abunda nake tunani"
"Ke Amna kada kimana K'arya, idan ke shasha ce bakisan Amfanin rayuwar ki da lafiyar kiba tomu munsani Dan Haka ki fad'amuna" Abbanta Yayi maganar cikin d'aure fuska,
"Abba Gaskiya ba komai Ni bana tunani"
"Haba daughter Baki tunani Toya likita tace kinayi kuma Yaya kika sami hawan jini? Kuma Meyasa har Abun yake neman Affecting zuciyar ki,"?
Cike da mamaki ta d'ago ta kalli daddy Dan gasgata meya ce
D'aga Mata kai yayi Alamar Hakan zancen yake
A ranta tace ai ba Abun mamaki bane Dan tasami hawan jini Had'id'a bugawar zuciya inma da Abunda yafi wannan to Tabbas tasan zai iya samunta,
A zahiri kuma tace"Gaskiya nake fad'a muku ba komai kawai ciwon ne daga Allah"
Cikin Jin haushi da tausayi Aira Tace"idan ke kinkasa Fad'ar Gaskiya kuma bakison rayuwar ki mu Muna k'aunar ki, Ni Zan fad'a muku Daddy,"
D'agowa tayi cikin razana tana kallon Aira tana girgiza Mata Kai Alamar kada kimin hakan
Amma Aira ta d'auke Kai tana Fad'in Wannan ya zama tilas Auntie Amna indai da gaske nake k'aunar ki to Dole naso sama Miki masa laha,"
Hajiyar sama Tace"ki fad'a rabu da ita ai sokuwa ce batasan Ciwon kanta ba fad'amuna nace,"
Aira ta gyara Zama tace wllh.............................

_WEDNESDAY 9/8/2023 AUGUST_
*Page 26 to 30*
.......Aira Tace"Wllh Aunty Amna Son Ya MISBAH take shine Duka silar Wannan ciwon nata Domin tasa k'aunar sa cikin ranta so bana wasa ba,"
Cike da mamaki Umma tace"to shine Dan tana sonshi zata nemi halaka kanta shid'in ai natane ko,"?