Sashe 6
Ni Da Misbah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wllh MISBAH bawai Baki nake makaba Amma Akwai Ranar da zakayi kuka da idanuwanka Akan son Amna sannan zakayi Dana sanin duk wani walak'anci daka mata, kuma saikayi Dana sanin zab'ar wannan k'od'ad'd'iya"
"Eh kabari nayi Rayuwata ce ai Bai shafe kaba banason Shawara indai wannan ce ka rik'e Abunka"
Bawanda Yasake magana har ya sauke shi gida,
Kamar Yarda suka saba had'uwa duk weekend Dan tattauna matsalarsu da neman Shawara ne
MISBAH ya gyara zamansa Yace"dama Inason sanar daku cewa Nasami Mata Wadda Zan Aura Yanzu Haka mungama magana dasu kawai Intura iyayena ya rage Kuma da wuri nakeson yin bikin Dan zanfita k'asarnan zuwa buga wani Wasa a calponi'a"
Tinda Yafara maganar taji tamkar Yana saka wutane A zuciyar ta komai nata Ya tsaya cak,
"MISBAH bayan Y'ar Uwarka tana sonka shine zaka fita waje Neman wata Matar,"? Cewar daddyn sa
Wayewa Irin ta MISBAH Sai ya fauze Yace"A'a Daddy bawata soyayya tsakaninmu Kawai shak'uwa ne na Y'an uwantaka itama tafara fahimtar hakan Yanzu, Ni Jasra nakeso Gaskiya"
"Idan Jasra kake so itace zab'inka to mu namu zab'in itace Amna kuma dole kayi Abunda Mukace domin mu muka haifeka bakai ka hafemu ba" Cewar Ummansa
"Umma kuyi hak'uri Ni Wllh banason Amna ita kawai Y'ar uwa tace Amma bawani so tsakaninmu Dan Allah ku janye maganar,"
"Idan kuwa Akace Za'a janye maganar Amna to lalle Za'a janye maganar jasra,"
"Umma ku fahimce Ni Mana Soyayyata Bata kanta kuma yanzu ai Andaina Auran dole ko ga Macce balantana Ni Namiji gsky Ni bazan Aure Amna ba Dan ba ita nake so ba,"
Tas tas tas Umma ta mik'e ciki fushi ta wanke misba da Mari har sau 2 ko wanne gefe tace "MISBAH zaman waje inda turawan shine ya lalata Tarbiyarda na baka har muke magana kana maidamuna kana jayayya damu,"?
Cikin mamaki tsoro yake kallon mahaifiyar sa Domin wannan shine Karo na farko data tab'a dukansa da dai wannan girman nasa, Kuma Wai saboda Amna? Hunmmm lalle Amna zata gane tashiga gonar sa,
'Umma yau marina kikayi fa,"?
"Eh MISBAH na mareka idan zaka Rama ne kuma katashi ka Rama, wllh Aure tsakain ka da Amna ba fashi indai nice na haifeka"
"Kinyi daidai Aisha k'ara masa"
"Innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun Wannan wane irin Abu ne kudaina Dan Allah kubarshi hakanan Tinda baya so ba'a dole" Abban Amana yace hakan
Hajiyar sama kuwa kasa magana tayi domin ta hango tsana Sosai cikin idanuwan MISBAH inda cikin idanuwan Amna kuwa Soyayya tagani kwance muraran wannan ya hanata cewa komai
Wasa Wasa Abu ya soma Zama fad'a cikin palourn inda su Daddy suka kafe sai MISBAH ya Aure Amna Abba kuwa ya kafe Akan a'a bazaiyu Saboda farincikin wata ba Ab'ata na wani
Abun yayi matik'ar d'aga Hankalin Amna tinda tazo duniya Bata tab'a ganin Iyayen nasu suna Koda musu bane Amma Yau Saboda k'addarar Soyayyar ta dalilin *NI DA MISBAH* iyayensu suna fad'a,
Mik'ewa tayi tsaye cikin kuka tace"Ya Isa Umma kudaina Dan Allah indai Dan nice na hak'ura na janye soyayyata Dan Allah kudaina wannan musun,"
Numfashi ta taji yasoma sama sama kantayi wani k'ok'ari tuni tayi baya tafad'i kasa A sume,
Cikin tashin Hankali Abbanta yayo kanta dasu Daddy suka d'auke ta zuwa Asibiti................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
*NI DA MISBAH*
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK (24), NI DA MISBAH •LOVE STORY• FREE BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *NI DA MISBAH*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*AUGUST %8%*
_Saturday 12/8/2023 August_
*PAGE 51 to 60*
....."Nasha fad'a muku cewa muddin bakuyiwa Yarinyar Nan Abunda takeso ba to Wllh zaku rasata, Shine Kawai Zan fad'a muku"tana gama maganar tabar su wurin
Kwana 2 Aka sallameta ko Sau d'aya MISBAH baije Asibitin ba Hasalima yana Shirin gudanar da bikinsa ne,
Umma taso tada maganar Amma Hajiyar sama ta Hana sake maganar,
Amna kuwa tanajin Ciwon Zuciya gameda Auran da MISBAH zaiyi ba ita ba Amma ta daure Bata sake barin kuma suka had'u ba,
Iyayen nasa sunje nema Masa Auren Jasra bisa tilastawar hajiya kuma Anbashi yanzu Haka Ana daf da Fara bikin,
Bayan wasu kwanaki Aka Soma shagalin bikin MISBAH da Jasra Amna tamkar zata mutu takeji Amma tadake tana kaiwa Allah kukanta,
Abunda ya d'auke mata Kai Shine yawan gyaran da Hajiyar sama takasa tatsare tasa Ake mata,
Gida Yacika da Y'an uwa da Abokan Arziki duk gari ya d'auka Auren shahararren d'an Wasan kwallon k'afa wato MISBAH,
Duk MISBAH yashiga busy A kwanakin nan komai ma Abokinsa Samir keyi,
"Wai Sweet baby kina nufin Aure zakiyi da gaske,"?
"Haba baby Zama zantayi Ahaka ko kanason nab'ata datane Saboda, gashi da Kud'i ga kyau ga duniya tanaji dashi kasan iya wahalar da nasha Kan Yafara kulani,? Kaima zaka Dan gwale Arziki idan na Aure shi,"
"To fa Sweet baby idan Akayi Auren Nan shikenan fa bazamu sake had'uwa ko keb'ewa ba, Kuma kinsan kunsaba min da K'aunar ki Had'id'a zak'in ki,"
"Inaaaa Muna tare harma ko yaushe ai kaifa Aure ne kawai Dan Yana burgeni ga Arziki gashi popular, ba Abunda zai canza baby kada kadamu,"
"Yawwa sweet baby shiyasa nake sonki saboda Bakida dama, Yanzu dai ya kamata kizo muhuta A hotal Koda na kwana d'aya ne,"
"Haba baby kacika Abun Nan Wllh Bakada hak'uri gobe fa Aurena taya Zan iya fitowa har naje hotal na kwana? Kabari sai bayan biki dai,"
"Baby gudana Zaki fara Dan zakiyi Aure,"?
"No baby k fahimce Ni ma idanuwan kowa yana kaina bazan Samu damar fitowa ba, bugu da k'ari kuma Kai kasan komai yanzu inakan gyara ne so bazaiyu Nasake komawa gareka Yanzu ba,"
"Oh nagane wato Shiri na musamman Kika Masa kenan,"
"Amma komai zai Samu ai kasan kariga shi ko,"?
"Hahahaha hakane sweet baby saura kawai zaisamu, Baby kituromin photon ki, zanyi kewarki bye,"
Ajiyar Zuciya ta sauke tana fitowa Toilet d'in, Takoma Cikin k'awayenta suka cigaba da Lallen da Ake mata, Jasra kenan,
*NI DAI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 KAINA YA K'ULLE NAKASA GANO MEYE AINAHIN ABUNDA JASRA TAKE B'OYEWA MISBAH BA*
"Amna zonan gamai kitson tazo, Mai Kyau zaku Mata hadda lalle"
"Amma Hajiya duka Wannan Adon dashirin na meye Za'a min saikace nice Amaryar,"?
"Banason Tanbaya ko musu Amna maza Yi Abunda nace,"
Ba Yarda ta iya cike da mamaki kawai ta zauna Akq fara mata,...
Zaune take palourn bawani kwalliya tayi ba Domin wannan Ranar itace mafi muni gareta Ranar Auren MISBAH da wata, Kawai tana yak'e ne kuma tafito cikin jama'a Dan Kar kowa ya gano Ainahin Abunda ke damunta Amma da za'a bud'e Zuciyar ta da bakomai ciki sai damuwa da bak'in ciki, Amma Dole ta daure Tinda hakan Allah ya nufa,
Shigowa palourn Yayi Yana faman sab'a babbar riga Fuskarsa d'auke da murmushi Sanye yake cikin dakakkiyar shadda milk wadda ta zauna da kalan fatar jikinsa Yayi kyau sosai fiyeda Yarda Zan kwatanta muku reader's Amma cikin Zuciyar sa wani iri yake ki tamkar Afasa Auran shifa bawai Dan Yana son Jasra zai Aureta ba Saidai Dan Kawai ya huta da nacin Amna, Amma Kuma Jasra wayayyar macce ce Irin wadda yeke so,
Sallama Yayi Suka soma gaisawa da mutanen palourn suna Masa fatan Alkhairy,
Idansa ya fad'a Kanta tana kwancen tana latsa wayarta yi tayi tamkar Bata ganshi ba,
Abun mamaki yabasa Saboda b'ata tab'a Nuna halin ko inkula gareshi ba , Amma Yau tayi kyau Abunda zuciyar sa ta fad'amasa kenan,
Samir ya k'atse Masa tinanin zucinsa Yace"kafito Za'a d'aura Ana neman ka wurin,"
"To mutafi," bin bayansa yayi suka wuce,
Kasa daurewa tayi Jin Za'a d'aura Auran shi dawata wai yasa ta mik'e tashige Toilet tafara kuka,
Babban masallacin Unguwar na JUMU'AH Nan Aka taru Dan d'aura Auran Duka Iyayen Jasra sunzo
Gefe Naga daddy yaja Abban jasra suka shiga gidan ta baya Hajiyar sama na palourn Suka gaisa
Sannan ta gyara Zama tace...........................