Sashe 9
Mijin Babata Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka Malam Bashar da Yasira suka cigaba da soyayar su har zuwa wani lokaci , ƙanin Mahaifin Yasira ne ya aikowa Iyayen Bashar yace yana so ya aurar da ƴarshi idan har Bashar bai tashi ba shikam ya tashi aurae da ƴarshi sai dai yayi haƙuri zai bawa wani, shi kuma Allah ya haɗashi da wata.
Bashar najin haka sosai yashiga tashin hankali shida Yasira, da mahaifiyar taga haka ta bashi shawar tonda yana son Yasira ya je ya É—auke haya zuwa shekara É—aya dai-dai ya ida ginin gidanshi sai ya koma.
Haka kuwa aka Hajiya Sa'a tasa mishi hannu har ya samu aka É—aura mishi aure da Yasira.
Wani ƙaramin gidane yasamu haya amma Yasira tace shi take so ba komai nashi ba, dan haka koda aka kaita gidan bata damu ba suka cigaba da zamansu cikin so da ƙaunar juna.
Sai da yasira ta shakara ɗaya sannan ta samu ciki mai wahala ga kuma laulayi, ko yaushe ba lafiya, suna cikin haka kuɗin haya ya ƙare mai gida yace tabbas sai sun bar masa gidanshi idan basu bashi kuɗi ba, kuma dai-dai wannan lokaci Bashar bashi da kuɗi ga ɗawai niyar iyali kuma gashi koda yaushe suna asibiti saboda cikin bai bawa yasira lafiya ba.
Irin walaƙanci da yasira taga mijinta anayi mishi ne yasa tace bari ta sayar da kayan ɗakinta suje a gina mata ko room and parlour da toilet yafi musu shan walaƙanci, bayan ta gayawa iyayenta shima ya gayawa mahifiyarsu ne aka sayar da kaya yayi gini sannan suka koma ciki abin sai wanda ya gani.
Koda suka koma ko katifa bata da ita, haka suka riƙa bacci a ƙasa har cikin Yasira ya tsofa.
Lokacin da cikin ya cika wata tara Allah ya azurtasu da samu Æ´a mace, sosai sukayi farin ciki da kyautar da Allah yayi musu.
Bayan suna Bashar ya tashi tsaye wajan nema, ko kafin Yasira ta dawo wanka ya saya mata kayan É—aki irin na zamani, sosai tayi farin ciki da haka, haka suka cigaba da zamansu cikin rufin asiri har Yasira ta kai shekara huÉ—u amma babu wani labarin samun wani ciki dan haka suka cigaba da kula da ita, dan ko makaranta ta kuÉ—i mahaifinta yasa ta, Shekar Hansa'u sha huÉ—u Allah yayi wa Malam Bashar rasuwa, mutuwar da ta gigita ala'uma da Æ´an uwa musamman ita kanta yasira, dan ba wata jinya yayi ba motace ta kaÉ—eshi.
Bayan akammala kwana uku kowa ya koma gidanshi aka bar yasira da Hansa'u cikin kunci da takaici.
Bayan Mumy tafita takaba ne ta fara sanar ta, kuma cikin ikon Allah Allah yasawa sanar albarka, Kabir shike kai Mumy kasuwa ya mayar da ita gida, kuma duk jimawar da zatayi sai ya jirata har ta kammala ya É—aukota ya mayar da ita gida.
Kabir yaro ne matashi dan ko aure bayi ba, amma irin yadda yaga mumy na sana'ar ta kuma tana da gidan kanta dan haka yasawa rainshi ai irin su Mumy sune musu daÉ—in aure, mace mai sana'a da gida ai daÉ—in aure ne da ita, dan haka ya fara nunawa Mumy soyayya cikin hikima batare da ta fahinci mi yake nufi ba.
Ita koma a lokacin Mumy aure bai gabanta, burin ta Hansa'u tayi karatu mai zurfi, danshi ta fara faÉ—i tashi wajan neman nakanta.
Lokacin ana fitowa Mumy da zanci aure, amma sai tace ba yanzu ba, iyayenta ne da suka ce dole ta fitar da miji tayi aure dan baza su zuba mata ido suna kallonta ba, shi koma Kabir na ganin haka ya ƙara matsawa da nuna mata soyayya zallah babu wani ɓoye-ɓoye, tun Mumy na haɗe mishi fuska har tazo taɗan fara sakin jiki dashi, a lokacin Hansa'u bata wani fahinci abinda ake nufi ba, amma irin yadda yake shigowa gidansu kai tsaye bala'i haushe yake bata, dan wani sa'in ko sallama bai zaiyi ba zai shigo gidan yariƙa kallonta musamman nashanunta da suka fara fita.
Ko Mumy bata tsakar gida kai tsaye zai shiga ɗaki ya sameta koda kuwa babu kaya ajikinta haka zai shiga suyi ta buga soyayya suna guje-guje suna ihu, haka zai zauna gidanmu har cikin dare suna ɗaki shida Mumy wata rana ma zata koreni naje wajan kakata, kai Mumy tayi soyayya wadda ko lokacin da zata aure Babana basuyi irinta ba, irin wannan soyayar da sukeyi ne mutane suka samusu ido saboda Kullum Kabir yana gidanmu ko a caɓar da yake zuwa ya daina saboda yaci yasha ya kwanta saman gado sai kace wani mijinta.
Irin yadda naga kowa yasama Mumy ido ne yasa naje na gayawa Innarta halin da ake ciki, bayan Innarta ta kirata ita da Æ´an uwanta sukayi mata magana tace ita ba abinda ke tsakaninsu sai ya kaita kasuwa ya É—auko ta, amma tunda mutane sunce haka to tabbas sai ta aureshi, iyayenta da Æ´an uwanta ba yadda basuyi karta aureshi ba tace a'a ita tabbas shi take so kuma shi zata aura.
Ba dan son suba haka aka É—aura auren Mumy da Kabir wanda bawata wahalar da yayi ina ba sadaki da ya biya ba, ranar da aka É—aura musu aure ranar banyi bacci ba saboda ihun da suka kwana sunayi shida mumy, haka gari ya waye gabana ya goyota yaje toilet yayi mata wanka ya fito da ita.
Koda zanje makaranta da kyar nasamu ganinta ta bani kuÉ—i na tafi, to tunda ya ga kuÉ—in da Mumy ta bani lokacin da zanje makaranta to tundaga lokacin ya fara haÉ—i rai shi wallahi ko Æ´aÆ´a gareshi ba zai bari suyi karatu mai zurfi ba saboda yanzu lalaci yayi yawa, tun mumy bata É—auka ba har ta É—auka yasa duk ta aje wani kuduri nata gyafe na son taga nayi karatu.
Wannan kenan.
Koda Safiya ta waye Hauwa kamar baza taje ba, haka dai tashirya ba dan ranta yaso ba ta tafi batare da tayiwa kowa magana ba na gidan, dan ko Alhaji Abu da suka haɗu hanu kawai ta ɗaga masa tayi tafiyar ta rai ɓace.
Kai tsaye gidan Babanta ta tafi.
Kwanci ta tarar dashi shi kaÉ—ai guda sai biyarshi suke saboda warin da É—akin keyi, hannu tasa ta rufe hancinta haÉ—i da wowa baya.
Dubanshi tayi sama da ƙasa tace,
" Ina fatar ka gane kowace ce".
Ta kai ƙarshin zancin da sake harararshi.
Hawayen da suka zuba a dunshi ya goge yace,
" ÆŠiya tace Hauwa'u".
Ya kai ƙarshin zanci da sanya wani murmushi mai ciyo.
Bata ce dashi koma ba, tafice, bata jima ba sai gata tazo dawasu matasan maza, nuna musu wajan da yake kwanci tayi, ba ɓata lokaci suka ɗaukeshi suka kai toilet suka yi mishi wanka aka gyara mishi jikinshi da ɗankin da yake kwance, bayan sun kammala ne ta sallamesu sannan ta ajema Baban kuɗi ko kollonshi bata sakiyi ba tayi tafiyar ta yanata famar kwala mata kira amma tayi mishi banza, dan sarai tajishi.........
*SUMMY M NA'IGEâœï¸*
*🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸ MIJIN BABATA NE🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸*
*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚âœðŸ»*
*Z.W.F.ðŸï¸*
*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*
*Marubuciyar*
*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haÉ—u*
And now
*Mijin Babata ne*
*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*
*SHAFI NA 14*
____________📠Kanta ta haɗe da ƙafafunta tana kuka har suka ƙaraso wajan da take, har sunyi gaba sai suka ji sautin kukanta, juyowa sukayi a tsorace dan ba shakka sun tsorata.
Yarinya ce suka gani zaune ta haÉ—e kai da kakafafu sai kuka take.
Har zasu wuce saboda tsoro dan sun zaci aljanace, sai ɗayan yace wallahi ba aljana bace sai munyi mata magana, jin maganarsu yasa ta ɗago kanta a tsurace, ganinsu datayi ne yasa gabanta dukan uku-uku, dan haka cikin hikima ta tashi zata gudu, da sauri ɗayan ya riƙon hannunta yana ƙara mata kallo, kallon da yake mata ne yasa ta buga wata ƙara wadda da ace Mumy na cikin hankalin kanta da zata ji.
Ɗayan su ne yayi sauri ya ɗauko wani farin ƙyalle ya ɗaura mata a fuska, lokaci ɗaya ta rufe idonta kamar wata matatta.
Murmushi É—ayan yayi yace,
" kozo na kaita mota dan wallahi yau nayi gamu da katar dan tabbas nasamu irin kalar yarinyar dana ke so".
Jinjina mishi hannu sukayi haÉ—i da faÉ—ar,
" Dole muyi fati tunda har yau ka iya furta cewa ga wata mace da kake so".
Murmushi yayi musu kana suka fara tafiya har suka kai wajan da suka aje motar su.
BuÉ—ewa sukayi yasata sannan ya rufe kana suka shiga suka bar unguwar sai kiÉ—a suke sha suna tafi haÉ—i da rangwaÉ—a kai.
Koda gari ya waye Mumy bata wani damu ba, tunda tana tare da masoyinta sai famar buga love suke hankali kwanci, saboda tasan ba inda Hansa'u zata je sai gidan Kakarta wato Hajiya Sa'a.
Tare sukayi wanka, bayan suyi ne tashirya shi sannan ya zauna ta riƙa bashi abin kari har sai da ya ƙoshi sannan ya jawo ta jikinshi sosai.
Ajiyar zuciya suka sauki lokaci É—aya sannan ya buÉ—a baki a hankali yace,
" Baby gaskiya na gaji da zama gida ba aikin dana ke fita komai kece keyi, wallahi nima ina so nayi miki abinda zai saki farin ciki Baby , shiyasa nace idan har babu wata damuwa ina so ki bani kuÉ—i na saki sayin mashin in yaso sai na rika cire miki kuÉ—inki duk sati har na biya".
Ya kai ƙarshin zancin da ƙara matsita jikinshi haɗi da yimata wani zazzafan kiss.
Jikinta ne yayi sanyi lokaci ɗaya dan haka itama ciki da ƙwarewa ta mayar mishi da martanin kiss ɗin da yayi mata kana tace,
" Ba koma Baby duk abinda kake so shi zan maka, burena ako da yaushe ka kasance cikin farin ciki".
Wani ihu yayi haɗi da ƙara rugumeta yana sa mata albarka, kai saboda jin daɗi ɗaukar ta yayi ya goya yafito tsakar gida sai rawar murna yake...
Kai tsaye Hauwa gidan Ƙawarta tatafi dan jin yadda zanci Ahamd ya kasanci ko ya bada kai, inko bai bayar ba asan yadda zaa ɓullowa lamarshin.