← Book details Mijin Babata Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 13

Sashe 6

Mijin Babata Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Koda garin Allah ya waye Mumy tariga Hansa'u tashi dan haka bata tashe ta ba, sai da ta kammala duk wani aiki na gida sannan ta tashe ta dan tayi sallah, da ƙyar ta samu ta tashi tayi alwala tazo tayi sallah sannan ta fito tsakar gida.

Yana fitowa wajan da Mumy ke zaune nan ya zauna haÉ—i da jawo ta jikinshi, jin tayi yau bata son abinda yake mata dan haka ta haÉ—i fuska haÉ—i da janyewa daga gareshi kaÉ—an, tsawa ya dagawa Mumy yace

"ya haka? dan na jawoki jikina shine zaki wani janye? gaya min ko kin gaji dani ne?".

Jiki a sanyaye Mumy ta girgiza kai kana tace,

"Kayi haƙuri dan Allah, wallahi yau bana jin daɗin jikin ne".

Hararta yayi ya tashi ya koma ɗaki rai ɓace.

Duk wannan abun da yake gaban idon Hansa'u.

Ƙaramin tsaki tayi kana ta fara shin kununta.

Kaya ya saka sannan ya fito ko kallon wajan da Mumy take baiyi ba ya fice abinsa, itako yana fita rai ɓace duk hankalinta ya tashi dan kallo ɗaya zakayi mata zaka gane haka.

Yau Hansa'u tunda ta tashi take jin duk jikinta ba daÉ—i dan haka tana gama kalaci ta samu waja ta kwanta, ita ko Mumy bata bi ta kanta ba dan yau sahibin ranta fushi yake da ita.

Bashi ya dawo gidan ba sai ƙarfe 10pm, koda ya dawo Hansa'u tayi bacci Mumy ce kawai ido biyu saboda hankalinta ya ƙi kwanciya sabida bai taɓa kai irin wannan lokaci waji ba.

Tana ganinshi ta sanya wata sassanyar a jiyar zuciya sannan ta tashi taje ta tarboshi haɗi da riƙo hannusa kamar wani ƙaramin yaro, ruwan wanka ta haɗa masa bayan yayi wanka sannan ta kawo masa abinci da ta dafa masa wanda yaji naman kaza, ciki ya buɗe sai da yaci ya ƙoshi sannan ya bi lafiyar gado, itama kayan bacci tasa ta zo wajan da yake kwance tana bashi hakuri akan abinda tayi masa ɗazo, bai kulata ba haka yayi kwanciyarshi ya barta duk bata jin daɗi ba, ba dan taso ba itama ta kwanta bacci ɓarawo yayi awon gaba da ita.

Ko yau sai da ya bari bacci ya sacesu sannan ya tashi sannu a hankali ya tafi wajan da Hansa'u ke kwance, wata kwalaba ya ɗauko ya fara shafa mata wani abu ga jiki sannan ya fara sa hannu ya fara shafar duk wani sashin jikinta, a hakali yayi nasar cire mata rigar jikinta, lokaci ɗaya ya kafama dukiyar fulaninta ido, ba wani ɓata lokaci ba ya kai bakinshi garesu ya fara tsotsa.

Can cikin bacci ta fara jin baƙon yanayi cikin tashi hankali ta farka mutsi tare da sanya wata razanannar ƙara tana faɗin,

" Wayyo Mumy ƙarto, wayyo Mumy ƙawarto zai kasheni!!".

Yana jin haka ya koma É—aki cikin hanzari yayi sauri ya É—auko fitila ya konnan, dai-dai lokacin Mumy itama ta tashi a razane, tare dashi da ita suka zo wajan Hansa'u suna faÉ—in,

" Ina yake??".

Jikinta ne ya fara karkarwa, kasa magana tayi sai dai tayi nuni da hannu, tashi yayi yaje yayi dube-dubenshi ya dawo yace shi bai ga komai ba.

Ajiyar zuciya mumy ta sauke kana ta jawota jikinta ta kwantar da ita ta fara yimata addu'a dan ita yanzu gani take kamar mafarki ne Hansa'u keyi.

Bawani ɓata lokaci bacci ya sake yin gaba da ita, mumy na ganin haka sai ta tashi ta koma wajan mijinta.

Tana cikin bacci sai kuma ta riƙa mutsi a hankali sanadin wani ƙaiƙayi da dukiya fulaninta keyi lokaci ɗaya......

*Comment and share*

*SUMMY M NA'IGE✍️*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*

*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*

*Z.W.F.🏝️*

*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*

*Marubuciyar*

*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haÉ—u*
And now
*Mijin Babata ne*

*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*

*SHAFI NA 9*

____________📝 Hauwa na cikin sababi da Innarta sai taji wayarta ta fara rura, number ce ba suna kamar kar ta ɗauka kuma sai ta ɗauka, batayi magana ba sai da taji ance
"Hauwa ce?".

Da eh ta karɓa musu, jin tayi sunce,

" Dan Allah Hauwa muna so kiyi mana kwatancin inda kika zamo zo akwai wani aki da muke so kiyi muna dan Allah".

Aziyar zuciya Hauwa ta sauke kana tace,

" Wani aiki ne zan muku wanda bazaku iya gaya minshi a waya ba har sai na gaya muku inda nake?".

Sai matar tace,

" A'a abinda yasa nace haka saboda nida ke mu samu natsuwa wajan yin maganar, amma tunda kina son kiji to bari kiji daman bawani abu bane yasa nace ina so muhaÉ—u, labarinki naji shine naci ina son ganinki, daman wani yaro ne na kamu da sonshi kuma yaron babu ruwansa da mata ustazo ne shine aka ce na sameki komai ustazancin shi zai bada kai buri ya hau".

Dariya Hauwa ta sanya mai ƙarfi kana tace,

" Karki damu da kanshi sai yazo yana kuka ki tallafamasa, kawai ku gayamin ranar da zamu haÉ—u?".

Sai matar tace,
" ni ko yanzu kikace ina so mu haÉ—u".

Sai Hauwa tace,

"A'a ku dai bari zuwa gobe sai mu haÉ—u saboda yanzu akwai wani aiki gabana".

Godiya matar tayi mata kana suka kashe waya.

Tana gama waya ta faÉ—a wanka, bayan ta fito ne ta sanya wasu shegon kananun kaya ta fito waje dai-dai lokacin da Alhaji Abu ke fitowa, yana ganin Hauwa ya washi baki haÉ—i da faÉ—in,

" Ƴar albarka Hauwata".

Wani fari tayi masa da ido.

Inna Rabi da Inna Ladi da lnnarta ne zaune tsakar gida suna gyaran kayan da za'a abinci dare, ido suka haÉ—a da Inna ladi da Inna Rabi, lokaci É—aya suka sanya wani tsaki haÉ—i da harar lnnar Hauwa.

Kai lnnar Hauwa tayi ƙasa dashi tana mai ci gaba da gyara kayan abinci da za'ayi duk sai taji ba daɗi.

Dubin Alhaji Abu Hauwa tayi a shagwaɓe tace,

" Alhaji yau ni gaskiya bazan iya cin tuwon dawa ba, ina so kabasu shinkafa suyi na shinkafa dan yafimin daÉ—i, amma kasuyo nama ayi miya dashi".

Washi baki yayi sai yace,

"Duk abinda kike so haka za'ayi Æ´ar albarka".

Duban su Inna dake gyaran kayan miya yayi yace,

" Rabi zo ki karɓi shinkafa ayi tuwon shinkafa tunda ɗiyata tace bata iya cin na dawa sai na shinkafa".

Inna Ladi ce tace,

" Aikuwa yanzu har mu toƙa tuwon, yanzu haka shine zamu kwashi sai dai tayi haƙuri tacishi a haka".

Sababi ya fara yace ko sun gama sai sun karɓa ko kaɗan ne su dafa mata, data ga abin zai kawo masifa kuma ga lnnarta sai hararta take sai tace Baba kawai kasawomin tsirar da madar shanu sun isheni..
Tun bata rufe baki ba sai lnna Ladi tace,

" Wallahi Alhaji bazamu yarda ba, ace agola tazo tafimu gareka, kuma tafi Æ´aÆ´anka, ka duba ka gani wannan tuwon muda yaranka duk shi zamuci sannan ita tace bata ci sai dai taci kayan daÉ—i, da kina so kici kayan daÉ—i sai ki koma gidan ubanki idan zaki ci kayan daÉ—i mugani"....Alhaji Abu ne ya katsita da buga mata wata tsawa yace,

" Wallahi duk kika sake buÉ—a baki ki ka gayawa Hauwa magana bakin auren ki, kuma duk abinda Hauwa keso shi zam mata ko koso ko karkuso dan cikinku ba wanda ya bani kuÉ—i bare ya hanani abinda zanyi da abina".

Yana gama faɗar haka ya wuce ɗakinshi rai ɓace, har yakai ƙofar ɗakinshi sannan ya juyo yace Hauwa tazo.

Ba musu Hauwa ta tashi tashiga É—akin sa sai rangwaÉ—a takeyi ala dole ina sonta.

Ranar Hansa'u yadda taga safiya haka taga yamma, tasha kuka kamar ranta yafita sanadin haka yasa da safe ta tashi da wani zazzaɓi wanda yasa ko hannuta bata iya ɗagawa.

Koda safiya ta waye da ƙar ta tashi tayi sallah sannan ta koma kwance, duk aikin da ake na gida mumy tayishi har abinci, mijin Mumy ne da yafita ya sayo mata maganin zazzaɓi tasha amma duk a banza.

Har dare yayi bawani chanji a jikin Hansa'u ga mugun ƙayƙayin da dukiyar fulaninta keyi duk sai ya ƙara sata shiga wani hali.

Ko yau baya duk bacci ya sacesu can ya koma tashi sannun a hankali yazo wajan da Hansa'u ke kwance ya fara lalubarta yana shafar dukiyar fulaninta.

Lokacin da ya kai hannunshi wajan dukiyar fulaninta wani sassanyar ajiyar zuciya ta sauke lokaci ɗaya, bacci take amma yana kai hannunshi garesu taji sun daina wannan ƙayƙyayin da suke mata.

Kuyu haƙuri yanzu nayi busy ne

*SUMMY M NA'IGE✍️*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*

*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*

*Z.W.F.🏝️*

*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*

*Marubuciyar*

*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haÉ—u*
And now
*Mijin Babata ne*

*WANNAN SHAFIN TUKWAICI NE GAREKI MARUBUCIYA KUMA FASIHIYA, GASKIYA NA GIRMAMA BASIRARKI SOSAI, ALLAH YA ƘARA BASIRA YA BAMU IKON RUBUTA ABINDA YAKE DAI-DAI, MAI ZAFAFA.🔥*

*SHAFI NA 10*

A hankali yaci gaba da matsarsu cikin kwanciyar hankali yaci gaba da bin duk wani sashe na jikinta yana shafa, ajiyar zuciya ta sauke lokaci ɗaya taji kamar an yaye mata wannan zazzaɓin da take ji, duk da tana so ta raba hannunshi da jikinta amma ta kasa saboda abinda yake mata sosai yake mata daɗi har cikin ƙwaƙwalwarta.

Shiko gogan naganin bata sanya ihu ba ya cigaba da abinda yake cikin hikima batare da yayi wani kuskure wanda zai sa taji zafin abin ba bare har tayi ƙara, sun jima haka daga bisani bacci yayi awon gaba da ita saboda daɗin abin da yake mata.

Kallon k'irjin ta ya cigaba da yi ya na lashe baki,tunanin ranar da zai kwashi garar ta kawai ya ke yi,don ya sani zai huta ba kad'an ba,ya matsu sosai amma dole ya bi komai a hankali tun da dai ya ga ta fara shigowa tarkon sa.

Ya na cikin tunanin ya ji motsin Momy ta sakko daga kan gado,ai kuwa ya yi wuf ya mik'e tsaye ya fara kame-kame.

Ganin kamar Momy kallon tuhuma ta ke yi masa ya sa shi had'e rai ya fara magana
Chapter 6 · 0% Book details