Sashe 11
Mijin Babata Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duban Hauwa lnna tayi da kyau kana tace,
" Yanzu Hauwa har yanzu baki daina lattin sallah ba, ashe duk iskanci da kike yana da nasaba da rashin ƙinyi sallah cikin lokaci, wallahi ɗiyar nan kiji tsoron Allah , kisani duniya ba matabbata bace".
Inna na kawai ƙarshi ta bar ɗakin saboda kar ciyon zuciyar ta ya tashi.
MurguÉ—a baki Hauwa tayi haÉ—i da komawa ta kwanta.
===========
KuÉ—i maso tsoka Mumy ta bawa mijinta tace yaje yasaye mashin saura kuma ya shamai yayi musu cefeni da saura.
Sosai yaji daɗin abinda tayi mishi, dan haka yinin ranar ba abinda yake mata sai kasheta da soyayya mai shiga rai, a halin yanzu Mumy tana jin tabbas idan babu Kabir bazata iya rayuwa ba, dan yanzu ta zaɓi zama dashi akan kowa, a koda yaushe burinta ta ganshi tare da ita suna kwasar soyayya, danshi bata jin shayin mallkamasa duk abinda ta mallaka ba muddin baifi ƙarfinta ba.
Sai da gari ya waye sannan yayi wanka yace yaje ya sayo mashin ɗin, har ƙofar gida ta rakashi sannan ta dawo gida zuciyar ta fas dan farin ciki saboda sahibin ranta na cikin farin ciki.
Da fitarshi bai tsaya ko ina ba sai gidan Yayarshi, bayan sun gaisa ne yace mata daman kuɗi ne ya kawo mata dan a haɗa mishi lefe, washa haƙura tayi lokacin da ya ɗauko kuɗin ya bata, kana ya shaida mata cewa wani sati yake son akai mishi wannan lefen, tace karya damu tun yau zata fita wajan sayayya, godiya yayi mata yace shi zai tafi dan yau yake so akai mishi ƙarshin ginin da yakeyi saboda wata mai kamawa ne yake so yayi aure.
Sosai Yayarshi ta nuna masa jin daÉ—i akan haka har da faÉ—in ko kai fah, yanzu zakayi auren shiga tsara da nunawa dangi, dan wallahi sai munyi biki sosai, sai mun nunawa duniya yanzu kayi aure, za mu wankeka tas kamar sabon jariri.
Dariyar jin daɗi yayi sannan ya tashi ya tafi kasuwa ya sayo kayan abinci ya raba buyi ya kaiwa iyayenshi rabi sannan yabawa wani almajiri ya kaiwa Mumy rabi sannan ya wuce gidanshi da ake mishi gini, shine bai dawo ba sai ƙarfe goman dare, lokacin duk inda hankalin Mumy yake ya tashi saboda rashin ganin sahibin ranta.
Yana shigowa gida ko rufe ƙofa bata bari yayi ba ta fito ciki da zumuɗi sai ƙamshin turari take tayi ado cikin ƙananun kaya masu bayyana da jikin mutum.
Rugumeshi tayi haÉ—i da sauke wata ajiyar zuciya.
*********
Tuƙi yake a hankali, su kuwa abokanshi sai shan sauti sukeyi suna rangwaɗa kai.
Hanyar da ya É—auka ne yasa É—aya daga cikin aboksnshi yayi saurin yimishi magana yace,
" Baba yana ga ka É—auke hanya , ba hotel zamuje mu huta da wannan yarinya ba?".....tun bai bari ya kai karshin abinda zai faÉ—a ba ya taka birki ciki da tashin hankali yace,
" Kai wani irin bunsuru kake? angaya maka yarinyar nan kalar hotel ce? to bari kuji na rantse duk kwaɗayinku akanta ku haɗiyeshi dan wallahi duk wanda yayi gigin taɓa koda ɗan yatsarta ne wallahi sai na rabashi da rayuwarshi kun san halina idan zan iya ko bazan iya ba, duk matan da kuke nema akwai wace nace muku ina so? to dan haka kukiyaye ni wallahi".
Ya ƙai ƙarshin maganar tare da kunnan motar ya fara gudu kamar zai tashi sama.
Tunda ya fara magana gabaki É—ayansu sukayi shuru suka kasa magana saboda sanin halinshi.
Dai-dai get ɗin wani fantamemin gida ya tsaya, horn yayi, ba ɓata lokaci mai gida yazo ya buɗe masa jiki na karkarwa.
Wajan da ake aji motoci yazo yayi parking, fitowa yayi batare da yayi wa ko wanin su magana ba, ya É—auke ta yayi da ita hanyar da zata sadashi bedroom É—inshi, kwantar da ita yayi kan gado sannan ya fito ya samesu parlour suna jiranshi, bai ce dasu komai ba ya fito suma suka bi bayanshi, mota suka koma shiga suka fita.....
*SUMMY M NA'IGEâœï¸*
*🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸ MIJIN BABATA NE🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸*
*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚âœðŸ»*
*Z.W.F.ðŸï¸*
*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*
*SHAFI NA 17*
Suna isa gidan bayan diraba yayi parking suka fito, kai tsaye part É—inshi Dady ya nufa ya buÉ—e É—akin ya shiga.
Tunda suka kawo ta gidan ba itace ta farka ba sai da garin Allah ya waye, sosai tashiga tashin hankali ganita cikin wannan ɗaki kuma ba kowa a cikinshi, hawaye ne masu zafi suka fara zuba a idonta, lokaci ɗaya ta fara tunanin abinda Mumy tayi mata wato Mumy tafison mijinta akanta, to wallah tunda har ita da kanta ta koreta wallahi tayi ma kanta alƙawari bazata koma gidan ba sai dai tabi uwa duniya, taje gata ga mijinta tunda ta nuna tafison shi akan kuwa, hawayen da ke zuba a idonta ta goge, ɗakin ta fara bi da kallo har ta gano inda ban ɗaki yake, cikin sanyi jiki ta tashi tashiga, alwala ta ɗauro kana tazo ta gabatar da sallah, azkar ta farayi tanayi tana tuna abinda Mumy tayi mata, lokaci ɗaya ta kife kanta a ƙafafun ta tafara rera wani kuka mai ban tausayi, a dai-dai wannan lokaci Alhaji da Hajiya da Baba mai gida suka shigo ɗaki, mutuwar tsaye sukayi lokacin da idonsu ya gane musu abinda basuyi tunani ba ko a mafarki .
Tana jin mutsin kamar anshigo ne yasa ta ƙara sautin kukan da take, da sauri Mumy taje ta ɗago kanta dan ta ƙara tabbatarma idonta gaskiya.
Idon suka haÉ—a da Hansa'u da Mumy, ita ko Hansa'u tana ganin mace kuma uwa da sauri ta faÉ—a jikin Mumy tana faÉ—ar,
" zasu kasheni dan Allah ki taimakeni".
Ƙara sakata jiki Mumy tayi haɗi da bugun bayanta alamar tayi shuru kenan, ajiyar zuciya Hansa'u ta farayi a hankali har tayi shuru, sai da tayi shuru ne Mumy ta sake ɗago kanta tayi mata kallon tsaf, ƙaramar yarinya ce kyaukyawa son kowa ƙin wanda yarasa to ina suka samu ta.
Mumy na cikin wannan tunanin Dady ya ƙaraso wajan da suke yace,
" Yarinya wace unguwa kike? kuma ina suka ganki ya É—auko ki? miya haÉ—inki da su?".
Duk yayi mata wannan tambayar lokaci É—aya.
Ajiyar zuciya ta sauke batayi magana ba, sai da Mumy ta sake tambayar ta kana ta buÉ—a baki a hankali tace,
" Ni ba ƴar garin nan bace, iyayena sun rasu, wadda ke riƙona ce ta ƙoroni saboda mijin da ta aura baya sona, kuma ƙoƙarin yake yayi min fyaɗe, to dan nagaya mata shine yasa ta ƙoreni cikin dare, to ina cikin tafiya ne wasu mutane suka sace ni, wani abu suka shaƙamin a hanci, tundaga wannan lokaci ban sake sanin inda kaina yaki ba sai yanzu da safe".
Ajiyar zuciya Mumy ta sauke ita da Dady lokaci É—aya.
Dady ya buÉ—a baki yace,
" Kuma baki san kowa naki ba?".
Kai ta ɗaga masa alamar eh, hawaye ne suka riƙa zuba a idonta saboda ƙaryar da tayi musu.
Dady ne ya kalle Mumy yace ko zata iya raƙata har agane inda dangin ta suke?.
Mumy daman ita tunda taga yarinyar tashiga ranta, ai Dady ko baki bai rufe ba Mumy tace,
" Ai ɗa na kowa ne, Allah ya tayamu riƙo".
Da Ameen suka amsa, sannan Mumy tariƙa hannun Hasa'u suka fito dan su koma gida.
******
Koda gari ya waye mijin Mumy yacewa Mumy ta bashi kuɗin saboda baya son ya makara, ko beark batayi ba jiki na karkarwa ta tashi tace yayi mata izini zata je gidan ƙawarta ta dawo, izini yayi mata tare dayi mata kashedi karta jima, tace yanzu bazata jima ba zata dawo.
Mayafi ta ɗauka bata tsaya ko ina ba sai gidan wata ƙawarta wato Hajiya Suwaiba mai adashe.
Sosai Hajiya Suwaiba tayi mamakin ganin Mumy dan ita kan rabonta da Mumy tunda ta aure tsinanin yaro nan, kallon Mumy tayi sama da ƙasa tace,
" Amarya kece yau agidan? ina ango yake yabarki kika fito yanzu da sassafin nan, ko har kungama cin amarci ne?".
Mumy tace,
" Ke ni banso haka daman ko yana nan ai zan fito".
Wani kallo Hajiya Suwaiba tayi mata kana tace,
" Kedai Allah ya kyauta, ina Æ´ata Hansa'u?".
Gaban Mumy ne ya faÉ—i dan wallahi ita har ta manta da wata Hansa'u, kawar da tunanin Mumy tayi tace,
" Keni ba isakanci nazo kimin ba, daman kuɗi ne nazo ki aramin har zuwa ƙarshin wata, saboda mashin zan saya na basuwa haya, kuma jiya koda aka je ya ƙara kuɗi, shine nace bari nazo wajanki nasan zan samu".
Da yake da Hajiya Suwaiba da Mumy akwai amana, ba musu Hajiya Suwaiba ta tambaye Mumy nawa take so, gaya mata tayi ta É—auko mata, haÉ—i dayi mata fatan alhairi.
Mumy ana bata kuÉ—i jiki na karkarwa tayi ma Hajiya Suwaiba sallama ta kama hanyar komawa gida.
Koda tashiga gida yana waya da budurwarsa yana gaya mata yau yake son su haɗu da ƙawayenta shi ya salamesu yasan ya gama da komai amaryarshi kawai yake jira, jin Mumy tayi sallama ne yasa yayi mata sallama akan sai yazo .
Amsawa Mumy sallama yayi yana faÉ—in,
" Oyoyo Baby kin dawo, sannu da hanya kinji ƴar aljannah, dan indai nine to na janye miki ƙafa kishiga aljannan mosoyiya".
Sosai Mumy taji Daɗi, dan haka cikin shagwaɓa ta faɗa jikinshi tana faɗin,
" Baby andace ka gansu nan".
Bakinshi ya haÉ—e da nata ya fara tsotsa, har yayi nasarar rabata da kayan jikinta, wasa yashigayi da ita son ranshi yana nuna mata zallah soyayya, amma tabbas idan yana tare da Mumy tunanin Hansa'u ce yake tare da ita shiyasa yake zaucewa wani lokaci.
Sai da yashayar da ita ruwan soyayayya, sannan daga baya yayi wanka yayi beark kana ya karɓi kuɗi yafita.
Kai tsaye gidan iyayenshi ya nufa, koda yaje yasamu Yayarshi da ƴan uwanshi ana taganin kayan lefe akwati biyar akayi mata, sosai yaji daɗi shida ƴan uwanshi, shaida musu yayi ko gini yau za'a kammala koma na gidanshi amarya kawai suke jira, daɗi suka ji kamar su zuba ruwa a ƙasa susha.