Sashe 2
Mijin Babata Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hauwa nashiga É—akin kai tsayw tolet ta faÉ—a bayan tayi wanka ne tazo ta kwanta ko zanin dake jikinta bata sauya ba tayi kwanciyar ta.
Bata jima da kwanciya ba, sai ga Alhaji Abu yashigo ɗakin, yana ganinta ya washe baki haɗi da ƙarasuwa wajan da take kwance, ya jima yana kallonta sannan ya fara tashe ta a hankali, ido ta buɗe tana ganin shine tayi sauri ta gyara jikinta haɗi da faɗan,
"Baba kaine?ko wani aiki za'ayi maka?".
Sai da ya ƙaramata kallo tsaf kana yace,
"A'a daman zuwa ne nayi naji miya dawo dake gidan mijin naki? saboda É—azo kinga fita nayi banji abinda ya dawo dake ba".
Tace,
"Amma Baba kabari har da safe saboda yanzu dare yayi".
"A'a karki damu É—iyata gaya min".
Har ta buɗa baki zatayi magana sai ta fashe da wani kuka mai ƙunar zuciya, sai can tace,
"Wallahi Baba nagaji da zama dashi ni dai kawai kuce ya sakeni".
Bawani bincike ba komai Baba yace gobe da ikon Allah sai ya baki takardarki, karki damu É—iyata kinji.
"Tace tau nagode Baba".
Yace, "tau amma kiriƙayi min biyya kinji ko".
Tace, "tau Baba".
Bayan kwana biyu da dawowar Hauwa gidan Babarta komai take so shi Alhaji Abu kecewa ayi koda girka ne, ko yaranshi naso ko basu so shiza'a ci, sai da duk wanda bai zaici ba ya barshi, aikuwa yaran gida da matan alhaji abu su Inna Ladi da Inna Rabi suka saka sa Babar Hauwa gaba suna faÉ—in tayi ma Alhaji abu asiri ita da Æ´arta sai yadda suka ce.
Yau ma da dare bayan duk ƴan gida sunyi bacci alhaji Abu yashiga ɗakin Hauwa ba wani ɓata lokaci yaje ya kwanta inda take kwance, da yake bacci yayi awon gaba da ita bata san wainar da ake tuyawa ba.....
*COMMENT AND SHARE*
*SUMMY M NA'IGE*âœï¸
*🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸ MIJIN BABATA🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸*
*ZAFAFA WRITTERS FORUM*
*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*
*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM (Zakiyya).*
*SHAFI NA UKU*
____________📠A hakali ya kwanta batari da ya motsa ba bare har ta farka, hannu ya ɗauko a hankali ya fara shafar kanta har izuwa sassan jikinta, a hankali ta fara miƙi alamar zata tashi, cikin sauri ya janye hannusa a hankali ya tashi ya bar ɗakin kafin ta buɗe idonta, ita duk atunaninta mafarki ne takeyi aikuwa koda ta farka da wata muguwar sha'awa , wayar ta tajawo taga dare yayi sosai dan haka ta fara tunanin mafita da ita har ga Allah bazata iya bacci a haka ba, shiyasa wani lokacin bata son tayi yaji saboda tasan kanta da jaraba, haka dai tayi ta tunani bata samu mafita ba dole yasa tayi kwanciyar ta, can bacci ya fara ɗaukar ta sai taji kamar ana shafar jikinta, bata wani mutsaba saboda bata son a daina abinda ake mata, shiko Alhaji Abu yana gani taki farkawa ya ƙara azama wajan abinda yake mata, sosai suka shiga wani hali har ya manta cewa wace yaki tare da ita, sai surutai yake mata, ita kuma a dai-dai wannan lokacin natsuwa ta zo mata dan haka cikin hanzari ta janyeshi daga jikinta haɗi da faɗin,
"Wazan gani É—aki na?".
Ta faÉ—i haka haÉ—i da hasku masa fitila.
Lokaci É—aya jikinshi ya fara karkarwa haÉ—i da tattaru kayanshi yana sawa, kana ya buÉ—a baki yace,
"Daman nazo ne na sanar dake abinda mijinki yace, to koda nazo kinyi bacci shine bansan lokaci da na kwanta ba wajan natasheki, wallahi ni bansan ma nayi ba, dan Allah ki rufamin asiri wallahi gobe duk yadda zanyi sai nasa mijinki ya baki takardar saki".
Ya faÉ—i haka jiki na karkarwa.
Dubanshi tayi sama da ƙasa kana tace,
"Ni Baba mizanyi da kai, yanzu duk wani abu najim daɗi wanda ke jikinka ya mutu, ko su Inna maneji ne sukeyi da kai bare ni sabon jini, kuma ni yara nake so masu jini aji waɗanda zamu ji daɗi dasu, kai bari ma kaji abinda yasa nabar gidan mijina kuma uban ƴaƴana saboda naga ya fara tsufa kuma ni yanzu sabon jini nake so waɗan da basu wuce shakara ashirin ba, to kai ko ai ko mijina ya fika bare har kasa ran zan buɗe maka ƙafa, amma duk da haka kai ɗan duniya ne, dan ba abu kaɗan ke sa nasamu natsuwa ba, amma kai gashi ko ina ba'aje ba naji natsuwa ta zomin, amma karka damu idan ka amsumin ta kardar saki wajan mijina zan yadda ko wasanni ne muriƙayi ai ko a haka aka tsaya zaka rage ko?".
Ta faÉ—i haka tare da kanne ido É—aya.
Baki ya washe kana yace,
"Sosai kuwa Æ´ar albarka, ai nasan ki da jaraba tun bakiyi aure ba bare yanzu daki kayi aure".
"To naji yanzu tashi kabar É—akin nan kuma gobe kayan tea nake so a sayo min".
Tashi yayi haÉ—i da faÉ—in,
"Karki damu gobe za'a sayi miki harda Babarki itama zata ci albarkar ki".
Murmushi tayi yana fita ta rufe É—aki tayi kwanciyar ta hankali kwance.
Koda gari ya waye Hauwa tayi wanka ta fito tsakar gida ta aza kujera ta zauna haɗi da kunna waya tana saurarin waƙoƙi haɗi da dage ɗan kwali duk wanda ya wuce tana masa kallon mai saman ruwa.
Tana cikin haka Inna Rabi da Inna Ladi suka fito dan su ɗaura ɗumame yara suci sutafi makaranta, kallo ɗaya sukayi mata suka kauda kai, saboda yanzu da sun mata magana Alhaji nacewa su bar masa gidanshi, tana zaune aka kammala ɗumame har Babarta tafito ta ɗeba nata, yara na tsaka da ci sai ga Alhaji Abu ya shigo da leda a hannu, yana ganin Hauwa ya washe baki haɗi da ƙarasawa wajanta ya miƙa mata ledar, yara na ta gaisheshi amma bai jisuba har sai da ya bata ledar kana ya ɗago yace to ya amsa su daina gaisheshi hakan.
Cikin murna Hauwa ta karɓi ledar kana ta buɗe ta duba, baki ta washe lokacin da taci karo da biredi da masar kwai da tea kulle ga leda fara, godiya tayi masa haɗi da kashe masa ido, shiko sai wasar baki yake yana faɗar
"Æ´ar Babarta".
Tashi tayi ta ɗauko kofi da faranti ta zube ta fara shan abinta yara sai kallonta suke suda iyayensu, ita kuwa Babar Hauwa ranta ne ya ɓace sosai da wannan abu da Alhaji kemata shida ƴarta.
******** Saida ya ciyar da ita har sai da ta ƙoshi sannan yace ta kunna masa tv kallo yake so yayi, tashi tayi ta kunnan masa tv yagaya mata tashar da zata samishi, aikuwa tana sawa dai-dai lokacin da ake wani fim na isakanci, dan ba abinda ake in ba lalaci ba da taɓi taɓi ba, jawo tayayi ta dawo saman jikinshi kuma gashi lokacin ruwa ake kamar da bakim ƙwarya, Hansa'u naganin haka ta tashi har ta kama hanya zata bar ɗaki dai-dai lokacin da akayi wata tsawa wadda ta gigita ta, aikuwa bata san lokacin da ta faɗa jikinsu ba, lokaci ɗaya wani abu ya ziyarci sassan jikinta, kasa tashi tayi sai da Mumy ta tayi sauri ta tureta ta faɗi ƙasa kana tace,
" wannan wani irin iskanci ne ke damunki da zaisa ki faÉ—o saman jikinmu?".
Ta faÉ—i haka cikin kakkausar murya.
Hansa'u mutuwar tsaye tayi dan har wannan lokaci bata daina jin wannan abu na tafiya cikin jikinta ba.
Mumy da taga Hansa'u sai kallonsu take, aikuwa lokaci ɗaya ta ƙara hasala, har ta buɗa baki tayi magana sai yayi sauri ya haɗe bakinsu waja ɗaya, daga baya ya ɗau Mumy suka tafi bedroom bawani ɓata lokaci Hansa'u ta fara jin ihun su, ranar haka suka kwana suna ihu ita kanta a ranar batayi bacci ba..
Koda gari ya waye ta makara, amma duk da makarar datayi ta riga su Mumy tashi dan har ta haÉ—a abin kalaci basu farka ba, gyara gida tayi sannan ta koma ta kwanta amma basu tashi ba, ta jima kwance sannan suka tashi, tare suka fito sukayi wanka sannan sukayi sallah kana suka ci abinci.
Bayan sun kammala ne ya dube ta da kyau kana yace,
"Baby kuÉ—i nake so, kinsan za'ayi aurin auta kuma komai ban bayar ba yanzu haka".
Ya faÉ—i haka cikin kashe muryar haÉ—i da jawota jikinsa.
Ashe gwaɓe tace,
"Tau Baby kamar dubu hamsin zasu ishe ka?".
Sai da yaÉ—an É—au lokaci kana yace,
"Bani hakanan zanyi maneji".
Tace,
" tau idan nasamu ƙari zan ƙara maka, yace taje ta ɗauko masa, bayan ta ɗauko masa ya ƙirga yaga sun cika cika cif sannan ya shirya ya bar gidan, ya ɗan jima da barin gidan sannan na tashi, baki na wanke sannan nayi kalaci kana nazo wajan da mumy ke kwance na gaishe ta, da sakin fuska naga ta karɓa, dan haka na samu waje na zauna kana nace,
"Mumy dan Allah ki ƙoƙarta wannan hutun na koma makaranta, wallah duk abokaina sun koma ni kaɗaice".
Fuska ta haÉ—e kana tace,
"Hansa'u in har ba ɓacin raina kike son gani ba, to daga yau kar nasaki jin kinyi min zanci wata makaranta inhar ba islamiya bace.....tun bata rufe baki ba Hansa'u tace,
"Mumy dan Allah kibarni koda secondary school na kammala".
Ta faÉ—i haka idonta taf da hawaye.
Cikin hargowa Mumy tace,
" wallahi ni ban da kuÉ—in da zan bayar ki koma makaranta, amma idan kina dasu tunda kina son makarantar kina iya komawa da kanki, amma kisani wallahi nirata biyar bazan bayar ba".
Tana faɗar haka ta tunkuɗe Hansa'u kana ta bar wajan rai ɓace, ya zata bar Hansa'u ta koma makaranta ko Baby yace idan ta bar Hansa'u ta koma makaranta can zata haɗu da ƙawaye su lalatamin ƴa, ko basu lalatata ba malamai ma zasu lalata ta, musamman idan suna kallon kirar jikinta.....
_comment and share pls_
*💞SUMMY NA'IGEâœï¸*

*ZAFAFA WRITTERS FORUM...📚âœðŸ»*
*Tsarawa da rubutawa*
*💞SUMMY M NA'IGE💞*
*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*
*SHAFI NA HUÆŠU*