Sashe 10
Mijin Babata Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta jima zaune cikin falon amma shuru kamar babu kowa har zata tashi ta tafi sai kuma ta É—auko waya takira ta, kamar baza aÉ—auka ba kuma sai can aka dauka Hauwa tace,
" Halan baki gida gani zaune falon amma kamar ba kowa".
Kashi waya tayi bata re da taba Hauwa amsa ba.
Mamaki ne ya kama Hauwa tabi wayar da kollon tana kallon ikon Allah.
Tana cikin haka sai ga wannan matar ta fito sanyi cikin wasu kananun kaya, dubin Hauwa tayi a É—an ya tsani tace,
" Lafiya naganki da safiya nan?".
Murmushi Hauwa tayi irin na Æ´an duniya tace,
" Yanzu ne da safe? daman zuwa nayi naji aiki yayi kyau ko yaya?".
Sai a lokacin matar ta É—anyi murmushi tace,
" Aiki yayi kyau Hauwa dan yanzu haka gashi can sai bacci yake a É—aki".
Ido Hauwa ta zare tace
" Kenan komai yana tafi yadda ya dace".
" Eh".
Itace ansar da taba Hauwa ataƙaice, dan bata son zanci yayi yawa ya kai har lokacin da Habibin nata zai tashi bacci, dan an bata labarin Hauwa ance ko ɗanta zata iya zama dashi idan taga yayi mata, dan ita ɗin akuya ce kowani bunsuri biyarshi take.
KuÉ—i ta É—auko taba Hauwa tace,
" Gasu ki sha ruwa kuma nagode sai idan lokacin nemanki yayi zaki jini".
Murmushi Hauwa tayi haɗi da karɓar kuɗi, sai da tasa jika sannan ta tashi ta dubeta tsaf sannan tace,
" Ba komai nasan zaki nemeni nan bada jimawa ba".
Tana kai ƙarshin zanci ta tashi tayi ta fiyar ta.
Gida ta wuce sai tunanin abinda zata kullawa wannan matar take, lokacin da taji tasamu mafita tayi murmushi irin nasu na Æ´an duniya kana tace,
" Hauwa ce fa! ba'a gwada mata kan duniya, gada nayi ba tsintar tanayi ba".
Dai-dai lokacin tashiga É—akin ta...
*Comment and share*
*SUMMY M NA'IGEâœï¸*
*🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸ MIJIN BABATA NE🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸*
*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚âœðŸ»*
*Z.W.F.ðŸï¸*
*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*
*SHAFI NA 16*
Sai da suka É—au lokaci a haka sannan ya É—ago da kanta da murmushi a fuskarshi yace,
" Baby na kimin afuwa kinga sai yanzu na dawo ko?".
Murmushi tayi mai nuna tsantsar so da ƙauna sannan tace,
" Tunda ka dawo lafiya ai mun wuce wuri".
Kiss ya bata mai zafi sannan suka ƙarasa cikin ɗaki.
Bayan ya zauna ta kawo masa abinci tare lemo mai sanyi, zama yayi yaci saida ya ƙoshi sannan ta ɗago da kanta ta dubeshi tace,
"!Baby ina mashin É—in ko baka sayo ba naga kadawo haka?".
Sai da ya gyara zama sannan yace ,
" kuÉ—in ne basu isa na sayi mashi saboda mashin ya tashi, ko yanzu akwai cikon nera dubu É—ara".
Ido ta zare kana tace,
" Yaushe abu ya lalace, kai duniyar nan wallahi koma ya lalace, to yanzu ya za'ayi my baby?".
Jikinshi ya jawota kana yace,
Baby bansan yadda zanyi ba, kinga yanzu ba kowa ki aramaka kuÉ—i ba bare naje nasamu rance".
Ya faÉ—i haka cikin wata murya maisa kasala tare da shafar duk wani sashe na jikinta.
Ahankali ta buÉ—a baki tace,
" karka damu insha Allah gobe zan baka ciko, ni burina duk bai wuce naga kana farin cuki ba".
Sosai yaji daÉ—i har ranshi dan haka ya É—auketa bai dire ko ina ba sai kan gado.
::::::::::::::::::::::::::::
Kai tsaye hotel suka nufa wajan da ake patin abokinsu shida budurwarsa, suna zuwa kowa ne daga cikin abokinshi ya ja budurwa suka keɓe gyafe ɗaya, shi waje ɗaya ya samu ya zauna ya kunna sigari ya na zuƙa.
Yana cikin haka sai yaji wayarshi tayi ƙara alamu saƙo ya shigo, tsaki yayi kamar ba zai ɗauko wayar ba kuma sai ya ɗauko wayar ya duba, ido ya zare , dan har ga Allah ya manta da wani zancin meeting ɗin da zasu shiga garin abuja gobe ƙarfe ta kwasa na safe, kuma kamata yayi ace acan ya kwana saboda kafin ashiga meeting akwai abinda zasu gudanarwa nan ma'akatarsu, cikin hanzari ya miƙe tsaye wajan da abokanshi suke da ƴan mata ya ƙarsa yace su zo shi zai tafi gida dan yanzu cikin daren nan zai wuce abuja.
Fatan alhairi sukayi mishi sannan ya kama hanya bai tsaya ko ina ba sai gidansu, kai tsaye part ɗinshi ya wuce ya haɗa duk abinda zai buƙata yasa mota kana ya kama hanyar abuja batare da ya tashe iyayenshi.
Abdulrazak kenan.
AbdulRazak ɗane ga Alhaji Muh'd kuma da Hajiya Hadiza ɗa ɗaya tilo, shikaɗa suka haifa kuma tunda suka haifeshi Hajiya Hadiza ko ɓatan wata bata sakiyi ba, sosai suke son yara, amma tunda Allah bai basu da yawa ba suka yi haƙuri da ransu suka cigaba da bawa yaronsu tarbiya, Abdulrazak yayi karatun islamiya da na zamani har ƙasar waje yafita yayi karatu kuma yasamu cigaba dan yanzu haka yana aiki abuja birnin taraiya, ganin yana samun kuɗi ko ta wani fanni yasa abokai suka riƙa liƙe masa dan ma iyayenshi basu cika bari yana ma'amala da kowa ba, amma duk da haka sai da ya haɗu da wasu abokai suka ɗaurashi akan hanya, amma har yanzu yaƙi saboda tun farko bai sababa, abu ɗaya sukayi galaba akanshi itace tabar da yake sha yanzu, iyayenshi sun so yayi aure amma har yanzu yace bai ga yarinyar da kemasa ba, har iyayenshi sun so su haɗashi da wata ɗiyar abokin Dady shi, amma Kakarshi tace a'a bata so a takurashi a barshi har lokacin da yaga waca tayi mishi, ai aure lokaci ne dashi da lokaci yayi babu wanda ke hana ayi sai anyi, akan haka ne suka saka mishi ido badan ransu ya so ba .
Cigaban labari.
Koda gari ya waye Hajiya Hadiza ita da Dady suna zaune suna breakfast sai ga wata matashiyar dadcijowa tashigo bakinta ɗauke da sallama, amsawa Hajiya Hadiza tayi kana tace ta ƙaraso, bayan ta ƙaraso ne ta gaishe da Alhaji sannan ta gaya musu cewa ga Baba mai gadi nan yazo nemanshi, bata izini yayi da abarshi ya ƙaraso cikin gidan, bayan ya shigo ne haɗi da gaishe da Alhaji da Hajiya sannan yayi gyaran murya yace,
" Alhaji daman akan aikin da kasani ne nazo na shaida maka cewa jiya kusan ƙarfe sha biyun dare tabbas yashigo da wata yarinya shida abokanshi, ina ma tunanin kamar koda suka ɗauko yarinya bata cikin hankalinta saboda ko tafiya bata iyaye shi da kansa ya ɗauketa zuwa sashinshi".
Ajiyar zuciya Dady yayi lokaci É—aya ya dafe zuciyarshi saboda wani zafi da take fitarwa.
Kallon Mumy yayi da kyau, yace,
" Kinga yaronnan ko? abinda yasa yaƙi aure kenan saboda yasan yana da ƴan mata waja, wallahi yanzu bazan zuba ido ina kallon yaron nan ba, tabbas ƙarshin watannan zan ɗaura mishi aure da kowace yarinya nasamu, ko yana so wallahi ko baya so".
Ya faÉ—i haka ciki da zafin rai.
Dubin Baba mai gida yayu yace,
" Yanzu ita yarinyar tana ina? ko har yanzu tana nan gidan?".
" Eh Alhaji tana cikin gidan yasa É—akinshi ya rufe".
" Tashi mutafi Baba mai gida".
Ya faÉ—i haka tare da tashi tsaye, itama Mumy mayafi ta É—auko ta biyushi dan taga shin da gaske ne, dan itakam tasan É—anta na tsare sallah cikin lokaci tabbas abu ne mai wuya ace yana biyar mata.
Mota suka shiga direba yaja suka kama hanyar gidan.....
Sai da Hauwa tagama miƙa sannan ta tashi tashiga toilet tayi alwala tayi sallah sannan ta fito zuwa ɗakin Babarta.
Koda tashiga yaran sun farka daga bacci, yara ne kyawawa, babban yanzu shekarshi goma, mai binshi nada shekara shida, ƙaramin shine da shekara huɗu.
Kallonsu tayi tsaf, sannan ta ƙarasa wajansu ta zauna, gaisheta sukayi shi ƙaramin shine ya faɗa jikinta ya na kuka.
Sosai taji son yaran na fizagarta, tana cikin haka wayar ta ta fara rura, kamar bazata É—auka ba sai kuma ta É—auka haÉ—i da karawa a kunninta tun batayi magana ba aka ce,
" Hauwa kizo yanzu ga Ahmd nan bashi tare da kowa, ko minti ɗaya karki ƙara kizo".
Cikin hanzari tace,
" Yanzu kowa".
Yaronta dake jikinta ta ɗauke ta aje ƙasa cikin sauri ta zaro kuɗi ta basu tace susha minti ko sallama bata tsaya sukayi da kyau ba ta fita jiki na rawa........
*Commen and share*

*_INA MIƘA GAISUWA GAREKU ƳAN UWA KUMA MASOYAYA KUMA MASOYAYAN WANNAN LITTAFE NA MIJIN BABATA NE, COMMENT ÆŠINKU NA ƘARA SANI FARIN CIKI FIYE DA TUNANINKU, INA GODIYA SOSAI IRIN YADDA KUKA ƘARÆI WANNAN LITTAFI, ALLAH YA BANI IKON KAMMALASHI LAFIYA_🤗*
*SHAFI NA 15*
Bata jima dashiga É—aki ba sai ga Inna mero tashiga É—aikin bakinta É—auke da sallama, amsawa Hauwa tayi haÉ—i da tashi daga kwanciyar da take.
Kallonta lnna tayi da kyau kana tace,
" Ɗiyar nan dan kar nace kije ki dubu mahaifinki ne kika sa ƙafa kika fita yawonki, to shikenan tunda bazaki ji magana taba kije kiyi duk abinda kika ga dama, amma kisani ko bayan raina ne sai kin gane cewa maganar dana ke gaya miki gaskiya ce".... Wai lnna waya gaya miki banze ba? ko kinje dubiyarshi ne yake gaya miki banje ba? ina fita gidannan ban tsaya ko ina ba sai gidanshi, na dubushi ban dai jima ba na fito".
Ta kai ƙarshin zanci tare da murguɗa baki.
Ajiyar zuciya lnna ta sauke kana tace,
" Dama na zaci baki je bane amma tunda kinje ai shekenan, idan kin koma samu lokaci sai ki riƙa zuwa kina ganin halin da yake tunda duk duniyar nan bashi da wata ƴa in ba ke ba".....a'a karki ce ni kaɗai ce, ina ɗiya matan da yake tare dasu wallahi an tabbatamin yana da yara kusun uku to su miyasa bazasu zo suga halin da yake ciki ba sai ni!".
" To ke duniya tasan kece Æ´arsa, kuma idan kingama gayamin magana ki tashi ga yaranki can mahaifinsu ya kawosu tun É—azo, har sun ci abinci sunyi bacci".
" Lafiya dai ya kawo su ko lnna?".
" Lafiya ƙalau, ya kawo sune suga mahaifiyar su, kuma ko ba komai ni yau nayi farin cikin ganin su".
" Tau bari nayi sallah gani fitowa sai mu gaisa".