← Book details Mijin Babata Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 13

Sashe 4

Mijin Babata Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kafin ta sake magana ya taso ya jawota jikinshi haÉ—i da haÉ—i bakinsu waje É—aya, wasanin ya farayi da ita har jikinta yayi sanya, a hankali ya buÉ—a baki yace,

"Baby wai ya kike ji idan ina miki wannan abu, ni gaskiya ina jin daÉ—i, ke fa?".

"Muguntace yasa yayi mata wannan tambaya saboda yasan Hansa'u idonta biyu kuma tana jin duk mi suke faÉ—a.

Duban wajan da Hansa' u take kwance tayi kana tace,

"Baby mushiga É—aki, kaga yarinyar nan zata iya farkawa".

"Bazan shiga ba sai kin gaya min matata".
Ya faɗi haka tare da ƙara matseta jikinshi.

RaÉ—a masa a kunne tayi sai yace wallahi bai jiba sai ta sake, kuma ta faÉ—i sosai.

Ba dan taso ba tagaya masa yadda take ji, nan ya fara mata tambaya idan anyi gaza ya takeji, idan taƙi karɓawa yace zai bar gidan tunda bata son ganin farin cikin shi, dan haka dole ta buɗe baki tana gaya masa duk abinda ya tambaye ta, abinda bata sani ba duk abinda take faɗa akan kunnin Hansa'u, bayan ya gama yimata waɗannan tambayoyi ne ya ɗauke ta suka shiga ɗaki, ba jimawa da shigarsu ɗaki Hansa'u ta fara jin ihu su.

Lokaci É—aya sheiÉ—an ya fara nuna mata wannan vedio na waÉ—an nan yara lokaci É—aya ta fara tunanin itama wazai mata irin haka taji shin minene sukeji suna dariya.

Bayan kwana biyu da mutuwar auren Hauwa gabaki ɗaya ta rikice kullum tana tare da ƙananun yara tana lalata musu rayuwa tun tanayi a ɓoye har ya kai yanzu wasu sun san halin da take ciki, har wata baiwar Allah tazo ta gayawa mahaifiyar ta hali da Hauwa tasa wani yaro, wanda a dai wallahi mace ko tufafi take cirewa gabansa ba zai ɗaga kai ya dubeta ba, bare har yace wani abu, amma yanzu sanadin Hauwa har ɗaki gareshi a wata unguwa ta ƴan bariki.

Kuka Inna Mero ta sanya haɗi da bawa wannan matar haƙuri akan zatayi iya ƙoƙarinta, idan kuma bata daina ba zata san matakin da zata ɗauka.

Bayan wannan matar ta fita ne sai Inna Mero wato mahaifiyar Hauwa ta tashi taje har É—akin da Hauwa take, koda taje Hauwa na waya da samarin ta, tana ganin Inna ta kashe wayar kana ta dube Inna tace,

" Inna lafiya na ganki É—aki na yau?".

Wata harara lnna ta antaya mata kana ta buÉ—a baki tace,

" Hauwa yanzu dan ki tozair tani ne kika fito gidan mijinki? dan kizo ki lalata yaran mutane ne kika fito daga gidan mijunki, ashe duk gudun danayi ban tsira ba Hauwa, dan mi nafito gidan ubanki? dan me naƙi yarda dana barmishi ke? ashe duk ban tsira ba abun daga jininku yake, yau naƙara tabbatar da halin mutum bibiyar jininshi yake, har ga Allah nayi ƙoƙari wajan baki tarbiya Hauwa, nabaki illimin zamani dana addini nayi miki aure har kin haihu saboda rayuwarki tayi kyau, amma duk haka baiyi miki ba, amma kisani muddin baki gyara ba wallahi baƙin cikin ki shine zai zama ajalina, kuma baki gane mai sonki sai na bar duniya".

Ta kai ƙarshin zanci wasu hawaye masu zafi na fito mata, zuciyar tace ta fara mata ciyo dan haka ta bar ɗakin cikin hanzari.

Hauwa bin bayan ta tayi da kallo kana tace,

"Ke Inna wallahi kena takurawa rayuwa ta, shike nan mutum bazai ji daÉ—i ba, ai kafin nawaye gari ban ganki ba ke zaki fara waye gari baki ganni ba saboda wallahi ni Lego's zanje nan bada jimawa ba.

Waya ta É—auko ta fara kiran samarin ta tana gaya musu inda zasu haÉ—u gobe.

>>>>>>>>>>>>
Ƙarfe biyun dare baka jin mutsin komai bare kokan wani abu inba na tsuntsaye ba sai wasu dabbobi.

Nishi take a hankali tana sambatu tana faɗin ƙarayi min dan Allah ƙarayi min zan mutu karka barni, bakinsu ya haɗe waje ɗaya haɗi da shafar dukkan wanin sassan jikinta can ya buɗe baki yace Baby Hansa'u kina jin daɗi kuwa........

Ido nazare haÉ—i da É—aura hannu akai, mike shirin faruwa???.

_*Comment and share pls*_

*SUMMY M NAIGE ✍️*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*

*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*

*Z.W.F.🏝️*

*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*

*Marubuciyar*

*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haÉ—u*
And now
*Mijin Babata ne*

*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*

*SHAFI NA SHIDDA*

Cikin bacci mumy taji saurutun da Hansa'u keyi yayi yawa, dan haka cikin azama ta raba jikinta dana mijinta ta fito parlour hankali tashe, ruwa ta ɗako masu sanyi ta watsawa Hansa'u, lokaci ɗaya ta sanya wata ƙara haɗi da tashi a hargitse, duban sama da ƙasa Mumy tayi mata kana tace,

" Wani mafarki ne kikeyi da zaki cika muna kunne da surutu salon ki tashe mijina yana bacci".
Ta faÉ—i haka haÉ—i da harararta.

Dube-dube Hansa'u ta fara lokaci ɗaya ta tuna wannan mafarki da tayi, kai ta dafe haɗi da ƙara wa Allah godiya da yasa mafarki ne ba gaski ba.

Shurun da Mumy taji tayi ne yasa ta saki magana cikin tsawa tace,

" Sai kallona kike? ko baki taɓa ganin ba ne, to ki tashi ki gyara gida ki tafi islamiya tun kafin ranki shi ɓaci".

Bata ce da mumy komai ba ta tashi tashiga toilet dan kwanakin nan sosai take jin haushin mumy shiyasa yanzu bata son yi mata magana, bayan tayi brush haɗi da ɗaura alwala, bayan ta kammala sallah ne sannan tazo ta fara gyaran gida, tana cikin haɗa breakfast Mijin Mumy ya fito ɗaure da wani guntun tawul wanda bai gama rufe mishi jiki ba, da kallo Hansa'u ta bishi sai da ya juyo suka haɗa ido amma bata ce dashi koma ba bare yasa ran zata gaishe shi, kollonta ya cigaba dayi dan yau wata ƴar figigiyar rigace a cikinta wanda bata ida rufe mata ƙirji ba, ido ya kefa mata yana kallo kamar idonshi su faɗa cikin rigar, mutsin da yaji kamar Mumy zata fitowa ne yasa ya ƙarasa cikin toilet a gorgoje ya gama abinda yake ya fito, ta barma yasa aka shinfiɗa masa tsakar gida duk inda Hansa'u tayi idonshi na kanta, amma abinda ya tsaya mishi rai duk bai fi ace ko ta gaishe dashi ba, sosai yaji zafin haka, yana ganin ta kamala shiryawa shima yace fita zaiyi tazo ya rage mata hannya, baki ta turu gaba tace a'a ya barshi ta gode.

Dube mumy yayi cikin zafin rai yace,

"Naga fa yarinyar nan ta rainani kuma kina kallon duk iskancin da take min amma baki iya magana saboda kema tsoronta kike yi, to bari kiji ni bazan É—auka ba, ina ga dan taga ina zaune gidan ubanta ne yasa take min rashin kunya dan haka yanzu zan bar gidannan idan na gama gina nawa zaki iya komawa can".

Yana gama faɗar haka ya tashi ya fice rai ɓace sai huci takeyi.

Hannu Mumy ta É—aura saman kai ta bishi amma yayi nisa dan haka ta dawo gida bata tsaya komai ba ta kama Hansa'u tana duka tana faÉ—in,

" Wallahi dukk kikayi sanadin mutuwar aurena sai na kasheki, shagiya mai baƙin kishi, tun ba yau ba yake cemin yaga kina kishin sa dan haka ki buɗe kunniki da kyau kiji duk inda yaje kije ki nemoshi ki bashi haƙuri ki dawo wallah ko ranki shi ɓace".

Kallonta Hansa'u kawai keyi saboda gabaki ɗaya momy ta sauya duk hankalinta ya tashi, kamar wace akace uwarta ta mutu, kamar kanshi ta fara aure, Haushinta ne ya kama Hansa'u dan haka ta ɗau jikarta ta fice zuwa makaranta, ita ko Mumy a tunaninta Hansa'u wajan bashi haƙuri ne zata ta tafi.

Bayan taje makaranta kafim malam yashigo sai wata maƙociyar su, kuma abokiyar Hansa'u tashigo, aikuwa tana ganin Hansa'u ta washe baki haɗi da ƙarasowa wajanta tace,

"Yau wa muke gani kamar Hansa'u?".

Murmshi Hansa'u tayi wanda yasa sai da kumatunta suka lotsa, tace ,

" nice Na'imat".

Ƙarasowa Na'ima tayi ta zauna wajan da Hansa'u ke zaune tace,

" Shikenan kema tunda Mumyki tayi aure kuka shiga kulle keda ita".

Murmushi Hansa'u tayi kana tace,

"A'a wallahi kawai abubuwa ne sukayi muna yawa".

"Hmmmmm Hansa'u kenan ni dai wallahi shawara zan baki komai runtsi karki bar karatu wallahi shine jigon rayuwarki".

Godiya tayi mata suna cikin haka sai ga Malam ya shigo, kiran waɗanda basu biya kuɗin makaranta ba ya farayi, Hansa'u itace farko, duk taji wani iri, dubanta Malam yayi yace ke yanzu baku son biyan kuɗin makaranta ko, dan haka yanzu kije ki karɓo in ba haka ba, to karki dawo makaranta ta sallame ki.

Jiki a sanyaye ta fita haka ta riƙa tafiya har ta koma gida, tana shiga gida sukayi ido huɗi da Mumy, kafin ta buɗa baki tayi sallama sai Mumy tace,

"Kin bashi haƙuri? ya haƙura? ina yake?".

Ido na kifamata sai kallonta nake irin yadda tayi magana hankali tashe.

Kai tsaya nace mata,

"Ni fa Mumy makaranta naje kuma yanzu ma haka ƙuɗin makaranta ne aka ce nazo na karɓa".

"Tau Hansa'u karkije amma kisani yau ko mutuwa nayi kece kika kashe ni".
Sosai Hansa'u taji tsoron wannan magana ta mumyn ta dan haka ta aje jikarta ta fito, kai tsaye wajan da tasan zata sameshi ta tafi.

Kai tsaye gidan iyayenshi taje, da sallama tashiga, bayan sun karɓa mata ne ta gaishesu kana ta tambaya ko Mijin Mumy nanan, akace mata yana nan ɗakinshi kai tsaye ɗaki tashiga haɗi da sallama, yana ganin itace yace tashigo bayan sun gaisa ne ta durgusa har ƙasa ta bashi hakuri, bai ce da ita komai ba ya jawota jikinsa yana shafar bayanta sai fitar da numfashi yake a hankali-a hankali, ita kuma dumin dataji ne yasa tayi lamo a jikinshi, lokaci ɗaya idonta suka nuna mata yarinyar nan tacikin film ɗin da ya kunna ranar.

Koda Innar Hauwa ta koma ɗaki ciyon zuciya ya rufeta lokaci ɗaya idonta suka sauya, hawayen baƙin ciki ne suka fara zuba a idonta tunani ta farayi lokacin da tana yarinya kafin ta aure Baba Hauwa irin gwagwarmayar da tasha da iyayenta kafin su yarda ta aureshi.

Zaune nake na haɗi ƙafafu da kaina ina faɗin
Chapter 4 · 0% Book details