Sashe 1
Mijin Babata Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸ MIJIN BABATA NE🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸*
®ðŸ
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚âœðŸ»
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*
*_Z• W• F•ðŸ_*
*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*
*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA, MUMY KULSUM 💞(Zakiyya)💞*
_*IINA GODIYA GA ALLAH DA YA NUNAMIN NA FARA WANNAN LITTAFI LAFIYA, INA ROƘON ALLAH YASA NA KAMMALASHI LAFIYA, INADAN WANI KO WATA TAGA DA GYARA ACIKIN LABARIN TO HANYA BUƊE TAKE*🤗_
*SHAFI NA ÆŠAYA*
____________📠Zaune take ta tisa kayan wanke-wanke gaba sai famar tunani take akan abinda yake faruwa tsakanin Babarta da mijin ta ita abin har mamaki yake bata irin yadda Babarta ta rufe ido sai soyayya takeyi da mijinta ko kunyar ta bata ji, duk abinda yake so zatayi ko a gabanta ne koda hakan baiyi mata daɗi ba, in dai shi zaiji daɗi to baruwanta da ita.
Kuma gashi har ga Allah yanzu burgeta abinda yake ma Babarta keyi, saɓanin kwanan baya da abin ke bala'in bata haushi, musamman idan ta dube mijin Babarta, taga ko ita yayi mata ƙarami da aure bare ace Mumy tah, amma yanzu duk ta daina jin tsanar da take mishi a zuciyar ta.
Tana cikin wannan tunani ne taji salamarshi, da sauri ta dawo duniyar tunanin da ta tafi cikin hanzari ta ƙarɓa mishi sallama haɗi da tashi ta ƙarɓi kayan da ke hannunsa jiki na karkarwa, tunda ta tashi ya kife ta da ido yana kallon yadda take tafi komai na jikinta rawa yake lokaci ɗaya ya rufe idonsa yana tunanin wani abu a ransa.
Yana cikin haka sai ga Babarta ta fito cikin ɗaki sanye da wasu riga da siket na atamfa, waɗanda suka kama jikinta sosai suka fito da sifar jikinta, tayi kyau iya kyau idan ka ganta zaka rantse da Allah ba ita bace mai wannan budurwar ba, ƙofar ɗaki ta tsaya tana kallonshi cikin so da ƙauna, shikuma tsaye yake waje ɗaya yakasa gaba kuma ya kasa baya, kallo ɗaya tayi mishi ta gano cewa so yake tazo ta tarbeshi, kuma tabbas idan har bata zo ba, tabbas bazai shiga ɗakin ba, ita kuma da kunya ace taje ta tarboshi gabsn ƴar ta, amma ya ta iya dole sai taje ta tarboshi, dan tasan ida bata jeba zaiyi zuciya yayi tafiyarshi kuma shi da dawowa sai tasha wuya, tana kaiwa ƙarshin wannan tunanin ta fara ɗaga ƙafarta a hankali cikin jan hankalinshi har ta kai gab dashi, tunda ta fara ɗaga ƙafa ya sauke wata sassanyar a jiyar zuciya, kana ya kifeta da ido yana mata wani kallo kamar ya haɗiye ta.
Tana ƙarasowa gab dashi ƙamshinta ne yayi masifar bugun hancinsa har ta buɗa baki zata gaisheshi cikin azama yayi saurin jawota jikinshi haɗi da haɗiye bakinsu waje ɗaya, dai-dai wannan lokacin Hansa'u ta ɗago idonta sukayi ido huɗu da mijin Babarta, aikuwa yana ganin haka yayi sauri ƙara shigar da bakinshi cikin nata yana mata wani kiss mai kashi jiki.
Ita kuwa tana ganin haka tayi saurin kwar da kanta ƙasa ta fara wanke-wanke jiki na karkarwa.
Aikuwa yana haÉ—a bakinsu waje É—aya jikinta ya É—au karkarwa, lokaci É—aya ta manta da Æ´arta na kusa da ita, shikuwa yana ganin haka ya cigaba da kissing É—inta son ranshi har ya kai da ko tsayowa ta gagaresu, ba kunya ba tsoron Allah ya É—auketa yayi É—aki da ita, duk abinda yakeyi yana kallon Æ´arta tagyafin ido.
************
Tun a ƙofar gida ta ɗaura hannu a kai tafara ihu tana faɗi,
'Wallahi bazan koma ba, ko da Babata zata ƙasheni".
Haka tariƙa faɗa har tashigo cikin gida.
Babartace dake kwance tana saurarin rediyo can taji muryar ƴarta, cikin hanzari ta tashi tafito ɗaki, dai-dai lokacin da ƴar ke ƙarasuwa cikin gida.
Inna Rabi ce da Inna ladi dake zaune tsakar gida ne sunan ganinta suka buÉ—a baki tare suka ce,
"Sababba, ina dawo hutun da aka saba?".
Alhaji Abu ne yafi cikin hanzari saboda yaji kamar ana hayaniya, Hauwa ya gani tsaye sai sharar hawaye take, lokaci É—aya yaji wani sanye ya rufemishi zuciya dan haka cikin hanzari yace,
"Hauwa lafiya kuwa kika tsaya ki ƙarasu ciki ɗaki mana.....tun bai rufe baki ba sai Babarta tace,
"Wallahi ba a gidannan ba, saboda nagaji kullum itace da tayi faÉ—a da miji sai ta É—auro kaya akai tace tazo yaji, gaskiya nagaji sai dai ta koma gidan ubanta?".
A harzuƙe Alhaji Abu yace,
"Wato kina nufin ni ba ubanta bane, to wallahi ba inda zata je nan gidan zata zauna kuma wallahi kowace daga cikin ku tagaya mata wata magana wadda bata da daÉ—i wallahi sai tabarmin gidana".
Ya kai ƙarshin zanci rai a ɓace.
Duban Hauwa yayi yace, "zo ƙarɓi ga makullin ɗakin can nawa da ban cika shiga ba ki zauna har mijin naki yazo".
Inna Rabi da Inna Ladi ne su dube juna dan bawanda Alhaji ya taɓa yarda yashigar masa ɗaki amma ace a gola yabari tashiga ɗakin.
Baki ta washe haɗi da karɓar makilli tashiga abinta sai murna take, daman tana so ta haɗu da samarin ta shiyasa tayi yaji, dan tabbas tasan mijin Babarta ne kawai zai taimaka mata ta haɗu dasu kuma itama sai ta taimakeshi.......
_Kuci gaba da kasancewa dani domin jin yadda zata kaya, ina yayi muku daɗi muci gaba idan kuma saɓanin haka kowa ya huta🤗_
*COMMENT AND SHARE*
*💞SUMMY M NA'IGE 💞âœðŸ»*
*🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸ MIJIN BABATA🤦â€â™€ï¸ðŸ¤¦â€â™€ï¸*
*ZAFAFA WRITTERS FORUM*
*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*
*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSU, (Zakiyya).*
*SHAFI NA BIYU*
____________📠Yana shiga ɗaki da ita ya ajeta gyafe ɗaya kana yayi kwanciyarshi kamar bai san da ita ba, ita kuma dataga ya shareta kuma ga jaraba sai cinta take dan haka ta ƙaraso wajansa a hankali har tazo wajan da yake kwance, a hankali ta kai hannuta saman kirjinsa tana shafa, aikuwa yana ganin haka ya jawota jikinsa ya fara wasa da ita son ranshi har ta kai da ba abinda take buƙata tajishi ajikinta.
Tana ganin sun shiga É—aki tabi bayansu da kallo sai ajiyar zuciya take saukewa ahankali haÉ—i da matsar kafafunta.
Cikin kasalar jiki ta tashi ta fara sharar tsakar gida, tana cikin haka sai can taji ihu mijin Babarta sai wani magana yake wadda ita bata gane inda ya dosa ba.
Tsintsiyar dake hannuta ta aje waje ɗaya haɗi da durkusawa ƙasa tana jin kamar tashiga ɗaki taga me sukeyi, tana cikin haka sai taji wasu hawaye sun zo mata lokaci ɗaya ta tuna da mahaifinta kafin yarasu, ita har mahaifinta ya bar duniya bata taɓa jin yashiga ɗaki da Mamar taba yana wannan ihu, amma wannan da bai san wahalar gidansuba shiga kawai yayi shine zai riƙa cika musu gida da ihu kamar tsohon mahaukaci, hawaye ta shara kana taci gaba da aikin ta.
Har ta kammala shara tayi duk abinda zatayi suna ɗaki basu fito ba, sai tana tunanin ɗaura sanwa saboda tana son tayi sauri ta kammala taje makarantar islamiya sai ga Mumy ta fito sanye da wani ƙaramin tawul wanda bai ida rufe mata cinya ba, kallo ɗaya nayi mata na kauda kai gyafe, ko kallona bata yiba tashiga tolet tana haɗa ruwan wanka, tana cikin haka shima ya fito ɗaure da wani tawul wanda ba inda ya rufemishi sai gabanshi, kai tsaye yashiga tolet ɗin da tashiga kana ya rufe ƙofa, yana shiga ya jawota jikinshi yashiga kissing ɗinta yana wasa da ita son ranshi, ahankali ya kai bakinshi gab da kunneta yace,
"Baby nifah bakimin abinda nake so, ko baki jin daÉ—in abinda nake miki ne?".
Kai ta girgiza kana tace,
"Zanyi baby".
Aikuwa tana gama faÉ—ar haka sai ta fara ihu mai haÉ—e da surartai, Hansa'u ce dataji ihun Mumy ta tayi saurin tashi zaune ta É—aura hannu akai tace,
"Miyasa mi Mumy?".
Ta faÉ—i haka idonta taf da hawaye.
Tana cikin haka kuma sai taji dariyar mumy ta, lokaci É—aya kanta ya kulle ta fara tunani wani abu a ranta.
Tana cikin haka har suka fito wanka hannunsu maƙale dana juna sai fara'a suke hankali kwance.
Har zasu shiga É—aki sai Hansa'u tayi saurin cewa,
"Mumy miza'a dafa, inaso na kammala natafi islamiya".
Kafin Mumy tayi magana ya jawota jikinshi kana yace,
"Tuwo nake so damiyar kuɓewa".
Agoge ta duba taga lokaci yatafi bazai isheta tayi tuwo ba kuma taje makaranta, dan haka tace,
"Wallahi lokacin islamiya ya tafi kuma na kwani biyu banje ba, idan nace sai nayi tuwo to ko yau bazan jeba"......tun bata ƙarasa magana ba sai Mumy ta daka mata tsawa kana tace,
"Shi zakiyi amma idan kinga ban isaba saikiyi tafiyarki".
Mumy ta kai karshin zancin da jannan hannu mijin nata suka shiga É—aki.
Hawaye da suka zuba a idon Hansa'u ne ta goge kana ta ɗaura sanwar tuwo, tana cikin haka haɗari ya fara haɗuwa dan haka cikin hanzari ta kammala kana ta zuba musu ta kai musu falo ta ajeye sannan ta ƙara gyara gida, tun bata ida gyarawa ba aka fara ruwa masu ƙarfin gaske, da sauri tashiga ɗakin da suke, da yake ɗaki ɗaya ne garesu amma room and porlour ne, zaune tayi haɗi da ɗauku littafanta ta fara dubawa, tana cikin haka sai gashi sun fito riƙi da hannu juna, kallota Mumy tayi kana tace,
"Ina abincin mu?".
Bata samu damaryi mata magana ba, saboda haushin da take bata iya kawai ta nuna mata da hannu wajan da abincin yake.
Mumy bata damu ba, sai taje ta É—auko abinci ta kawo wajan da yake zaune, har ta zauna zata fara zubawa sai yace,
"Baby yarinyar nan fa ta rainaki, duba kigani ita wai tagirma ana mata magana bazata iya buÉ—ar baki ta baki amsaba, sai dai tanuna miki da hannu, wallahi laifinki ne duk kin bi kin sagarta ta komai yimiki takeyi".
Aikuwa yana rufe bakinshi Mumy ta hau Hansa'u da faɗa sai abinda bai zo bakinta ba, da yaga ran Mumy ya ɓace ya jawota jikinshi ya fara bata abinci haɗi da bata haƙuri, haka tariƙa buɗar baki gaban ɗiyar mijinta naciyar da ita.