← Book details Matar Lameer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 29

Sashe 9

Matar Lameer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

________📝Kwanan Jiddoh uku tana kwance batada lfy saboda baƙin cikin abinda Baffa yayi mata sannan ta fara murmurewa, ranar data fara samun sauqin ranar baffanta yace saita dauki nono ta fita talla.
Babu yanda zatayi haka ta dauka tana tafiya tana hutawa har ta isa inda ta saba zama ta zauna cikin saa kuwa tana zama wani driver yazo ya siye nonon nata ta sake daukar hanyar komawa gdan yanzun ma hutawa takeyi.

A qofar gdan ta tarar da wasu manyan mutane su hudu jikin wata mota, Dan tsayawa tayi daga nesa tana qare musu kallo itadai bata hango wani idon sani ba don haka ta nufi qofar gdan a tsorace.
Har taje zata shiga taji an Kira sunanta ta tsaya cikin faduwar gaba tare da juyawa, ajiyar zuciya ta sauke tace “Kabiru ya kwana biyu bana ganinka a tasha?"
Murmushi yayi yace “qlau wlh Ina birni ne yau din ma rakiya nayowa wadannan iyayen nawa gurin baffanki kuma tun dazu muna jiranshi bai fito ba"
Kada kai tayi tace “Allah sarki sannunku da zuwa shanuwa zaku siya?" Muneef ne ya zuba mata ido yana kallonta tun daga sama har qasa yanajin wani abu na sukar zuciyarsa game da yarinyar.

Ganin yanda ya kafeta da ido ne yasata saurin janyo dankwalin kallabin dake kanta ta rufe qirjinta itama tana kallonsa yana fuzgar kama da Kadonta saidai yafi Kado hasken fata shi farine Kado kuwa wankan tarwada ne.
Numfashi ta sauke tace “Bari na kira muku shi qila yana galke ne" juyawa tayi ta shiga ciki tana juya jikinta daya zama halittar ta Alh Ali mahaifin Lameer yayi murmushi yace “Banda fitina irinta Lameer duk matan birni ya rasa wacce tayi masa sai wannan yar mitsitsiyar yarinyar wannan shekara nawa zaiyi yana rainonta kafin gidadanci ya saketa"
Murmushi Alh Yahya yayi yace “amma ai yarinyar takai asota din ta qeru sosai nikam zanyiwa dana murnar samunta" lkcn da Baffa ya fito yana muzurai lkcn muneef ya hadiye wani yawu me daci saboda samu da rashin daya gani a take qiri² ga kayan dadi yagani amma babu damar ci tunani yakeyi wai meye yasa guy dinnan yakeyi masa shigar sauri haka shi duk wani abu me kyau nasane?

Kamar abin arziqi baffa ya saukesu a bukkar baqinsa harda damo musu fura suka shiga suka gaisa suna kallon kallo tsakaninsa da Alh Yahya duk da Baffa yana kokwanto kan kasancewar shine ko akasin hakan.
Gaisuwa sukayi ta mutunci kafin daga bisani Mal Yahaya ya nutsu yace “Ardo Jibo nasan ni ba boyayye bane a gurinka kasantuwar kasanni tunda jajayen sawu lkcn da na nemi auren qanwarka kuka hanani to alhmdllh mun yarda matar mutum kabarinsa ba tuntuntunin bayane ya kawomu ba,
Yanzun ma wata alfarma mukazo nema ta gaisuwa gami da roqon iri, wato Allah cikin ikonsa ya hada danmu Muhammad Lameer da Yar wajenka Hauwah har soyayya ta qullu sukaji suna buqatar zama da juna a matsayin ma'aurata wannan dalilin yasa yaron nan Lameer yaje ya samemu akan muzo mu sameku idan Allah yasa bakuyiwa Hauwah miji ba kuma yanada rabo to a yarda ya shiga sahun masu neman aurenta mudai a shirye muke damu bawa danmu damar auren yarku badon komai ba saidon yauqaqa zumunci da kawo qarshen wannan sa'insa da taki ci taqi cinyewa"

Wani mugun murmushi Ardo yayi ya murza gashin bakinsa ya furzar da iska yace “kambale amma kukam kwai yan neman tsiya to daɗa ɗannaku bai faɗi muku abinda yakeyi da ɗiyata ba? Nikam naga bala'i to bari kuji nidai bani bawa watsattsen yaro kamar ɗanku yata hasali ma nayi mata miji ɗan asali kuma idan birnin ma takeso shima ɗan birnin ne tunda acan yake neman kuɗinsa, ba irin ɗanku watsattseba daya lalatamin ɗiya ba saboda janta da yake yana lalubeta yana koya mata iskanci gashinan kuna gani yarinya ƙarama me shekaru goma sha huɗuta ganɗame ta zama uwar mata dubi uban nonuwa kamar a tatsa a siyar dubi iyayen mazaune"🤔

Kuka ya farayi harda sanya hannu ya tare idanunsa yana fullanci yana faɗin "daɗa Allah ya isa tsakanina da wannan yaro kuma aradun Allah ku hwaɗi masa babushi babu Jiddoh idan ba haka ba zaiyi ta ransa tarnatsa bakwai wai yaron nan har kuɗi ya bawa yarinyar na jaka dari uku da hamsin nidai kam aradu ya cuceni dayace yanason irina kuma ku ƙara fada masa matsawar bai haƙura ya ƙyalen ɗiya ba to zan haɗashi da hukuma nariga nayiwa yarinya miji yazo duk ya dagulam komi...."
Yanda yake mgnr ya lalata masa yarinya yayi bala'in ɗaurewa iyayen Lameer ɗin kai harma da ƙaninsa Muneef musamman Muneef da yasan gwaramar dake tsakaninshi da matar ɗan uwan nasa, shima mahaifinsu Alh Ali mamakine ya hanashi mgn kasancewar shekaran jiyan nan hajiya take cewa dashi ya nemawa ɗansa magani indai zai ɗaure masa gindin ya ƙara aure saboda shiɗin ba namiji bane.

Ficewar da Baffa yayi ne yana faɗin idan kun gama ku rufo nikam nayi nan innah tagaida assha.
Suma miƙewa sukayi kowa zuciyarsa babu daɗi amma banda Muneef da yakejin kamar sallah saboda murna yana ayyana ta yanda zai fara zuwarwa Jiddoh shima ya kwashi nasa rabon, mota ɗaya Kabiru da Muneef suka hau Mal Yahya da ƙaninsa Alh Ali suma daya suna tafe suna tattaunawa Alh Ali yace.
"Amma nayi mamaki matuƙa da wannan bawan Allan yace Lameer ya lalata masa yarinya naga shi ba yarone me kwarafniya ba dama Muneef ne toda bazan jaba duk da baa shaidar ɗan yau amma zaka iya gane halin kowa "

__________Shikam baffa yana fita gidansu Madi ya nufa yayi saa ya tarar dashi a ƙofar gida yana ganinsa ya ɗaure fuska amma ko a jikin baffa ya matsa ya zauna kusa dashi yace "yaro kayi hqr a rufawa juna asiri ka auri Jiddoh har shanuwa zan baka da bujumin sa kada ka tsaya duba cewa idanta ya buɗe kaima ai idonka a buɗe yake ince kaine kayiwa indodo ciki ta gudu burni har kake binta canɗin ince ɗanda ta haifa kaine ka shaƙeshi ya mutu saboda yayi kama dakai"

Miƙewa madi yayi cikin hassala yace "to seme idan nine ƴarkace aradun Allah bazan aura ba duk mazan garin nan sun santa sun dumbuli nononta gashi ta girma ta ganɗame a gabanku tasan komai sannan wannan ɗan burnin ya gama ƙwaƙuleta kwanaki a gabana ya rinƙa sumbarta yana mulmula nononta sannan kuma ni a kwaso a liƙamin ragowar wani wama ya sani ko yanad ƙanjamau ya liƙa mata nima ta mannamin"
Miƙewa Arɗo yayi yace "ba zuwa nayi kacimin mutunci ba koda yake Jiddoh ce tajamin kada ka damu madile zanje na samu Arɗo Bukar nasan shi dama yafison auren irin waɗannan yaran ina faɗi masa zai saki wata cikin matansa ya bawa Jiddoh ɗakin"

*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[7/1, 8:50 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *M.L*

_____________________________
*20*
_____________________________

____________📝Tunda suka dawo gda Lameer yake Kiran Alh yaji yanda sukayi da Ardo jibo amma sai yakeyi masa hanya hanya yake cewa dashi ya bari ya dawo tukunna sai suyi mgn.
Todai yana zaune ne a Lagos amma bayajin dadin komai zuciya taqi nutsuwa.

Shikuwa Muneef duniya ta samu Yaya bayanan yana yaye matar Yaya dashi da Mubaraka duniya sabuwa, ko aiki ta daina zuwa saidai idan gari ya waye a shirya Fadwah akaita gurin Hajiya aja labule a zuge ita da qanin mijinta yaita aikatata yana aika Mata da wutsiya.
Idan ya gama ta zai tafi kuma ta cika masa aljihu da kudi, mafi yawan lkc ma a gidan yake kwana su kwana suna ihun dadi sy kadai a gda sai yanda sukayi.

Yauma suna falo sun baje babu komai a jikin Mubaraka sunata lashe lashensu suna zuba soyayya kamar baza mutu ba suck dinta yakeyi na tashin hankali tana nishi tana qara bude masa shikuma yana qara tura kai yana mulmula nononta ya dago kansa yace.
“Baby kinsan wani Abu?" Kada masa Kai tayi da shigar rashin mayar da hankali yayi murmushi yace “ashe bamu kadai mukasan dadin harka ba shima mijinki yana tabawa shiyasa baya kulaki"

'Dagowa tayi da sauri tace “me kakeso kacemin Muneef?" Hannunsa yasa ya qara kwma nipples dinta yace “wai bai fada miki yana neman aure ba?"
Zaro ido tayi da sauri tace “What?" Murmushi yayi yace “tabdi Amma mijin nan naki yakai maci amana to wallahi aure yake nema wata kucakar yarinya yar fulani baki gantaba yar shila da ita da kadan tafi Fadwah shekararta 14 babanta yace amma ya gama da ita ya budata bakiga manya kaya ba nononta daya yayi naki biyu ga duwawu ga hips gata kamar ita tayi kanta ke nifa da naganta wlh penis dina wani tsalle tayi ta miqe nafi awa biyu bata kwanta ba....."

Hankade tayi ta miqe zatabar gurin yayi saurin janyota jikinsa yace “haba beb kada muyi haka dake keda kike Dani meye na damuwa da wannan ragon mijin naki....." Daga masa hannu tayi zuciyarta na tafasa tace “ya isa haka Muneef ni dama na dade Ina zargin haka na dade Ina tunanin Lameer cin amanata yakeyi shiyasa bai damu dani ba musamman yan watannin nan"
Sake riqota yayi yace “to kema ai cin amanarsa kikeyi sai me yayi kiyi kadai ki manta dashi muci gaba da shagali itama waccan qaramar alhaki. Idan ya kawota nasan ni ya aurowa saboda da ganinta zata kawo fire"

Wannan rana dai Muneef kasa samun kan hajiyansa yayi sai daqyar ta yarda sukayi sau daya saboda kishin mata ya motsa shikuma yana qara zugata akan tayi masa rashin mutunci kada ta yarda da wannan cin amanar abinka da wanzami baison jarfa take tadau saiti harda daukar waya ta Kira Lameer.
Bugu uku tayi ya daga tace “hello Lameer yaushe zaka dawo?" Cikin yarda da kuma sanyin jiki na alamun damuwa taci rabin jikinsa ya sauke numfashi yace “gobe Insha Allahu Hauwah me kikeso na taho miki dashi? Gurinki zan fara zuwa wlh nayi missing dinki fiye da tunaninki"
Chapter 9 · 0% Book details