Sashe 6
Matar Lameer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
___________Da sanda ta shiga gdan ta shige dakin Gwaggonta ta fada saman gadon karan dake dakin tana murmushi ta rungume pillow tanajin wani nishadi na musammam.
“Muhammadu Lameer ta maimaita sunan tare da sake rufe fuskarta da hannunta tana murmushi tace “dan gayu me qamshi muah muah muah bakinsa kamar yasha zuma dadi"🤣🤣
Rufe idonta tayi tana qyalqyala dariya tace “komai nasa na yan gayune bari ma na gwada tafiyarsa na gani ko zan iya"
Miqewa tayi tana wani gyarawa wai zatayi irin tafiyar Lameer, ta jima tana training sannan ta koma ta kwanta ta lumshe idonta tana haskosu wai gasunan a birni ya kaita makarantar bokoko irin wacce yayan gdan sarkun noma sukeyi.
Tashi tayi zaune da sauri tace “to Wai dama shi jikan sarkin nomane amma meyesa yafi su Jamilu da Daheer kyau?" Komawa ta kumayi ta kwanta tana shafa inda yayi Mata kiss tace “bakinsa qamshi ba irin na Madi ba da kullum yake warin daddawa da kuka ko asuwaki bayayi hege me qaton baki kamar wani rami"
Duk abinda takeyi Gwaggo na tsaye ta bayan taga tana kallonta har saida taga ta gama sannan ta shigo dakin ta zauna tace “ina kikaje kikakai yamma liqis haka Ardo yanata nemanki zakuje gurin Boka Bawa"
Turo baki gaba tayi tace “nifa bazani gurin wani Boka Bawa ba Kado yacemin shirkace kuma shirka batace kuma wlh yace yana Sona zai kaini burni yasani a makaranta ya rinqa bani shayi da burodi....."
Sallalami Gwaggo ta fara tace “nikam naga boni da dannan ni Hari anya wa'e Kado ba maye bane" sake turo baki gaba tayi tace “aradun Allah ba maye bane shifa kullum qamshi yakeyi kinga ma har turare yabani sannan yace idan yazo gobe zai tahomin da kayan kwalliya na yan burni harda wannan abin nan na wanke gashi irin nasu na aljanu da muke gani a majigi a Alqalawa idan munje tallan nono bakiji wani abubama Gwaggo da zan taho yace zai rakoni nace aa shine yace saiya rakoni tunda nace anayimin adumbuli kuma yace haushi yaji da wani ya rigashi tabawa.
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[6/28, 8:15 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: _____________________________
*MATAR LAMEER*
_30% TRUE LIFE FICTIONAL STORY 30%_ _AND COMEDIANS STORY 40%_
*_LATEST HAUSA NOVEL FOR 2020_*
_____________________________
*Fauziyya Tasi'u Umar*
_____________________________
Pay before read 300 single section VIP 500 recharge card MTN ta WhatssApp a wannan number 09013718241 ko wannan 09031307566, ko ta account number: 0255526235: Fauziyya Tasi'u Umar
GTBank.
_____________________________
*13*
_____________________________
___________📝Wata uwar gwarza da Gwaggo tayi Mata a baki itace tasata tsuke bakinta ta dauki sandar korar shanu ta shimfida Mata a bayanta tana sababi ita kuma ta shige qarqashin gado ta buya yanda Gwaggo take fada tana zage zage yayi mugun firgita Jiddoh ta sake shiga taitayinta.
Daqyar Inna jumme ta qwaceta ta fice tana kuka ta koma bayan gida ita bata taba ganin aibin abinda ta fadaba kawai daga bada lbr sai a rufeta da mazga itakam taga ta kanta.
Daganan data gama zamanta ta gaji dandali ta nufa take sukayi tsalle tsallensu kowacce saurayinta ya kirata aka fara hirar masoya itakam da Madi ya aiko Kira cuccuwa dan aiken zagi tayi kafin ya iso gurin tabi zugar qwailayen yan matan sunbar dandalin batama nufi rugarsu ba gidan yayarta laminde ta nufa.
Mamaki ya cika laminde na ganin qanwar tata kasancewar rabonta da zuwa gidan tun kafin a fara rikicin aurenta da Madi.
Zama tayi tana bata lbrn Kado itanma fada ta rufeta dashi wai me zatayi da Kado matsiyaci ma irin na birni babu shanu babu gona sai iskanci da auri saki.
Nanfa rigima ta harqe Jiddoh babu hqr an zagar Mata Kado har fadi takeyi kuma idan Kado ya aureta kada wanda yaje gidanta tunda basa sonshi.
Tana tafe tana fada tana sababi har take gida ta shige dakin Gwaggonta taja bargo ta rufe jikinta sallar ma cewa tayi bazatayi ba tunda kowa ya tsani Kadonta 🤣
Washegari Gwaggonta batajin dadi baffanta dole ya qyaleta ta dauki tallan nono ta nufi garin Alqalawa tun kafin ta isa inuwar da suke zama ta hangeshi tsaye yana danne danne da wayarsa cikin farin uniform dinsa da yayi masifar amsar jikinsa.
Tsayawa itama tayi tana qare masa kallo har ya iso gabanta bata saniba sai ji tayi ya sauke qwaryan nonon kanta ya ajiye ya karbi bokitin hannunta yace.
“Kince bakya sona baki iya aurena amma sai kallona kikeyi why?" Turo baki tayi tace “kuma dan naga kayi kyau na kalleka shine zaka zageni da arnanci to ai nima inajin arnancin"
Murmushi yayi yace “Allah ya baki hqr fulani na ni kam ban isa ba na daina yau kinsan me nakeson ki koyamin?"
Kada masa kai tayi ya shafa siririn sajensa yace “fullanci nakeso ki koyamin naga rugarku duka bakwa Hausa kada naje cikin surukaina na zama bare"
Dariya tayi tace “yore lale ananin ba ananin ba ananin yore laye ananin yore..."dariyarsa ce ta sanyata yin shiru ta zubawa dan qaramin bakinsa ido har ya tsuke ta sauke ajiyar zuciya ta nemi guri ta zauna tace.
“Jiyama saida Gwaggo ta bugeni saboda Ina bata labarinka nikam dai inason nayita kallonka kanayimin kyau amma su sunce Basu sonka kawai oye ka tafi ka auri kaduwa yar uwarka kaga jiyama saida Baffa yace zamuje gurin Boka Bawa"
Kallonta yayi tare da motsa bakinsa yace “waye Boka Bawa ne?" Wasa ta farayi da yatsun qafarsa daya miqe tace “shi gani yake har hanji indai yace maka zaka mutu to mutuwa zakayi wai sunce iskokine dani shiyasa nakeqin Madi ni kuma iskanci ne banaso ranan nan fah cemin yayi my zagaya duhun dawa tasamin bindira bayan ance wai wai bindira qatuwace Indon Moddibo Dalha tunda akasa Mata bindira kawai sai tayi ciki aka rinqa yawo da ita turba turba ana nunata anayi Mata waqa wai ansa Mata bindara tayi cikin shege qarshe sai barin Rugarmu tayi ta koma birni"
Yanda take zaro masa zancen ne yasashi fahimtar inda zancen ya dosa yayi murmushi yace “kuma ke tsoronta kikeji Toni yanzu in munyi aure ya zakiyi dani nima inason kiyi ciki ai"
Harararsa tayi ta miqe tana qunquni ya miqe ya riqe faffadan hips dinta dabai gama fashewa ba yace “duk ranar dana zama mijinki zan nuna miki bindira ta kinason gani?"
Saurin daga kai tayi ta kalleshi tace “au kaima kanada ita?" Murmushi yayi ya shafa qasan mararsa yace “inada ita Amma ni tawa bs kamar ta kowa bace batada qarfi kamar yanda ake fada miki ba"..............
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[6/28, 9:30 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: _____________________________

*14*
_____________________________
_________📝Tabe baki tayi ta dauki qwaryarta tace “nikam Baffana da yan gdanmu ba yar iska bane basuda bindira ni kadama ka qara cewa kasanni banasonka kuma......"
Rufe mata baki yayi yace “ni kuma inasonki zan aureki idanma bakiso bazanyi miki ba kawai kallonki zantayi kiyita sani nishadi ko?" Daqa masa kai tayi tace “amma ka yarda zaka nunamin din ko?" Murmushi yayi yace “har wasa zakiyi da ita ma"
Dariya tayi ta fara juye masa nonon saida ta gama dure masa a jarka sannan ta qulle masa furar a leda tasa masa a but sannan ta dawo ta tsaya kusa dashi tace.
“Kayyy wannan mutum oye kwai shirgege kalla fah a saitin qugunka nike" matsawa yayi yace “aa kalla sosai a saitin qirjina dai ko? Murmushi tayi tace “yawwa Ina abuna da kace zaka siyamin?"
Jan hanunta yayi ya zagaya ya sanyata a mota shima ya shiga ya zauna yace “na siyo miki amma ban gaji da ganinki ba so nake nayi miki wata tambaya inaso cikin satinnan zan turo iyayena su nemamin auranki, a yau nakeso idan na koma gda na sanar da mahaifina inason qara aure amma idan munyi aure Lagos zaa kaimin ke fah"
Wata uwar harara ta galla masa tace “tabdi kaje ka saidani kwarankwatsa dubu bazanje ko inaba"
Kallonta yakeyi da mamaki shikam tunda yake bai taba ganin sakaryar yarinya irin Jiddoh ba bude mata qofa yayi yace “naji jeki" wata leda ya dauko ya miqo mata yace.
“Ga alqawarin da nayi miki jiya ki kula da kanki zanje Lagos May be zanyi sati daya kafin na dawo kome ke akwai zanji gurin Alhajinmu.
Hannu ya sa a aljihunsa ya zaro yan dari biyar bayar da baisan adadinsu ba ya kama hannunta yasa mata tare da kissing dinta yace “ki bawa Gwaggo Koda yake muje kawai inganta da kaina banson tallan nan naki"
A fari taso qin yarda suje wuronsu dashi amma yanda yayi kicin² yasata dole ta yarda sujedin bisa sharadin saidai su tafi a qafa haka kuwa akayi suna tafe yana janta da hira yana dauke da qorain nonon nata har suka iso bayan gdan cikin saa kuwa sukaci karo da Gwaggo ta debo ruwa a rafi ta tsaya tana kallonsu cike da tsoro hadi da kunya irin tasu ta fulani ta saki bokitin ta juya da sauri.
Binta yayi shima yana fadin “Gwaggo ki tsaya bafa wani abu bane don Allah ki tsaya ki saurareni"a wata kwana suka hadu da Inna Jumme ta tsaya itama ta tsaya tasan halin abokiyar zaman nata duk da Jiddoh ba ita kadai bace amma itace mace ta fari to a al'adarsu ta fulani bazata taba tsayawa tayi mgn da duk wanda yace yanason Jiddoh ba balle Lameer da dama ba qaunarsa sukeyi ba.